KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA MATA BA DUNIYA WA LAHIRA.

Sosai yake gudu bini bini yana satan kallonta yanda take kallon hanya dayan kumburarrun idanun nan nata, dan biting lips dinshi yayi saikuma ya yatsine fuska yacigaba da tukin abinshi sunyi tafiya mai nisa sosai sanan taga sun shigo anguwan su, ga mamakin shi murna yaga tawani fara tana murmushi sosai kaman anmata kyauta dan murmushi tayi tana kallon gidansu gani tayi yawuce dasauri tace “Ya Asad ga gi……” wani irin danna horn dayayi agaban gate din gidansu biiiiiiiii yasa tai shiru takasa karasa maganan, bude musu gate akayi yashiga da motanshi gidan, har gaban flat dinsu yakai motan sanan yakashe yabude ahankali yafito yazagayo side dinta, bude mata kofan yayi yana kallonta tacikin glass yay shiru, turo baki tayi taiwani raurau da idanu hat are data fitoba, yana kallonta ahankali yace “what” murya chan kasa tace “Grandma” hararanta yayi yace “sauko kona daukeki” ahankali tasauko da kafanta tafito yana kallon fuskanta yanda take yatsine fuska, hannunta yakama yarike sanan ahankali yace “walk slowly” gyadamai kai tayi sanan suka shiga ciki da kyar take tafiya wlh, ganin babu kowa a falon yasa suna kaiwa stairs yadauketa saida sukakai last stair case din sanan yasauketa yana kallon Rahima data fito daga dakin Ammi idanunta sunyi jajir dawani irin sauri yay dakin batare dayama tambayi Rahima komiba yabude kofa yashiga, Ammi yagani akan gado ga Grandma agefenta sai Mariya da Aneesah idanunsu yay ja gakuma Doctor Dad namata allura a hannu, dawani irin sauri yay gaban gadon, hannunta yakama dasauri yace “Ammi Ammi” ahankali Dr yace “don’t worry she’s fine, ganin mahaifinka ba lafiya yasa tafara ganin jiri, nina mata alluran bacci, tafarka daga baccin she will be fine” ahankali Grandma takama hannunshi dasauri yakalleta murya chan kasa tace “Ammin ka is fine don’t worry Asad jeda Du’a kaje kaduba mahaifinka adakinshi” tai maganan tana kallon Du’a data tsaya ahankali ta jingina da bango tana kallon Ammi da idanunta kenan akulle, ahankali yajuya saida yazo daidai kofa sanan yasa hannunshi yakama na Du’a baima iya cema komiba yafito tareda ita suna tafiya ahankali Dr na biyeda su sukai dakin Dad, ahankali yasa hannunshi yabude kofan dakin Dad, chak ya tsaya awajen rikeda hannun Du’a yana kallon mahaifin nashi.

