KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

???? KYAWUNA JARABTA TA ????

       ✍️M SHAKUR 

EPISODE 3️⃣9️⃣
Tunda take yau shekarunta dai dai har ashirin da daya dayan watanni aduniyan nan bata taba sanin something like this exit ba, ko Novels din da Ya Hamad ke siyo mata tana karanta anyi kiss but ba’a taba explaining abinda akeji a kiss dinba, danji tayi gabaki daya duka gabobin jikinta sun dena aiki idanunta kur har lokacin tana kallon fuskanshi yanda yake kissing mouth dinta passionately kaman he has been waiting for the kiss for a very long time, yakankameta sosai yana nishi sosai making some wired sounds tsabagen yanda kiss din ke tsagamai kai, hannunshi nashafa gefen fuskanta zuwa kanta ribbon din data kama gashin dashi yawani jaaa yasaki gashin yana tura hannunshi dayaji yana nitsewa ciki silky hair din yana wani irin nishi mai kama da sambatu amman ahankali yana kara barbaza kitson yana yamutsa su. “ahhh….unnnn……huhhhh” sauko da hannun nashi yayi yana shafa wuyanta ahankali tunda yake baitabajin fata mai taushi irin nataba wlh jikinta zaima iyafin na jariri taushi ahankali yakai hannunshi saman kirjinta tasaman towel din batare daya matsa nonon ba ko damko suba feeling how big they are, rawa sosai hannunshi yashigayi kaman anjona dawani abu soyake kawai ya fizge towel din ya yar ya tumurmushe boobs din yasha amman yana kokarin hana kanshi hakan yasa yaki motsi da hannunshi trying to fight the temptation kawai ya ijiye akansu ne yana wani irin tura bakinshi cikin nata ahankali yafara dunkule hannun zai matsa kawai yaji muryan su Rahima dawani irin sauri yasaki bakinta tareda komawa baya da sauri yana kallonta saikuma yabude kofan wardrobe din yafito da sauri gabanshi yamugun tashi dayasa yakalli gaban wandon cikin wani irin kunci yace shit, hannunshi yasa ciki ya gyarata tahanyar mikota sama daura wandonshi akanta sanan yay hanyar kofa daidai suna budo kofan, daure fuska yayi yanuna dakinsu yace “why is dakinku so dirty haka”? duk sunnar da kansu kasa sukayi, cikin fushi yace “karna dawo dakin nan baku gyara shi ba” sanan yasakai yafice dakin Ammin shi yayi harda gudu gudun shi yana shiga yamaida kofan yarufe ganin bata ciki yasa yafada kan gadonta yanajan bargo yay wani irin wahalallen nishi yana mika aahhhhhhhh sanan yakankame kanshi idanunshi sunyi jajir.

