KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Duk suna zaune a dinning banda Asad dashi kadaine bai dawoba yawuce polo kallon match, Sharif ne kawai yadawo gida gyaran murya Dad yayi hakan yasa kowa ya kalleshi, Ammi yakalla sanan yace “inaso yarinyar nan ahnnn ahh Du’a tadinga shigowa kullum tana gaidamu, nasan dasafe tana tafiya aiki, but da yamma idan tadawo tazo nan gida sai bayan sallan Isha haka takoma gida, koya kika gani wife” wani irin hadadden murmushi Ammi tayi like she never expected magana haka daga wajen Dad, dasauri tace “wow wlh naji dadi sosai” baki Turai tabude zatai magana yadaga mata hannu yace “kinga Turai wlh banason damuwa, allow us to help this girl, koda nasan Asad Asad zai rabuda itane amman tashigo cikinmu mujata ajiki muzama family da batada shi kingane, koda wasa karki bari naji labarin kinma yarinyar nan wani abu idan tazo, daman that’s all I wanna say zaku iya tafiya” Yay maganan yana tashi yawuce sama binshi Ammi tayi tana wani irin jin dadi aranta, tashi Aneesah dahar wata yar rama tayi tawuce fuuuu abinta.

Zaune suke afalo danhar tai shirin bacci Grandma ta kwala mata kira tana sanye cikin wata cotton soft t-shirt na bacci burgujeje baki daya tsayamata aguiwa, gashin kanta abarbaje batai parking ba tazauna tanashan maganin da jummalo tabata a cup dazafinshi tana turo baki, budu kofan da akayi da sallama chan kasa yasa duk suka juyo Asad ne yana sanye da 3quatwr wando fari kal da farin riga da p-cap, da bakin glasses a idanunshi kana ganinshi kasan badaga gida yakeba, ganinshi yasa Grandma tai wani kalan murmushi aranta batare data nuna akan fuskanta tace “Asad kaine kafin kadamenida fitinan ka kaga Zola wuce katafi dakinka asama baki zan yanzun nan yan wajen aikina zasu cika falo, bari nasa Du’a takawo maka Coffee ko kozakaci abinci nasan bakacin abinci idan dare yay haka” yatsine fuska yayi ya girgiza mata kai alamun bazaici abinci ba yawuce stairs abinshi, wani irin murmushi Grandma tayi tana kara tabbatarwa so dagaske Asad nason Du’a this are all sign na soyayya amman dayake takadirin yarone shi ja’iri miskilin banza bazai nunaba, juyawa tayi takalli Du’a dake faman kurban maganin data gamasha tace “tashi akwai coffee a flask din gabanki kizuba kidauka a tray kikaima mijinki sama”.

???? KYAWUNA JARABTA TA ????

