KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

???? KYAWUNA JARABTA TA ????

      ✍️ M SHAKUR

wa.me/+2347012181461

DUK WACCE TA KARANTA BATA BIYABA BAN YAFEBA, THIS BOOK IS 500 PAY INTO 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK.

EPISODE 5️⃣1️⃣
Wani kalan gajeren suma tayi tana nishi sama sama saikuma chan tabude idanunta batasan ya akayi ba ita datasan dasafe sukazo wajen nan gani tayi rana yasoma sauka komi najikinta ciwo yake mata kaman ba jikinta ba, kokarin tashi tayi amman taji takasa moving leg dinta hakan yasa da kyar ta karkata kanta takalli kafan dataji takasa motsi dashi jini tagani sosai akasan wajen kafin takalli kafan nata ganin kafan tayi kan wani katako da kusa biyu ke jikinshi kafanta na kanshi kusa biyu sun chaki kafanta sun nutse duka aciki, wani irin fashewa dawani mugun kuka tayi danji tayi tabama kanta tausayi wanan wani kalan rayuwa ne? Eh thought she will forever be happy awanan Abujan, who will save her anan tsakiyan dajin ya taimaka mata ko rarrafene tayi ta tafi gida, da kyar ta iya buda baki tadanyi ihu cikin kuka tace “ataimaka min dan Allah” ko motsi bataji sai kukan tsuntsaye danda alamu gidan gonan ma abandon one ne dan babu wani abin arziki aciki, sake dagokanta tayi kadan ta kwala ihu. “ataimaka min” wani kalan tsoro taji yana shiganta dan tasan a daji take tafashe da kuka sosai…

Wasu gayune su hudu ke tafiya rikeda gorunan coke amman duk maihankali ya kalli goran ya kallesu yasan ba coke bane acikin goran ba idanunsu yay jajir suna tafiya suna layi, gasunan looking neat dan kana ganinsu kasan ba all this almajiran masu shaye shaye bane, kaman daga sama sukaji ihu ataimakenin Du’a duk tsayawa sukayi suna kallon kansu, daya daga cikinsu yace “kai Baaba na kwale ne koko da gaske ihun yarinya naji” atare sauran sukace “baka kwaleba Baaba muma munji” kalle kallen wajen suka shigayi suna layi dan abuge suke dukansu kafin su sakejin ihunta akaro nabuyi nan suka shiga neman saitin inda sukejin ihun.

Jin tayi ihu tayi tayi amman babu alamun mutum yasa tashiga kalle kalle dan hakanan wayanta yafado mata arai, hango jakanta gefe tayi kayan ciki ma sun barbaje wayanta data hango agefe daban yaja tamika hannunta daya bala’in sage da kyar tana kokarin taba wayan baikai ba, fashewa da kuka tasakeyi sanan tasa duka karfinta taja jikinta da karfi wani irin fashewa tayida kuka takalli kafanta dake datse da katakon kutsan dake bulbulo bulbulo da jini sabida moving jikinta da tayi sanan tamikar da hannunta cikin ikon Allah hannun yakai wayan ahankali tadauki wayan sanan takoma ta kwanta flat, kasa daga wayan da kyau tayi ta kalla, saida tasake bata lokaci sanan tadaga hannunta tabude wayan da babu password tashiga keypad tana tunanin wazata kira watakeda number shi dan wanan sabon wayane, ijiye wayan tayi ahankali tasake fashewa da kuka dan hannunta yasake sakewa, ahankali tasake daga wayan wani zuciyan yabata data duba contact maybe tanada number dubawa tayi taga number daya kachal ne awajen da akai saving da emojin rings guda biyu, dialing number tayi takara a kunne tana runtse ido dan ita kadai tasan kalan azaban datakeji, wayan na gabda katsewa akai picking, cikin kuka sosai da muryanta dabaya fita sosai tace “Ya Asad kaine”? Batare daya amsa tambayanta ba strickly yace “what happen to your voice” wani irin ijiyan zuciya tasauke jinshine tace “Ya Asad bansan inda nakeba ina cikin daj…….” daidai nan aka wani irin buga gate din da karan yasa ta firgice tasaki wayan takalli gate din dasauri, maza hudu tagani da gorunan coke a hannunsu idanunsu sunyi jajir suna layi suna kallonta dukansu suna bangaje juna suna dumfaro ta, daya daga cikinsu cikin muryan shaye shaye yace “kai Baaba mace yar shila nake gani haka akasa gasasshiya Allah ya ijiye mana ita mu kora da ita saman codeine dinan damukasha da harizona Baaba ko idanuna ne kemin gizo” dayan na gefensu dahar ya iso gabanta ne yaduka yana rike guiwanshi kaman wanda zaiyi ruku’u yana kallon Du’a cikin muryan maye yace “ehh wallahi Baaba kuma chakwai take” yakai hannunshi yashafa fuskarta dayaji fatar taushin tsiya kabarda hannunshi tayi tace “don’t touch me, dan Allah kuciremin kusan nan daga kafana” karasowa sauran sukayi duk suka duka suna kallonta kaman basu taba ganin mace aduniya ba, yanda suke kallonta ga warin shaye shayen dasukeyi yasa tama fashe da kuka sosai.

