KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL

KYAWUNA JARABTA TA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

8️⃣9️⃣

KADAN DAGA CIKIN MAGUNGUNAN WARAKA TEMPLE
1- MOWA: magani ne daya da daya a cikin magunguna wanda ya karawa mace daraja a gurin mujinta,ta gurin samun ingantaccen dadi da niima tare da cikowa,a takaice ko kun Kai ku hudu a gurin mujinku sai kowa ya tabbatar kece MOWA sbd yanda zai dinga kaf kaf dake.

2- RUSSIAN SWEETNESS : kowa ya san matan Rasha mata ne na musamman a fadin duniya in dai maganar oza room ne, An samo tushen wannan maganin daga wannan qasa. In dai kina amfani dashi to kowacece ma ina tabbatar maki kice da oga ya kawo…..

3- SUPER WOMAN: kin huta zuwa dinki ko tunanin kin bude domin kina sha cokali daya a madara bayan awa biyu kika je toilet zakiji komai ya hade kin dawo virgin,sabuwar budurwa kal kamar anbareki a Leda,dole ki amsa sunanki na super woman.

4- DETOX: maganin sanyi dake magance infection,rashin niima da rashin shaawa ko kisha magani kiga baiyi miki aiki ba ko kiji Bakya Jin dadin jimai ko mujinki baya gansuwa dake duk sanyi ne kiyi amfani da detox.

5- BACK TO DAMSEL: magani ne da zai dawo dake sabuwa yar sweet sixteen ta bangaren niimarki da dadinki.

Magungunan nan duk zaki samesu WARAKA_TEMPLE and so much more, zaki iya siya daga watsapp dinsu click on this link kimusu magana direct ;;

wa.me/+2347042419516

Zaki iya following nasu a Instagram by clicking on this link ;;
I’m on Instagram as waraka_temple. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1yilmhe8g54y&utm_content=9fpsfhs


Washegari!!!!
Yanda Dad ya kwana da bakin ciki yasa jikinshi yazo yay zafin gaske gakai ciwo, magani Dr yabashi, kiri kiri Sharif da Dr sukama Dad magana atafi asibiti amso result yace bazashi ba, shi dai Sharif komawa sama yayi abinshi, Dad na zaune o abin duniya ya isheshi gashi haryau wayan Asad akashe har wajajen 5 Asad baidawo ba kawai zazzabi yarufe Dad gadan gadan, jinin shi yahau sosai bana wasaba dayasa Dr ya dukufa akanshi yamai fixing drip da sauri dakuma allurai.


Indai ana zangen ciyuwa ne Du’a kam taciyu a hannun Asad, what are you even saying! tayi morethan ciyuwa, kuma a ranan ta yarda dagaske Asad na sonta, sai wajajen 3 sukabar gidan jikinta ko kadan ba karfi yasata amota sai murmushi yake yadawo fess fess dashi da full energy, motan yaja yaje wani shagon waya yay parking sanan yakalleta yace “wani kalan waya kikeso Sweet pussy Baby” dan hararanshi tayi sanan ahankali tace “irin naka” murmushi yamata ahankali sanan murya chab kasa yace “I love you Du’a” dan lumshe idanu tayi kodan batasaba ji yana fadi bane duk in yafadi saitaji wani yirrrr ajikinta, jin karan bude kofan shi yasa tabude idanunta tabishi da kallo yana tafiya majestically ga jikin nan nashi amurnurde baki ta turo tace “sai uban katon abinchan yayta sama mutum ciki” murya chan kasa tace “amma da dadi wlh but inya dade ne saiya fara zafi kuma saina gaji sabida yanda yake jagwalgwalani, dan murmushi tasake yi she’s so happy sabida yanda yace yana sonta to babu wani namijin daya taba cewa yana sonta so nagaske sashi, zatabama Grandma labari, yadan dade a shagon sanan yashigo motan yamika mata ledan dasauri tabude taga wayoyi biyu dayan na Ammi daya fasa sanan nata irin nashi, wani kalan murmushi tayi ahankali takalleshi sanan tace “thank you Ya Asad” murya chan kasa yana kallonta yace “u are welcome Mrs Asad mutafi gidanmu komu koma” dasauri tace “gida nakaima Mum dina wayanta” murmushi yayi he loves yanda take kiran Ammin shi Mum dinta sanan yadau hanyar gida ko ajikinshi.

Wuraren 6 suka shigo gidan yay parking sanan yafito yazagayo ta side dinta yabude mata yana kallonta yace “na daukeki”? girgizamai mai kai tayi dasauri tasauko ahankali hannunta yakama yarike suna tafiya ahankali suka shigo falon, ahankali yace “jeki sama dakin Ammi bari naje na gaida Dad” gyadamai kai tayi tawuce shikuma yay hanyar dakin Dad, ahankali yabude kofar dakin dasauri Dad da idanunshi ke a lumshe yabude idanunshi tundaga kafa yake kallon Asad din har kai gani yayi yama kara kyau, karasowa cikin dakin yayi yana murmushi yace “Dad maiya sameka, ya akayi kai kadai adaki, ina Dr ina Sharif” hararanshi Dad yayi ganin he’s so happy shekaran jiya dabaici pus ba ai dawowa kurma yayi bin kowa kawai yake da ido.

