KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL
KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Tsaye yake yana karban wasu files dayasa akamai printing kaman ance yajuya yaga Asad nafitowa daga elevator daya bude ranshi a bala’in bace ga waya kare a kunnenshi, faduwa yaji gabanshi yayi ganin yay hanyar fita yasa yabishi da sauri yana kiranshi. “Asad Asad ina zaka, Asad” ko kulashi baiyiba yay wajen motanshi zai bude kenan Sharif yasha gabanshi yace “Asad bakaji ina maka magana bane I said what is wrong”? zare wayan yayi daga kunnenshi yamikama Sharif dasauri yakara wayan akunnenshi kukan Du’a yaji da muryan maza da su kansu awaya sunji yanda mazan suke abuge, dasauri yakalli Asad yace “ina Du’a taje data hadu da yan shaye shayen nan”? kasa magana yayi tsabagen yanda ranshi ke tafarfasa hakan yasa yace “kaga Asad zauna” yay maganan yana zaunar da shi sanan yakatse wayan yace “Du’a is using iPhone ko I can track her” wasu gurare yashiga a iPhone din Asad cikin 5min yace “got it let’s go” zagayawa yayi yashiga dayan bangaren Asad yakunna motar yajata dawani irin mahaukacin gudu, Sharif yace maiyakai Du’a tsakiyan daji haka da babuma gidaje.
Tsugunnawa duk sukayi akanta yanda kadai suke kallonta kaman sunga wata gasashiyar nama yasa Du’a take kuka sosai tace “dan Allah kuyakuri karku min komi” hamma daya daga cikinsu yayi yace “Baaaba nifa sonake nasa chaji awajen nan fa daman asama nake wlh” dasauri dayan yamike yana zare belt dinshi yace “ai wlh baka isaba nina farajin ihunta dan haka nizan fara saka chaji” na ukun ne yamike yace “kunga kuna harkan karanta dallah, daga ganin yar shilan nan bata tayi to miyene kuke wani rawan jiki, dukanmu zamusa chaji muyi gaba abinmu yan uwanta sazo su tsinceta ahaka bayan munsassaka chaji munyi full 100% mubarar da ita a achan bayan katangan gidan, amman yanzu shi Gwaska shizai fara tunda shi yafarajin ihunta yakuma ce mushigo gidan nan ba rushing mukadaine acikin dajin nan mukai hakuri kowa zai saka chajin” hakura sukayi shikuma wanda aka kira da Gwaskan kaman jira yake ya tsige belt ya yar yacire rigan jikinshi ya yar ya zare singileti shima ya yar sanan yazage zip din wando yaja wandon kasa, yarage dagashi sai dan gajeren wando, ihu Du’a tayi tana kuka sosai tana kokarin Jan jikinta baya kafanta na fito da jini, tsugunnawa Gwaskan yayi akanta yana murmushi sanan yakai hannunshi yawani finciki gyalen datai rolling dasaita yajawo da kanta sama sanan gyalen yacire kanta yakoma yabugi kasa kuma dayasa tai wani wahalallen kara. “durun uwa salatin arna! gashinta ne haka Gwaska” murmushi yayi yana bude goran coke din yadaga yakai baki yashanye sauran abin ciki duka sanan ya yarda goran yakai hannunshi zai taba kan Du’a tabude hannun tace “karka tabani” “Baaaba mai gardama ce wanan fa asamata karfi” “yanzu kuwa” yatashi yatsaya akanta yasata a osinshi sanan yakai hannunshi zaisa agaban riganta……..
Kwanan shiga dajin Sharif yanunamai yace “we are going straight anan nake ganinta” shiga dajin Asad yayi da mahaukacin gudu amman ko mutum daya basu ganiba gadai alamu signal dinta suna gani amman basu alamun akwai mutane awajen nan ba gashi yamma tasomayi dan biyar saura, sunyi tafiya sosai suka fara hango wani old building mai gate dasauri Sharif yace “I think that’s where she is”…….
