NOVELSUWAR MIJINAH COMPLETE HAUSA NOVEL

UWAR MIJINAH COMPLETE HAUSA NOVEL

UWAR MIJINAH COMPLETE HAUSA NOVEL BY JANAF

Tsam ya mike ya isa gareta yasaka hannu ya zare hijabin jikinta yayi wurgi dashi yana fadin”meye kikeyi haka?kamar bakisan komai ba kefa ba yarinya bace,kamar yadda nima ba yaro bane,saboda haka dukkanmu munsan Abunda yakamata basai na tsaya ina miki dogon Turanci ba.”yafada yana rumgumota kuka kawai Zahirah ta fashe dashi,saboda ganin yadda ta shiga hannun Alhaji ba hanyar tsira.

  Shafata yafarayi yana shinshinan wuyanta kafin ya zage mata zip din rigarta yayi cireta gabadaya bra dinta ma rabata yayi da ita,lokacin dayayi arba dana Shanunta,wanda suka cika fam dasu cikin rudewa yake lagudasu yaji abu atsaye cur,ba irin na yagana ba kamar silafas????itadai zahirah dikim tayimai tana hawaye tanaji yajata kan gadon ya kwantar kafin ya cire jallabiyan jikinsa ,lokaci daya yana kashe fitilar dakin bayan ya kunna dumlight din dakin.

   Tanaji tana gani ya hayo kanta yana binta da sumba jikinta na gogan nasa,kukanta yakaru ne sanda taji yayi kasa da sikat dinta lokaci daya da pant dinta ganin yadda take kuka yasashi rumgumeta yana fadin”kiyi hakuri kibarni nasamu natsuwa dake,in kuma inada rabo har nayi nasarar baki ajiyar da”na ko ya”ta aciki mahaifanki don Allah” yafada yana shafa ta ta ko”ina.

  Cikin Ran zahirah tayi Saurin cewa”ba Amin ba..”tafada tana cije lip dinta tanajinsa yagama wassanin da ita ya nemi hanya yana karanto addu”ar saduwa da iyali idanu ta runtse daidai lokacin daya shigeta da karfi rikesa tayi lokacin dataji wani azaba ya ziyarce ta,bata san sadda ta furta” wayyo Allahna..” tafada cikin azaba da ZUBAR KWALLAH.

   Mirgina kanta tayi gefe tana kuka hawayenta na zuba masu zafi cikin wata murya take fadin”ka yafemin…”take fada tana kuka,saboda bata da yarda zatayi ta gujema kaddaranta tabbas wannan yana cikin abunda Allah ya tsara musu ita da ya mu”azzam basu da yarda zasuyi.


  Sudan

    “”Zuwa wannan lokaci tuni mu”azzam ya yanke ma kansa shawaran komawa nageria koda bayaso,domin akwanakin wani mafarki yake mai ban tsoro,sai ya dinga,ganinshi cikin wani daji bakikirin babu gida gaba babu baya,yana cikin waige waige sai ya hangosu wasu yan yara guda biyu suna tahowa inda yake,shima cikin azama zai nufesu ammh kafin ya karisa sai kasa ta rufta atskaninsu rami ya bayyana mai girma,hankalinsa ya tashi yaran suna mikamasa hannu shma yana mika musu hannu ammh hanunsu baya kaiwa saboda ramin daya raba tsakaninansu,suna cikin hakane sai gawata mata tazo gabadaya jikinta alullube ko Fuskarta ba”a gani tazo taja hannnun yaran da karfi tafara tafara tafiya dasu,suko suna kuka suna mika musa hannu,yana mika musu hannu,ammh kememe taki sakinsu saima kara jansu datakeyi suna kuka suna mikomasa hannu ahaka harsuka kusa bacemai kana matar ta waiwayo da Fuskarta daidai lokacin da haske ya bayyana kawai sai yaga Fuskar Ummi,ta bayyana Idanunta suna zubar kwallah.

  Cikin karaji ya Furta “UMMI NA..“yafada karfi daidai lokacin daya farka daga mafarkin duk yahada zufa,koda ya duba dakin babu kowa,yana tunanin mooh yatafi office,yadade zaune hannunsa dafe kai yana nazarin mafarkin dayayi,inbaiyi kuskure ba ya”yansa da mahaifiyarsa suna bukatarsa,tun yanzu kafin lokaci ya kuremai,hankalinsa tashe ya tashi ya fada tiolet yayi wanka yazo ya shirya cikin riga da wando black and white,sallolin dasuka kubcemai yayi domin yadade yana barcin.

  Fitowa yayi falon daidai lokacin da Mom ke cema Abbie “wai ya mganar matar tasa da yaran,naji bakace komai ba haryanzu.?”jin haka yasa mu”azzam dakatawa yaji mai Abbie zaice,ajiyar zuciya Abbie ya sauke kafin yace”Ina sane naki cewa komai Rumana,koda naje na nemi ganawa da itakanta,yarnyar,naga kuma jikokina dana ma mu”azzam alqawarin dubosu in naje,to na tarar da yarinyar tayi aure harta tare,kuma tatafi da yaran gidan mijin..”

