KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Saukowa Dad yayi kasa yana sanyeda manyan kaya Ammi biyeda shi, kanwar tashi yakalla yace “bari naje office Turai, yau inada meeting daban daban saikun ganni” murmushi tamai tace “a dawo lpy” juyawa yayi yakalli Ammi dake biyedashi murmushi yamata yace “bye sweetheart” ahankali tace “Allah yabada sa’a” gyadamata kai yayi yawuce yafita daga falon, instead of yay wajen motanshi wani gini dayake gefe daban agidan ginin nada fadi sosai, bude kofan yayi ahankali yanajin karan sauti dake tashi, babban gym ne sosai wajen ga all kinds of machines awajen, Asad dake gudu a treadmill ne yana zufa sosai yajuyo jin anbude fuska, ganin Babanshi ne yasa yadauke kai yacigaba da abinda yake, ahankali Dad yamaida kofan yarufe sanan yashigo ciki home theater dake bada duma ya kashe dakin yay tait sai karan machine din da Asad ke gudu a kaine kadai yarage, karasowa yayi yatsaya gefen Asad din yana kallonshi ahankali yace “Morning Son” dan kallonshi Asad yayi yadauke kai ahankali yace “good morning Dad” cikin wani kalan yanayi na damuwa Dad yace “Asad wai ya kakeso nayi da raina ne eh? Nayi nadaman komi, I’ve asked Ammin ka for forgiveness ko ita ta yafemin, ina gida bana fita inba fitan office ba but still kana ignoring dina bamaka shigowa side dinmu, haba Asad eh, me kakeso” hannunshi yasa ya kashe machine din sanan yakalli mahaifin nashi yace “I was busy working indoors saisa banshigo side dinku ba bawai sabida kai ba” wani irin murmushi Dad yayi cikedajin dadin respond dinshi yace “to maisa bakazo ka gaida Turai ba” yatsine fuska yayi yace “Dad I don’t like her tacika fada da surutu” yay maganan yana wani batarai, dan dariya Dad yayi saikuma yanamamakin sarauta da iskanci iri na danshi cikeda lallashi yace “kowa yasan Turai sai ahankali, but baidace ba yanda bakaje ka gaidata ba tun jiya kana gidan nan kuma, kagama kai wanka saika shiga ka gaidata kaji” yatsine fuska yayi, zai kunna machine din yacigaba Dad yace “wait” kallon Dad din yayi da sauri, dasauri Dad dake kallonshi yace “duko kaga kasan kafini tsowo akwai abu akanka ne zancire maka” ahankali yadan duko batare dayay tunanin komiba, peck Dad yasakinmai agoshi ahankali yace “I love u alot Asad, bari naje” yajuya binshi da kallo Asad yayi saikuma yay dan murmushi yakunna machine din yacigaba da exercise dinshi.

Wuraren Eleven suka gama arranging duka kayan, Rahima takalli Du’a tace “Du’a tashi kifara wanka mu bari mukai kayan kasa sai muje wasu dakuna muyi wanka sabida muje shagon hudayya mu amso kayanmu” gyadamusu kai tayi tace “kayana na gida” hararanta Mariya tayi duk suka tsaya suna kallonta Aneesah tace “mu bamuda kayane halan jekiyi wankan karmuyi latti” gyadamusu kai tayi sukuma suka kwashi kayan suka fice itakuma tawuce tashiga bayinsu.

Sauka kasa sukayi suna ijiye kayayyakin a guest room inda nan aka jera all kayan amfani birthday din aciki, fitowa sukayi zasu koma sama daidai lokacin aka bude kofa aka shigo, Asad ne yana sanye da wani 3quater na sojoji green da white riga, sai uban kamshi yake zubawa kana ganinshi kasan yay wanka, ganinshi yasa duk suka gaidashi. “Ya Asad good morning” “morning” ya amsa su atakaice yana shigowa cikin falon, sanan ya kallesu yace “the 3 of you should go to my flat and clean everthing now, kuyi mopping” gyadamai kai sukayi dasauri babu gardama duk suka wuce dudda sunada abinyi, ahankali yahau stairs din yana tafiya ahankali yashigo falon sama yanason yaje yagaida Ammi yabata hakuri finally su shirya dan yagaji da yanda ta share shi ko nemanshi batayi, muryan Turai yaji tana magana awaya zata bude kofan dakin datake ciki tafito hakan yasa yatura kofan dakinsu Rahima yashiga da sauri daidai tana bude nata kofan tana fitowa yana rufe kofan batare daya bari yay making any sound ba, dawani irin sauri takira sunanshi tace “Asad” dakin yashigo dasauri yana kalle kalle ya tsani matar nan baimason hanya tahadashi da ita ko kadan, ganin wardrobe dinsu yasa yawani irin bude yashiga dasauri ya labe ciki dan yasan dole tashigo tanemai daidai lokacin Du’a tabude kofan bathroom tafito daure da pink towel din datagani abayin akirji tana kalle kalle to wani kaya zata saka yanzu, gaban wardrobe dinsu tayi ta tsaya sanan takai hannunta ta bude wardrobe din ido da ido sukayi da Asad daya ware idanunshi dan yazaci Turai ce, daidai lokacin yaji muryan Turai tana kokarin murza handle din kofa tace “ba takadirin yaron nan nagani yanzun nan yashigo dakin nan ba” hannu yasa yawani irin fizgo Du’a tashigo cikin wardrobe din zuwa jikinshi sanan yasa hannu yajanyo kofan wardrobe din yarufesu daidai Turai ta shigo dakin, wani irin matse Du’a yayi ajikinshi yana daura yatsunshi akan bakinshi murya chan ciki yace mata shiiii alamun kartai ihu ko any motsi.

