KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL
KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR
Shiru yayi kusan 2min babu wanda yace wani abu, saikuma taji saukan ijiyan zuciyan shi, sanan murya chan kasa da taji damuwa aciki yace “sorrrry!” batasan mesa ba har karshen zuciyanta taji word din sorry daya gayamata, to kodan baitaba gayamata bane, yasha cin zalinta yamata mugunta kala kala but this is the first time yake apologizing, ahankali Mami ta ijiye plate din kan saman side drawer ta tashi tafita daga dakin Kaka nabinta da kallo, tabe baki tayi itama tamike tafice daga dakin tareda rufo kofa aka barta ita kadai adakin rikeda wayan akunne.
Murya chan kasa calmly yace “does it still hurt” gyadamai kai tayi ashagwabe tace “uhm” shiru yadanyi, saikuma chan yadan fuzar da iska yace “indawo?” Girgizamai mai tayi da kyar tace “uhm uhm” sanan tasa hannu akan fuskanta tana share hawayen daya zubomata, ahankali yace “did u vomit again?” murya chan ciki daya shake da kuka sosai tace “uhm” fuzar da iska taji yayi, ahankali yace “me kikeso nakawo miki”? girgizamai kai tayi batare datai magana ba, ahankali yace “mezaki ci? Should I get you an Ice cream or milkshake, anything just tell me abinda kikeso I will get it for u” kasa magana tayi sai kawai tafashemai da kuka ahankali wanda koda wani zai shigo saiya natsu zaimaji karan kukan, shiru yayi yana sauraron kukan datake mai kafin ahankali yace “I am coming now” katse wayan yayi, tsabagen kukan datake tama kasa cire wayan daga kunnenta da kyar tai shiru tacire wayan daga kunnenta ahankali tana kallon wayan kafin ahankali tabude wayan, number Grandma dayay saving da Grandma taciro tai dialing, Grandma na zaune a falo tana hutawa wayanta yahau ringing, ganin number Asad yasa tadauki wayan da sauri takara akunne tace “hello” wani kalan kuka Du’a tasakin mata dawani irin sauri Grandma ta tashi tai sama dan akwai mutane a falonta, ahankali tamaida kofan dakinta ta rufe sanan tasami kujera ta zauna tana sauraron kukan da Du’a ke mata batare datai magana har lokacin ba, dan murmushi tayi cikeda hikima tace “kidena kuka everywoman must go through this phase, saisa ai nasa Mamin ki tazo dan nasan u will need her now stop crying” makema Grandma kafada tayi kaman tana gabanta cikin kuka sosai da muryanta dabaya fita sosai tace “ni wlh kizo ki daukeni Grandma gidanki zan dawo baran kara kwana anan ba wlh mutuwa zanyi, Grandma please kizo kitafi dani wlh Ya Asad mugune Grandma” baki Grandma ta rufe tana murmushi sosai ranta fess ko banza su Mom da Grandma zasuga Du’a natsassiyar yarinya ce, kuma yanzu tariga tafi karfinsu nagaba yay gaba nakasa sai tsintan hula, Allah yama Asad albarka, anatse Grandma tace “listen to me Du’a dena kukan” rage kukan tayi Grandma tace “Asad bai miki mugunta ba it’s a normal thing da ma’aurata keyi, shi ake kira da auren shine auren, Asad nada iko akanki yanzu sama da ni da mahaifanki, duk randa ya nemiki a shimfida bakijeba mala’iku zasuyita tsinemiki ne, and whatever Asad did is a sign cewa mijinki na sonki Du’a and akwai lot of affection, tausayi and so tsakaninku, nariga nabama Maminki magani tabaki, ballema keda jikinki keda saurin warkewada ciwo, nan da gobe kinji sauki garau kaman ba’a yiba, and komene yafaru tsakaninki da mijinki is between u and him, kizama mai dauriyan kinji koyaya mijinki yake kizama mai dauriya kinji” gyadamata kai tayi kaman tana gabanta ()Grandma tace “good Girl, Tom stop crying kwanta kiyi bacci abinki”
6️⃣8️⃣
