KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Hannu yamika mata murya chan kasa yace “give me the phone” girgixa mishi kai tayi ahankali tace “is mine” danta dauka yadauka wayan office dinsu ne, cikin harsh tone yace “I said give me the phone” dago kanta tayi ta kalleshi ganin idanunshi da babu wasa aciki yasa kaman am tsinke mata wani abu ajiki ta zagayo duk yana binta da kallo tazo gabanshi ahankali ta tsaya sanan taciro wayan daga bayanta ta mikamai, karban wayan yayi yana batarai yace “clear this table sort yourself out and meet me in my office in the next 10min” sanan yajuya yafita daga office din.

???? KYAWUNA JARABTA TA ????

     ✍️ M SHAKUR 

EPISODE 4️⃣7️⃣
Zama yayi akujeran office dinshi yana kallon wayanta da har yanzu messages me shigowa, bude wayan yayi ganin babu pin ko password yasa ya shiga ciki, watsapp dayake ta ganin messages na shigowa ya shiga yana kallo yawancin messages din dake shigowa now ma batada contact din, first message din ya danna ya shiga. “kirabu da Asad inba hakaba no peace for you, kedin uban waye ke dahar kin isa ki kwacema Aneesah boyfriend, mun baki 2days” dan jim yayi dan to be honest bai gane me ake cewa ba, hakan yasa yazauna yabi messages din duka ya karanta harda na wanda zasu karanta dakuma group din friends forever dayaga ancireta yabi chats din yakaranta jiyayi ranshi ya bala’in baci su Aneesah da Mariya da kawayensu ke zagin Du’a haka, fitowa yayi daga group din yabi messages dinta tass nada yaga bata chatting da kowa banda su Aneesah dama fitowa yayi yashiga normal message dinta daga message din data saina MTN, contact dinta Grandma driver sai nasu Aneesha sai kuma contact din dayaga ansa Yayana, danna contact din yayi yaga number Sharif ne, gallery yabude yashiga babu komi ciki sai hotunan ta datayi yawanci tana kan gado ne da kayan bacci ajikinta dakuma wanda take kwance ajikin Grandma da shimi ajikinta tana turo baki idanunta sunyi kulu kula alamun Grandma tazo tadata ne, wallet dinshi yaciro yaciro wani pin ya ijiye gefe sanan yashiga watsapp din nata yay deleting account din daga watsapp gabaki daya sanan yadau pin din yazakulo wajen simcard, MTN Sim din yacire sanan yakashe wayan yaja locker dinshi yasa wayan aciki kafin yadau Sim din ya kakkarya yabude wani fine dutsin irin na yangayun nan dake gefenshi yajefa line din aciki daidai lokacin anyi knocking ta laptop din gabanshi yaduba ganin itane gaban kofan yasa yace “come in” shigowa tayi kanta akasa ta share fuskanta tass, tunda tashigo yake binta da kallo harta karaso gaban kujeran, kaman ance dole yay maganan yace “sit” zama tayi kan kujeran tana sauke ijiyan zuciya dashi kanshi saida yaji, laptop yaja gabanshi yafara aiki yace “ur card and bank details” jakan data shigo dashi tabude taciro komi sanan ahankali tadago kanta tamikamai hankalinshi nakan system din dayake aiki akai yabata hannunshi, samai ahankali tayi ciki sanan tamaida kanta kasa, saida yakarasa abinda yakeyi sanan yadago kanshi yana kallon National ID CARD din nata, sanan yaduba takardan da aka rubuta mata account number yaga First Bank aka budemata, ijiye duka biyun yayi gefenshi dan zai bada ayi scanning asaka a file dinta, maida kanshi yayi jikin system din yacigaba da aikin dayake, murya chan kasa kaman wanda baiso yay magana yace “this is ur second late coming, idan kikai 3rd one u are leaving my company dan late coming is completely not allowed in this organization, go to you office I’ve sent u list of what u gonna be drawing yana printer dinki” gyadamai kai tayi ahankali tadago kanta takalleshi kaman tacemai yaushe to zasu rabu yasaketa tunda ai daman auren he did it dan yataimaketa kar a tafi da itane kuma gashi ba’a tafi da itaba basai ya saketa ba sabida Aneesah tagani there’s nothing like yaudaranta datayi, yama za’ayi tayaudari Aneesah her friend. Dago kanshi yayi suka hada ido ganin yanda take kallonshi, harwani irin firgita tayi dawani irin sauri ta mike dagakan kujeran zumbur tawuce tafita harda dan gudun ta.

