KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL
KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Sharif na kallonshi ana idarwa yafice, dan murmushi kawai yayi danshi tuni ya karanci yanda Asad ke son Du’a amman wani irin cool love yakema yarinyar nan mai basira kadai zai iya gane cewa Asad na mutuwan son Du’a, yana shiga gidan flat dinsu yayi yay sama da dan sauri ganin bata taredasu Mariya a falo, ahankali yay sallama yashiga dakin Dad, yanadan kalle kalle, ganinshi yasa Ammi tace “yauwa Asad kadawo daga masallaci ga babanku zaiyi fitsari zaiyi alwala kuma yay salla, ni zanje dakina nai salla” gyadamata kai yayi yana zuwa wajen gadon itakuma Ammi tai hanyar fita hartakai kofa tajuyo tace “namanta ban fadi maka ba yanzun nan Du’a tabar nan, kumafa baku dade da fitaba tashigo na tambayeta kota ga ka tace a’a, wlh tazo ta gaidamu” gyadama Ammi kai kawai yayi batare dayace komiba yana dago Dad, komi yama Dad duk Dad na luradashi ko kadan baiji dadi dabai ganta ba, saida yamai alwala sanan yatashi zai fita dasauri Dad yarikemai hannu yace “stay with me son, idan ina ganinka ina rage tunani” dan gyadamai kai kawai yayi badan yasoba yakoma yazauna sai kallon kofa yake kaman yabude tashigo, yana zaune da Dad ko motsi yayi sai Dad yace karyaje ko’ina har aka kira magrib, kiri kiri tsohon nan yahau kuka yana rike Asad wai dare yayi yanzu zai fara tunani, adaki Asad yay magrib yay isha’i , sanan yabashi abinci abaki yaci yay knack, Ammi ma ganin yanda he’s all over Asad yasa taje ta kwanta, sai wuraren 1 Asad yasamu yay bacci sanan ahankali yatashi yacire hannunshi dagakan nashi yafito.
8️⃣1️⃣
Dakin Ammi yashiga tana zaune kan dadduma yasa nafila take wayanta dake kan gado kawai yadauka sanan yawuce yafita, dakinshi yaje, baima tsaya yin wankaba yay dialing number shi, Du’a na kwance kan gadonta tana game da wayan nashi hankali kwance taga kira da wayan Ammi na shigowa amman bata dauka ba, katsewa wayan yayi yasake kira nan ma kin dagawa tayi gashi yadage sai kira yake gashi bayan bata silent irin dole saiya tadata dinan, a 5th call din tadauka, murya chan kasa tace “Hello” murya chan kasa yace “I told you kijirani a flat dina baisa baki hakaba” murya chan kasa tace “hakanan” shiru yayi shuuuu yakasa magana, murmushi tadanyi sanan murya chan kasa tace “lafiya katadani, I was having a very sweet dream wlh, what’s d matter” daurewa yayi cikin wanan muryan isan nashi yace “I want to see you” ahankali tace “right now, why? what happen Asad” kai hannunta tayi tadaura kan bakinta ita kanta takirashi Asad ba Ya akai wani banbaran takeji, wanan karan yayi shiru yafi na 10min, dazu he thought kunnenshi ne yajimai takirashi Asad gatsai, gashinan yanzu yakara ji, jin shiru yayi yawa yasa tace cikin muryan nan nakaman dole aka sata tai magana “Hello, are you there? nace maisa kakeson ganinta this night” ahankali murya chan ciki yace “I want you” kaman bata gane maiyake nufiba tace “me kuma” murya chan ciki yace “ina bukatan hakki nane, I badly needs sex right now” ahankali tace “oops sex is unavailable, Du’a is temporary unavailable, try next time” kawai ta katse wayan dip, dasauri Asad yakalli wayan kasa rike maganan yayi yace “what’s wrong with her” sake dialing number yayi amman harya katse bata daukaba, 10 calls yabata bata fadawa gadon yayi ranshi ya bala’in baci, filow yajawo ahankali tareda lumshe idanu yana kokarin sa kanshi bacci but ina yakasa, jiyake baisami abinda zai sashi bacci ba, ganin sha’awa na neman kasheshi tashi yayi yafice, fita daga gidansu yayi bako kunya sake knocking yayi security gidan Grandma yabude mai kofa yashiga ciki yay kofan falonsu murdawa yayi yaji akulle, jiyayi ranshi yay masifan baci wani abu ya tsayamai awuya juyawa yayi dasauri yafice daga gidan yakoma gidansu yakirata yafi sau goma bata dagaba, mutuwa ne kawai baiyiba, baitaba sanin this is how a man feels bayan yayi aure ba saiyau jiyayi kwana shi kadai is just impossible, wani irin yunwanta yakeji kaman maye, jiyayi gadon ma kamshinta yake, haukane kawai baiyiba idanunshi sukai jajir da kyar bacci yadauke shi wajajen 5.
