KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

???? KYAWUNA JARABTA TA ????

        ✍️M SHAKUR 

EPISODE 4️⃣0️⃣
Da aka fara mata makeup din ita kanta Mariya waje tasamu kan kujeran dake facing nasu tana kallon Du’a, wato hakika tsarki ya tabbata ga ubangijin daya Hallici yarinyan nan, takalli Du’a, takalleta takara takalleta dan tanemi nakasun yarinyar in term of hallintanta amman babu, abunku da wacce bata taba makeup ba saitai wani kalan kyau da duk wanda zai kalleta saiya sake kallo, saida aka gama tsaf mai makeup din tace “jeki saka kayan saiki sauko mu gyara gashin muyi styling gashin gaban kan nan naki” tashi tayi Mariya tabita da sauri sukai sama, bude jakan huddayan tayi taciro wani hadadden black gown da akayishi dawani silk material saidaga tawajen wuyan da kirjin da hannun kayan aka yisu dawani net lace dake wall wall mai duwatsu, sakawa tayi Mariya tajamata zip tabaya rigan baiwani kaimata kasa chan ba saita dawo kaman wata cindarella, kallon gaban rigan tayi yanda ake ganin alamun boobs dinta sabida yanda yataso yasa takalli Mariya kaman zatai kuka tace “jibe fa ana ganina bazan iya fita ahaka ba” dasauri Mariya tace “dalla ke Du’a nan kin cika kauyanci baga nawa ba gana Ya Rahima duka iri daya fa aka mana, boobs dinki basu fitowa wlh sabida kawai kinfimu boobs ne yasa suka taso kikaga kaman ana ganin ta net lace dinan ne” sauka muje amiki head saikisa takalmin ki” bata jira amsanta ba takama hannunta suka sauka kasa ita kanta mai makeup din saida tace “masha Allah kinyi kyau, bari ayi daurin” wani simple modest dauri tamata dayama kanta kyau sosai, sanan Mariya yabada wasu silver dankunne aka samata wow, saiga hill din mai wasu irin silver stones haka, samata akai akafa, kafanta kadai ka kalla saikaji kaman kaci wow, sama Mariya ta tafi tafito da turarukan ta tafesa mata sanan ta ijiye turaren awajen tace “tashi muje” tashi tayi tana kallon kanta feeling so uncomfortable dayasa Mariya taso a dariya ta fizge hannunta tace “wlh bazaki ja afara bani ba” hakanan tabita suka fita compound sai lokacin ma sukaji kida natashi alamun anfara, tsayawa Du’a tayi tana kallon kanta tace “gyale fa” “gyalen me ga gidanmu ga naku muje jor” tanaji tana gani Mariya tajata haka suka fita, gate din gidansu sukayi dayake abude zaka dauka rana ne sabida yanda ko’ina wuta bauu gawani maddd decoration da akayi na gold da black, ga kawayensu yan Nile maza da mata dasuka cika gidan ana raye raye ana ganin Du’a aka bita da kallo dayasa tama sauke kanta kasa sabida yanda takeji suka shigo tana tafiya ahankali sai abin yayi kaman wani yanga takeyi, wajen wasu kawayen ta Mariya tayi hakan yasa da sauri Du’a ta tafi chan baya chan tasami wani empty table dake zagaye da kujeru taja kujera daya daga cikinsu tazauna tana kallon yanda yammatan ke rawa abinsu babu kunya.