Tana bude kofa saura kadan taci karo da Sharif dake kokarin shigowa office din ganinshi, dasauri ya matsa gefe karta fado ajikinshi da bata tafa bango ba da babu abinda zai hanata faduwa amman batadamuba wani irin dadi taji aranta ganinshi dan rabonda taganshi tun ranan birthday Aneesa cikeda fara’a tace “Ya Sharif good morning” dauke idanunshi yayi daga kanta yabude yakara tura kofan da already ke abude dama yashige office din batare daya kulata ba, dasauri tabishida kallo surprisingly har zuwa cikin office din, hada ido datayi da Asad yasada wani irin sauri tawuce tashiga office dinta tana mamakin yanda Sharif yashareta saikuma tace hala baiji nakirashi bane, saikuma tai shiru tace but ko baiji ba ai Ya Sharif kullum yaganni saiya kulani, saikuma tace ko sabida mugun nanne Ya Asad halan shima yana tsoran fadanshi saisa bai kulani ba, da haka tai concluding takarasa gaban printer tadau paper datagani ya bullo tana dubawa ware idanunta tayi tazaro su waje, tace “tayaya zan iya zana 100 designs na flat shoes da 150 designs na hills? How? soyake idea kaina ya kare tass, tayaya zan zana” tai maganan tana wucewa tazauna tace “kuma I have to submit it today ai there’s no enough time ma, wanan ai mugunta ne” tai maganan tanaji kaman ta fashe da kuka, ganin tana kara wasting time ga lokaci na tafiya dan yanzu sha biyu saura yasa ahankali tamika hannunta tadauki drawing board din sanan takara dauko wani guda biyu, tashi tayi tadauki komi sanan tadawo tazauna, hannun riganta ta tattare ta gyara zama tafara zanen looking damn charming, indai tayi kadan saitaci namanta dasu Irish, zanen ma saiyasa ta manta dasu zage zagen gabaki dayan hankalin ta nakan zanen, saida taji kiran salla sanan ta tashi tabude kofa tafito tana kalle kalle tana mamaki maisa Ya Sharif baizo yakirata ba, sauka tayi tai alwala tashiga masallacin tai salla sanan ta tashi tafito, ganin Sharif yafito daga masallacin yasa dasauri takarasa saka takalmin nata ta kirashi dasauri Ya Sharif, amman kojuyowa baiyiba dawani irin gudu tabishi, lift yashiga bata damuba tafada tashige ko kallonta baiyiba yadanna 4th floor, agabanshi ta tsaya tana kallon fuskanshi cikeda damuwa tace “Ya Sharif menene bakada lafiya ne? Inata kiranka baka amsani baka biyomin munje masallaci ba” fara aikin da lift din yayi yasa ta tsugunna da sauri kaman zata fadi dasauri yakalleta, dan dago kanta tayi takalleshi cikinta namata wani iri tace “menene wai anbata maka raine tun safe u didn’t say a word to me” tsayawa lift din yayi daidai ankai 4th floor din kofan yabudu Asad suka gani tsaye gaban lift din wani worker na nunamai abu awani file ga dukkan alamu elevator yake jira, ganin Du’a tsugunne kusada Sharif dake tsaye looking straight yasa yadauke kanshi kaman baigansu ba yana sauraran maganan da mutumin yakemai, fitadaga elevator Sharif yayi dasauri Du’a ta tashi itama zata bishi tana zuwa wajen Asad batare daya kalleta ba koyacire idanu daga abinda mutumin ke nunamai ba yasa mata kafa jikake tifff tai wani irin wawan faduwa tai kara da saida yasa Sharif dake shirin shiga office yajuyo dasauri daidai lokacin Asad na maida kanshi back shikuma employee dake dakema Asad magana yazo inda Du’a take dasauri yace “OH my God miss are you destined to be falling like this ne yau, tun safe kike faduwa sorry tashi” batare da Asad yakallesu ba yawuce yashiga elevator yace “give her the files takawomin” dasauri employee yace “yes sir” yamikama Du’a dake tashi tsaye da kyar tana tana guiwanta file din, dauke kai Sharif yayi ahankali yabude kofa yashiga, juyawa Du’a tayi ganin yashiga office dinshi yasa tajuya ahankali takalli Asad dake tsaye cikin lift yaciro wayanshi yana dannawa, dasauri employee yace “hurry Oga is waiting” wucewa tayi tashiga elevator tana tafiya ahankali ta tsaya jikin bango, maida wayanshi Asad yayi aljihun jacket dinshi sanan yasa hannu ya danna grandfloor, kofan