KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL
KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Ga number na nan 07012181461.
you can also chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461
Oya asaurara aji!
Wanan February zan fara group din Matan aure wanda nasaba yi last month ne kawai banyiba sabida this novel wanda zan gamashi before this month end.
Group din Matan auren na group ne danake koyarda ilimi na zamanta kewan aure, ilimin dazai amfaneki wajen haukata Oga akan gado, ki iya different styles, da abubuwa da dama na gyara jikinki, dakuma yanda zaki gyara jikin mijinki ta yanda zakiji dadin shi.
Inayin classes din Saturday and Sunday of kowani sati ne.
Idan kinason ki shiga group din registration is 1k kacha.
Zaki turo ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment sainai adding naki a group din.
Cikin mugun tausayi Dad sabida yanda yanayin shi yake da duk wani mai imani saiya tausayamai ahankali Du’a batare data kawo komi ranta ba takai hannayenta duka biyun tadaura kan hannunshi daya rike mata kirji dashi tana kokarin bambarewa, cikin muryanta dake rawa sosai tace “Dad gani nan ga hannuna nan” tai maganan tana fizge hannun nashi dudda yaki cirewa ganin haka yasa wani irin nishi yafara yawani chapke nonon ta gam tasaman riga yarike kaman baimaji maganan datake mai ba, cikin gushewan hankali yace “Du’a saurareni kiji wasiyya zan barmiki” gyadamai kai tayi tana ture hannunshi amman yaki turuwan mata tasaki kuka kawai, ganin sosai takeso ta fizge hannunshi yasa ya wani irin fara tari, tarin daya fara yasa dasauri tasauka daga gadon tama rude tana ture hannunshi tanason taje takira mutane amman yaki bari, arude tace “Dad saken nakira Ammi” dawani irin sauri ya yunkuro kaman irin wanda ake shakeshi dinan yana kokawa ya fizge wuyanshi kawai ya fizgo Du’a fuuu sai kirjinshi tafado kafin tamayi yunkurin tashi yawani irin kankameta akirjinshi yana nishi sama sama yana shafamata baya da hannu daya kafin yay placing hannu dayan kan ass dinshi wani irin nishi yayi yay salati kaman wanda malaikun mutuwa suka zomai. “Innalillahi wa innailaihi raji’un, Asad kasha dadi, wayyo Allah na zan mutu, sunzo” wani kalan tsoro da Du’a taji yasa ta kurma ihu takwadashi ganin yaki sakinta ya kankameta gashi kaman ma baya hayyacin shi yasa tasake ihu. “Ammiiiiii, Grandmaaaa” dawani kalan mugun sauri Dad tasaketa ta tashi da saurinta daidai Grandma nabude kofa tashigo da sauri tana kallon Du’a dahar gyalenta yacire yafadi akasa tace “lpy” Dad Du’a tanuna mata Dad dake abu kaman wanda zai shura yana sakin salati har lokacin, dawani sauri Grandma tazo wajen tace “ina su Asad”? ahankali tace “Ya aikesu office dinshi” ahankali Grandma tace “wuce kije falo bari nakira su Asad awaya” gyadamata kai tayi tana tafiya ahankali tazo ta gefenta zata wuce jiri taji tanaji dasauri tai baya hakan yasa Grandma tarike mata hannu dasauri, jin jikinta zafi yasa tace “subhanallahi u are also sick Du’a, ina zuwa” tai maganan tana riketa dakyau sanan tai dialing number Asad yana dauka tace ” Asad kudawo gida now” takatse wayan sanan ta kwalama su Rahima kira, ji Dad yayi kaman yatashi yasokama Grandma awuka aciki, shigowa sukayi sanan tace “Rahima ku zauna anan kafin su Asad suzo bari nakoma wajen Amminku, Du’a ma batada lpy, kudunga tofama Baban ku suratul iklass”.
???? KYAWUNA JARABTA TA ????
M Shakur
NOW LET’S TALK.
Haba Anty wanan handbag dinan naki, da takalmin nan naki, da zanin gadon nan naki duk sun tsufa suna bukatan chanji, kinkosan M Shakur nasaida jakunkuna, takalma dakuma zannuwan gado hadaddun gaske???
yi maza kiyi saving number M Shakur sanan kimin magana nima na seva naki domin dinga ganin tallan zannuwan gado, takalma da jakunkuna a status dina…..ku garzaya agurguje kuyi saving number na sanan kumin magana sabida nima nai saving akwai wani hugeeee giveaway dazanyi na jaka, takalmi dakuma zanin gado.
