KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

“Stand up” taji yafadi calmly, bude idanunta tayi ahankali hada idanu sukayi dashi yana tsaye akanta ya kunna full light na dakin yana kallonta, idanunshi sunyi ja sundan kankance kaman baida lpy, ahankali ta sauka daga gadon tamike tsaye kanta akasa, jitayi kawa yadauketa yazaunaar da ita kan gado dasauri ta kalleshi hada idanu sukayi yana kallon fuskanta, juyarda kanta tayi da sauri dan bata iya jure kallonshi, gani tayi ya tsugunna agabanta sanan yakai hannunshi ahankali yakama kafafunta duka biyun yana kallonsu, juyoda kai tayi takalleshi gannin hankalinshi nakan kafanta yasa tacigaba da kallonshi tana mamakin maiyakeyi, right leg dinta ya ijiye akasa sanan yarike left din, kafin yamika hannu yadauki wani dan box da tunda tashigo dakin taganshi akan side drawer batasan meba yabude, wani balm tagani a box din lakatowa yayi yakai wajen guiwanta yashafa sanan taga yadaura hannunshi kan guwiwan ya murza, wani irin zabura tayi zata mike dasauri yakalleta fuska adaure yace “don’t try that” gyadamai kai tayi jikinta narawa, ahankali ya shiga liliya wajen runtse idanu tayi tana kuka ahankali chan batasan meyayi ba taji guwiwan yay mata wani azababben zafi dayasa tafashe da kuka sosai tana ihu saikuma taji guwiwan yay kass, sanan ya ijiye guiwan yadaga kanshi yana kallonta, kallonshi tayi ahankali tana kuka sanan takalli guiwan tanakai bakinta wajen tana hurawa gashinta na lilo both side, tsareta a idanu yayi ahankali yace “does it hurt” gyadamai kai tayi ahankali tana goge kwalla da bayan hannunta tana hura guiwan dan abinda yashafa mata kaman barkono harcikin bargonta takeji, hannunshi yakai gently yakama gashinta dake lilo dasauri tadago kanta takallai hawaye sun cika idanun, ahankali yana kallonta yatattara kitson yakai gefen kunnenta ya sagala awajen, maida idanunta kan gwuiwan tayi tana hurawa still.

Tashi tsaye yayi yazauna gefenta kan gadon dasauri tadago da kanta takalleshi, wayanshi taga yakara akunnenshi kaman waya yake amman baya magana but tana iyajin sound na magana dagata dayan gefen, ahankali take binshi da kallo tundaga kan fuskarshi har zuwa kan kirjinshi dayabar boturan abude ganin tulin kwantaccen bakin gashi yasa dawani irin sauri tadauke kanta dan batasan namiji nada gashi ajikinta hakaba, kaman asiri jitayi tanaso tasake ganin gashin dan gani tayi kaman idanunta ne amman ba gashi bane, ahankali tasake juyowa fuskanshi takalla ganin ya lunshe idanunshi yana sauraron maganan da akemai yasa ahankali tadan dukarda kanta tana leka leken gashin kirji daga inda take zaune, wani dan gajeren murmushi ne yasaki batare daya bude idanunshi ba dan duk abinda takeyi yana kallonta kafin ahankali yakai hannunshi daya yakama side da side din rigan yahada tarike a tsakiyan sabida tadena ganin kirjinshi dawani irin sauri takalli fuskanshi, ganin har lokacin akulle yasa tasauke ijiyan zuciya takoma gefen datake tazauna da kyau tana jingina da bangon gadon, ahankali taji yafara magana da harshen turenci calmly yana maganan one one daga yanda maganan da abubuwan dayake cewa tagane it’s a business related call.

Gabaki daya tagaji ga wayan yaki karewa sai magana yake ahankali akuma natse kaman ba jiranshi take yabude mata kofa tafita ba, kwasheta bacci yayi azaune awajen yanda duk ta takure jikin bangon gadon tana turo baki, jin yadenajin yan motsi motsinta yasa yadan juyo yakalleta, ganin tai bacci makure zaune akan gado yasa ahankali ya gyara zama yanda zaiyi facing nata yana kallonta, she looks so innocent, ga dan bakin nan nata data turo, ga kalban dasuka zubo agefen fuskanta binsu yay da kallo yanda har cinyanta tsayin gashin, yanda tazauna yakebi da kallo da wayan nan white leg din nata, gently idanunshi suka sauka kan white pantie dake jikinta dawani irin sauri yadauke kanshi dan rigan datasaka iya cinyanta ya tsaya yanda take baccin atakure yasa taidan wawan zama dayake iya hango white lace pant din dake jikinta mai bala’in kyau.
Wani irin gasping breath yayi he can’t believe what he just saw, tambayanshi abu ake a wayan amman yakasa bada amsa, ahankali yasake juyoda fuskanshi wanan karan sosai idanunshi suka sauka awajen, he p*s yacika wandon ga shaidan jikewa, dawani irin sauri yasauka daga gadon jin jikinshi yasoma tsuma baison abinda zaisa yayi abin kunya agidan Grandma bude kofa yayi yawuce yafita, wayan ma kasa gane abinda ake fadi yayi hakan yasa ya katse wayan kawai yatura wayan aljihu yasauka kasa, ganin babu Grandma a falo bakaramin dadin abin yajiba dasauri yawuce yatafi gida abinshi gabaki daya hankalinshi yatashi he’s way too Horny.