Dad na kwance kan gado ansamai pajamas dinshi ajiki, idanunshi sunyi jajir jijiyoyin kanshi sun fito, idan kaganshi zaka dauka yakai 1month yana ciwo ne sabida yanda yay looking idanunshi kulle hawaye na zubomai ta gefen idanu cikin wata kalan muryan sick person yana magana. “Sharif akiramin d’ana Asad da matarshi, I want to ask for my son’s forgiveness kafin nabar duniyan nan, I’ve hurt Asad way to much to d extend da yaron nan yay zuciya biyar tawa bayaci, Sharif” ahankali Sharif dake rikeda hannunshi yace “Dad, Dad Asad yazo” cikin wata kalan murya kaman wanda zai shura yace “dashi da matarshi?” gyadamai kai Sharif yayi jikinshi duk yay sanyi sabida yanda yatuna da mutuwa iyayenshi yace “yes Dad” ahankali yace “kiramin su nan” dagokai Sharif yayi yakalli Asad ahankali Asad yasa hannunshi yazare glasses din idanunshi, ance tsakanin d’a da mahaifi sai Allah ko, Asad nason mahaifinshi kawai he hates halinshi ne sosai, and ganinshi in this situation yasa jikinshi yay sanyi gently yadaga kafarshi yana rikeda hannun Du’a dahar tafara kuka sukai gaban gadon, zama yayi ahankali abakin gadon Du’a ma haka, murya chan kasa Asad yace “Dad I am here, open your eyes” wani irin fashewa da kuka Dad yayi everything looks damn real da idan ba kasan duk karya bace kuka zaka dingama Dad, ahankali yadaga hannayenshi duka biyun zai kama hannayensu, hannun Asad yafara rikewa gamgam yace “Asad dina, Son” sanan da gangan yakai dayan hannunshi saitin kirjin Du’a da sunan zai kama hannunshi tana share hawayen fuskanta, saura kiris yadaura hannun kan kirjinta Asad yatare ahankali yahade hannayenshi biyu yarike sanan yajuya yakalli Dr yace “what’s wrong with Dad Dr” cikeda damuwa yace “partial stroke! Ana shaaanin bikinku I wanted to admit him amman yaki wai auren danshi yake shine yanzu tundaga kan kwankwason shi na left har kan kafanshi basa aiki, banda haka yanada serious damuwa I advice u all to keep him happy inba hakaba we can all loose him” but yanzu nabashi magani namai allurai zai sami sauki kasan mai hypertension are prone to all of this, please I repeat u all should keep him happy, kome yakeso adinga mai, ko kadan karyay experiencing bacin rai please” ahankali Asad yace “maisa baya iya bude idanunshi”? ahankali Dr yace “sabida ciwon kan ne serious one dayakeji, but yanzu zanje hospital nadaukomai maganin daya kamata yasha, lemme go” yadau car key din sanan yazo kusada Dad yace “bari naje nazo Sir” gyadamai kai Dad yayi da kyar, Dr yawuce yafita, sosai Du’a ke kuka tana kallon Dad ya bala’in bata tausayi ta tsani taga wani baida lafiya, hannunshi Asad ya kankame ya fuzar da iska ahankali yana kallon mahaifin nashi, ahankali Dad yace “Asad ina Sharif”? yay maganan kaman wanda zai shura dasauri Asad yakara rikemai hannu, Sharif shima yazo dasauri yadaura hannunshi kan na Asad suka rikeshi tare, murya chan kasa Dad yace “kuyafeni my boys, you two are my life” ahankali Asad yace “Dad stop talking you need to rest” Girgizamai kai yayi yace “listen to me both of you, inaso na aikeku office dina, akwai wani safe akarkashin kujeran danake zama akai, is buried there, Asad ur name is the code dazai bude muku safe din, Sharif kasan inda key na yake na office ku dauko komi na safe din ku kawomin, is very very important to me” ahankali Sharif yasaki hannunshi yasauke closet din Dad yashiga yafito da key dinshi sanan yadawo yace “ga key nan Dad” ahankali Dad yacire hannunshi daga na Asad yace “kutafi tare ba lallai abar Sharif kadai yashiga ba Asad ansanka” tashi yayi ahankali dan idan kagan Dad zaka dauka wasiyya ma yake basu kaman wanda zai mutu, wucewa Asad yayi yafita dasauri Sharif yabishi abaya sukabar Du’a data daura duka hannayenta akan fuskanta tana kuka sosai.

Ahankali Dad yabude idanunshi daya kadan jin sun fita yakalli kofa ganin kofan arufe yasa yakalli Du’a, ganin yanda take kuka tadaura hannunta akan fuskanta, jikinta na shaking sabida kukan datake hakan yasa boobs dinta nawani irin shaking tasaman gyalen data yafa wani kalan kuuut Dad yayi da miyau yahadiye sanan yamika hannunshi tashi daya kawai yadaura kan boobs dinta yarike da kyau yawani kece da kuka yace “Du’a my dearest daughter inlaw ina kike”?……

???? KYAWUNA JARABTA TA ????

       M Shakur 

NOW LET’S TALK.
Haba Anty wanan handbag dinan naki, da takalmin nan naki, da zanin gadon nan naki duk sun tsufa suna bukatan chanji, kinkosan M Shakur nasaida jakunkuna, takalma dakuma zannuwan gado hadaddun gaske???
yi maza kiyi saving number M Shakur sanan kimin magana nima na seva naki domin dinga ganin tallan zannuwan gado, takalma da jakunkuna a status dina…..ku garzaya agurguje kuyi saving number na sanan kumin magana sabida nima nai saving akwai wani hugeeee giveaway dazanyi na jaka, takalmi dakuma zanin gado.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button