Ga number na nan 07012181461.
you can also chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461
Oya asaurara aji!
Wanan February zan fara group din Matan aure wanda nasaba yi last month ne kawai banyiba sabida this novel wanda zan gamashi before this month end.
Group din Matan auren na group ne danake koyarda ilimi na zamanta kewan aure, ilimin dazai amfaneki wajen haukata Oga akan gado, ki iya different styles, da abubuwa da dama na gyara jikinki, dakuma yanda zaki gyara jikin mijinki ta yanda zakiji dadin shi.
Inayin classes din Saturday and Sunday of kowani sati ne.
Idan kinason ki shiga group din registration is 1k kacha.
Zaki turo ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment sainai adding naki a group din.
7️⃣7️⃣
Har dakin su Rahima takaita sanan ahankali tazaunar da ita akan gado ta shafa fuskarta tana kallonta cikeda tausayi tace “kincika kuka Du’a, don’t worry Dad will be fine, gaki kema ba lafiya ba kincika kuka, kwanta kihuta tafiyan dakike tayi will make ur pain worst, just relax” murya chan kasa tace “Grandma ni gidanmu zanje na kwanta adakina” bude idanu Grandma tayi tace “babu ruwana da mijinki, ga gidanku nan yanzu, bari nakoma wajen Ammi, anjima idan Asad yazo kika tambayeshi yabarki sai muje gidan nawa nama gasaki nabaki wasu magunguna” ahankali ta gyadama Grandma kai tawuce tafita daga dakin, turo baki tayi ta tashi ahankali tana tafiya da kyar kaman dole tafice daga dakin sauka kasa tayi tafita daga Gate sanan tashiga gidansu, bama ta tsaya neman su Razika ba dakinta tawuce magrib tayi sanan tazauna abakin gado da kyar tanajin wani kalan zazzabi, tagaji da abinda Asad ke mata dinan, Allah sama karyasan tazonan ya biyota ana kiran isha’i tayi sanan ta tashi tahau kan gado, muryan Grandma taji agaban dakinta sanan tabude kofa ahankali hada ido sukayi tace “shine kikazo nan ko, kya gamu da mijinki ai” Grandma tai maganan tana shigowa cikin dakinta, saiga su Razika sun shigo dawani bahon ruwa haka na magani, abayi Grandma tasa suka ajiye sanan suka fita daga dakin suna satan kallon Du’a dasuka idanunta sun kumbura suntum, Grandma tace “bari akawo miki kunu kisha sai muje bayi” kunnun aka kawo mata aiko tasha sosai dan yayi dadi tana gama sha Grandma takaita bayi wani lafiyayyen gashi tamata saida tai kuka amman tana gama mata wani dadin jikinta taji, Grandma tabarta anayin tace “yi wanka” wanka tayi da ruwan zafi sanan tafito, wani tsohon rigan bacciin ta black tadauka tasaka sanan tahau kan gado ahankali ta kwanta…..
Sai wajajen karfe daya nadare sanan suka samu Dad yay bacci yana rikeda hannun Asad da Sharif dan yace kar wanda yatafi yabarshi yay alkawarin bazai kara bari Asad ya kwana da itaba, ahankali Asad yazame hannunshi yamike tsaye cikeda damuwa sanan yajuya yafice daga dakin Sharif na binshi da kallo batare dayace mai komiba, flat dinsu yatafi yashiga dakinshi dake gyare tsaf tsaf, bayi yashiga yayi wanka sanan yafito yabude wardrobe dinshi yasaka pajamas yadawo ya kwanta akan gadonshi ahankali yana kallon cilin, dan tsaki yayi sanan ya gyara kwanciyan shi zuwa bangaren dama yasakeyin shiru, wani kalan mugun tsaki yaja yajuya yana facing left dinshi saikawai yatashi tareda jan fillon daya kwanta akai yawani jefar kasa ya fuzar da iska yace “damn it” duk ta inda ya kwanta kamshin Du’a yakeji, kwanciyan ma yakimai dadi, ahankali yadauki wayanshi yakalli time daya da rabi, tsaki yaja yanzu sai kawai yakama yatafi gidan Grandma this middle of night na ahhh!