Da kyar ya iya bude idanunshi wajajen 9 na safe, kanshi nawani irin ciwo, wayan Ammi dake gefenshi yadauka yakalla ganin 9 yasa dasauri yatashi kanshi naciwo bayi yashiga ya dauro alwala yafito yay salla, yana sallamewa ana bude kofanshi Sharif ne yashigo ahankali yace “finally katashi, kazo Dad na neman ka” gyadamai kai Asad yayi ahankali Sharif yajuya zai fita saikuma yadawo ahankali yazauna bakin gadon Asad hakan yasa Asad yatashi yataho inda yake dan yana ganinshi yasan da magana abakinshi zama yayi gefen gadon yace “what is it meke damunka” iska yafuzar ahankali sanan ya kalleshi yace “Dad naji yana ma Ammi kuka sosai dazu wai his only son daya haifa aduniya bai damu dashi ba that baka iya kwana dashi, Ammi tana mace ita zata dinga daukanshi tana kaishi bayi da sauransu” ahankali Asad ke kallon Sharif din dake magana sanan murya chan kasa yace “saida yay bacci fa nabar dakin Sharif around 1” kama hannunshi Sharif yayi yace “Asad forget Dad nada kyan jiki we all still look him kaman wani yayan mu Dad ya tsufa so he thinks different and see things differently, banda haka u and Dad fought for a long time kafin finally kwanan nan kushirya, so maybe he still feels baka sonshi ka tsaneshi har yanzu da sauransu, banda haka u know how sick people are sunason mutane around them most especially kai Asad u know u are Dad whole life, I know anshiga hakkinka u just got married, yakamata kana tareda iyalinka yanzu, but ciwo baya tambayan izinin kafin yazo banda haka paralyze ne, ga Ammi ma manejin kanta take, let’s just be here for them kafin komi ya daidaita saika dauki matanka ku koma gidan ku, munriga mungama booking komima gobene tafiyan, so tell ur wife” gyadamai kai kawai Asad yayi tareda dan fuzar da iska ahankali sanan yamike yawuce yatafi side dinsu, kawai da dauriya yake komi dan ko kadan baida natsuwa ko rufe ido yayi Du’a yake gani he just want to see her cuddle her kiss her and smell her wasa wasa har dare baisata a idanu ba ga Dad yanda ya makalemai baima barinshi fita, ko zancen tafiyan saidai yatura mata text ta shirya kawai.
Jirginsu karfe 11 na safe zai tashi tuni Anty Turai tashigo Abuja dan ita za’a Varma gida dasu Aneesah, wuraren 8 Dr Abba yazo dawata hadaddiyar electronic wheelchair, saida aka shirya tsaf sanan Ammi takalli Asad tace “jeka kira Du’a”, fita yayi.
Gidansu yashiga yana tafiya one one, ahankali yabude kofan falon da sallama yana kallon Du’a dayagani azaune rikeda wayanshi a hannu tana murmushi, tana sanye dawani black designer abaya mai jarababben kyau, tai wani kalan haske tai kyau, tai rolling gyalen sanan gawani karamin traveling akwati na LV dake gabanta da handbag dinta akai, sai Grandma dake gefe tana magana awaya ganin Asad yasa takashe wayan tace “son badai har kun shirya ba” dan murmushi yayi yace “good morning Grandma” yay maganan yana kara satan kallon Du’a daya kasa boyewa, ganin haka yasa Ammi takalleta tace “ke tashi ga mijinki yazo kutafi” murmushi tasakeyi sanan takalli Grandma ashagwabe tace “Grandma Matan Asokoro fa nake karantawa na M Shakur a Wattpad” tabe baki Ammi tayi tace “kya karasa a jirgi Allah kiyaye” Ameen tace tai gaba abinta tabude kofa tafita Asad na kallonta saida ta maida kofan tarufe sanan yajuyo ahankali yakalli jakanta da handbag sanan ahankali yasa hannu yadauka yakalli Grandma data dauke kai kaman batasan meke faruwa ba yace “Grandma saimun dawo” ahankali tace “Allah kiyaye hanya Asad, Allah yabama Abban ka lafiya, ga Du’a nan please kasamata ido bata taba tafiya ba infact zuwanta Abuja was her first trip, kana ganinta haka bamatasan nizan inda zaku ba, please hold medication incase of ciwo ko wani abu haka, da lot of vitamins” gyadamai Grandma kai yayi ahankali yace “I’ve packed everything already