KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL
KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

???? KYAWUNA JARABTA TA ????
M Shakur
NOW LET’S TALK.
Haba Anty wanan handbag dinan naki, da takalmin nan naki, da zanin gadon nan naki duk sun tsufa suna bukatan chanji, kinkosan M Shakur nasaida jakunkuna, takalma dakuma zannuwan gado hadaddun gaske???
yi maza kiyi saving number M Shakur sanan kimin magana nima na seva naki domin dinga ganin tallan zannuwan gado, takalma da jakunkuna a status dina…..ku garzaya agurguje kuyi saving number na sanan kumin magana sabida nima nai saving akwai wani hugeeee giveaway dazanyi na jaka, takalmi dakuma zanin gado.
Ga number na nan 07012181461.
you can also chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461
Oya asaurara aji!
Wanan February zan fara group din Matan aure wanda nasaba yi last month ne kawai banyiba sabida this novel wanda zan gamashi before this month end.
Group din Matan auren na group ne danake koyarda ilimi na zamanta kewan aure, ilimin dazai amfaneki wajen haukata Oga akan gado, ki iya different styles, da abubuwa da dama na gyara jikinki, dakuma yanda zaki gyara jikin mijinki ta yanda zakiji dadin shi.
Inayin classes din Saturday and Sunday of kowani sati ne.
Idan kinason ki shiga group din registration is 1k kacha.
Zaki turo ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment sainai adding naki a group din.
7️⃣8️⃣
Gidansu yashiga yawuce side dinsu bude kofa yayi yashiga ahankali azaune yaga Sharif yanashan coffee binshi da kallo yayi hakan yasa Asad yadauke kai yay stairs abinshi yace “how’s Dad” murya chan kasa Sharif yace ” yasake farkawa he asked for you da kyar Ammi dani mukasa yay bacci” juyowa yayi da kalleshi yace “Ammi ta tashi?” gyadamai kai yayi ahankali, juyawa yayi yawuce dakinshi Sharif nabinshi da kallo saikawai yasauke kanshi yacigaba da shan coffee yana tausayama Du’a har cikin ranshi dan mazan family su are demons when it comes to mata, saisa dagashi har Asad basa neman mata bama sa kula mata basuso su ending up like iyayen su, Du’a is a small girl Asad sh…….” wani irin kawad da tunanin ta yayi yana istigifari yana kara addu’a Allah ya fitar da ita daga zuciyan shi gabaki daya yabashi matarshi shima dan at this point he really really needs a wife shima koya sami natsuwa.
Yana shiga dakinshi bayi yawuce yanadan tsaki he really wish that girl is here wlh, wanka yayi yafito ya shirya tsaf cikin jallabiya sanan yafito yasauko kasa baiga Sharif a falo ba hakan yasa yawuce flat dinsu agurguje yadubo Dad da Ammi sanan yafice masallaci, dakin Ammi yabude ganin bata ciki yasa yafito yay dakin Dad da saurinshi, bude kofa yayi ahankali da sallama abakinshi, Ammi yagani zaune abakin gado tai tagumi tana kallon Dad dake bacci, shigowa da sauri yay dakin yakarasa gaban gadon inda take ahankali ya tsugunna agabanta yakama hannunta yarike murya chan kasa cikeda damuwa yace “Ammi” juyoda kanta tayi ahankali takalleshi idanunta sunyi jaaa sosai, murya chan kasa yadagata yana tashi tsaye yace “come Ammi” sakinta yayi yaja bargo yagyarama Dad dake bacci peacefully sanan yadawo yarike hannun Ammi suka fita dakinta yakaita ya zaunar da ita akan gado sanan ya zauna kusada ita cikeda damuwa yace “Ammi look, please Ammi my whole world would shatter if anything happens to you Ammi, dan Allah kidena damuwa Dad will be fine I promise u that, idan yau Dr shi yazo anjima babu improvement zan fitar dashi out of this country na kaishi best hospital in NY, I promise u that kinji” gyadamai kai tayi ahankali takai hannu tana share idanunta tana kokarin hana kanta kuka saikuma tafara tace “Asad I can’t help it ne but to worry, this