Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Koda ya tashi da asuba bai tada ta ba saida yayo alwala kafin ya wuce masjid ya zauna gefen gado yana kallon cute face dinta da ko kadan baya gajia da kallonshi..hannu yakai yana shafa gashin kanta snn ya lumshe ido yayi pecking forehead dinta followed by cheeks dinta sai tip of her nose..bude Ido tayi a hankali tana kallonshi yana murmushi yace mata”it’s time for subhi”..mikewa tayi zaune tana murza idonta yayinda shi kuma ya kamata suka mike tsaye snn ya jata zuwa bathroom..tap ya kunna snn ya nuna mata shi da hannunshi yana cewa”ablution”..dan bata rai tayi kafin tace”ni fitsari zanyi”..yace”kiyi mana..i didn’t stop u”..yanda ta zare idanu sai kayi zaton wani mummunan sa6on yayi..shi kuma kallonta kawai yakeyi yana kunshe daria..ganin da gaske ba fitsarin zatayi ba ya fita daga bathroom din yana girgiza kai..cikin ranshi fadi yake”duk ki gama guje gujenki ne ki dawo hanya yarinya”..yana fita ta tsuguna da sauri tayi fitsarin tayi tsarki duk cikin hanzari take yi wai kar ya dawo bata gama ba..tana gamawa tayi alwala snn ta fita..a cikin dakin ta sameshi ya shimfida mata carpet yana rikeda zundumemen hijab dinta da yaje bedroom dinta ya dauko..karasawa tayi ta tsaya kan carpet din tana mika hannu nufin ya bata hijab din amma sai yaki bata instead sai matsa kusada ita tareda zura mata hijabin..kallonta yayi a hankali yace”zanje masallaci”..ta gyada mishi kai alamar toh daga haka ya fice daga dakin ita kuma ta tada sallah zatayi raka’atainul fajr kafin lokacin sallah ya karasa.
Lokacinda ya dawo already itama ta idar da nata tana addu’a dan haka ya zauna gefen gado har ta gama addu’an ta shafa snn ta mike tana ninke carpet din..mikewa yayi shima ya amsa carpet din ya karasa ninkewa ya ajiye inda yake snn ya zare mata hijabin jikinta shima ya ajiye daga haka kuma jata suka koma kan gado..idanunta a lumshe yaji tace mishi”Ina kwana”..ya saki murmushi yana kara sanyata a jikinshi yana shafa gashin kanta yace”lafia lau wife..how was ur night”..dan murmushi tayi ba tareda cewa komai ba shima kuma bai sake cewa ba ya lumshe Ido kafin bacci yazo yayi gaba dasu at once.
11:33 su Aunty Fiddausi suka shigo gidan don yi mata sallama sbd wucewa zasuyi Gombe yanxun nan..sunata kwada sallama a parlor amma tsit kmr dai ba mutane a gidan..Billy ce ta dauki waya zata kirata Aunty Amina tace ba saita kirata ba su wuce kawai idan yaso sai suyi sallama ta waya..hakan kuwa sukayi don komawa can gida sukayi nan ma sukayi sallama da Mummy da sauran yan uwanta snn suka tafi bayan an cikasu da abubuwan biki kala kala.
