KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Anatse yace “look up and introduce yourself” yay maganan bayabo ba fallasa as usual, gently tadago idanunta tadaura akanshi kaman yanda shima yake kallonta, kasa jure kalan idanun dayake dashi tayi hakan yasa tana kallonshi ne amman tadan karkata kwayan idanunta gefe sanan ahankali tace “My name is Du’a, I am 21yrs old, an haifeni a kano, Babana nada mata biyu awajen Mama na I am the first child, nayi school from nursery zuwa JSS 2 a makarantan Royal, that’s were I stopped a school”.

???? KYAWUNA JARABTA TA ????

    ✍️ M SHAKUR 

Free page
EPISODE 3️⃣0️⃣

Tai maganan tanadan moving da jikinta sabida yanda cinyanta ke rawa tanajin fitsari, jin shiru yasa kaman wata barauniya tadawo da idanunta back saitinshi hada idanu sukayi yana kallonta har lokacin wanan karan kasa rike fitsarin tayi batasan lokacin datawani zabura tamike kaman mahaukaciya ba tana yarfe hannunta dayan hannun kuma takai wajen abdomen dinta tadan kalleshi tana rawa rawa tace “I…..wan……pee….” bamata karasa maganan ba jin fitsarin yazo tasa tawani saki handbag dinta datake rikedashi kan table dinshi kayan ciki duka suka zubo kan table dinshi sanan tawani kwasa a guje tai kofan kofanshi tabude tafice dagudu…..

Wani mugun tsaki yasaki yanabin table din nashi da kallo da kayan cikin jakanta dasuka zubo, the first thing da idanunshi suka sauka akai was pad, dauke kanshi yayi yay tsaki, yana kokarin dauka wayanshi aka bude kofan aka shigo itane kanta akasa, maida kofan tayi ahankali tarufe sanan takaraso har gaban table din, ganin yanda kayan jakanta suka fito kan table din yasa tadan kalleshi ganin yana daddanna wayan yasa takwashe dasauri tazuba a jakan sanan tadaga jakan tarike kaman wacce zatai sata ta lallaba tazauna akan table din.

Ijye wayan dayake tabawa yayi tadau wani file yabude batare daya kalleta ba yace “I learned that HR dept basu karbi any of your detailed ba ID Card na this company kawai MD yasa amiki” gyadamai kai tayi kanta akasa tace “yes sir” still yana duba rubuce ruvuce yace “can I have ur personal ID Card?” dan dagokai tayi takalleshi hada ido suka sakeyi dasauri ta girgizamai kai tace “uhm bandashi” danjim kafin cikin wanan muryan nashi yace “voters card or national identity card dinki that’s what I mean” sake dago idanunta tayi takalleshi ganin yana kallonta still yasa tadauke kai murya chan kasa kaman wacce ke tsoro tace “bandasu” cikeda haushi yace “what nonsense! Are you even a Nigerian citizen”? Yay maganan da fushi cikeda kuma fada, doguwan riganta takama tarike gam tawajajen cinya batasan maisa ba fada ko magana da ita da fushi sosai yana tuna mata da memory na gidansu, kuka ne taji yazo mata tadaure da kyar tace “ba….ba’a barina fita agidane saisa bandasu” tai karashe maganan tanakai bayan hannunta kan idanunta tana danne hawayen dake shirin zubomata tanajan hanci, Yatsine fuska yayi kaman irin dan dole yake mata magana dinan yace “give me ur account details we need to attache it to your file for ur salary pension, Sigma pension zasuzo subude miki pension account dinki, now ur bank details” dan dago kanta tayi takalleshi idanunta sunyi ja, hada ido sukayi dan har lokacin kallonta yake murya chan kasa tace “I don’t have an account” goshhhh! yawani irin buga table din dayake kai dasaida tama firgita, cikeda bacin rai yace “what kind of a girl Ammi tasa nakawo into my company eh? How can I hire a person who doesn’t have any identity card dazai nuna she’s a Nigerian and a citizen, please get out of my office, and don’t come back to this company saikin bude account sanan kinsami ID card, understood?” Gyadamai kai tayi ahankali hawaye yacika mata idanu fall, yatsine fuska yayi yace “now get out of here” ahankali ta tashi jikinta har bari yake irin na wanda ke shirin yin kukan nan, dawani irin sauri sauri tafita daga office din nashi tai stairs dasauri sauri take sauka kasa kanta akasa ta daure iya daurewa karta bari tai kuka tana kaiwa kasa tai hanyar fita, receptionist dinsu nabinta da kallo cikeda mamaki dan tasan kullum wanan yarinyar da duk suke kirada Matar MD Sharif ta shigo bata sake fita sia lokacin tashi.

