KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

9️⃣6️⃣

KADAN DAGA CIKIN MAGUNGUNAN WARAKA TEMPLE
1- MOWA: magani ne daya da daya a cikin magunguna wanda ya karawa mace daraja a gurin mujinta,ta gurin samun ingantaccen dadi da niima tare da cikowa,a takaice ko kun Kai ku hudu a gurin mujinku sai kowa ya tabbatar kece MOWA sbd yanda zai dinga kaf kaf dake.

2- RUSSIAN SWEETNESS : kowa ya san matan Rasha mata ne na musamman a fadin duniya in dai maganar oza room ne, An samo tushen wannan maganin daga wannan qasa. In dai kina amfani dashi to kowacece ma ina tabbatar maki kice da oga ya kawo…..

3- SUPER WOMAN: kin huta zuwa dinki ko tunanin kin bude domin kina sha cokali daya a madara bayan awa biyu kika je toilet zakiji komai ya hade kin dawo virgin,sabuwar budurwa kal kamar anbareki a Leda,dole ki amsa sunanki na super woman.

4- DETOX: maganin sanyi dake magance infection,rashin niima da rashin shaawa ko kisha magani kiga baiyi miki aiki ba ko kiji Bakya Jin dadin jimai ko mujinki baya gansuwa dake duk sanyi ne kiyi amfani da detox.

5- BACK TO DAMSEL: magani ne da zai dawo dake sabuwa yar sweet sixteen ta bangaren niimarki da dadinki.

Magungunan nan duk zaki samesu WARAKA_TEMPLE and so much more, zaki iya siya daga watsapp dinsu click on this link kimusu magana direct ;;

wa.me/+2347042419516

Zaki iya following nasu a Instagram by clicking on this link ;;
I’m on Instagram as waraka_temple. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1yilmhe8g54y&utm_content=9fpsfhs


Wasa wasa yau 1week kenan daga Ammi har Sharif babu wanda ke samin ko Asad ko Du’a awaya Ammi tadamu sosai.

Du’a har wani ramewa tayi dan haryau suna wanan hotel din Asad baya zuwa ko nan da chan amman zata iya cewa tundaga ranan nan magana bai kara hadata da Asad ba kotamai magana baya amsawa yawani irin rame yakode yay baki Allah kadai yasan meke damunshi, baida aiki sai cinta, arana zai iya danneta sau bakwai salla kawai kedashi barinta yaje yay wanka, boobs dinta komi ciwo suke mata, baitaba hanata abinci ba, safe rana dare abinci, amman kwata kwata baya magana, shida kanshi bayama kanshi magana balle ita, kota kulashi baya amsata, saidai kawai yatasata agaba yana mata wani kalan strange look data kasa gane namene, ta tambayeshi metamai shiru, ta bala’in damu ita bamada kanta tadamu ba dashi tadamu cus Asad is totally not okay, bataga wayanshi ba bataga nataba balle takira wani, baya barinta fita to tayayama zata fita daga safe har dare yana kanta that’s the only work da yakeyi, tasha kamashi yana kuka yafi akirga gabaki daya sun dawo wani iri daga ita har shi sun rame sosai.

Yau gabaki daya jiya da daddare bai barta ta runtsa ba kwakularta kawai yake, ga maranta dake uban ciwo which take expecting maybe MP tabe zaizo, da kyar yabarta wajajen 4 hakan yasa ko motsi bataiba bacci yay awon gaba da ita, cikin bacci taji ana bude mata kafa ana kokarin shigarta da kyar tabude idanunta ganin shine idanun nan nashi dayanzu sun zama parmanent red yasa murya chab kasa awahale tace “Ya Asad kayakuri please marana namin ciwo sosai” kaman badashi takeba wani kalan danna mata yayi ciki dayasa tai wani wahalallen ihu tanajin joystick din nashi har maranta dake mata ciwo, kawai yafara fucking nata roughly as usual, wani kalan sharp pain dataji yasa tai ihu tafashe da kuka sosai tana kokarin tureshi amman yama kama hannayenta yarike, wani kalan nishi yaji tayi kafin kaceme yaji ballewan abu da gudu yanabin dick dinshi dake cikinta dawani irin sauri yajawo dick dinshi waje ganin blood da chunks of clothed ones yasa da sauri yakalleta ganin idanunta na kullewa yasa yawani riketa yace “Baby!!!!” tun bayan ranan nan saiyaune d first day daya kira sunanta.