Bin dakin Turai taida kallo wayan nakan kunnenta tace “I thought shina gani ja’irin yaron nan fitsararre, wlh duk family mu babu wanda ya rainani irin Asad” saikuma chan taja tsaki tace “halan mugun haushinshi danikeji yasa nake ganin abubuwa kaman shi, sukuma ina yaran nan duk sukayi suka bar daki haka kaman na mahaukata, daki kacha kacha kaman ba na yan mata ba” tai maganan tanabin komi nadakin da kallo.

Runtse idanunta tayi gam jin jikinta gabaki daya acikin na Asad hannunshi daya na waist dinta dan tanan yarikota dayan kuma nakan lips dinshi dayamata alamun tai shiru tana shakan wani irin mugun kamshi dayakeyi dake sa jikinta yana wani irin saki kaman tanajin bacci, ga kamshin numfashin shi dake fita yana sauka akan jikinta, wani irin sanyi taji tanaji heart dinta na beating way too fast, jin karan bude kofa tafita yasa yasauke ajiyan zuciya ahankali yana kallon fuskan Du’a data runtse idanunta gam gam ko’ina najikinta narawa, dan sakon wardrobe din akwai ray na haske dake shigowa dake haskata saisa yake iya ganinta da kyau, sosai ta runtse idonta gam gam lips dinta nawani irin rawa yana feeling yanda zuciyata ke bugawa da sauri da sauri sabida yanda take jikinshi, zufa dayaga tanayi agoshi yabida kallo zuwa wuyanta, she looks so cute and helpless a hannunshi, baisan maisaba kasa sakinta yayi dudda yaji Anty Turai tafita daga dakin, murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasu iyaji yace “Ke” bude idanunta dasukai dan ja tayi tsabagen yanda ta kankamesu tadaura akanshi tana kallonshi cikeda mugun shakkan shi, cikin wanan fuskan nashi nababu alamun wasa aciki yace “are you scared”? gyadamai kai tayi ahankali kaman yar baby shi idanunta na neman kawo kwalla, murya chan ciki still batare daka gane yanayinshi ba yace “of what”? lips dinta narawa sosai kaman wata yar baby tace “of you and her” tanuna mai kofa alamun Anty Turai danta lura matan batada mutunci her face alone is not welcoming, cikin wata irin murya kaman batashi ba yace “kinsan dama tana aikin yan yankan kai tana saida yara ma yan shan jini that’s why nima nake tsoronta, nabata ke takaiki gidan yan shan jini su kasheshi”? Dawani irin sauri ta girgixa mai kai hawaye sharrr ya zubo daga idanunta dan he sounds so brutal zaka dauka da gaske yake, yana kallonta still yace “hold me tight to inba hakaba zan bata ke takaik……” baikarasa maganan ba tawani irin kankameshi da kyau ta chusa fuskanta akan kirjinshi tana kuka ahankali jikinta ko’ina narawa, wani irin lumshe ido yayi yana having one kind strange and awkward feeling dashi kanshi baisan nameba, shakewa muryanshi yayi ahankali yace “Ke” dago jajayen idanunta tayi daga jikinshi tadan kalleshi atsorace, da shanyayyun idanunshi yana kallonta yace “mubace daga nan karta ganmu”? Gyadamai kai tayi dasauri tana share hawaye da bayan hannunta, lumshe ido yayi yabude ahankali yasake daurawa akanta yace “close ur eyes zanyi wani abu dazaisa mubace daganan kome zakiji don’t open ur eyes idan kika bude zan turaki waje sanan inyi ihu infadama kowa ke kika jawoni dakinku harda sani a wardrobe dinku sanan Anty Turai takaiki gidan shan jini, now close ur eyes” dawani irin sauri ta runtse idanunta gam gam tana jikinshi, shi kanshi baisan wani irin evil spirit ne yashigeshi ba, kirjinta yabida kallo data daura pink towel akai, towel dinma yadan zame yay kasa kadan dan yana ganin saman cikakkun tsayayyun boobs nata, yabi neck dinta da kallo dake jike da zufa dan babu iska ko kadan a wardrobe din gashi kuma tsoron datakeji dayasa takw kara keto uban zufa, ahankali yajuyarda ita ya mannata ajikin bangon wardrobe din shi yanata gabanta fuskanshi yakai saitin wuyanta gently yahura mata iska akan wuyan wani irin yirrrr taji dayasa lips dinta yafara rawa sabida iskan saiyasa taji wani sanyi akan zufan datake ketowa, ahankali yakai babban yatsanshi yadaura kan lips din yana murza lips din dake rawa sanan yasaukar da kanshi kan wuyanta yana shakan kamshin datake yana wani irin shinshinata hancin shi na gogan skin dinta sanan yadago kanshi ahankali yana kallon lips dinta dayake murzawa da yatsunshi still, cire Yatsun yayi sanan ahankali yana wani irin kallon fuskanta da yanda ta runtse idanunta gam gam dake pulling nashi more ahankali gently kaman wanda baiso yayi yadaura lips dinshi kan nata, wani irin bude idanunta tayi kaman ankunna globe w din wutan lantarki hada ido sukayi dashi da idanunshi dasuka kankance kaman bashiba kafin gently yamaida nashi idanun ya lumshe ahankali yakamo duka lips dinta da kyau yashiga kissing yana wani irin sauke ijiyan zuciya kaman yadade yana neman abin bai samuba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button