KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL
KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Ahankali yasauke ijiyan zuciya tareda fuzarda iska he can’t wait to set his eyes on her again, haurawa yafara yi kan matattakalan benen sanan ya tsaya jikin kofan yakai hannunshi knocking yayi ahankali, tanacin nama taji anyi knocking dasauri takalli kofan kaman mai tunani toko Uwani takasa budewa ne tawaje, tunanin haka yasa ta daukan last meat din dake kan tray din a hannu cikin yar muryan nan nata tace “ina zuwa” sanan takarasa wajen kofan hannu daya tasa tana bude kofan dayan hannunta kuma na bakinta yana kokarin gutsiran nama da duka hankalin ta kekai wani kamshi daban yawani mata sallama a hanci dayasa dawani irin sauri tadago idanunta takalli gaban kofan dan tasan Uwani banda kamshin kitchen din gidansu babu wani kalan kamshin datakeyi, dudda yasa glass hakan bai hanata ganeshi ba Muhsin ne yay wani irin kyau cikin kananun kayan dayasaka na jeans da t-shirt black duka, yasaka black eye glasses a idanu, tundaga kan fararen yatsun kafanta yake kallonta har zuwa thick thigh dinta da wanan flat tummy da kirjinta dakenan acike wanda kallo daya yamusu yasan ba tasaka bra ba dan is so obvious acikin just simply gown din datai throwing ajikinta bayan tai wanka datai salla zuwa fuskanta dahar yanzu bai gama washewa ba da gashinta dakenan a bude tai parking dinshi jelan na yawo ga hannunta dake kan bakinta dake rikeda nama idan kaganta zaka dauka yar wani president na all this Arab countries ne tsaban kyan da Allah yayi awurin, Muhsin jiyayi cikin jikinshi internal organs dinshi na kyarma sabida ganinta, da kyar yadaure yazare glasses dinshi daga idanunshi yakalleta tareda sakin mata wani cute smile yace “Hi Pretty” ahankali tasaukar da hannunta dake rikeda nama kasa sanan tadauke kanta daga kallonshi tace “Ya Nana batanan sunfita dasu Abba” takama kofan zata tura dasauri yarike kofan gam yana kallonta, sake kokarin tura kofan tayi da duka karfinta amman takasa hakan yasa tadan kalleshi tace “I said Ya Nana is not around leave I want to close the door” turo kofan yayi yashigo dakin dasauri takoma baya yace “I come to see you Pretty ba wajen Nana nazo ba, wajenki nazo Du’a cus you’ve stole my heart”.
???? KYAWUNA JARABTA TA ????
✍️ M SHAKUR
EPISODE 8️⃣
Ganin yanda dukta firgice da maganan dayayi yasa yace “okay bari natafi tunda kece kawai stealing zuciyata ni banyi naki ba gashinan is obvious baki sona natafi” juyawa yayi kaman zai fice daga dakin bata ankaraba kawai taji yawani juyo ya rungumeta tsam tsam yarage tsawon shi ta hanyar sanya fuskanshi a wuyanta yana shakan kamshin natural fatan ta that smells innocent irin smell din da yaran da basusan maza ba keyiba, innocent children smell dayasa yaji yana neman ya kwarkaance, wani irin ihu tayi jikinta narawa sosai jin namiji ajikinta. “wayyooo innalillahi Mamiii” murya chan kasan makoshi yana kara shinshinata kaman yanda dan biri ke shinshina bishiyan ayaba yace “stop screaming babu wanda zaijiki, dagani saike agidan nan I love you sosai Du’a, Du’a please ki saurareni nazo muyi magana ne mai bala’in mahimmanci” wani irin yanda gabanta ke faduwa harjitayi kaman numfashinta zai dauke, kokarin tureshi take takasa sake matseta yayi ajikinshi sanan ahankali yace “kizo mugudu nafitar dake daga Nigeria muyi auren mu mu more life, me kikeyi agidan nan? You don’t deserve this life da treatment din nan da akemiki agidan nan, kinsan darajanki kuwa? sunyi depriving naki education, bamaku dakudi jibi gidanku kaman gidan kajinmu, I Wil give u money da dadin duniya da komi nawa I am telling u, I will forever spoil u Du’a” fashewa da kuka tayi sosai bamatasan