KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Sauka yayi daga taxi din daya samu da kyar shima saida ya wahala dan duk wani organization da services sunje automatic shutdown sabida mutuwan president not lessthan an hour ago, ahankali yabude gate din da hannu yashigo ciki yana yatsine fuska, ganin babu motoci agidan yasa yace “I will just drop this bag and rest danko nace naje na same su a hospital bazan sami taxi ba, and no car agidan” shiga falon yayi yana maida kofa yarufe, ganin wheelchair din Dad atsakar falon yasa cikeda mamaki ya kalli wheelchair din to yau basuje hospital da wheelchair din bane yasan Dad fa bayason amfani dama hospital, tabe baki yayi ya jefar da jakanshi anan tsakiyan falon yawuce yay dining, fridge yabude yaciro wani goran yogurt mai sanyin gaske sanan yawuce yashiga kitchen yadauko glass cup yafito, tuttula yogurt din yayi a glass cup din sanan yadauko yafito falon yana kalle kalle, he hates how quiet d house is, dan murmushi yayi tunanin Du’a yau yasan she will be happy yanda tabisu Ammi hospital dinan, stairs din yakalla yana tuna yanda yabishi jiya yaje yacita a wanchan dakin, dan biting lips dinshi yayi sanan yay stairs din yafara bi ahankali yana sipping yogurt din yay sama, dakin dasukai sex zaiyi but ganin kofar dakin Ammi abude awangale dan Dad baituna yarufe ba yasa yafara tafiya towards the room…..

“uhhhnnn uhnnn danta nono Du’a, Du’a danta nono ni jaririn kine zonan kibani nasha…..” yay maganan yana wani tura bakinshi kaman zai chapko nonon daga inda yake yasa abakinshi, cikin wata kalan murya yace “I just have to fuck u yau dinan no matter what, kowani kalan gardama zakimin saidai kiyi, balle ma nasan duk rashin hankalin ki bazaki iya gayama kowa cewa babban mijinki yaciki ba haka zan danneki yanzun nan nagama nahuta, akanme I will go through all this hurdles harda karyan paralize, ina tura mijinki Nigeria yau just to have u nakasa, come hear baby nadandanaki come here my baby girl, the most beautiful girl in this planet”

At first Asad yadauka Dad ya haukace ne ganin yanda yaciro gabanshi yana yagwalgwalawa tana diddigar da ruwa akasa yana fadin all this maganganu saida yaji alamun zuba ruwa sanan kawai yaji kirjinshi ya yanke yafadi dayasa yaji kaman jiri zai kwasheshi dawani irin sauri yadafa bango da hannunshi jikake gummm! karan hannunshi a bango dayasa Dad yawani irin juyo da sauri, ido da ido dayay da Asad dake kallonshi yadafa bango idanunshi nawani irin juyawa dayan hannunshi kuma akan kirjinshi yasa yawani saki kubewarshi da bala’in sauri yaja boxer yarufeta yana kallon Asad din kirjinshi nawani dukan dari dari yama kasa furta koda uppan……

Sosai Asad ke ganin kiri, ayanda yakeji zuciyanshi kaman ma heart dinshi is about to fail ne, yakasa motsi, ahankali bakinshi ya iya labulo the Golden words yafara fadi. “Lailaha illallah Muhammadu Rasulullah, Hasbunallahu wa ni’imal wakeel, Allahumma ajirni fi musibati waklifni khaira minha, Innalillahi wa innailaihi raji’un, aauzubillahi mina shaidanir rajeem…..”

9️⃣4️⃣

WARAKA_TEMPLE is home of natural aphrodisiac and 100% Islamic medicine, suna bada intimate solution to sexual needs kaman su rashin sha’awa, ga mata, bushewan gaba, rashin Ni’ima ciwon sanyi, budewan gaba, warin gaba, infection da sauran su, indai matsala gareki kogareka to da yardan Allah Waraka temple zasu taimaka maka, suna bada magunguna kan psychological issues, sunada office a Kano dakuma Abuja.
Uwa uba magungunan su na aiki kaman yankan wuta sanan zaku iya tuntubarsu a lamba kaman haka 07042419516.

zakuma iya chatting dinsu anan watsapp directly by clicking on this link:;
wa.me/+2347042419516

Zakuma ku iya following nasu a’a Instagram by clicking on this link;
I’m on Instagram as waraka_temple. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1yilmhe8g54y&utm_content=9fpsfhs