12 da wani abu kiran Nur ya tashesu daga baccin da suke..rai a 6ace Bobby yakai hannu ya dauko wayanshi ba tareda ko duba wanda yayi Kiran ba yayi picking tareda sakawa a kunne..on the other side Nur ya saki wani daria yana cewa”oh ni Nura..Bob i hope dai ba zuwa ka nakasta yarinyar mutane har zuwa wnn lokacin kuka kasa tashi a bacci ba”..wani tsaki da Bobby yaja ita kanta Aysha dake kwance abun saida ya bata mamaki..shi kuwa Nur bai damu da tsakin nashi ba yace”dama Mummy tace a kiraka kazo kayi sallama da masu wucewa Enugu amma idan baka gama…”Bobby bai bari ya karasa ba ya kashe wayarshi yana kara jan tsaki..wlh Nur ba karamin dan rainin hankali bane..he is freaking annoying..wall clock dake dakin ya kalla aikuwa ya wara ido ganin da gaske har 12 ya wuce yana bacci..lallai bacci kusada masoyi akwai dadi tunda gashi har hakan yasa yakai time dinda bai ta6a kaiwa yana bacci ba..ikon Allah knn…sauka yayi daga gadon da sauri ya fada bathroom shi duk a tunaninshi bacci takeyi baisan tun lokacinda ya tashi itama ta tashi ba likimo kawai tayi don batason yasan idonta biyu…wanka yayi sharp sharp ya fito zuwa closet dinshi ya saka qananun kaya ya dan shafa turarukanshi masu dadin qamshi snn ya dau key da phone dinshi ya fita zuwa gidan nasu…tana jin fitarshi ta diro daga kan gadon da sauri har zata fita sai kuma ta dawo ta gyara mishi gadon tsaf ta gyara ko ina snn ta dauko sweeper ta share dakin dukda ba wani datti yayi sosai ba…bayan ta gama ta zuba turaren wuta a burner tareda sauke duk curtains din dakin snn ta fita zuwa nata dakin..nan ma dan gyare gyaren tayi snn ta cire rigar jikinta ta fada bathroom..brush ta farayi snn tayi wanka tareda alwala ta fito daure towel data gani a bayin…saida ta karasa tayi locking kofarta da key snn ta iya zama nan gaban mirror ta shiga shafe shafenta..tana gamawa ta dauko fitted gown na wani lace silver da black ta saka snn ta kafa daurin dankwalinta ya zauna daram ko make up artist sai haka..gashin nan an fito dashi ta kasa sai daukan ido yake sbd kyallin da yake..powder ta shafa a fuska da eye pencil a ido sai farin wet lips lips dinta..nan take ta fito a amarya sak son kowa kin wanda ya rasa..ta dauki turare duk tabi jikinta dashi snn ta dauki waya ta zauna tana kiran Billy..tana dauka ne take sanar da ita cewa sunzo yi mata sallama bata tashi a bacci ba don haka sun wuce Gombe..ranta duk ya 6aci ta kira Aunty Fiddausi kmr zatasa kuka tace”yanxu Aunty shine kuka tafi ko sallama bamuyi ba?..”Aunty Fiddausi tace”to munzo baku tashi daga bacci ba Aysha ya kikeso ayi?..kiyi hakuri kiyi ai bada jimawa ba zan dawo..Allah ya baku zaman lafia da yara na gari”..turo baki tayi kmr tana ganinta tace”nidai Aunty da Kun kirani a waya ai zan tashi”..tsaki Aunty Fiddausi ta saki tana cewa”sbd mahaukata ne mu irinki kawai saimu hau kiranki ki baro wajen mijinki ki taho..kar ki nutsu kicigaba da wnn shashancin wlh dawowan da nace zanyi ma sai in fasa”..da sauri tace”aah Aunty dan Allah kiyi hakuri plss..na dena”..daga haka bata sake cewa komai ba ta kashe wayarta tana gunguni..kawai suka wani kama hanya suka wuce ba tareda ko ganin karshe sun bari tayi musu ba…tana kokarin dialing number Ammi kiran Husna ya shigo wayar..murmushi ta saki mai kyau tareda gyara zama kafin tayi picking call din..wani ihu da Husna ta sakar mata a kunne saida ta janye wayar daga kunnenta na wucin gadi..can sai taji voice din Yusra itama tazo suna ihun tare..saida suka gama duk tana sauraronsu snn suka shiga gaisheta Husna hadda cewa”Adda ya gidan naki dan Allah..ya Proprietor..how was the first night”..banza Aysha tayi mata bata amsa ba sukaci gaba da mgn da Yusra..Husna ta kwace wayarta wai sai suje suyi mgn da wayar Ammi amma ba nata ba tunda walakanci ma take mata…ba musu kuwa ta kira wayar Ammi nan ma suka gaisa Ammi nata sake jaddada mata tayi biyayya wa mijinta snn banda sakarci itadai tana amsa mata da toh..bayan sun gama Yusra ta sake kar6an wayan sukacigaba da hiransu..inshort dai ranar ba wanda batayi mgn dashi ba a gida don hatta Hamma da daddy duk saida ta kira ta gaishesu..bayan sun gama wayan kuma ta mike ta fita parlor don yunwan da taji tanaji.
Rano✨
Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba…masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank…sai a tura evidence of payment via 07064800556.
