KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

‘Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask’arar da ni’imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni’ima a bushe , ‘yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k’ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k’ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai ‘bata maki Rai , Mata a kula maman yusuf likitar Mata 08133079957

Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka????????????????????????????????????????????????

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,????

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji????

Akwai maganin k’iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki????

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d’a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata????????

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni’ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki????????????

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k’ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku????????????????????

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni’imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K’arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni’ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN????????????????

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k’irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k’afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana’a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d’ai d’ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers????????????????????????

07069711327 or 08133079957 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers????????????????????

Masu buk’atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 08133079957 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d’ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata????????????????????????????????????

Bayan Sallan Isha’i su Abba suka musu sallama suka tafi.

Grandma bataji kunyan kowa ba wuraren 10 ta kwalama Du’a jira agaban su Mom da Kaka dake falon sama tace “Du’a oya zokisha magani ki kwanta” fitowa tayi daga dakinta inda su Nana suke sanan ta taho dakin Grandma din, Kaka ta ballama Grandma harara, saida tabata magungunan dare sanan tasa taje tayo wanka sanan ta kwanta akan gado sai bacci daman tagaji batai na rana ba yau, Grandma kuma tafice taje tasame su a falo tashiga hiransu, ahankali Mami tazame ta taho dakin Grandma, zama tayi ahankali abakin gado tana kallon Du’a din dake bacci, tadade tana kallonta kafin ahankali takai hannunta tadaura asaman kanta tana shafawa kaman ta tasheta ta rungumeta takeji.

Washe gari da sassafe aka tadata aka mata turare dawasu abubuwa dabatasan na meba kafin mutane su cika gidan, danyau za’ai wankin Amarya, gobe jumma’a Asa lalle da yamma walima, sanan jibi asabar jinin biki dakai amarya ahakama dan shege Asad yace shi bayason wani event yace musu ko sunyi bazaije ba kuma sunsan zai aika saisa basuyiba dan Sharif yazo yahada dinner.

Wuraren 9 Abba da kannenshi sukazo gidan dawata katuwar trailer na kayan daki, Grandma tai mamaki bata taba sanin zai mata kayan dakiba dan tuni tamata komi, some of kayan dakinta ma Muhammad danta dukya turosu daga UK but dudda haka bazata taba hana Du’a kayan da mahaifinta yamata ba, Sharif takira yahada trailer da security aka tafi da kayan gidan Du’a, Grandma ta aika trusted friends dinta da some yan aikin data kwaso aje gidan a jera kayan tama Abba godiya da kannenshi suka tafi.

Wuraren 2 na rana aka fara event din ana kidan kwarya, Mami dakanta da shirya Du’a cikin wani hadadden lafaya, da kyar ta iya hadiye kukan datakeji she can’t believe yarta tai aure bikin ta ake, ita Du’a din tai zuru zuru tana neman fara kuka kaman yau za’a kaita komi wani iri yamata, aka fita da ita tsakar gida su Rahima duk sukazo suna kallon yanda ake wankin Amarya ana waka suna amshi suna rawa the event was fun sai wuraren 5 aka gama, dakinta Grandma takaita dan tai wanka taci abinci tasha magani tahuta tai bacci haka akayi kuma.

washe gari sa lalle shi dj aka kira akai decorating compound din, ga masu lalle sama da 30, ja, baki duk wanda kikeso za’a miki, sanan ga Ogan masu lallen da ita ce zatama amarya kadai, fitoda Du’a akayi cikin wata vilisco atampa red worth 200k ana rawa sanan Mami ta zaunar da ita akan filo dj yasaki kida aka fara rawa ana mata lalle gidan yacika makil, ihu Rahima data fita waje tayi tace “agyara ga ango zai shigo yabiya kudin lalle” gyarawa akayi, Mom dake tareda wasu kawayen ta data gayyato yan Abuja duk suka zubama gate idanu, Sharif ne yafara shigowa cikin manyan kaya, saiga Asad yaci wani mahaukacin faran shadda yasa bakin glass a idanunshi fuskar nan nashi bayabo ba fallasa yay kyau sosai, saiga wasu abokanansu guda biyu suka shigo Dj nasaki wani sabon kida.

Ahankali Asad ya tsaya agaban Du’a da aka gama zanama lallen hannu daya hadu sosai yana kallonta ta cikin glass, dudda kanta akasa amman tai bala’in kyau, hannunshi yasa ahankali yazare glass din yamikama Sharif dake gefenshi yana wani irin kallonta cikeda so, sanan yatura hannunshi a aljihun riganshi yaciro wrap na yan 1k sababbi guda biyar, ahankali yace “Du’a” dago fuskanta tayi ahankali takalleshi, wani dan lumshe ido yayi yabude kafin ahankali ya ijiye mata wrap din kudin ajikinta daya bayan daya, sanan yakara sa hannunshi a dayan aljihu yaciro 5 more ya ijiye mata, sanan yamikama Sharif hannunshi batare daya kalleshi ba, dasauri Sharif yaciro 5more yabashi sake zuba mata yayi, sanan yasake niko hannu aka sama 5 again yasake zuba mata, saida ya ijiye miliyan biyar duk Mom na kirgawa sanan suka wuce suka tafi ana mugun ihu, sai wuraren 4 aka gama sanan taje tai wanka lallen yamata kyau ja da baki abinku da amarya sanan aka shiryata cikin wani leaur abaya akazo walima sosai tai kuka dan waazin ya ratsa jikinta gani take mafarki take, dan she can’t believe itace ke aure Amarya, duk wanan jama’an datake gani sabida itane sukazo wajen nan ga Grandma da mutane wai ahaka ma dan gobe asalin ranan biki batayiba danhar ministers ta gayyata.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button