dazu nafita nasayo” murmushi Grandma tayi tace “nagode Asad Allah maka albarka wuce katafi” fita yayi ahankali yafice yana kalle kalle bamata gidan jiyayi ranshi yabaci so bazama ta jirashi ba wai what even happen to her ne? Gidansu ya shiga yaganta harta shiga mota kusada Ammi, motan maza kawai yabude bayan yasaka akwatinta yadauko jakanta yataho motansu bude motan yayi da fushi da sauri ta kallai batare daya kalleta ba yasa mata handbag din ajiki sanan yamaida kofan yarufe yawuce ya shiga tasu motan Su Rahima namusu bye bye suka fice, itadai tana tareda Ammi har sukakai airport sai kalle kalle take ahaka taga sunje wani waje sun dade saikuma gasu awani waje sai kawai ga jirgi datake gani a TV, wani kalan murmushi tayi Asad yana satan kallonta dan dudda tana kusada Ammi kome take idanunshi na kanta, dan murmushi yayi shima sanan suka wuce suka shiga jirgin dakenan da 1 siter kujera guda biyu side by side, sai dogayen kujera guda biyu side side, saikuma one sitter guda biyu side side abayan dogayen,daukan Dad sukayi dake kan keken guragu aka kwantar dashi akan sitter aka samai sit belt, sanan Ammi tazauna akan one sitter dake takanshi, Dr shi yazauna akan 1 sitter dake takafanshi, sai kuma dayan side din Sharif ya zauna akan 1 sitter Du’a tazauna akan dogon, Asad baiji kunya ba yazo kan dogon yazauna ahankali yana daddanna wayan Ammi dake hannunshi, da kyar Dad ya iya daurewa baiso yakada Ammi dan it will look somehow yasa Asad yadawo wajenshi kar Asad dinma yafara sensing wani abu hakan yasa yadaure, kulle jirgin akayi aka fara shirin tashi Du’a nakan wayanshi har lokacin soyake ya karbi wayan yaga mai takema dariya amman yakasa sabida su Ammi hakan yasa yadaure jirgin yafara tafiya, kafin taji sunfara wani kalan gudu faduwa gabanta yafara saichan taji sun daga dawani irin sauri takama hannun Asad tarike gamgam tana kalle kalle, ganin cikinta nawani iri yasa kawai ta rungume Asad ta gefe takankameshi sosai, yunkuro dakai Dad yayi yace “me haka lafiya Du’a” dasauri Ammi dake murmushi tace “barta tsoro takeji” wani irin ijiyan zuciya Dad yasauke sanan yadauke kai Sharif dama ko saudaya baima dago kanshi ba, shi ko Dr Dad bini bini yake satan kallon Du’a yanzu yaga abinda yasa Dad ke going up to this limit just to have this girl in his bed, menh!!!! This girl fine ya Ilahi!, jin takasa dainajin abinda takeji yasa ahankali tadago idanunta dasukai ja takalli Asad shima kallonta yayi da wanan mayun idanun nashi, murya chan kasa ta yanda babu uban wanda ya isa yajisu tace “Ya Asad I’m scared” yana kallon idanunta yace “just hold me tight, u will be okay” kankameshi tayi sosai ta chusa kanta ajikinshi Ammi ita kanta daina kallonsu tayi, sosai tafiyan tai tafiya tai shiru ajikinshi tana shakan kamshin shi, chan kuma ta kalleshi tace “Ya Asad amai” kwance sit belt dinshi yayi da sauri yana cire nata yadagata, dasauri Dad yabude idanunshi yace “ya akayi” hannunta yaja batare daya kallesu ba yace “amai zatayi” dasauri Ammi tace “assha” bayin cikin jirgi suka shiga tafara yunkurin aman amman baizoba dagowa tayi ahankali gatanan duktai wani iri tana kallonshi murya chan kasa tace “nika kaini gida nafasa tafiya this aeroplane is making me sick” wani irin fizgota jikinshi yayi yana matse ass dinta da hannunshi yace “better get use to it dan u are married to Mr Asad, ina yawan tafiye tafiye” murguda mai baki tayi dawani irin sauri yakama habarta yana kallon idanunta yace “what did u just do” turomai baki tayi tace “na murguda maka baki ne” wani irin jawo bakinta yayi da hannu sanan ya shiga kissing dinta yawani matseta jikin bangon bayin yakai hannunshi yana kama boobs dinta tasaman abayan dake jikinta yana wani irin nishi yana komi da sauri sauri kaman ana gab da kamashi.