KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Sharif na tsakar gida yana alwala yaga shigowansu itada Razika tana goge fuskanta da gyalen abayan dake kanta idanunta sunyi ja sosai, bama su luradashi ba suka wuce ciki, falo suka shiga kallo daya Hajiya dake zaune akan kujera tana magana awaya tamata tagano wani abu dasauri tacire wayan daga kunnenta tace “zan kiraki Hajara” katse wayan tayi takalli Du’a da Razikan da duk suke atsaye sun kasa karasowa gani suke kaman tana ganinsu zata gane abinda yafaru, yunkurowa tayi tana kallonta still tace “why did you cry Du’a? Maiya sameki?” Dan zaro ido tayi this is the first time datasan tama Grandma dinta laifi sosai, Grandma data taimaketa tabata freedom shine daga fara fita ta hartaje hotel ita maiyama kaita taje, duk ta tsaya tana tunanin nan zuciyanta fall da tsoro batare databama Grandma dinta amsaba, juyakai Grandma tayi takalli Razika tace “maiya sameta take kuka”? Baki Razika tabude zatai maganan da sauri ta tattaro duka karfinta ta tari numfashin Razika ahankali tace “Grandma hannun matan zafi sosai kuma gashi tadade kaina ke ciwo” sosai Grandma ke kallonta, ga idanun nan nata sundan kumbura alamun tasha kukan tace “to dan kanki na ciwon kitso sai kiyita kuka banace kidena all this abubuwan ba keba yarinya bace”? Gyadama Grandma kai tayi hawaye nasake taruwa a idanunta tace “sorry” ganin tana neman sake kuka yasa taidan murmushi dan she looks damn cute tace “zonaga kitson” tahowa tayi ahankali gabanta nafaduwa sosai ko kadan bataso tama Grandma dinta karya ba, zama tayi gefenta, Grandma tabude kan tana kallon kalaban dayay bala’in kyau tace “wow daman abu mai kyau yafi bada wahala, kinga yanda yay kyau kuwa, wow oya jekiyi salla kiyi wanka kizo nabaki abinci da paracetamol kisha” gyadamata kai tayi ta tashi ahankali sama, Grandma takalli Razika dake tsaye itama tace “sannu kinji Razika, Du’a dukta wahalar dake, jeki daki kiyi salla kihuta” ahankali tace “to” tawuce, tashi tayi itama dayake hijabinta nakusada ita dan tariga tai salla yasa ta tashi ta shimfida dadduma danyin salla.

Takwas daidai yabaro uban mutanen dake kan layi yafito dan yagaji iya gajiya, juyawa yayi yakalli security dake biyedashi abaya yamika musu hannu yace “car keys, u can go” daya daga cikinsu ne yadauko key daga aljihunshi yamikamai yace “Sir daka bari mun maidaka gida is not safe for you to be driving alone” dan yatsine fuska yayi yace “it’s okay” juyawa yayi yakunna mad ride dinshi yabude kofa yashiga sanan yatada motar, tafiya mai tsawo yayi sanan yakai gaban wani eatry, shiga ciki yayi sanan yay parking inda ake parking ya kashe motar, wayanshi yadauka ya daddanna sanan ya ijiye wayan kan cinyanshi ya jinginar da fuskanshi jikin kujera tareda lumshe ido yana fuzarda iska, Asad wani irin mutumne da idan zaka kwana kana kallonshi bazaka taba tantance wani yanayi yake ciki ba sai idan kai mai lurane.
Knocking motarshi da akayi yasa yabude idanunshi ahankali yadago kanshi, wata doguwan fara mace ce tsaye gaban kofan tana sanye dawani arnen half gown daya tsaya daidai gwuiwanta sanan an tsaga tagaban da kadan yarage ba’a ganin pant dinta, kanta sanyeda attachment daya zubo har waist dinta taci uban makeup a fuska dayamata kyau ba laifi ga hill akafanta mai tsinin gaske, yarinyan dan kyau Allah yayi kyau ga hips ga boobs duka, danna lock din motar yayi kofan yabude hakan yasa tabude kofan ta shigo ta zauna tareda maida kofan tarufe sanan tajuyo takalli Asad din dake kallonta bayabo ba fallasa murmushi tamai tadan juya idanu tana chewing gum dinta tace “why call me wajen gari haka, wajen garin ma this local place, you are so lucky ma danazo” shiru yayi yana kallonta ta duhun harta gama tana wani yatsine yatsine, jin shiru yasa takunna flash din iPhone 11 pro max dinta tadaga ta haska fuskanshi tana kallonshi kaman yanda ko gezau baiyiba kallonta yake tace “woooww, bansan cewa mahaifinka nada kyakkyawan thick sexy boy hakaba, so you are the famous Asad da mahaifinka always talks about, only son, his father’s pride, wowwww” cikin thick voice dinshi yace “would you mind turning that off” wani irin lumshe ido tayi kafin ahankali tasauke wayan ta kashe flash din tasan Alhaji yana yawan bata labarin Asad dinshi but bata taba sanin