Duka wayanda nan words din ahankali yake fadinsu ahankali kuma yaji zuciyanshi dake tsinkewa yafara dawowa daidai wani kalan karfi na shiganshi, lallabawa yayi yamike tsaye chak sanan yawani irin shiga dakin dasauri wani irin komawa baya Dad yayi danya dauka duka Asad zaikaimai ayanda yaga yanayinshi amman ko kallonshi Asad baiyiba kawai bayin yafada yawani irin maida kofan da bala’in karfi yarufe sanan yay wajen cubicle din yasa hannu yawani irin bude glass din dasauri Du’a dake enjoying bath nata da warm water takalli Asad dataga yabude mata kofa, zatai magana kawai taji yasa hannun yawani fizgota yaja towel azuciye dasauri takalleshi tace “Ya Asad menene”? towel din yadaura mata yaja hannunta yabude bayin suka fito babu kowa adakin gaban wardrobe dinsu yakaita yabude first doguwan rigan daya gani yawani jawo yawurga mata dasauri tashiga warware rigan tana kallonshi jikinta narawa ganin kaman bashiba, akwatin ta daya gani yajawo yabude duk wani kayanta da hannunshi yasauka akai kawai yake jawowa yajefa a box din sanan yahada yarufe yamike yana kallonta yake take kallonshi gashinta nazuba da ruwa, hijabin daya gani yadauka yasamata akai murya chan kasa dake rawa sosai tana kallonshi tace “Ya Asad menene namaka wani abune” wani irin fizgan hannunta yayi da akwatin suka fito daga dakin suka shiga saukowa daga stairs atsakar falo sukaga Dad tsaye ya sanya jallabiya ganin Asad yana saukowa da akwatin ta yana janta kaman yanajan Karen dake kulle a chain yasa yay gaban stairs din dawuri cikeda tashin hankali yace “Asad ina zaka? Wait I need to explain to you, you need to hear it from my mouth, Asad” ko kallonshi Asad baiyiba ta gefenshi yabi yakarasa sauka daga stairs din zai wuce shan gabanshi da Dad yayi yasa ya tsaya chak yana kallon gefe dan baimaso ya daura idanun nashi akan Dad, murya chan kasa dake rawa sosai Dad yace “I know ka tsaneni Asad but dan Allah ka saurareni, shairin shaidan ne, kuma wlh banma ganta da ky…….””Abdullahi Kitse!” Asad yakira sunan Dad awani kalan zuciye dayasa har Du’a dayake rikeda ita saida ta firgita kaman ta kwace hannunta ta gudu dantaga kaman Ya Asad nada ciwon hauka, dan ka ganshi yanzu bazakace mutumin dasuka sha wasa jiya da daddare bane ba, wani irin shaking jikin Dad yake, at this point yaji he has lost everything in his life, baitaba sanin dan da yahaifa da jininshi da maniyyin shi zuwa duniyan zai iya bude baki yakirashi da sunanshi ba kai tsaye, yarda akwatin dake hannunshi Asad yayi sanan yawani irin nuna Dad da yatsa yana bude idanunshi dakaman jini zaifito daga cikinsu tsabagen yanda sukai ja yace “stay out of my way Oldman, stay out of my way inba hakaba za’a fitar da ko gawata ko naka daga gidan nan!” Yanda Asad yay maganan Dad jiyayi jikinshi narawa ko’ina yama farajin to mema yakaishi, mema yakaishi, bakinshi nawani irin rawa akuma mugun tsorace da shakkan dan nashi yace “S……Son lis…..ten… to me So……””don’t you dare call me son Abdullahi Kitse! I am not your Son, and u are not my father, as from today henceforth I server all ties with you! You are not my father!” Wani kalan hawaye Dad yaji yazubomai daga idanu zuciyanshi kaman an wasamaai kankara, tsugunnawa Asad yayi yadauki akwatin Du’a sanan yawani finciki akwatin daidai zai bude kofa aka rigashi Ammi ce tashigo ga Sharif abayanta dai Dr dake waya awaje, ganin fuskan Asad da Du’a dayake fincika tana kuka ga Dad tsaye akan kafafunshi atsakiyan falon yana share hawaye yasa dasauri gabanta nawani irin fadi takalli Dad da Du’a da Asad din tace “what…..naiya faru” cikeda bakar zuciya Asad yace “ki tambayi mijinki” yawani ja Du’a data kankame mayafin Ammi yabi ta gefensu zai fice, Du’a ta kankame mayafin Ammi gam tana kuka sosai tace “Ammi Ya Sharif dan Allah karki bari yatafi dani wlh ya haukace ni tsoronshi nakeji” wani kalan hannu yasa kan mayafin Ammi ya fizge hannunta yawani jata duksu Ammi suka bishi da kallo sun kasa cewa uppan tariga taga idanunshi Asad bayama hayyacin shi sef, tasan abinda tahaifa rabon da Asad yay fushi haka ita kanta ta manta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button