Katse wayan Grandma tayi ahankali ta ijiye wayan tana share kwallanta, Mami tadade agaban dakin idanunta sunyi jajir she really made a mistake arayuwanta yau yarta ne abu kedamu gata kusada ita amman takasa mata magana saidai takira kakarta awaya, hawayen daya zubomata ta share dagudu tagoge fuskanta tass sanan ahankali ta tura kofan tashiga dakin, abincin ta kalla tace “oya tashi nacigaba da baki abincin” girgixa ma Mami kai tayi tace “Mami nakoshi naci dayawa amai zanyi” zama ahankali Mami tayi kusada ita sanan ahankali ta kwanto da ita tadaurata kan cinyanta, ajiyan ahankali Du’a tasauke tai lamo da kanta ajikin Mami, Mami na shafa mata kanta tana kallon fuskanta ahaka bacci yay awon gabada ita mai nauyin gaske tana sauke ijiyan zuciya ahankali, harga Allah tanason yarta sama dakomi na duniya kawai Du’a y’ace wacce tunda ta haifeta tadinga shiga matsala kala kala tundaga kan yan uwan mijinta zuwa mutanen datasani kawayenta da sauransu ana mata kallo kaman maza takebi, bawai ta tsani yarta bane but matsaaloli da wahalan data fuskanta kan Du’a kawai yasa ta tattare yarinyar ta ijiye agefe dan kawai tasami peace na mind not knowing that was the biggest mistake na rayuwanta badadan Grandma ba da halan yanzu Du’a tamutu da depression, hawayen datake rikewa ne yaduga akan fuskan Du’a din dasauri tasa hannu tashare hawayen cikin wani kalan muryan kuka tace “I’m sorry baby, I am so sorry for all I’ve done to you, Du’a u are very special, you are gifted, dudda baki makaranta ba but you’ve archived so much in this life da wayanda ma sukeje makaranta basu samu na, and I love u so much kinji” hawayen kan fuskanta ta share ahankali tana shafa fuskanta har lokacin, wayan Asad dayay kara yasa Mami takalli wayan, dudda taga sunan bata daukaba dan tasan shine, tana kallon wayan ya katse yasake kiranta akaro nabiyu amman bata daukaba, akaro na uku ne Mami ta kwantar da ita ahankali kan gadon sanan tadauki wayan dake ringing tafito tasauko falo takwalama Aneela kira dake dinning sunacin abinci, dasauri tazo, wayan Mami tabata tace “dauka kice Ya Du’a na bacci” dasauri duk su Mom da Kaka dake falon sunacin abincin rama da aka kawo suka kalleta, daukan wayan Aneela tayi tace “Hello Ya Du’a is sleeping” saikuma tai shiru kaman magana ake mata sanan ta katse wayan takalli Mami tace “Mami Uncle say I should come with someone to come and carry something for Ya Du’a” kafin ma Mami tai magana Hawwa ta tashi dasauri tace “muje Aneela” suka wuce suka fita, Kaka ta kalli Mami tace “mijin ne yasake kira? dayake yasan yay aika aika meyace”? Ahankali Mami tace “yace yana waje wai Aneela tazo dawani Babba” tabe baki Kaka tayi tace “yaji dashi daga baya kenan bayan yabar mana aikin bannar dayayi”.
Dagudu Aneela ke zuwa wajen Asad dake wajen parking motocin gidan akarkashin tent yafito ya jingina da mota yay folding hannunshi akirji idanunshi sanye da glass yay wani irin bala’in kyau irin na angwayen nan Hawwa takasa daina kallonshi, karasawa sukai wajen Aneela takama hannunshi tana murmushi tace “Uncle gani” ahankali Hawwa tace “ina yini” dan gyadamata kai yayi kaman ansashi dole, jitayi guiwanta yay sanyi, yana rikeda hannun Aneela yabude bayan motan wani katoton jaka dake cike da manya manyan robobin ice cream na coldstone different flavor yaciro batare daya kalli Hawwa ba yamika mata ahankali takarba hannunta narawa dan wani irin kwarjini da cika idanu Asad kedashi, sanan yasa hannu yasake ciro wasu manya manyan paper bags guda biyu yamika mata, saikuma yaciro wani karamin jaka yabama Aneela itama tarike sanan yamaida kofan motan yarufe yadan kalli Hawwan, yatsine fuska yayi kaman ansashi dole yay magana da ita yace “it’s for wife, kibata” gyadamai kai Hawwa tayi tana kallonshi kaman zata hadiyeshi yajuya yashiga mota yatada Aneela takalli Hawwa tace “Ya Hawwa muje” juyawa tayi tabi Aneela suka tafi tana kara yaba ajin Ya Asad da gayun shi, jibi yanda yake wani ciccinkunu yana daure fuska kaman bashine yay aika aika ba, lallai Du’a is just a lucky girl data sami miji irinshi inama itace.