few days I’ve been so sooo happy da zancen aurenka, biki dana tasa agaba yasa namanta da mahaifinka I didn’t care for my husband banmasan bayi da lafiya ba saida aka kawomin shi jiya kafa ashanye, Asad I am such a terrible wife” tashare hawaye tace “nida Baban ka had our differences but no matter what Asad, inason mahaifinka, shine komi nawa, he is the only man nataso inaso sanan har zuwa yau na tsufa inaso, Asad bansan anything yasami mahaifinka I don’t want to picture how my world will look without him, bansan anything yasame shi wlh kuwa Asad” tafashe dawani irin kuka dasauri Asad ya rungumeta, yadamu da Dad, but ko kuda baiso yaga yana damin mahaifiyarshi, ahankali yake bubbuga bayanta yace “Ammi I promise u zanyi kome zanyi na tabbatar Dad yaji sauki kinji” gyadamai kai tayi ahankali tace “Allah yamaka albarka Son, Allah yabaku yara nagari kaida Du’a” ahankali yace “Ameen Ammi na” sakin shi tayi ahankali tasa bayan hannu ta goge fuskanta sanan takalleshi ta kakalomai murmushi ganin ya bala’in damu tace “tashi kaje masallaci, Du’a na wajen Hajiya ko?” gyadamata kai yayi, murmushi tayi tace “gwara ta zauna awajen, tashi kaje masallaci” tashi yayi ahankali yawuce yafita daga dakin, goge hawayen dataji sun zubomata tayi sanan ta lallaba ta tashi ahankali tana dafa bango sabida mugun ciwon kan datakeyi, bayi ta shiga ta dauro alwala tafito ta shimfida dadduma tahau salla.
Saida Dad yaji fitansu yasan dole Asad da Sharif zasuje masallaci itakuma Ammi zatai salla hakan yasa yabude idanunshi yadauki wayanshi yanemi number Dr da sauri yay dialing, ringing daya yadauka Dad yace “saurara kaji change of plans zanyi doubling payment dinka dako nawane kakeso……….” Ya shiga koramai magana, Dr yace “Seneta all this risk dakake taking is this girl worth it, banda haka kaga yanda matarka tadamu kuwa kasan tanada low blood pressure wani abu yasameta fa” tsaki Dad yayi yace “wanan kyau tamutu ba matsala ta bace, nidai kaji abinda nafada maka shi zakayi idan kazo anjima, yarinyar ba matsala bace ambassador na NY anan Nigeria is literally my best friend in this world, so visa da passport dinta can never be a problem, shikuma nagaya ma muna zuwa chan zamu dawosa yadawo naija yadauko wani abu, idan yataho idan banci yarinyar nan ba billahillazi ba sunana Abdullahi ba” karasa maganan sukayi Dad ya katse wayan ya ijiye yakoma ya kwanta kaman hawa yana batarai yace “wlh karyan rashin lafiya ma babban aiki ne duwawuna duk sunyi tsami da kwanciya, fitinannen yaron nan zuwa yayi yabi yarinyar nan gidan Hajiya ne wai” dasauri yace “haba Asad ai zaiji kunya wajajen daya yafita daga nan fa, to idan ba wajen yaje ba ina yaje Sharif yanemeshi yarasa da nace anemomin shi” wani abune yatokaremai wuya ahankali yace “I will makesure dagayau harmuje NY na aikoka back home baka karacin yarinyar nan ba shege jarababbe, saida yabita ya kwakule musu y’a cikin daren nan, zan nuna maka ni ubanka nafika wayau, baka karacin yarinyar nan sainaci” cikin wata kalan murya yana lumshe idanu yace “Du’aaaaa baby” yay maganan yana shafa gabanshi daya wani tashi, murya chan kasa yace “wlh inaso inciki bala’in sosai, sanan inaso nasha miki wanan nonuwan tasan da Allah yamiki akirji wayyo Allah na, yaron nan nashan dadi shege ja’iri amman baya taba nunawa, nasami yarinya kaman Du’a naci ai wlh sai duniya tasan naci mace, yarinya ko Kim Kardashian albarka wayyooo Allah na” yasake damke buran data tashi sosai daman gashi Allah yabashi ita enough halan shi danshi yagado saidan na dan nashi yayi tashi sau biyu ma ga uban jijiya, jin sahun tafiya yasa dasauri yacire hannunshi ya kwantar da abin yana lumshe ido, Ammi ce tashigo dakin sanye da hijabi.