KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Sun dade ahaka sanan suka saki juna, murmushi duk sukayi kowa looking so emotional and very happy at the same time.

TUNATARWA GA IYAYE
PLEASE IYAYE MATA DA MAZA, DAN KUNHAIFI YARO MAI NAKASU KO YARON DAYAFITA DABAN AYARANKI, KIJASHI KI SASHI AJIKI, DON’T TREAT UR KIDS YANDA IYAYEN DU’A SUKAYI, I HOPE U ALL SEE THE LESSON DA SAKON DANA ISAR ACIKIN WANAN LITTAFIN ❤️

5️⃣4️⃣

LITTAFIN NAN IS NOT A FREE BOOK, MAISON KARANTAWA DARI BIYAR NE 500, ZAKI TURO TA 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT TA WATSAPP NUMBER NA 07012181461.

ZAKI IYA MAGANA DANI DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK
wa.me/+2347012181461

WLH DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFIN NAN BATARE DATA BIYABA, MASU KARATU SATA DUK BAN YAFEMUKU BA DUNIYA WA LAHIRA, AND INA BAKU SHAWARAN KIYAYAN HAKKIN MUTUM. THANK YOU

Tashi Dad yayi da jikinshi ya bala’in yin sanyi wani son Du’a nakara shiganshi yace “bari naje kuga inada meeting” sosai yake tafiya yake tunani baitaba shiga tsaka mai wuya arayuwanshi irin na wanan lokacin ba, how is he gonna settle this situation, yabar Asad ayi bikin ne koko yasan yanda zaiyi ya kashe auren, but yakashe auren yanada chance on Du’a kuwa? Family shi dahar Hajiya zasu tsaneshi kuma duk yanda zasuyi saisunyi sun kaita nesada shi ta yanda bazai kara ganinta ba, karyay acting like a fool, instead yayi abinda yasan will benefit him, dan haka he should calm down and get Du’a in their game batare da kowa ya lura ba, hardan sa idon dannashi. motanshi yashige yatafi.