Ganin Dad yajimai magana yasa yay wani murmushi yadago Dad di. ya rungume shi cikeda so dakuma lallashi yace “sorry Dad, nafakai Du’a wani ranch tagani ne, bata taba fitaba saisa na kaita and is even because naga babu wani zazzabi tattare dakai kafan kuma baya maka ciwo so literally u are fine saisa naje” shiru Dad yayi kaman bazaimai magana ba saikuma wani abu yafado ranshi let him take advantage of good mood dayake ciki, murmushin dole ya kakalo yamai yace “ahhhh kai tunani mai kyau inda nasan inda kakaita kenan ai da banyi ma fushi ba, Du’a deserve all happiness aduniyan nan poor girl ta wahala dayawa, inada wani problem a Nigeria fa Son an dole kai zakamin” anatse Asad na kallonshi yace “menene Dad” ahankali yace “ana bukatan signature dina awani bill da president yay passing, and banaso ayomin waybill dinshi dan if anything should happen to document dinan I am doom saisa nakeso kabi private jet gobe first thing dasafe katafi Nigeria kaje office dina, kai kadai my heir zaka iya karbamin dan bazasu bama Sharif ba saisa u had to send u, it’s an urgent travel u have to go gobe” ahankali Asad ya gyadamaikai. yace “shikenan Dad” wani kalan dadi Dad yashiga so finally d day is here, gobe yana kada shi yatafi, zai kada Ammi da Sharif wani wajen da Dr shi maybe ma zai iya cewa suje su sayo mai wani magani mai bala’in wahala da Dr zai fadi, suje suyita gantali a NY, shikuma ya rusa yarinyar nan yanuna mata daga jikinshi mijinta yafito. Murmushi yasakeyi yashiga yima Asad hira kaman bashiba ko Ammi da Sharif dasuka zo dakin mamaki abin yabasu ganin yanda yakema Asad hira kaman ba Dad daketa bala’i jiya kan Asad yafita bane hakan yasa sukaji dadi sosai.

9️⃣0️⃣

WARAKA_TEMPLE is home of natural aphrodisiac and 100% Islamic medicine, suna bada intimate solution to sexual needs kaman su rashin sha’awa, ga mata, bushewan gaba, rashin Ni’ima ciwon sanyi, budewan gaba, warin gaba, infection da sauran su, indai matsala gareki kogareka to da yardan Allah Waraka temple zasu taimaka maka, suna bada magunguna kan psychological issues, sunada office a Kano dakuma Abuja.
Uwa uba magungunan su na aiki kaman yankan wuta sanan zaku iya tuntubarsu a lamba kaman haka 07042419516.

zakuma iya chatting dinsu anan watsapp directly by clicking on this link:;
wa.me/+2347042419516

Zakuma ku iya following nasu a’a Instagram by clicking on this link;
I’m on Instagram as waraka_temple. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1yilmhe8g54y&utm_content=9fpsfhs

Sosai ran Dad yay fess jin yanda Asad ya yarda zaije mai Nigeria gobe ya karbo document din yadawo, kowa tafiya yayi abinshi ya kwanta dan jiya babu wanda yay barcin kirki sabida dadi, kwanta Asad yayo ya sanya pj ya kwanta agefen Dad din dayay kaman yana bacci saida Dad yaga haka sanan ahankali yasauke ijiyan zuciya ya lumshe ido bacci yay awon gaba dashi mai dadin gaske dake cikeda tunanin abinda zai faru gobe.
Lumhse idanu Asad yayi yana wani irin kankame jikinshi, wlh yakasa bacci, tunanin Du’a kawai yake, ahankali yalashe bakinshi bacci yafimai dadi idan akwai boobs dinta acikin bakinshi, iska yafuzar wata kalan fitinanniyan sha’awa na cinshi, kaman daga sama yaji wayanshi tai dir notification na shigowan messege, hannunshi yamika da sauri yadauki wayan yakunna message yagani daga sabon wayan Du’a da layin NY daya saimata yasamata aciki.
“Ya Asad come nakasa bacci” dawani irin sauri yatashi daga kwancen dayake yazauna sanan yajuya yakalli Dad ahankali ganin bacci yake harda minshari yasa gently yamike tsaye daga kan gadon yazo wajen kofa ahankali yabude kofan batare datai motsi ki sau dayaba sanan yafice daga dakin yashiga falonsu dakenan da duhu dan ankashe wutan ko’ina da wayanshi yake haskawa yahau stairs yay sama da sauri dan nesa da bakin kofan Ammi ya tsaya ciki duhun sanan yabude message din yamata text.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button