Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Lokacinda labarin sunan ya iske Nur Saida yayi kaman zai zauce sbd excitement..he can’t believe wai sunanshi Bobby yasama boy din..Allah ya sani dama tuntuni yakeda burin ya haifi danshi yasa mashi Bobby amma he never thought Bobby zai iya sama babynshi sunanshi..yaji dadi sosai and duk Wanda ke tareda shi Saida ya fahimci hakan..uban kayan daya siyo ma babyn ko shine babanshi sai haka..gaba daya ya rasa inda zaisa kanshi sbd farin ciki..har su raguna ya kawo manya guda biyu wai a yankama namesake dinshi..Bobby dai saidai ya bishi da kallo kawai dan baima san me ya kamata yace ba…ana gobe suna Bobby suka wuce India shi da Waziri da wani small uncle dinshi.

Ranar suna mutanen Gombe da yawa sunzo tun daga familyn Ammi zuwa na daddy da kuma familyn babansu Bobby..sosai gidan nasu ya cika da yan uwa da abokan arziki..da yake ha gida sukayi sunan ba wani hall sukayi booking sukaje sukasha shagalinsu a can..Billy da baifi saura 9 days aurenta ba Saida tazo itama Dan cewa tayi baza’a barta a baya ba..sosai yan class dinsu ma sukazo haka sukayi taro lafia suka tashi lafia mai jego da babyn sunsha gifts sosai kmr dai a kansu aka fara haihuwa a dunia.

Bayan suna da two days suka wuce Bauchi ita da Billy da Husna da kuma su Aunty Fiddausi da basu koma ba sbd bikin Billy daya gabato..Lamido a nan Bauchi ta sauka gidansu Billy dan ko Gombe tace bazata je ba sai bayan biki duk kuwa da kasancewar angon Hammanta ne to amma tunda a Bauchi duk zatayi events din tasan ko taje Gomben ma kullum suna hanyan zuwa Bauchi ne so gwara tayi zamanta inda aminiyarta itama ta taimaka mata da shirye shiryen kaman yanda tayi mata.

Ranar Thursday suka yi kamu a wani hall dake nan cikin Bauchi Friday akayi daurin aure da yamma kuma akayi dinner ranan Saturday kuma suka dunguma kai amarya gidanta dake Lamido’s Palace..sosai Lamido tayita tsokanar Billy ranar har faduwar mata da gaba saida tayi dan yanda take zuzuta mata first night abun har saida ya kusa sanya Billy kuka..bayan ango yazo kafin ta tafi saida ta sake matsawa dab da kunnen Billy tana wani shegen daria tace mata”hope baki manta addu’an da nayi maki ba.. inshaAllah nan da 7 months zaki haifo mana preterm baby cox i just can’t wait in ganki da baby wlh.. besides baby Noor ma yace i should tell u that sister yakeso ki haifo mashi ba brother ba..so take note plss..da safe zan dawo inyi maki sit bath don nasan dai bazaki taba moruwa ba”..tana gama fadin haka ta fita tana mata daria Billy dai da ido kawai ta bita as batada abun fada..duk ta gama tsoratar da ita wlh..gabanta banda lugude ba abunda yakeyi.

An gama biki da sati daya Bobby ya dawo Nigeria and ko gida bai fara zuwa ba suka taho nan Gombe tareda Waziri sbd yasan suna nan and duk dunia yanxu ba abunda yayi missing sama da boy dinshi da matarshi..tunda ta samu labarin zaizo dama ta sanar ma Ammi tasa aka shiga kitchen akaita faman girke girke da za’a tarbeshi dashi..itama taje tayi wanka ta shirya kanta cikin wani purple lace riga da skirt daya fito ainihin shape dinta ta kafa daurin dankwalin nan as always snn tabi duk jikinta da perfume da tasan yanaso..shima little Noor Ammi da kanta ta shiryashi sosai yayi kyau abunshi dama gashi da saurin girma dan yanda yayi 6ulele mutane da yawa thinks he’s 3 months or above..sosai Ammi ke kulawa da dan jikan nata dan komai nashi ita keyi abun har mamaki yake ba Aysha..infact duk gidan ma kowa sonshi yakeyi dan daddy shima idan ya daukeshi watarana har bacci yakeyi a wurinshi sai idan yana kuka ne za’a kawoshi tayi feeding dinshi..soyayya da kulawan da take samu a gidan yasa sukayi adding weight daga ita har babyn sukayi wani kyau dasu kusan duk wanda ya kallesu sai yaji kaman ya suresu ya gudu dasu sbd tsabar kyau da sukai.