Kallon Grandma Ammi tayi tace “bari naje Hajiya” gyadamata kai tayi, Anty Turai ma ta tashi takalli su Rahima tace “kutashi mutafi” tashi duk sukayi suna murmushi, waving hannu suka mata sanan suka wuce, Sharif yakalleta yace “kina bukatan anything”? Girgizamai kai tayi hakan yasa yace “bari naje gida” wucewa yayi hakan yasa ahankali Grandma tazo wajen tana kallonta ijiyan zuciya tasauke sanan taduka ahankali tadagata, da taimakonta takaita dakinta bayi suka wuce, bata mata wanka ma amman saida tagoge mata jikinta tass sanan suka fito bayan tamata alwala tadauko wani gajeren rigan bacci cotton ne iya cinya tasamata sanan tasamata hijabi tazauna da ita bakin gado tace “yi salla bari naje nakawo miki abinci” sauka Grandma tayi kasa, su Razika tagani a dinning sunyi wani iri tasan sunji komi, murmushi tamusu tace “kuje ku ganta” kaman jira suke dasauri sukai sama Grandma tai murmushi dan yau burinta yacika she’s so happy hada mata simple abinci tayi spaghetti sai farfesun tantabaran da aka mata na kayan mata sanan tadawo sama su Razika tagani tareda ita suna ganinta duk suka tashi zasu fita taresu tayi tace “ina zaku kudawo” tai maganan tana kallon Du’a datai dan murmushi kana ganinta kasan zazzabi ke cinta, zama Grandma tayi gefen gadon tace “zokici abinci saiki bacci” gyadamata kai tayi, Grandma takai taliyan bakinta just two spoons tayi ta juyarda fuska tanaji kaman zatai amai tace “Grandma amai zanyi banso” cikeda damuwa Grandma tace “to dan Allah kidan kara babu abinci acikin ki, konayo miki tea?” dasauri ta gyadama Grandma kai ahankali, tashi Razika tayi dasauri tace “bari nahado mata tea Hajiya” murmushi Grandma tayi tace “tom Razika” dan kishingida Du’a tayi da jikin gadon kafin kaceme bacci yay awon gaba da ita, ko 3min Razika batayiba tadawo rikeda mug din tea, karba Grandma tayi Razika na kallon fuskarta tace “ai tamayi bacci” ijiye tea Grandma tayi kan side drawer tace “ai yanzu zan tadata tasha” dasauri Razika tace “please Grandma karki tadata anjima ta farka zatasha” shiru Grandma tayi tana kallonta zatai magana sukaji anyi knocking kofar dakin, dasauri duk suka dagakai dan Razika taba kofan kadan abude dan bata gama rufewa ba ganin Asad ne tsaye yajuya musu baya yana daddanna wayanshi ya chanza kaya zuwa 3quater wando daya tsayamai a guiwa brown sai wani clean white t-shirt yana zuba uban kamshi yasa Grandma ta tashi takalli su Razika dahar sun tashi tace “kumuje Shema’u, ga mijinta nan” fitowa sukayi daga dakin, su Razika suka gaidashi suka wuce kasa, fitowa Grandma tayi takalleshi tace “Asad kazo, wlh inata fama da ita takicin abinci, kuma koda safe batai breakfast na kwarai ba tafita, Du’a batason abinci yanzu ma bacci tayi bataci abincin ba, anmata tea tai bacci, kuma ruwan data tsige ni bansan yanda ake maidawa ba akwai zazzabi ajikinta” gyadamai Grandma kai yayi yana wani dauke kai, Grandma tace “bari naje nai salla banyi salla ba wlh sabida yarinyar nan” Tai maganan tana wucewa, saida yaga tabude kofa tashiga dakinta sanan yabude kofan dakin ahankali yashiga yamaida kofan yarufe sanan yajuyo yana kallonta yanda take bacci atakure ta jingina bayanta da bangon gado, ga tea dinta da aka rufe ga spaghetti da farfesu duk anrufe, ahankali yatako yakaraso zuwa cikin dakin, gaban gadon ya tsaya yana duba drip din, sanan yaduka yakama hannunta ahankali ya mayarmata dashi ganin baya tafiya, yasa yajuya yabude ledan yadauko syringe yabude yazuko ruwan drip din sanan ya tsugunna yakama hannunta yasa syringe din yana flushing, yatsine fuska tayi tareda juyarda kanta jin zafi hakan yasa ya tsaya ahankali yana kallon face dinta, ganin tadena motsi yasa yacigaba sake yatsine fuska tayi tana juyarda kanta saikuma tabude idanunta ahankali daidai yana karasawa sanan yamaida yatashi, ahankali takalleshi ganin shine yasa tadan dauke kanta tanajin wani irin mugun bacci, zama yayi ahankali kusada ita sanan yadauki mug na tea yana juyawa da spoon kafin yadebo tea yakai bakinshi jin babu zafi yasa ya ijiye yajuyo yakalleta yanda take kallon gefe, ahankali yakai hannunshi kan shoulder dinta dasauri tajuyo da kanta ta kallai, hada idanu sukayi yace “come and have dinner” kasa magana tayi sata ajikinshi yayi ta side gabaki dayan hannunshi daya nata bayanta yadaura akan kafadanshi yayi kaman cuddling nata ta side sanan ya juyar da kanshi yadauki mug na tea yakawo wajen fuskanta yakai bakinta yana kallon fuskanta ahankali yace “drink” kurban tayi kadan sanan ta ture kanta tana yatsine fuska sosai dan bakinta baya mata dadi ahankali yana kallonta still yace “what”? murya chan kasa kaman wacce ke shirin yin kuka tace “banaso, nakoshi” yana kallonta har lokacin yace ” have u had ur breakfast”? girgizamai kai tayi yace “lunch?” Girgizamai kai tayi, hakan yasa murya chan kasa yace “you have to finish this tea” yakai mug din bakinta ahankali tai sipping sanan tacire baki tana yamutse fuska, cikin wani kalan kakkausar murya yace “Ke” dasauri takalleshi gabanta nafaduwa, batasan lokacin datakai bakinta mug dinba tashiga shan tea dasauri sauri saida takusan shanyewa taji amai yazo mata yunkurin aman datayi yasa yacire cup din daga bakinta dasauri yana bubbuga bayanta, ijiye cup din yayi dasauri sanan yakamo kanta zuwa kirjinshi ya kwantar yana shafa bayanta sosai takejin aman yana tasomata amman kamshin turarenshi dataji yasa taji tana wani irin calming down, dakuma yanda yake shafamata baya, wani irin lumshe idanu tayi tana sauke ijiyan zuciya takara yin lamp dakanta akirjin dataji yamafi pillow dinta taushi dakuma cika gashi so huge, ganin she’s calm takara shigewa jikinshi ta chusa hancinta a kirjinshi yasa ya gyara kafafunshi yay spreading nasu akan gadon yadagata yasata a in between legs din nashi kanta na kirjinshi which is very good dan baibari ta kwanta immediately bayan taci abinci ba tana zaune ne, kafafunta zuwa cinyoyinta dake waje yabi da kallo ga sanyin AC adakin ahankali yasa Yatsun kafanshi yaja bargo yamika hannunshi yay spreading ya rufa musu sanan yakoma ya jingina da gadon yana kallon fuskarta ganin idanunta a lumshe suke, hannunta da drip kebi yakalla ganin position dinshi is perfect yasa ahankali yakara kankameta a kirjinshi yakai hannunshi daya yasa acikin kanta yana yamutsa kitson yana mata wani irin scratjng scalp da massaging kanta dayasa tasaki wani irin ijiyan zuciya wani bacci mai bala’in dadi na dibanta kafin yaji tasaki dan nauyinta daba na kirki ba ajikinshi tai bacci.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button