58
Tana fita parlor taci karo da Nusaiba yarinyar aunty Munubiya da Miemie sun shigo dauke da basket din abinci…tana ganinsu ta saki murmushi tareda karasowa tana kallonsu tace”sannunku”..Miemie ce tace”yauwa aunty amarya..ga abinci Mummy tace mu kawo”..karasawa dinning sukayi suka ajiye abincin snn suka dawo parlon suna gaisheta ta amsa da fara’a sosai don da gaske taji dadin ganinsu at least dai bazata yini ita kadai ba…dinning din suka wuce gaba daya don cewa tayi su zauna suci abincin tare..ba musu Miemie tayi serving dinsu suka fara ci tunda suma basuci abincin ba kafin su fito…suna gamawa suka gyara wurin suka dawo parlor nan kuma baqi sukace salamu alaikum..mutanen Enugu ne da zasu wuce yau sukazo sallama da amarya..sosai ta tarbesu da kayan ciye ciye iri iri su Miemie na tayata..kayan gara tun daga kan su alkaki nakiya diblan da sauran kayan zaki…suna tafia wasu baqin suka sake zuwa a takaice dai har yamma basu dena fama da baqi ba shiyasa taqi bari su Miemie su tafi don sun taimaketa sosai ba kadan ba…duk Wanda sukazo haka zasuje su zubo kayan gara snn su hada da lemuka su kawo..Mummy ta sake aiko musu da wani abincin nan ma sukaci tareda baqi…sai dab da magrib suka samu saukin baqin nan Kuma suka hau gyaran gida tun daga parlor zuwa kitchen da dinning…Aysha da Nusaiba suna gyare gyare Miemie kuma na kitchen tana wanke wanke..in no time suka gyara gidan tsaf suka saka turaren wuta nan take qamshi ya cika ko ina…bedroom dinta suka shiga sukayi alwala sukayi sallahr magrib daga nan kuma Aysha ta dauki kayanda zatasa ta wuce flat dinshi don yin wanka..Saida ta tabbatar ko ina a gyare yake tsaf snn ta rage kayan jikinta ta fada bathroom…lokaci mai tayi ta dauka tana wanke jikinta sosai kafin ta fito daure da towel..bata damu da rufe kofa ba sbd a tunaninta ba yanxu xai dawo ba kilan har ta gama shiryawa ma bai shigo ba dan haka daga ita sai towel dinshi dake jikinta ta zauna gaban mirror ta hau shafa cream dinshi da sauri..tana gamawa ta dau comb ta taje gashinta ta gama tana kokarin parking kawai ta hangoshi ta jikin mirror ai batasan lokacinda ta mike a zabure zata koma bayi ba yayi saurin karasawa ya janyota jikinshi yana murmushi..murya can kasa yana shafa gashin data gama tajewa da Igbo yace mata”nwunye m”(my wife)..banza tayi mishi tana sauke numfashi da sauri sbd yanda gabanta ke faduwa..sake matso da bakinshi yayi dab da kunnenta kafin yacigaba da cewa”kedu?..”(what’s up)..shiru ta sakeyi mishi as ba gane abunda yake cewa take ba..ita ina ta iya wani Igbo da zaizo yanayi mata mgn dashi…ganin ba mgn zatayi ba ya kama hannunta suka zauna gefen gado ya shiga kare mata kallo yana shafa gemu har wani lumlumshe ido yake sbd nishadi..sake lumshe idon yayi cikin sanyin murya yace mata”ahuru m gi n’anya”(I love you”..Lamido dai ta zama kurma as gaba daya ba gane wnn yaren nasu take ba..kanta na kasa tana son zamewa daga jikinshi tasa kayanta amma yaki bata daman hakan..ganin yanda take ta mutsu mutsu ya kara sakin smile yana rikeda hannunta yace”lee m anya mana”(look at me mana”..still dai ba response don haka tilas ya ajiye inyamurancin a gefe ya sake janta jikinshi still yana rikeda hannunta yace”ya kamata in koya maki igbon nan gaskia”itadai batace dashi kala ba shima bai damuba ya dagota yana kallon jikinta yace”so wanka kikayi?..”Kai ta gyada mishi da sauri tana wani karya wuya kafin tace”zansa kaya plss”.. murmushi ya saki tareda mikewa ya dauko mata kayanda ta ajiye kan gadonshi ya mikar da