Bayan ya iso Ammi tasa aka bude mashi parlon daddy ya shiga ciki snn su Husna suka cika gabanshi da kayan ci iri iri shi kuma duk ba wnn ne gabanshi yanxun burinshi kawai yayi tozali da matarshi da yaronshi dan yayi missing dinsu like hell..tana shigowa parlon daukeda babyn nata a kafada Bobby ko jira ta karaso baiyi ba kawai ya mike ya isa gareta yayi wrapping dinsu gaba daya da hannayenshi yana sauke wani wawan ajiyar zucia..Noor ne ya fara mutsu mutsu alamar zaiyi kuka Bobby yayi saurin amsarshi daga hannunta yana dan dungure kanshi yace”abeg allow me to hug my wife mana..don’t u know that i missed her”..yaron kmr yaji abunda yake fada sai ya shiga babbaka mashi daria and Bobby couldn’t take his eyes off the boy..he looks so cute and adorable right now and he can’t thank Allah enough for blessing him with such a lovely boy..a hankali yayi kissing forehead din babyn snn ya mannashi da chest dinshi yana saki murmushi sosai yace”i missed u too aboki..i missed u like crazy”..Karan camera da yaji yasashi dagowa yana kallonta sai yaga pictures takeyi musu a haka..suna hada ido dashi tace”you two looks so so cute..i can’t love u less”..dayan hannunshi yayi using itama tayi hugging dinta yana kissing head dinta yace”nima i can’t love u less baby..i love u two so so much..you are my whole world”..janyewa tayi daga jikinshi tareda kama hannunshi suka koma cikin parlon suka zauna..tayi serving dinshi abinci snn ta amsa Noor daga hannunshi tana cewa”now kaci abinci dan nasan idan ba daukeshi nayi be he won’t let u eat sbd mutsu mutsunshi..duk zanci abinci saidai Ammi ta goyashi dan bai iya zama wuri daya ba nan da kake ganinshi”..murmushi sosai Bobby ya saki yace”bazanyi mamaki ba ai tunda namesake din Nur ne”.. daga haka ya shiga cin abincinshi ita kuma tana kallonshi bayan ya gama ya sauke daukan danshi yana mishi wasa Lamido nata musu hotuna da videos dan da gaske kyau sukayi mata fiyeda tunanin mai karatu..ranar kusan gaba daya time din akan babynshi ya karar dashi saida yazo tafia ne yayi hugging nata so tight giving her the hottest kiss of her life snn ya tafi cikin so much so da kuma missing dinsu..the next day ma before ya wuce Kano saida ya sake zuwa and this time around tareda Nur da yazo all the way from Kano don yayi picking dinshi..if u see yanda Nur ya zage yana wasa da namesake dinshi abun zai baka daria sosai dan he behaves kaman yana wasa da babban mutum shi kuma yaron yanata mishi daria..Bobby da Aysha dai sai kallonsu sukeyi with so much love..ganin yanda yake cillashi sama yaron yanata daria Bobby ya girgiza kai yana murmushi yace”duk ka 6ata yaron nan da habits dinka wlh..look at how he’s laughing kaman ba new born ba..u two are annoying”..harara Nur ya watsa mashi yana cigaba da wasa da little Noor yace”Kuma a haka baza’a iya rayuwa batareda mu ba..we are some kind of light da bazaka ta6a iya rayuwa without us ba shiyasa sunanmu ya kasance Noor..koba haka ba Namesake?..”ya karasa mgn referring to small Nur da har yanxu bai dena daria ba..Aysha da Bobby a tare suka fashe da daria ganin da gaske fa Nur neman zaucewa yake sbd wasa da karamin Noor.

Rano✨

Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba…masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank…sai a tura evidence of payment via 07063800556.
71
Bayan sunyi 40 Ammi ta gama gyarata tsaf sai kuma ta shiga zaga dangi duk gidan bata samu zuwa ba taje kafin ta koma Kano..suna nan sun Kara kyau da kiba abunsu itada little Nur..Saida suka gama ziyara kaf snn yazo da kanshi ya daukesu bayan sunsha kukansu itada Billy kmr bazasu Kara ganin juna ba dan kusan koda yaushe tana gidanta tunda anan cikin estate din nasu take..su Ammi sunsha godia sosai wajen Bobby ita har kunya ma ya fara bata kaman wanda sukayi ma wani gagarumin abun..bayan komawarsu gida kuma suka shiga bajema juna kolin love kowa yana nuna ma dan uwanshi yanda yayi missing dayan abun dai ba’a cewa komai..zuwa yanxu soyayya mai karfi ya shiga tsakanin Nur da Miemie dan har an fara mgnr aure sbd Nur da gaske he’s desperate shima yayi auren nan ya shige daga ciki ko don as ya huta da walakancin da Bobby keyi mashi..bayan anyi mgn da familyn baban Miemie aka tsayar da biki next five months aikuwa farin ciki da rawar kai a wurin Nur abun sai wanda ya gani kawai.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128Next page

Leave a Reply

Back to top button