Yana wucewa duk suka shiga dakin da saurin su Aneesa tace “ina Du’a damuka bari zata shiga wanka” dasauri Rahima tai bayi ganin babu kowa ciki yasa tace “babu kowa” ganin kaman kofar wardrobe nasu abude yasa Mariya tai wajen dasauri tabude saita tsaya turus tana kallon ciki, ganin haka yasa duk sauran sukazo duk suka tsaya Du’a suke kallo dake tsugunne daure da towel akirji takife kanta akafa sai uban zufa take karta a sake yana taba har kasan wardrobe din, kallon junansu sukayi saisuka kwashe da uban dariya dukansu Mariya tace “yanzu sabida Ya Asad kika labe a wardrobe jibi yanda kike uban zufa” dago kanta tayi ahankali lips sunyi pink yirrrr sunwani kumbura sabida yanda ya tsotse su idanunta sunyi ja sabida kukan datayi” dasauri Aneesa gabanta hannunta takai tana sharemata hawaye tace “wai haka kike tsoron Ya Asad jibi yanda kikai kuka har idanunki da lips dinki sun kumbura, babu abinda zai miki wlh, ko munan baya dukanmu shi kawai baruwanshi da yarane, sorry kinji, tashi ki wanke fuska a ayi kizo nabaki abayan dazakisa mutafi” Aneesa tai maganan tana dagota, Rahima tace “Mariya zomuyi sauri mu gyara dakin nan kiga” gyara dakin suka shigayi itakuma tashiga bayi ahankali ruwa takunna ta tara hannunta ta wanke fuskanta sanan tadago kanta takalli madubi abinda yafaru ne yanzu just flash a mind dinta dasauri tadauke kai tafito duk ta zama so uncomfortable, shiryawa duk sukayi suka fito, Ammi duk suka gani afalon sama da Anty Turai sukace “Mum muntafi” “a dawo lpy ai gashichan duk sun cikamana gida da decoration wai ahaka ma basu gamaba” cikeda jin Dadi Aneesa tace “ai Dad is the best, kumu tafi, Ammi bye” binsu da kallo Ammi tayi barin Du’a dataga idanunta sunyi ja kaman ta tambayeta mesa idanunta sukai ja saikuma ta share ganin Anty Turai awajen ta daga musu hannu suka tafi, sanan ta tashi tace “bari kiga na leka dakina tun tuni ina dakin Baban su ina gyarawa” tai maganan tanayin hanyar dakinta, ahankali tasa hannu tabude kofan dakin Asad tagani kwance kan gadonta yarufa da bargo yana bacci, fuskanshi kawaine abude yana zufa dudda uban AC dake kunne adakin, maida kofa tayi dasauri tarufe takaraso dakin, zama tayi abakin gadon tana kallonshi kafin ahankali takai hannunta saman kan goshinshi taji zafi amman zafin na cooling down ne saisa yakema zufa, ajiyan zuciya tasauke ahankali rabonda tasashi a ido tun jiya da Babanshi yadawo, tai bala’in kewanshi but kawai ta shareshi ne sabida ya gyara kuskuren shi dan bakin halinshi yayi yawa inma haka tamaiba zai karama yar mutane haka, tana zaune awajen tana gogemai zufan harya farka around karfe biyu, bude idanunshi yayi ahankali yasauke akanta dasauri tace “imaza kajeka shirya katafi jummaa naga bakada lpy ne daman saisa bantadaka ba” gyadamata kai yayi ahankali yana tashi zaune, saikuma ahankali yatashi tsaye takalmanshi yazura yawuce yafita, hanyar stairs yayi yana sauka Anty Turai na fitowa daga ciki, kafinma yay magana tace “ni daman nasan naganka wlh dazu dan banyi tsufan da za’ace bazan ganeka ba Asad idan na ganka” tai maganan tana ijiye kulan data dauko kan table sanan ta taho inda yake atsaye yana kallon gefe ahankali yace “ina yini Anty” cikin fushi tace “har yanzu dai Anty nan bazai fita daga bakinka ba yau kwana na nawa agidan nan” ahankali yace “biyu” wani mugun kallo tamai tace “shine saiyau kake gaidani shima dan mun hadu, wuce katafi nasan maganinka agidan nan nine daidai dakai wlh” kaman jira yake dasauri yawuce tabishi dawani bakin harara.

Sai wuraren 4 suka baro shagon Hudayya kowa rikeda hadadden dress dinshi, around 5 suka dawo, da kyar sukabar Du’a ta tafi gidansu shima dan sunga dagaske take dan koda sukaje shagon Hudayya tai shiru duk tai wani irin sanyi tana shiga a falo ta yarda jakan kayan tawani irin fada jikin Grandma dake zaune tana waya tai shiru, saida Grandma tagama sanan tadubeta tace “Ya akayi Yammata na” murmushi tayi tace “Grandma nagaji” dariya tayi tace “su Aneesa basusan ke baki saba da irin gantali gantalin nan bane, sannu” lumshe ido tayi tace “Grandma zanyi bacci 6 saiki tadani” shafa fuskanta Hajiya tayi tana kallonta tace to, lamo tai jikin Grandma tanajin natsuwa she really needed this, dan tundazu ba’a natse takeba tarasa mezatayi tadaina tunanin abinda Asad yamata abu kadan sai takai hannunta ta taba bakinta ahaka bacci yay awon gaba da ita.

6 daidai Grandma ta tadata da kyar ta farka sama tawuce tai wanka sanan tai salla tana zaune kan dadduma tai isha’i sanan ta tashi da sauri jin Grandma na kwala mata kira dasauri tacire hijabin tasauka kasa da gudu Mariya tagani taci gayu sosai anmata makeup tareda wata mata da Grandma, tana ganin Du’a tace “hope kinyi wanka duk mun shirya fa mai makeup nakawo tamiki naki” gyadama kai tayi batare datai magana ba, Grandma tace “jeki zauna to amiki” zama tayi aka fara mata makeup din Grandma ta tashi tawuce sama tana waya Du’a nabinta da idanu dan daga gani wayan kind of seems serious.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button