KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Wasa wasa haka Dad ya kanannade Asad adaki yaki barinshi fita ko nan da chan, abinci adaki sukaci, salla adaki yayi, bawai yagaji dakula da ubanshi bane a’a inyace haka ai yazama butulu kuma shima nashi yaran zasumai haka, but he just needs a little time da matarshi dan sosai he lacks focus, he lacks peace, baida natsuwa ko kadan, at least ko kadan ma yabarshi yafita yaje yadan tattabata and feel her ajikinshi hakan zaima bashi karfin kula dashi da kyau, but all this thing yasa bayama gane komi da kyau maneji kawai yake, kiri kiri yakasa bacci duk kuma Dad nasane dan yana ganinshi dudda wutan dakin akashe yake but yanajin saukan ijiyan zuciyan shi duk 1min, shi kanshi Dad mamamkin Asad din yake, dan yaga yamafi shi sha’awa dason mace sosai, yaushe duka duka yasan yarinyar amman baya iya bacci, shi wani zubin yana 2days baici mace ba, 3days nedai baya iyawa, kuma yana iya yay bacci shi kadai batare da mace ba amman jibi wanan JJC danshi dinan aiko yaro kashirya bawai zan rabaka da matarka bane but kaida kwanciya tareda yarinyar nan sainaji abinda kaji yasa kamutu ka haukace akanta dinan sainaji dadi da wanan zagin gaban nan nata tukunna, da kyar wajajen 5 bacci yay awon gaba dashi, dagashi har uban nashi sai wajajen 9 Ammi ta shigo ta tadasu da kanta tace “wai ba asibiti zaku ba” wanka sukayi suka shirya sukaci abinci Du’a ko saukowa batayiba Asad sai kallon sama yake, suna gamawa aka tafi dashi asibitin daga Ammi sai Du’a aka bari agida.

Koda sukakai asibitin daga Dr sai Dad suka shiga consulting room din, dan Dr Dady yasan baturen Dr din, akabar Asad da Sharif awaje agabansu aka gungura Dad aka wuce dashi wani daki, ana shiga Dad yace bari nai bacci da kyau abina dariya Dr shi yahauyi, saida yay baccin awa daya cur sanan aka tadashi suka fito, Dr yace “akwai improvement, gobe result zasu su koma gida” tsabagen yanda Asad was totally baya hayyacin shi bayama iya any tambaya regarding ciwon Dad din kawai binsu yake da ido, baima gane abinda neither of the Dr’s kefadi haka suka gama suka juyo suka dawo gida Dad yasa shi kaishi daki.

Du’a na kitchen tareda Ammi suna girki tana taya Ammi yanka Irish Ammi takalleta jin muryansu tace “tashi wanke hannunki kije ki gaida mijinki da Baban ku, dau juice dinan dakika hada a tray kikai musu” gyadama Ammi kai tayi tawuce taje ta wanke hannunta, tana sanye dawata Super wax red da yellow atampa riga da skirt dasuka kamata sosai, barinma rigan yakamata dan kana ganin tudun boobs dinta ta saman rigan sosai tadaura dankwali very simple dauri, dankwalin ma yaja baya zame sabida yanda aiki yashiga kanta, kana ganinta kaga Amarya tai wani kalan kyau, dawowa tayi tadauki juice din na apples da orange dake cikin jug kan tray sanan tafito daga kitchen din tana tafiya ahankali, da Sharif suka hadu zai shigo kitchen din, kallo daya yamata yadauke kai ahankali tace “Ya Sharif sannu ku da zuwa” batare daya kalleta ba yace “sannu da aiki” wucewa tayi dakin su Dad da hannu daya tasatabude kofan da yar karaman sallama abakinta tashigo dakin juyowa kowa na dakin yayi yana kallonta tundaga kan Dad dake kwance kan gado, zuwa Dr Dad dake taking vitals dinshi yajuyo shima yana wani irin kallonta kaman zai cinyeta aranshi yana see shape, saikuma Asad dake tsaye yana kokarin bude wani jakan Dad zai daukomai wani sabon boxer jin muryan Du’a yasa shima yadago kai, ganin kalan kayan jikinta yasa dasauri yamike tsaye zuciyanshi kaman an watsa garwashi.

8️⃣4️⃣

???? KYAWUNA JARABTA TA ????