Sasu akayi sutashi lokacin da birthday girl zata shigo ita kanta batagane Aneesa ba dan tai kyau matuka hakan yasa tai wani irin murmushi tadau wayanta zata mata hoto danta gayamusu sumata hoto dukansu, gyaran murya taji anyi abayanta dawani irin sauri tajuyo, Sharif ne yana sanye cikin riga da wando yay kyau sosai sai kamshi yake yana mata wani irin kallo kaman yau yafara ganinta, daidai ance su zauna, janye idanunshi yayi daga kanta yasa hannu ta gefenta yaja mata kujera murya chan kasa yace “sit” zama tayi ahankali tanadan murmushi hakan yasa shima yazauna akujeran kusada ita, wayanshi yabude yashiga camera yakalleta yace “selfie please miss” yanda yay maganan saida yasa tai murmushi tace “kafara ko” posing tayi ahankali hakan yasa yadan matso da kanshi kusada nata sosai yana sha kan wani cool feminine scent datakeyi sanan yay clicking camera din yadauki hoton sanan yakara matsowa kusada ita yace “jibi yanda mukai kyau” gyadamai kai tayi tana kallon hoton, sanan tajuya tamaida hankalin ta kan event din yanda MC ke magana, tundaga kan hannayenta data ijiye kan table din Sharif yake kallo har zuwa fuskanta dayay wani kalan asirtaccen kyau, gashi sai murmushi take sabida yanda take kallon su Aneesa da Rahima dake raye raye abinsu abin yana bata dariya tana wishing inama yan gidansu ne, wani irin bugawa kirjinshi fast fast shi yafara, he wish she’s his right now da dakinshi zai tafida ita, her happiness is infectious daji yayi kaman yadauketa subarnan wajen yakaita wajen da she will even be more happier than ever, hakanan tayi ajikinta ana kallonta hakan yasa tajuyoda sauri hada idanu sukayi dasauri yadauke kai yana murmushi yace “ohhkay she caught me” yadan lumshe idanu sanan yabude yajuyo da kanshi yakalleta yace “kinyi kyau ne saisa nake kallonki” dan murmushi tayi tasake juyarda kanta tana kallon Aneesa dake rawa da Mum dinta dinan dabata ma mutane murmushi daman ance yar yankai kai ce, hamma tayi danwani kalan shegen bacci takeji kaman ba itane taina awa daya ajikin Grandma dazu ba, kallonta Sharif yayi ganin yanda tai hamma alamun bacci yasoma zuwa yace “zakiyi manni?” juyoda kai tayi takalleshi dasauri ta girgizamai kai alamun a’a, bandir din yan 500 guda biyu sababbi ya ijiye agabanta yace “dauka ki rike kintashi muje ana birthday na besty ki bazaki mata manni ba, common don’t be a bad friend daganan ma saina koyamiki yanda ake rawa” makemai kafada tayi alamun bazata ba, juyawa yayi ya kalli inda suke ganin babu mutane awajen dan dama ba’a fara zuwaba hakan yasa yadauko yana kallon fuskanta yace “koki tashi muje spray money and dance inba hakaba I will be honorably glad nadaukeki akafadana after all kinyi kyau sosai, so all eyes zai dawo kanmu, tashi and pack ur money” yay maganan looking serious tashi tayi ahankali tareda daukan kudin tana turomai baki dan yadameta, atare suka jera yana tafiya da ita ahankali ganin da kyar take tafiya da hill din kafanta, Aneesa na ganinta tawani rungumeta tana rawa tace “common dance with me best friend” kasa rawa tayi tana murmushi sabida yanda duk ake kallonta, tace “ni kudi zan manna miki” washe baki Aneesa tayi tasaketa tana mata rawa da kyau dan taji dadin mannin, kudin tafara manna mata batare data bari sun hada ido da Anty Turai ba dake gefe tana rawa da wasu manyan mata friends dinta dasuka zo, sosai taji she’s feeling somehow a filing dudda Sharif na gefenta yana mata manni ita tana mannawa Aneesa, rasa abinda yasa she’s is just feeling uncomfortable yasa ta waigo da kanta tanama Aneesa manni still tanabin kowa da kallo dake filin rawan, dake zaune kan kujeran kafin ahankali idanunta su sauka kan Asad dake tsaye wajen parking space dinsu da babu motoci awajen dan duk anfita dasu waje yana sanye da 3quater wanan karan black da riga mai kyan gaske mai ruwan toka dabai saka boturan kirji ba hannunshi rikeda glass cup yana sipping non alcoholic wine daya karba awajen bar man na party, hada idon dasukayi yasa taji kafanta yawani turgude hakan yasa hill din yaturgude shima tai baya zata fadi dasauri Sharif dake gefenta yatarota batare daya riketa ba amman da jikinshi yahanata fadin bakinshi yakai saitin kunnenta yace “easy Pretty it won’t be nice kifadi awajen nan bayan kinyi kyan nan all eyes na kanki” tashi tayi daga jikinshi tayida sauri tanadan murmushin yake tacigaba da manna ma Aneesa kudin data kosa su kare dan tagaji da manna su bata kara yarda ta kalli inda taga Asad ba, daidai lokacin Dad dayaci manyan kaya tareda Ammi suka shigo filin hakan yasa Sharif yaja hannunta gefe da sauri ta kalleshi murmushi yamata yana sakin hannunta yace “lemme dance for the pretty gurl oh yes yimin manni” rawa yahau mata yanabin wakan he looks so cute and funny dayasa tama hau dariya, Mariya ce ta taba Rahima tana nunamata da baki kalli Sharif da Du’a , murmushi tayi bayan ta kallesu tacigaba da rawa abinta, manni Dad da Ammi sukahau yima Anty Turai, sanan Dad tajuyo zaifarama Aneesa dake taredasu Rahima manni idanunshi suka sauka kan Du’a dake dariya sosai tanama Sharif manni dake mata rawa harda dan tafinta, kallo daya yamata yaganeta dan image dinta yakasa goguwa a memory shi, Sharif dake rawane yalura da kallon da Dad kema Du’a dan yanda yake kallon Du’a ma yasa yakasama Aneesa mannin, dasauri yace “muje ki gaida Dad dinmu Du’a” juyawa takalli Dad dayake nunamata dake kallonta ko kadan bataganeshi ba to ranan ma wani kallonshi tayine, ahankali tace “ina yini” kasa amsa gaisuwan ma Dad yayi sai kallonta dayakeyi hakan yasa Aneesa dasauri tamatso takai bakinta saitin kunnenshi tace “Dad she’s my best friend danake gayamaka Du’a jikan Hajiya ce, Dad tanada kyau ko” wani irin washe baki Dad yayi yana kallon Du’a from head to toe yace “sosai ma, I like what I see” yay maganan yanadan cizan lebe, sanan yace “dance for me fine girl namiki manni” yay maganan yana fara mata manni yana wani irin kallonta dayasa Sharif yace “tabar wayanta achan muje ki dauka” baijira amsan taba yaja hannunta suka fitadaga filin suna tafiya Sharif nagaba tana biyedashi abaya Dad nawani irin binta da kallo kaman wuyanshi zaicire ganin hips masha Allah dominkam Allah yamata ass, curvy and bumpy.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button