ita tsaye wai zai saka mata aikuwa ta faki Idonshi ta kwace kayanta ta fada bathroom a guje saura kiris ta Fadi..daria sosai Bobby ya saki tareda mikewa zuwa kofar bathroom din yace”ok idan kin gama sa kayan ki fito Muna tareda Nur ne..and ban yadda ki fito without wearing hijab ba..i repeat kisa hijab kafin ki fito”..yana gama fadin haka ya juya ya fice daga dakin yana cigaba da murmushi..bata fito ba saida ta tabbata ya bar dakin snn ta fito ta duba sai bataga hijab dinta dake dakin ba don dazun ta maidashi dakinta dan haka ta gyara daurin dankwalinta tareda daukan mayafin data hado da kayanta ta yafa a kanta ta fita..Nur na zaune parlor yana kokarin powering tv ta shigo..da murmushi sosai a kan face dinta tace”sannu da zuwa sir”..shima yana murmusawa yace”lafia qalau amarya..ya zaman gida”..kanta a kasa tace”lfy Lau”..Bobby ya fito daga kitchen yana sipping ruwa dake hannunshi a hankali ya karaso cikin parlon ya zauna kusada matarshi ba tareda ya kalli inda Nur yake ba yace mata”ya kamata ki dena kiranshi da sir din nan mana..he is no more ur sir he is ur husband’s friend so feel free to call him Nur ko kuma kice Dr Nuruddeen Ugochuku Dominic”..ya karasa mgn yana sakin wani dan iskan smile..murmushi Lamido tayi bata ce mishi komai ba shi kuma Nur girgiza kai ya shigayi yana cewa”ba laifinka bane Bob laifin auren daka rigani yi ne..ka jira nima kaga kalan walakancin da zanyi maka idan na auri pretty”..kmr hadin baki yana rufe baki sai ga Miemie da tray din drinks dasu alkaki ta kawo mishi…yana ganinta ya saki wani hadadden smile tareda juyawa yana facing dinta completely cikin excitement yace”oh my Goodness Pretty is this u?..”Miemie ta ajiye tray din kan table tareda zaunawa kusa dashi tana kallonshi with smile tace”nice mana uncle Nur..Ina yini”..da sauri yace”lafia..how are u?..ya hidiman biki”..tace”Alhamdulillah”..gyada kai ya shigayi yana kallonta banda murmushi ba abunda yake..ganinta ba karamin sanyaya zuciyarshi yayi ba sai yaji gwara da Allah yasa yazo nan din suka hadu da ita koba komai ya samu ganinta kuma yayi mgn da ita..Nusaiba ce ta shigo parlon ta gaishe da Nur snn ta juya tana kallon Bobby tace”uncle bobby sannu da zuwa”..yace”yauwa Nusaiba..Kun gama duk aikin naku?..”tace”eh mun gama”..yace”alright kuna iya tafia tunda na dawo”..hira suka dan ta6a kafin wucewan nasu Nur dai sai kallon Miemie yake yama kasa cinye abunda ke gabanshi…tare suka fita daga gidan leaving Lamido ita kadai a parlor..kofar da zata maidasu main house ya bude musu suka shiga shi kuma Nur yabi main gate ya fita tunda da mota yazo..yana ganin wucewarshi ya dawo ciki tareda kulle kofa..bai sameta nan parlor ba dan haka ya wuce flat dinshi ganin still bata nan sai yayi murmushi kawai ya shiga bathroom don yin wanka..har ya fito ya gama shiryawa cikin pyjamas dinshi bata shigo ba so yana gamawa sai ya fita zuwa dakin nata..tana kwance kan gado ta wani kudundune kanta cikin bargo ita bata yadda ba fever ne ya kamata..tsoron abunda ka iya zuwa ya dawo ya sanyata cooking wnn idea din wai a ganinta idan tayi haka shknn ta tsira..murmushi ya saki gamida girgiza kai yana karasawa cikin dakin..baice kala ba kawai yakai hannu ya dauketa cak ya fita daga dakin da ita zuwa nashi..idanunta a runtse sai karanta duk addu’an da yazo bakinta take..fatanta yau ma Allah ya kwaceta a hannunshi kmr yanda ya kwaceta jiya…bai ajiyeta ko ina ba sai kan gadonshi ya sunkuya sosai har breathe dinshi na sauka a fuskanta yace”kinyi sallah?..”kai