         ✍️M SHAKUR 

EPISODE 4️⃣9️⃣
Wani irin faduwa gabanta yayi jin ankira shi mijinta itawai wayace musu mijinta ne barima taje zatamai maganan Allah yabata ikon yi, tashi tayi tadau mug din wajen ta tsiyaya coffee sanan tadaura a tray tadauka Grandma dake kallonta tace “kiyi knocking kafin ki shiga” Gyadamata kai tayi sanan tawuce saman tana tafiyan nan nata dake daukan hankali, hanyar lungun dataga yafito daga ciki ranan nan tayi kirjinta na dukan uku uku bin wajen tayida kallo wlh bata taba sani akwai daki awajen nan ba, knocking tayi ahankali akan kofan, wanan karan takai wajen 5min hartanaji kaman tajuya ta tafi abinta but tsoronshi yahata sanan taji da wanan shegen sigan maganan nan nashi yana ciccin kunu kaman ansashi dole yace “come in” yanda tagaji da tsayawa rikeda tray yasa bata bata lokaci ba ahankali tabude kofan tashiga ciki kanta akasa dakin sanyi gawani sassanyar kamshi na jikinshi da duk inda ya shiga sai kamshin yabude ko’ina, gadan duhu duhu da dakin yayidan wani kalan cozy wuta ya kunna da ita batamasan da kalanshi agidan ba sai adakin, dan table din datagani tawajen gadon ta ijiye tray din akai sanan tajuya zata fita tai wajen kofa, kofan ta taba jinshi akulle yaki buduwa yasa ta jijjiga ta murda ta murda but still a kulle, ahankali tajuyo da kanshi takalleshi kaman wacce ke tsoron kallonshi, mug din coffee da takawo taga yadauka yakai baki yana sipping yana daddanna wayanshi kaman baimasan ana bubbuga kofanba, adan tsorace murya chan kasa tace “zan fita” ko kallonta baiyiba yanda yake sipping coffee dinshi yana danna wayan abinma saiyay kaman baimaji tace zata fitaba, shiru tadanyi kirjinta na dukan uku uku still wondering shiya kulle kofan ko kofan ya kulle kanshi ko itace data shigo taje ta kulle bata saniba dan irin kofanta ne kofanta bata kulkuwanma mutu saidai idan kaika kulle, wasa tashiga yi da yatsunta tana kokanton yimai maganan amman takasa,
dago kanta tayi ahankali dantaga koyagama shan coffee hada idanu tayidashi yana kallonta da mayun idanunshi dinan dakesa mutum shakkan shi, ahankali tasaukar da kanta kasa takai hannunta tanajan rigan jikinta kasa ganin kaman fararen kafanta yake kallo, daurewa tayi harda runtse idanunta ahankali cikin muryan bala’in tsoro da automatically yakoma na kaman karaman baby dake lallaba mamanta tace “Ya Asad uhmmmm Thank you for helping me yesterday” sanan tai shiru tana hadiye wani kullutu daya tsayamata awuya sanan tadago kanta takalleshi sake hada idanu sukayi still kallonta yake bayako kyaftawa, ahankali takai hannunta ta gyara kalban dasuka zubo ta gaban fuskanta suka rufe mata idanu takaisu gefe sanan tashiga wasada yatsunta murya chan ciki datafi na dazu kankancewa tace “Ya Asad uhmmmm kaga su Abba sun koma basu tafi dani ba shine nakeso muraba auren ko, kagama saisu Grandma da kowa sunsan it was not a real marriage, kawai kayi hakanne to save me, inyaso nan gaba nasami miji sainai auren gaskiya abuna ko”? Takarashe maganan ahankali, jin shiru baice komiba har kusan 5min yasa ahankali tadago kanta still Kirjinta na dukan bakwai bakwai ganin babushi akan gado sai wayanshi da screen din ke haske hakan yasa kawai ta firgirce kafin kaceme kawai taga dakin yay duhu sosai, zabura tayi tajuya tanakai hannunta jikin kofan tana neman handle tamurza tajiko Allah zaisa yabude tafice kawai taji ankama hannunta an mugun fisganta, baki tabude zatai ihu. “Gran……….” wani irin kaima bakinta duka yayi dayasa tahadiye maganan da sauri cikin huge voice yace “ko tari kikai anan saina babballaki” da kafanshi yasa yawani irin tokareta tai baya hartasa rai xatajita akasa tajita tafada kan gado kafin tamayi yunkurin yin kyakkyawan motsi tajishi gabaki daya yafado kan jikinta yasakin mata nauyi, wanan karan fashewa tayi da kuka sosai jikinta na bari ko’ina, hucin dayake kadai yatabbatar mata ranshi a bala’in bace yake, fashewa dakuka sosai tayi muryanta baya fita sosai tace “Ya Asad dan Allah kayakuri wlh wlh wlh bazan kara maka maganan ba, dan Allah kaji dan Allah, Allah na rantse maka bazan kara maka maganan ba, dan Allah wlh duk lokacin da kaga dama karabu dani na yarda dan Allah kayakuri natuba” yanda tarude har a heart beat dinta yakejin rudewan, hannunshi yakai yakama habanta da karfi abin yamata zafi sosai cikin wani irin thick kakkausar murya yace “did u just tell me zaki auri wani”? Girgizamai kai tayi tana rushemai da kuka sosai tace “badakai nakeba, ba abinda zan fadi kenan ba mistake ne, kayakuri baran karaba” murya chan kasa yace “OH yes I will make sure now bazaki karaba” yay maganan yanakai fuskanshi saitin nata ta yanda har hucin numfashin shi tanaji kan fuskanta yana kallon kwayan idanunta dake kyalli sosai sabida yanda ruwan hawaye yacikasu yace “stop crying for me kona zaneki” hadiye kukan tai gam tana nishi sama sama, lumshe idanunshi yayi yana shakan kamshin breath dinta dakeda calm nature, kafin ahankali yasaukar da bakinshi kan hancinta yamanna ma hancin kiss kadan ahankali yace “shiiiiiiiiiiiii” gyadamai kai tayi tana numfashi da sauri dasauri jin katon namiji akan jikinta ya danne ta, sanan yacire bakinshi daga hancin yadaura kan bakinta, wanan karanma saida yasake sakin ijiyan zuciya feeling her soft lips dakenan very warm and soft, lasansu yashigayi kaman wanda ke lasan minti mai tsinke sanan yawani fizge bakinta da karfi yashiga kissing yana kara matseta da karfi kaman zai karyata yana nishi mai kara. “uhnnnnnnn, Hmmmmm” Tundaga yatsun kafanta har zuwa tsakiyan kanta takejin wani irin sanyi sosai na shiganta, gawani kalan tafiya kaman na tsutsa yana kwana kwana yana zagaye zagaye acikinta takeji, bakinshi is damn sweet acikin nata that I cannot lie about it or deny, yanda yake nishi yana groaning a bakinta datakeji har cikin tsakiyan kunnenta yanasata feeling very weak kaman ta kankameshi as a support takeji dan she’s loosing her strength, her body is all weak, motsi da kafanta tafara tana lumlumshe ido tanaso tai magana takasa, jin jikinta yadauki wani irin total shock yasa batasan lokacin data daga hannayenta dake gefen gado tadaura abayanshi ba ta kankameshi sosai, hakan datayi yasa taji yanda yake ihun yaragu saikuma ahankali taji yay shiru yasaki lips din nata ahankali tareda sakin ijiyan zuciya, gently taji yana rage nauyin dayasakin mata ajikinta saikuma ahankali taji yatashi daga jikinta, kankame idanunta tayi da jikinta, jin karan yabude kofa yasa dagudu tabude idanunta danta dauka kofan fita yabude ganin bathroom yabude ya shiga yasa takai hannu tashare idanunta dasuka zubo da kwalla sanan tadaura hannun kan bakinta, lips dinta harwani zugi suke mata jitayima sun kumbura, wai menene haka yake mata ne eh, she hates it with passion, jin yana kokarin bude kofan yasa dasauri tamaida idanunta ta datse dan bazata iyama kallonshi ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button