babban Matashi saurayi haka bane mai jini ajika ba gashi kyakkyawa yafi baban shi kyau sosai, ahankali tace “why did u call me here” shiru yamata yakai kusan 3min sanan yace “inaso kirabu da mahaifina ne!” dawani irin sauri takalleshi saikuma tanuna kanta tace “ni Zinariya kake cema narabu da mahaifinka? Sugar Dady nawa? Anya kasan girman abinda kake fadi kuwa, dakakirani cemin kayi we will talk business zakamin proposing offer da I can’t resist saisa nazo, is this the offer”? Dauke kai yayi daga kallonta yajuya yana kallon waje yace “sunanki Zainab Garba Habu from kano, anguwan uku layin Murtala hamisu house number 3, mahaifinki yarasu, mahaifiyarki nada rai ita ke kulamiki da yaronki mara uba kekuma kina nan Abuja kina karuwanci dan kisami kudi kidinga turamusu…..” yanda yake maganan komai waye sai wani kalan natsuwa yashigeka, batare daya kalleta ba yace “kaman yanda nagayamiki awaya I have an offer for you bana karya is true I have that offer, inaso kirabu da mahaifina is exchange ma 10million naira, gida akowani kasa kikeso acikin kasashen waje da visa da passport miki da mahaifiyarki da kannenki dakuma danki inkin yarda” tunda yake maganan jikinta ke tsuma amman tadaure tahana kanta tanuna tadai daure takalleshi tace “sabida 10million ne zan rabuda Alhaji shikemin komi, yabani kudi naturama yan uwana akan me zan rabudashi sabida yan chicken change dinan naka da balallai ne kabani ba” hannunshi yamika yadauko wani envelope daga kujeran baya yadawo dashi gabanta yabude yazaro takardan ciki yamika mata karba tayi ahankali tana kunna hasken wayanta tana dubawa maida kanshi yayi kan hanya yace “I am sure u can read, wanan agreement ne da lawyer na yarubuta nariga nayi signing inhar kin yarda zaki rabu da mahaifina kibarshi har abada without having any form of contact dashi aboye to komi dana fadamiki nakine sanan inda daga baya kikazo kika saba alkawari to inada right na na kulle ki agidan yari but all this saikin yarda ne zaki iya signing” duka abinda yafadi haka yake arubuce awajen, Alhaji nabata kudi but baitaba bata kudin dayafi 500k ba, yana bata kudi 50k 60k tasaima gidansu abinci, yasata awani gidanshi kullum ya ijiyeta cinta kawai yake amman yaki aurenta kotamai maganan aure saiya cemata shi bayida ra’ayin kara aure amman komi yamata, ga motanshi daya daya ijiye mata dudda bai bataba amman tana hawa, yanzu ga kudi malala har 10mil da rayuwa kasan waje manta manta, ubanme Alhajin ke tsinana mata banda uban jaraba yacita kusan sai shidda arana duka baya wuce 1min, sai bakin jaraba bakarfi kaman ammai baki anya bazata karbi wanan offer ba.

Anjiyan zuciya tasauke dashi kanshi saida yaji, sanan takalleshi dudda aduhune bai hanata kallonshi ba tundaga kai har zuwa kan cinya, yanda gaban wandonshi yadan tattaro yataru waje daya yay tsaho kaman wandon ya kwanta kan wani luteten maciji ne yasa tawani hadiye muyau, ko Alhaji nada zankaleliyan azzakari balle danshi kawai tashi ta kwan biyu ne, Allah yamata girma gatada shegen jin sha’awa amman yana shiga yakawo abin tadaina functioning sabida tsufa amma yanzu tasamu tadan dandana yaron nan nashi ai sharrr daga ganin wanan Allah zaiyi karfi da kuzari ajikinshi, gyaran murya tayi tace “kanada pen tareda kaine” hannunshi yamika yadauki pen batare daya kalletaba dan she disgust him yatuna ita ubanshi keci saiyaji kaman ya shaketa anan tamutu, mikamata pen din tayi ahankali takarba takai bakinta tadan gatsi duwawun byron tana kallonshi yanda ko kallo bata isheshi ba, zaro byron tayi daga bakinta tace “inada sharadi daya nima, gabaki dayan abubuwan daka rubuta anan nayarda nima kuma inada sharadi guda daya tall kana yardan mini zanyi singing” batare daya kalletaba kai tsaye yace “say it” dan gyara zama tayi tanawani irin kallonshi kafin tadan ciji lips dinta tace “inaso kacini muyi one night stand I promise no emotions attach kasan aiki nane karuwanci danka kwanta dani bazaisa narikeka ba konace dole saika soni, kawai kamin ne u are so classy, young, educated, rich and above all u are damn handsome gashi Allah yamaka jiki, zaka cini din? Ina bukatan kasa na manta da mahaifinka ta hanyar zuxxubamin ruwanka adurina yakora na Abban ciki sabida na manta dashi”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button