ta gyada mishi da sauri dan tun daxun tayi sallahn isha’inta..a hankali ya sake cewa”abinci fa?..”nan ma kai ta gyada mishi alamar taci..bai sake cewa komai ba ya dauko box din sleeping dress dinta da har yanxu yake dakin yau ma ya shiga neman mata wanda zata sa..wata silk doguwar riga ya sake dauko mata peach color ya karasa gaban mirror ya fesheta da turare snn ya dawo kan gadon ya dagota ya shiga kokarin cire kayan jikinta..da sauri ya kama hannun nashi ta rike gam tana dubanshi hankali a tashe tace”partner zansa da kaina fa”..baice mata komai ba ya mika mata rigan ta kar6a da sauri snn ta mike ta shiga bathroom..tana sakawa ta fito kanta a kasa ta karasa gefen gadon ta zauna shi kuma ya mike yayi switching off lights leaving bedside lamp kawai..nan take hasken dakin ya ragu sosai sai dim light..komawa yayi inda take ya tsaya yana kallonta kafin yace wani abu ta marairaice tace”zazza6i nakeyi fa”..murmushi ya saki yana girgiza kai cikin ranshi yace”wai ni yarinyar nan zata rainawa hankali”..a fili kuma Mika mata hannunshi yayi yana cigaba da smiling yace mata”don’t worry magani zan baki”..bata sake cewa komai ba ta kama hannunshi ya mikar da ita..ita ya fara kwantarwa kan gadon snn ya fara rage kayan jikinshi don zafi yaji yanaji aikam Idonta na ganin haka ta shiga yarfa hannu muryanta na rawa tace mishi”me..zaka..yi?..”baice mata komai ba Saida ya gama abunda yake snn ya kwanta nan kusada ita tareda janyo duvet ya rufesu dashi ya kashe bedside lamp..nan take jikin Hajia Ai ya dauki rawa sosai har wani zufa taji yana tsatsafo mata from no where..yana jin yanda jikinta ke trembling kawai sai yayi cupping fuskanta ya dora forehead dinshi kan nata murya can kasa yace”baby what is it?..”hawaye na gangrowa Idonta tace”tsoro..nakeji”..hannu yakai yana shafa bayanta a hankali ya sake ce mata”don’t be plss..i am human just like u so don’t be afraid okay?..”da sauri ta shiga gyada mishi kai har yanxu hawaye basu dena ciko idonta ba..voice dinta na sake breaking tace”nidai..dan..Allah..kayi.. hakuri”..girgiza mata kai yayi shima nashi voice din na breaking yace”am.sor..ry..i..cant”..ai yana rufe baki data rushe da wani irin kuka baisan lokacinda ya hade bakinshi da nata ba..lokaci daya kuma kukan ya dauke sai ta shiga kokarin kwatar kai tana wani zazzare idanu kmr wanda tayima sarki karya…Bobby dai eyes dinshi are still closed and zuwa yanxun yasan ko dunia zasu taru kanshi bazai iya fasa abunda yayi niyya ba…a takaice tun Aysha tana zazzare ido tana ganin abun kmr wasa har akazo limit din da zare idon ma bazata iya ba sbd bala’i..tun tana ganin kmr zai tausaya mata ya barta amma sai taga ma kmr baisan abunda ake kira tausayi ba..kuka takeyi tun karfinta tana kokarin kwatar kanta amma abun yafi karfin tunaninta don haka daga baya saita zubawa sarautar Allah ido tana cigaba da hawaye…after a very long journey Bobby ya samu hankali da nutsuwarshi suka dawo gareshi sai kuma ya fara tunanin danyen aikin da yayi..da kyar ya iya daga hannu ya sake rungumeta jikinshi yana sauke numfashi da sauri kmr wanda yayi tsere..duk systems din jikinshi feels empty baisan meyasa ba..yanajin yanda take rera mishi kuka kasa kasa amma ko bakin rarrashinta baya dashi tunda shine silar faruwar komai..lokaci mai tsaho suka dauka a haka yana rungume da ita yana shafa bayanta a hankali har wani baccin wahala ya lalla6o yayi masa gaba da ita..sai a nan ya iya mikewa yana takawa a hankali ya shiga bathroom..wanka ya farayi itama