Kabarda hannunshi tasakeyi hakan yasa yace “Ke ni kike kabarwa da hannu” dasauri sauran sukace take hannun Baaba muga karshen tsiyanta, hannunta yakama yakai kasa yasa kafanshi yatake dayasa tai ihu sosai sanan yakai dayan ma kasa yatake sanan yakai hannunshi gaban riganta wajen biyun jikake kiiiiiiiiiiii ya barka rigan daidai an buga gate din anshigo dayasa dukansu suka juyo hardashi dake kan Du’a, Asad da Sharif ne suka shigo atare sunabin kowada kowa da kallo one by one kafin idanunshi su sauka kan Du’a dawani gardi ke tsaye kanta ya duka yana barka mata riga zuwa ciki ga black foamless bra na lace datasaka dayay parking boobs dinta da kyau tana wani irin kuka sabida yanda guy din yatake hannayenta, kallo daya Sharif yama side dinta baikaramata na biyu ba, Gwaskan dake tsaye kan Du’a ne ya kalle maza biyun dasukaci uban suit kaman masu aikin banki ne dasuka shigo gidan cikin muryan maye yace “kai dan gutsun uwarku kubar nan kuje kusami wani ginin kuje kuyi shaye shayen ku achan munriga mundau wanan” wani irin zuciya yadebi Asad wanda shi kanshi bayason yana irinta dan illata mutum yake kawai yaykan Gwaska dahar gyara tsayuwa yake akan Du’a yace “Au zoto abama hammata iska” Asad na zuwa baiyi wata wataba ya dunkule hannu yadaki kashin wuyanshi jikake kar wuyanshi ya karye, zai fada kan Du’a yawani dagashi da hannu daya yabuga abango sanan ya matsemai wuya kaman zai kasheshi, yana kakarin mutuwa idanuwanshi kaman zasu fito, ihu sauran sukayi zasuyi kan Asad dakecin uban Gwaska Sharif yataresu da nashi dukan yana barar dasu danko kadan babu karfi a jikinsu sabida yanda sukai shaye shaye kana dukansu suke barewa, idanda zakaga fuskan Asad zaka gudu makureshi sosai yayi cikin wani irin voice yace “how dare you touch my wife haaaaa!” kwalalo idanu Gwaska yayi kaman zai mutu amugun zuciye Asad yakama hannunshi yalumasu a idanunshi yace “saina tsiyayar da idanun daka kalleta dasu” sosai Gwaska yay ihu jin azaba a idanunshi, sanan Asad yawani irin gwara kanshi da bango ya barar dashi awajen assume ko motsi baiyi sanan yay inda Du’a take a kwance tana kuka takasa daga hannunta daya take akasa, jacket dinshi yacire dasauri yadagata yana kallonta yarufa mata akirjinta sanan yasake kwantar da ita ahankali, yanda yake abu zakasan amugun rude yake, gate yayi yafita da gudu booth dinshi yabude yadauko wani first aid kit dayake dashi yadawo ciki daidai Sharif yagama barar dasu yabiyo Asad din dagudu, kafanta da kusa kekai yabama Sharif yace “hold this kaga” karban kafan yayi da sauri yana kallon Du’a da idanunta ke kukkullewa kaman zata sume Asad shikuma yashiga bubbude komi na akwatin yana hadawa agefe sanan yadau wani ruwa yazuba akan ciwon, ihu tayi tana kokarin kwace kafan daga hannun Sharif dayaki saki, kafin yahada wani allura yamata sanan yakama katakon yatattaba jikin kafan kafin yafara pulling dinshi ahankali ihu tafara, taiwani juyi dayasa jacket din dayarufa mata yafadi tsayarda abinda yakeyi yayi da sauri yatashi yadau jacket din yasake rufamata yana kallonta ranshi abace yace “Ke” kallonshi tayi tana kuka mai taba zuciya, ahankali yakai hannunshi yakama hannayenta yadaura kan jacket din tawajajen kirjinta yace “hold tight” gyadamai kai tayi da kyar tana lumshe idanu hawaye na gangarawa yanabi ta gefen idanunta suna sauka a kunnuwanta, dan tsayawa yayi yana kallonta saikuma yakoma wajen kafanta ya tsugunna yashiga cirewa ahankali sabida zafin datakeji yaragu, sosai take kuka karshema sumewa tayi, ijiyewa gefe yayi sanan yakara daukan ruwan ya zuba kan kafan dayasa tafarka da kuka sabida zafin dataji, auduga yadauka zai mata dressing aka bude kofan aka shigo Aneesah ce agaba da Zeezee da Billy dawasu kawauensu sababbi guda biyu duk suka shigo gidan, tana mamaki waye mai mota irinta gidansu pake awaje ko some of friends dinta ne suka riga su zuwa.
LITTAFIN NAN IS NOT A FREE BOOK, MAISON KARANTAWA DARI BIYAR NE 500, ZAKI TURO TA 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT TA WATSAPP NUMBER NA 07012181461.