Tana fita tai hanyar parking space, sai alokacin tafashe da kuka sosai ganin babu motar direban Grandma yasa ta tuna lokacin tashi baiyiba, ga wayanta bayama hannunta yana hannun Sharif dawani irin gudu tafita tana kuka sosai tana share fuskarta da bayan hannunta, bakin titi ta tsaya tana kalle kalle.

Idanunta sunyi jajir takasa daina kuka, taxi dayazo wucewa ta tare dan bataga keke napep ba kaman yanda lokacin nan kafin asa tadaina fita take gani akan titinsu, tsayawa yayi ba bahaushe bane yakalleta tsayarda hawayen tayi tashiga sanan tarufe yace “madam ba drop u want” gyadamai kai tayi tace “eh” sosai take kuka cikin keken kawai memory gidansu dakomi yake dawomata da yanda yawani korata kaman yana koran kare, jin yanda take kuka yasa mai taxi yakalleta ta cikin mirror yace “hope all is well o Madam, u no tell me where I go carry you go” murya chan kasa cikin kuka sosai dan daura hannayenta tayi akan fuskanta tana kukan tace “estate” dasauri yace “which estate” kasa amsashi tayi sabida kuka hakan yasa yace “eh which estate” ko kadan batasan sunan estate dinsu ba bama hakaba ita bamatasan ko estate din nada suna ba dan bata taba luraba ahankali tace “just go if we get there I will show you” gyadamai kai mai taxi yayi daba bahaushe ba yacigaba da sharara gudu tana kuka hardaga baya ta lallashi kanta tai shiru tajuya tana kallon hanya ganin bataga estate dinsu ba, sunyi tafiya fin awa biyu suna zagaye zagaye yana tambayanta duk wani estate dazasu gani a hanya konasu ne tace a’a, gajiya yayi yay parking akan wani titi cikin fushi yace “abeg give me my money and leave my car u donno where u dey go” girgizamai kai tayi cikin muryanta data dishashe tace “I know is estate, idan akabi titi ake kaiwa” tsayawa yayi baki bude yana kallonta ta glass din motar ganin kaman ma yarinyar batada hankali dan inba hakaba tayaya babban mace haka zata wani cemai idan akabi titi ne za’azo estate dinsu batasan ina zata bane, harzuka yayi yace “just give me my money find another taxi, the little petrol wey remain make i manage am go home” kalan titi dasuke tayi dababu ma mutane sosai babu motoci sosai dan irin titin sabuwar hanya dinan ne yasa cikeda tsoro tace “but this is not my estate, I don’t know anybody here” cikeda nakan magana yace “me I no, see Madam gimme my money comot for my car” ganin yana magana kaman zai daketa yasa tashiga bude jakanta, she’s not even sure kotanada kudi, kudaden dake cikin jakan taciro hakan yasa yace “my money na 5000, na drop u carry we almost round Abuja finish” gyadamai kai tayi tashiga kirga kudin jakan duka duka 4900 nema, ahankali tamikamai ganin baida mutunci tace “is 4900 sorry” fizgan kudin yayi yace “witch even if na send they send u my papa spirit still dey protect me, comot for my car” yay maganan yana wani irin bude kofa yafita yabude baya yana kallonta yace “I said comot for my car” fitowa tayi ahankali tana gyara rikon jakanta maida kofan yayi yarufe sanan yakoma gaba yazauna yarufe kofan lekowa tayi ta window yace “I pass ur power tell them u no fit do me anything witch” yay maganan yanajan mota shi duk kallon mayya yakema Du’a sabida yanda takeda bala’in kyau gashi tagama zagaye Abuja dashi zarginshi shine zatakaishi ashamai jini ne.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button