       M Shakur 

NOW LET’S TALK.
Haba Anty wanan handbag dinan naki, da takalmin nan naki, da zanin gadon nan naki duk sun tsufa suna bukatan chanji, kinkosan M Shakur nasaida jakunkuna, takalma dakuma zannuwan gado hadaddun gaske???
yi maza kiyi saving number M Shakur sanan kimin magana nima na seva naki domin dinga ganin tallan zannuwan gado, takalma da jakunkuna a status dina…..ku garzaya agurguje kuyi saving number na sanan kumin magana sabida nima nai saving akwai wani hugeeee giveaway dazanyi na jaka, takalmi dakuma zanin gado.

Ga number na nan 07012181461.

you can also chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461

Oya asaurara aji!
Wanan February zan fara group din Matan aure wanda nasaba yi last month ne kawai banyiba sabida this novel wanda zan gamashi before this month end.

Group din Matan auren na group ne danake koyarda ilimi na zamanta kewan aure, ilimin dazai amfaneki wajen haukata Oga akan gado, ki iya different styles, da abubuwa da dama na gyara jikinki, dakuma yanda zaki gyara jikin mijinki ta yanda zakiji dadin shi.

Inayin classes din Saturday and Sunday of kowani sati ne.

Idan kinason ki shiga group din registration is 1k kacha.

Zaki turo ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment sainai adding naki a group din.

dawani irin sauri Dad jikinshi narawa sosai yana binta da kallo kaman maye yace “Du’a oya shigo shigo me kika kawomin”? murmushi tayi tashigo dakin zata kara so kawai taga Asad yasha gabanta idanunshi sunyi jazur yana wani irin kallonta tray hannun nata ya amsa ya ijiye agefenshi sanan yakalleta strictly yace “leave this room” dasauri Dad yace “ha’a kai lafiyan ka Son, yarinya tamin juice bazaka bari ta kawomin ba” dawani sauri shima Dr dake kallon Du’a y’ace “wlh Alhaji matar danka akwai kyau kaman balar……..””I said get out!!” Asad yawani daka mata tsawa dayasa takoma baya harda dan gudun ta dan dakin yakusan rabewa shi kanshi Dr kasa karasa maganan yayi, dawani irin sauri Du’a tawuce harda dan gudunta tafice tana kokarin hana kanta kuka but abin ya bala’in mata ciwo yakuma bata kunya agaban Dad da likitanshi yake mata ihu haka.

Cikeda masifa Dad ya hayayyako ma Asad daga kwance dayake yace “kaiwai wani irin yaro ne Asad kome kayi bana blaming naka but I think nabataka dayawa, yarinya mundawo daga asibiti tayomin juice takawomin baka bari takawomin ba kama yarinya ihu ka kadata waje agabana sabida bakada respect and regard towards me waya gayamaka anama mata ihu eh? Kataba ganin nama taka uwar ihu”? Wani irin kallonshi Asad yayi ranshi abace, zuciyanshi namai zafi sabida yanda Dr Dad yakalleta haryana wani yaba kyanta akule yace “Dad I don’t want tana yawo agida ba hijabi ai bamu kadai bane” wani kalan yunkuro wa Dad yayi kaman zai daki Asad din dan ranshi yamugun baci yace “to uban waye bare agidan eh?” gar da gar yakalli Dad sanan yakalli Dr shi yace “koshi bare ne an haramun ne ya kallan min mata so I don’t like it” yanda yay maganan ba Dr kadai ba koshi Dad saida gabanshi yafadi, Asad rashin kunyanshi number daya ne ko kawaici baidashi kafinma yafadi wani abu Asad din yajuya yafita azuciye yawani bugomusu kofan dakin nasu, yunkurowa Dad yayi zai sauka daga kan gadon dasauri Dr yatareshi yana kallon kofa sanan yakalleshi yace “lafiyan ka kalau kuwa Alaj? So kake katona mana asiri ina zaka” cikin fushi sosai Dad yace “ka barni Dr I want to see where that spoilt brat is going ne, bakaji abinda yafadi game dakai bane eh? Kana likitan mahaifinshi zai gayamaka magana haka eh? Sabida nabarshi yataso yanda yakeso yake gani kowama daidai yake dashi? Hauka zaiyi sabida yarinyar nan sabon shiga danya dandanna abinda tun kafin yazo duniya mu muka sabaci” bubbuga kafadan Dad Dr yayi ganin sosai Dad da gaske yake masifan yace “dan Allah Alhaji kaga calm down kar jininka yahau da gasken gaske karyan damuke yadawo gaskiya please, ni banga wata bakar magana a maganan Asad bane kai kana ganin idanunshi kasan ur son is such a jealous husband, mahaukacin fitinannen kishi Allah yamai kawai” komawa Dad yayi ya kwanta yace “yaci uwarshi da kishi shegen yaro mai bakin hali kawai” Dad yacigaba da masifa da kyar Dr yay calming nashi down……

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button