“Du’a” yasake kiranta atsorace, ganin ta sume gabadaya yasa yawani sauko daga kan gadon yay bayi, jikinshi ya wanke dasauri sanan yafito kaya yasaka yadauko nata kayan yasamata sanan yadan gyarata kawai yadauketa yafito, a hotel ambulance moto aka sata sai hospital, yana kaita akai theater da ita yana tsaye ya bala’in damu baitaba sanin cewa tanada ciki ba sai yanzun nan, fitowa Dr yayi bayan kusan 3hrs, sanan yabama Asad hannu ahankali yace “sorry Sir, we couldn’t save ur 3weeks old baby” kawai hawaye Asad yaji yazomai, bubbugamai baya Dr yayi yace “be strong, matarka na bacci amman mun mata wankin ciki dakomi please for now karka nemeta sai bayan tai 3-4weeks” gyadama Dr kai yayi yana share hawaye sanan Dr yawuce, ahankali ya lallaba yazauna kan wata kujera dake wajen wayanshi daya dauka yasaka a aljihun wandonshi yaciro ya kunna wayan, da kyar ya lalubo number Ammi yay dialing ringing daya ta dauka kaman tasan zai kira.

Cikeda damuwa Ammi tace “Asad ni kake son ka kashe ko eh, ina kashiga, Asad dan Allah kadawo gida muna Nigeria tun washe garin ranan daka tafi” murya chan kasa yace “Ammi I’ve lost my baby, and it’s all my fault” dasauri Ammi dabatajinshi da kyau tadai dan tsinci maganganun tace “mene meyasamibaby” ahankali yace “Ammi Du’a tai bari” wani kalan freezing Ammi tayi tana kasa magana sai chan yaji salatinta, murya chan kasa tace “kuna asibiti ne” ahankali yace “eh” anatse Ammi tace “Asad dan Allah kudawo ka kawo Du’a gida alurada ita, idan mace tai bari haka akeyi, ana sallamanku kutaho Nigeria straight kaji, karka damu in sha Allah mai cetonku ne Allah yabaku wani baby yan biyu ma” ahankali yace “Ameen” Ammi daduk tadamu jin muryanshi tace “be strong mana Asad ahaka zaka lallashi ita Du’a, tashi kaje wajenta please” ahankali yatashi ya katse wayan yanajin wani natsuwa sabida maganan dayayi da Ammi yawuce sakin da aka kaita tana kwance bacci take, hannunta yakama yarike ahankali, murya chan kasa yace “I am so sorry Du’a? Ni kaina nasan na kuntata miki this days but I couldn’t help it, I am going through alot Du’a, a whole lot, I am sorry Baby please forgive me” ahankali yaji takara kankame hannunshi gam acikin nashi hakan yasa yakalleta dasauri, ahankali tabude idanunta takallai cikedaso tace “Ya Asad nayafemaka, and I’ve always known that akwai abinda ke damunka maisa kakasa fadamin? Grandma told me a aure couples share their problems together and solve it together, maisa u don’t want me to help you, maisa bakason kafadamin”? kiss ya manna mata a hannun yace “I can tell you everything aduniyan nan banda wanan, all u should know is I love u so very much Du’a, ina sonki sama da komi aduniyan nan, u are my comfort, u are my life and don’t worry Allah zai bamu another baby” ahankali tana kallonshi tace “Ya Asad ina sonka sosai” murya chan kasa yace “I know” gefenta ta nunamai tace “bacci nakeji zoka sani” ahankali yatashi yahau gadon yasata ajikinshi sai bacci.

9️⃣7️⃣

???? KYAWUNA JARABTA TA ????

       M Shakur 

NOW LET’S TALK.
Haba Anty wanan handbag dinan naki, da takalmin nan naki, da zanin gadon nan naki duk sun tsufa suna bukatan chanji, kinkosan M Shakur nasaida jakunkuna, takalma dakuma zannuwan gado hadaddun gaske???
yi maza kiyi saving number M Shakur sanan kimin magana nima na seva naki domin dinga ganin tallan zannuwan gado, takalma da jakunkuna a status dina…..ku garzaya agurguje kuyi saving number na sanan kumin magana sabida nima nai saving akwai wani hugeeee giveaway dazanyi na jaka, takalmi dakuma zanin gado.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button