lift din yarufe dasauri ta tsugunna kasa ahankali tana shirin lumshe ido ganin yafara tafiya taji anwani irin finciko azabure tabude idanu, Asad ne yawani jata kaman tsumma dan saida yama cire rolling din datayi duka tsabagen yanda ya fizgeta, wani irin makalata yayi jikin bangon elevator din yasa duka hannunshi biyu yashako wuyanta idanunshi sunyi wani irin mahaukacin ja jijiyan gaban goshinshi yafito sosai abinda bata taba ganiba, wani irin nishi take jin yanda ya shaketa tanajin hucin hancinshi akan fuskanta, daidai nan elevator yakai grand floor da kafanshi ya danna wani botur daya datse kofan ta yanda duk wanda zaizo bazai budeba, sanan yajuyo yakalleta, wani irin juyawa idanunta suka fara tana firfir da hannu kaman zata mutu, cikin wani irin murya dabata fita sosai tsabagen yanda ranshi ke zafi yace “duk randa naga kina bin wani namiji ko kina kula wani namiji wlh saina kasheki, this should be the first and last time dazanga kinyi magana da any namiji ko anan koma a ina, understood” yadaka mata wani irin tsawa jijiyan kanshi dama wuyanshj na fitowa, da kyar jin tana neman mutuwa ta gyadamai kai da kyar, sakinta yayi yawuce gefe wani irin tari tafara kaman zata shura tunda take ba’a taba shaketa hakaba, juyowa yayi ahankali yana kallonta yana kokarin saita kanshi, dawani irin sauri yadawo inda take janta yayi zuwa jikinshi dasauri ta kwalalo idanu a tsorace danta zaci wani abun zaisake mata kawai yahada bakinshi da nata wani irin ajiyan zuciya yasauke kaman yadade daman yana neman abin yashiga kissing nata sosai yana sauke ajiyan zuciya yanadan groaning, yanda ya kankameta zaka dauka za’a kwace mishi itane, hannunshi na yawo abayanta kafin ahankali yadauke hannun nashi kan bombom dinta, wani irin matsawa yayi baisan lokacin dayace “auuuuchhhh Mmmnnn” yanda jikinta keda taushi haka bombom dinta shima yakeda taushi, knocking kofar lift din yaji anyi wata daga waje nacewa I think the doors sunyi jamming ne, gently yasaki bakinta batare daya cire fuskarshi dagakan nata ba yana kallon fuskanta yanda idanunta suke a lumshe jikinta ko’ina bari yake cikin wata yar kakkausar murya yace “take this as a warning” ko kwakkwaran motsi takasa hakan yasa yakai hannunshi yakama habanta yace “open ur eyes” idanunta tabude dasukai bala’in ja takallai harwani tsoron kallonshi take tsabagen yanda takara firgita dashi bakinta ne yashiga motsi sosai, bakin yabida kallo yace “say it” hawaye ne ya gangaro daga idanunta ahankali while her body still shakes tace “bazan karaba kayakuri please” wani mugun short smile yasakin mata batare dayay magana ba yasaki habanta sanan yajuya yana facing kofan, neck tie dinshi da riganshi yashiga gyarawa kaman baiyi komiba, batare daya juyo yakalleta ba yace “pick ur veil and cover ur hair” gyadamai kai tayi jikinta har tsuma yake ta tsugunna tadauki gyalen tahau nannaadawa tana rike hawayen dake zubowa ko akwai ta inda yake ganinta ne oho amman saida tagama nannade gyalen tsaf sanan taga yadanna wani boturi kofan yabudu dahar anje ankira security suna ganinshi duk aka shiga gaidashi. “welcome Sir, Good Afternoon Sir” ashaken nan ya amsasu batare daya kallesu ba yawuce abinshi zuwa mosque, shigowa wani guy wanda zaije sama yayi yanadan kallon Du’a ganin yanda idanunta sukai jajir ga hawaye yacika idanunshi, danna lift din yayi ahankali ta runtse ido, juyowa yayi yakalleta yace “are u scared of lift, is that why ur eyes are reddish”? Kaman zata gyadamai kai da sauri tai shiru tareda kawadda kanta gefe, suna kaiwa 5th floor tafito daga lift din kafinma shi yafito, bin bayanta yay da kallo yana murmushi yace “wow finally I get to see this damsel alone yau bata tareda M.D, kaman ma sunyi fadane, but guy! this girl fine finish wlh, God finish work for her body” wucewa office dinshiyayi yana kara kirsa yanayin ta a idanunshi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button