Tsaye yake yana karban wasu files dayasa akamai printing kaman ance yajuya yaga Asad nafitowa daga elevator daya bude ranshi a bala’in bace ga waya kare a kunnenshi, faduwa yaji gabanshi yayi ganin yay hanyar fita yasa yabishi da sauri yana kiranshi. “Asad Asad ina zaka, Asad” ko kulashi baiyiba yay wajen motanshi zai bude kenan Sharif yasha gabanshi yace “Asad bakaji ina maka magana bane I said what is wrong”? zare wayan yayi daga kunnenshi yamikama Sharif dasauri yakara wayan akunnenshi kukan Du’a yaji da muryan maza da su kansu awaya sunji yanda mazan suke abuge, dasauri yakalli Asad yace “ina Du’a taje data hadu da yan shaye shayen nan”? kasa magana yayi tsabagen yanda ranshi ke tafarfasa hakan yasa yace “kaga Asad zauna” yay maganan yana zaunar da shi sanan yakatse wayan yace “Du’a is using iPhone ko I can track her” wasu gurare yashiga a iPhone din Asad cikin 5min yace “got it let’s go” zagayawa yayi yashiga dayan bangaren Asad yakunna motar yajata dawani irin mahaukacin gudu, Sharif yace maiyakai Du’a tsakiyan daji haka da babuma gidaje.

Tsugunnawa duk sukayi akanta yanda kadai suke kallonta kaman sunga wata gasashiyar nama yasa Du’a take kuka sosai tace “dan Allah kuyakuri karku min komi” hamma daya daga cikinsu yayi yace “Baaaba nifa sonake nasa chaji awajen nan fa daman asama nake wlh” dasauri dayan yamike yana zare belt dinshi yace “ai wlh baka isaba nina farajin ihunta dan haka nizan fara saka chaji” na ukun ne yamike yace “kunga kuna harkan karanta dallah, daga ganin yar shilan nan bata tayi to miyene kuke wani rawan jiki, dukanmu zamusa chaji muyi gaba abinmu yan uwanta sazo su tsinceta ahaka bayan munsassaka chaji munyi full 100% mubarar da ita a achan bayan katangan gidan, amman yanzu shi Gwaska shizai fara tunda shi yafarajin ihunta yakuma ce mushigo gidan nan ba rushing mukadaine acikin dajin nan mukai hakuri kowa zai saka chajin” hakura sukayi shikuma wanda aka kira da Gwaskan kaman jira yake ya tsige belt ya yar yacire rigan jikinshi ya yar ya zare singileti shima ya yar sanan yazage zip din wando yaja wandon kasa, yarage dagashi sai dan gajeren wando, ihu Du’a tayi tana kuka sosai tana kokarin Jan jikinta baya kafanta na fito da jini, tsugunnawa Gwaskan yayi akanta yana murmushi sanan yakai hannunshi yawani finciki gyalen datai rolling dasaita yajawo da kanta sama sanan gyalen yacire kanta yakoma yabugi kasa kuma dayasa tai wani wahalallen kara. “durun uwa salatin arna! gashinta ne haka Gwaska” murmushi yayi yana bude goran coke din yadaga yakai baki yashanye sauran abin ciki duka sanan ya yarda goran yakai hannunshi zai taba kan Du’a tabude hannun tace “karka tabani” “Baaaba mai gardama ce wanan fa asamata karfi” “yanzu kuwa” yatashi yatsaya akanta yasata a osinshi sanan yakai hannunshi zaisa agaban riganta……..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button