  Dafe kirji mu”azzam yayi yana rike bango saboda yadda kalaman Abbie suka kusa sakawa ya zube kasa bai shiryaba,cikin,bin bango ya kariso falon yana fadin”my Hirah ce..Ta..yi..Au..re..”? yafada yana karisowa falon hannunsa dafe da kirjinsa lokaci daya hawaye na kwaranyomai.

  Atare mom da Abbie suka kallesa domin basusan da karisowar gun ba cikin Tashin hankali Abbie yace”Shikenan Final..'”yafada yana karisawa kusa da mu”azzam yana fadin”cool down Son,waya cemaka tayi aure,? yafada yana rikosa fizge kansa mu”azzam yayi yana fadin”kai kafadama Abbie,kai naji kana fada,plz and plz tell me d truth,da gaske Zahirahta tayi aure,kuma tatafi mun ya”ya gidan mijin.”?yafada cikin tswa idanunsa Sunyi jawur jijiyoyin kansa sun tashi har lokacin yana rike da kirjinsa.

  Abbie ya bude baki zaiyi mgana mu”azzam ya dagamai hannu yana fadin”plz Abbie..Juz want to know..”yafada yana tsiyayar hawaye,runtse ido Abbi yayi yana fadin”eh da gaske ne Son but..”No..”Mu”azzam yafada yana buga kansa da garu yake fadin”No..No…No..My hirah iz my alone..”yake fada yana buga kansa da garu wanda har kansa ya fashe yafara zubar da jini

Hankalin Abbie atashe ya nufesa yana fadin”Son..plz stop it..”yake fada yana nufar mu”azzam din,mom kuwa kuka ta saka,Matswa mu”azzam yayi yana kallon Abbie yana fadin”No Abbie Stay where u are..”yake fada yanaja da baya yana kuka kamar wani tababbe.

Daidai lokacin Lubna da tashigo falon ganin halin da mu”azzam yake ciki ne,yasa tayarda jakar hannunta ta isa garesa da gudu tana fadin”ya mu”azzam…”tafada da karfi dagowa yayi yana kallonta kafin ya saka hannu ya tare hancinsa dayake zubar da jini baiyi mgana ba kawai ya juya yana tangadi yake fadin”don”t come closer juz leave me,leave i want to die..”yake fada jini na zubomai ta baki.

    Da gudu Lubna ta karisa kusa dashi tafada jikinsa ta rumgumsa ta baya tana fadin”bazaka mutu ba,bazaka mutu ba,domin kana da muhimmanci wajen wasu rayukan dadama,don Allah ya mu”azzam kabari na duba ka plz..”tafada tana kamkamesa cikin kuka.

cak ya tsaya yana bin hannunta data zagayo dashi cikinsa da kallo kafin ya bambare hannun ya juyo da ita yana kallonta Itama shi take kallo tana tsiyayyar hawaye bakinsa na zubar jini lokaci daya da hancinsa,yace cikin wata murya “Do u luv me? do u want to stay wit me lubna,zaki rayu da wanda zuciyarsa zata dauwama ason Zahirah,zaki zauna da wanda zai dauwama akunci na har abada,zaki zauna da wanda baya kallon ko wace mace da sunan so sai hirah,shin zaki iyazama dashi kuma kicigaba da sonshi..”yafada ciikin ihu yana jijjigata yace”Yes naji nakuma yarda rayuwata yanzu bata dawani Sauran amfani ta mutu Tunda zahirah tabarni juz tell me zaki soni ahaka kuma ki zauna dani,answer me..”?! yafada cikin tsawa.

   “Yes i do…”!lubna ta fada bayan Ta sulale akasa ta zauna tana fadin”yes i do..”i love u ya mu”azzam frm buttom of my hrt tun ranar dana fara ganinka i swear i die for u,zan rayu dakai na bautakama koda bazaka taba daga ido ka kalleni ba yes i accepted nima tawa kaddaran kenan..”tafada kuka nacin karfinta,shima mu”azzam Sulalewa yayi yana kallon Abbie da mom harda mooh daya shigo ba dadewa da suka zura musu ido kamar suna watching Film.

  Yace”plz Abbie..Ka..Au..ra..Min..Lubna…gobe..”yafada yana dafe kirji,yana tari kuma Abbie kuwa hawayen dayake boyewane, suka kwaranyomai yamakasa mgana Mu”azzam yasake cewa”kar…Ka..ce…a..a..”yafada tari nakara sarkeshi lokaci daya da zubowar wani gudan jini daga bakinsa,da Sauri lubna ta rikosa tana fadin”Abbie …” da karfi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button