mezatayi ba dan magana yake kaman wanda yahaukace tace “ni bana sonka karabu dani, babu ruwana dakai, kai saurayin Ya Nana ne kadena min magana, Uwaniiiiii” takwalama Uwani kira da duka muryanta jikinta na bari sosai, ahankali yasaketa yana rikeda hannunta gam gam ya tsaya yana kallonta yanda take goge hawayen idanunta tana kallon kofa tana kiran Uwani, tundaga kan kwayar idanunta yake kallo shi kanshi kaman zai kurma ihu yakeji akanta he just want this beautiful pretty yar India yarinyar nan in his possession, wanan yasameta yanda zaima abokanenshi gayu da itaba aiharsaisun fara kishi dashi, wani irin bin wuyanta yayi da kallo fari gashinan smooth zuwa kan kirjinta dake cikin rigan babu bra akansu kokarin fizge hannun datakeyi yasa nonon suna wani irin rawa suna girgiza da tumbutso, gasu a mugun tsaye wani irin kankancewa idanunshi sukayi wani kalan sha’awanta suka shigeshi kaman yay gahoda ita yacita anan yakeji, wani irin finciko hannunta yayi hakan yasa tawani kalan fadi kirjinshi da karfi boobs dinshi sukai slapping chest dinta wani wahalallen kara tayi. “wayyo na shiga uku” wani irin lumshe ido yayi yana kara danno bayanta da dayan hannunshi yace “Du’a nadade banga macen da Allah yama gata irinki ba, Allah yamiki nono mai kan tasa zakibani nasha su” wanan karan fashewa da kuka sosai tayi jikinta nabari. “Uwani, Uwaniiiiii kina ina” yanda tafashe da kuka sosai abinma wani irin Dada karamai shauki yake dasauri yakai kanshi zaidaura awuyanta. “nooo” tai ihu sanan tai kasa zata duke biyota yayi kasa zai rungumeta da duka kafafuwanta guda biyu tawani turemai mara tahada da dick dinshi ta ture duk batasani ba wani irin kara yayi sanan yarike dick dinshi gam yana cizan lips da mugun sauri ta tashi tawani yi kofa tafice da gudu ganin haka shima yabita dagudu yace “zonan ina zaki” hanyar gate dinsu tayi tana kuka tana waigen baya jijjiga gate din tashiga yi tana kallonshi yanda yataho yana murmushi yace “I told you the gate is locked it’s just me and you now” ganin yataho kanta gadan gadan yasa tawani kwasa da gudu shima yakwasa da gudu yana binta abaya tana waige, ganin ta dunfari rijiyansu dayagani abude ba’a rufe marfin ba kuma from look of yanda take waigoshi tana gudun atsorace bamata lurada rijiyanba yasa yace “stop there, bazan miki komiba Du’a, riji………” kafin yama gama maganan tafada rijiyansu tsundum dasauri yakarasa wajen rijiyan ya leka, rijiyan zurfi gatada duhu, rawa jikinshi yafara baisan lokacin daya shiga ciro wayanshi daga aljihu ba dialing number mai gadi yayi saida yay ringing sanan yakatse sanan yajuya da saurinshi yay gate, daidai lokacin aka shiga bude gate din, aka turo aka shigo Bala Maigadi ne tareda Uwani sunamai murmushi Bala yace “ai bamaka gama cin minti talatin…..” kafin yama karasa maganan Muhsin yanuna musu rijiyan dakenan abude yace “tafada rijiyan ku……kuc….I…rota” yana maganan yabita gefensu dasauri ya fita ya shiga motanshi yaja yabata wuta yabar anguwan, atare Uwani da Bala suka kalli juna saikuma suka kwasa da mugun gudu sukai wajen rijiyan atare suka leka ganin ruwan na rawa ana tumble tumble yasa cikeda tashin hankali Bala yace “fita waje ki nemo mana taimako yarinya tafada rijiya dan ban iya ruwaba ko kadan, innalillahi wa innailaihi raji’un, bari nadauko igiya na zura mata yi sauri” dawani irin gudu takwasa waje, fara wangale gate din tayi gabaki daya sanan tashiga ihu a anguwan nasu dababu wasu jama’a sosai. “jama’a ataimaka mana yarinya tafada rijiya, jama’a ataimaka mana yarinya tafada rijiya” kafin kaceme matan makota sun soma fitowa ana shigowa gidan, gashi kaman anyi baki duk babu maza a anguwan kowa yatafi nema dan dama anguwan sabuwa ce kumababu mutane sosai.