???? KYAWUNA JARABTA TA ????

     ✍️ M SHAKUR 

EPISODE 5️⃣0️⃣
Wuraren 3 na Asuba tafarka daga baccin daya kwasheta ganin inda take yasa tabi ko’ina da kallo ganin baya dakin yasa dasauri tazabura tasauka daga gadon taiwajen kofa tana taba kofan taji yabude harda gudunta takwasa ta tafi dakinta, kwanciya tayi tacigaba da baccin ta ana kiran salla ta tashi bayi tashiga tazo tai salla tazauna ta gyara haddan ta sanan ta tashi lokacin gari haryay haske, bude kofa Grandma tayi tashigo, baki Du’a tabude zata gaida Grandma ta tareta tace “ki shirya kitafi wajen aiki bazaki zauna min agida yauba ehe” turo baki tayi tazo gaban Grandma shigewa jikinta tayi ashagwabe tace “har yanzu banda lafiya fa” turamata hanci Grandma tayi tace “sake ni naje nai lazimi nidai” sakinta tayi Grandma tawuce tafita babu yanda ta iya bayi ya shiga tayo wanka tafito shiryawa tayi cikin wani mustard abaya sanan tasauko kasa bintada kallo Grandma tayi, zama tayi tai breakfast tadanci abinci sanan ta tashi tana kallon agogo 8 saura minti 15, tsayawa tayi gaban mirror falon tai rolling gyalenta tai kyau sanan tazo cikin falon bye Grandma, daidai lokacin security gidansu yay knocking, isowa Grandma tamai hakan Yasa yashigo rikeda leda Du’a ya kalla yamikamata wata yar milk color paper jaka yace “gashi Mr Asad yace nabaki” kallonshi Du’a tayi takalli ledan a little bit confuse, dasauri Grandma tace “karba mana mijinki ya aikomiki da abu kin tsaya turus kina kallonshi” ahankali tasa hannu ta amsa security yajuya yafita, bude wayan tayi ganin kwalin waya iPhone 13 pro max irin nashi yasa Grandma kawai tai murmushi tace “daman wani zai siyamiki saisa ya karbi wanchan ai yayi kyau” bude kwalin tayi taga wayan a kunne da Sim ajiki, Grandma dake kallonta tace “kinga sa wayan nan ajaka kikakai office kya kalleta da kyau karki latti” saka wayan tai ajaka tawuce tafita, gaida direban Grandma tayi sanan tashiga baya aka bude musu gate suna fita motan gidansu Asad suka gani pake kofar gidan bude motan akayi taga Aneesah tafito tasaka wani red atampa tai kyau sosai tana dagama direban hannu alamun ya tsaya hakan yasa ya tsaya, faduwa gabanta yahauyi sosai amman dai ta daure tana kallon Aneesah natahowa, tana zuwa bayan motan tabude tana kallon Du’a data juyo tana kallonta atsorace kana ganin idanunta kaga tsoron, ga mamakinta saitaga Aneesah tasakin mata murmushi tace “kinsan kinmin laifi shine kika dena shigowa gidanmu ko kinma kashe wayanki bana iya kiranki eh Du’a”? Tai maganan tana murmushi sosai, ahankali Du’a na kallonta cikeda tsoro tace “kiyakur……” hannu Aneesah takai tadaura kan bakinta tana kallonta tace “tsakanina dake babu ban hakuri Du’a, hasalima nine yakamata nabaki hakuri I was so angry naje inata crazy things a group sorry kinji Du’a wlh bakimin komiba, mun shirya” dawani irin sauri Du’a ta gyadamata kai tana murmushi, murmushi itama Aneesa tayi tace “ina zaki”? Ahankali tace “office” dasauri Aneesah tace “zomuje ta motan mu muyi hira mundade bamu hadu ba ai duk hanya dayane” dan kallonta Du’a tayi kaman tanaso tagano wani abu, hannu Aneesah tamika mata tana murmushi tace “wuce mutafi tare, Uncle munhutasheka kagayama Hajiya mune yau zamu sauketa a office saimu wuce school” dariya direban Hajiya yayi yace “tom shikenan” kallon Du’a tayi tace “let’s go kawo jakanki na rikemiki” karban jakan Du’a tayi, ahankali Du’a tasauko, Aneesa tamaida kofan tarufe sanan tabata jakan takarba ta sagala a kafada sanan suka wuce motansu suka shiga, Mariya kadai tagani a motan itama murmushi tama Du’a, zama Du’a tayi suka sata atsakiya sanan direvan yajasu suka tafi shikuma direban Grandma yakoma gida.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button