ya hada mata ruwan wankan kafin ya fito..ya dade nan tsaye yana kallonta yana recalling abubuwan da suka wakana yana murmushi..he can’t believe it happened..he can’t believe yau shi da Lamido sun zama one..”oh Allah Alhamdulillah”..zaunawa yayi a hankali yakai lips dinshi ya manna mata peck a goshi yana shafa gashin kanta mai dan Karen laushi yace”thank u so much wife..am proud of u..kuma i love u”..bata ma San me yake cewa ba as baccinta yayi nisa sosai..tunanin yanda zai tasheta kawai yakeyi don haka ya sureta gaba daya zuwa bathroom din da ita.. already dama ya hada ruwan zafi a ciki so yana shiga ya zaunar da ita yana dan murza hannunta wai ko zata tashi..bude ido tayi a hankali tana kallonshi sai kuma ta fasa wani ihu har tana kusan faduwa a kasa yayi saurin kamata ya hada da jikinshi ya shiga karanta mata addu’a a kunnenta..kuka ta farayi sosai tana tuttureshi amma kememe yaki ya saketa dan haka ta daddage ta gartsa mishi cizo a chest dinshi ai baisan lokacinda ya saketa yana shafa wurin ba..tana ganin ya saketa taja baya a hankali tana runtse ido sbd wani zafi takeji a ilahirin jikinta.. ruwan zafin daya hada ya nuna mata yana cewa”u need hot water baby..allow me to help u plss”..makale shoulder dinta tayi tana wani daure fuska tace”zanyi da kaina”..kallonta kawai yakeyi yana tunanin ta hanyar daya kamata ya bullo mata..for sure yasan idan ya barta ita kadai ya gasa jikinta zatayi yanda ya kamata ba amma ya zaiyi da ita?..ganin tsayuwar ma neman gagaranta yake yayi kundunbala ya sake kamota ya dannata cikin ruwan zafin..wani ihun data sakar mishi saura kiris don kunnenshi ya toshe amma bai biye ta kuka da uban duka da take kai mashi ba yayi mata duk necessary abu..saida ya tabbata ruwan zafin ya shiga jikinta sosai snn ya hada mata ruwan wanka ya barota a bathroom din tana aikin kuka kmr wanda akama operation..saida ta kwashi almost seven mins tana kuka kafin tayi wankan ta fito tana takawa da kyar sbd legs dinta da suka rike..kawai gani take dama can mugu ne shi ganewa ne batayi ba..idan ba mugunta ba why zai cutar da ita haka?..why zai kasa tausaya mata?..yana ganin fitowarta yazo da sauri ya kamata suka karasa ciki batayi yunkurin kwace kanta ba don tasan idan bada support din nashi ba tafiar gagaranta zaiyi..a gefen gado ya ajiyeta snn ya dauko mata wasu kayan ya sa mata da kanshi dukda yanda take tureshi bai saurara ba saida ya gama..analgesic ya bata da ruwa tasha snn ya sake sungumarta ya kwantar da ita kan gado ya rufeta da duvet..kallonta ya shigayi yanda take sauke ajiyar zucia akan kari sai ta bashi tausayi sosai..kuma har yanxu hawaye basu dena zarya fuskanta ba..a hankali ya kama hannunta ya rike yana dan marairaicewa yace”baby am sorry plss”..tun kafin ya rufe baki ta kwace hannunta daga nashi tana girgiza kai idonta a kulle tace”baka sona”..sake kama hannun yayi yana shgwa6e fuskanshi yace”baby why will u say that plss..i love u mana..i love u dearly”..sake kwace hannunta tayi tana cewa”it’s a lie..u never loved me”..da sauri yace”wlh i do..i do love u alot..pardon my manners pls”..bude Idonta tayi tana kallonshi har yanxu tana hawaye tace”if da gaske u love me why ka ganamun azaba haka..i almost die of pain”..a hankali yace”baby it’s the love..believe me bada son raina nayi maki haka ba..i just couldn’t control or stop myself..the thing is u are kind of different baby..u are kind of sweet that when i..”kasa karasawa yayi kawai ya lumshe ido tareda pecking forehead da cheeks dinta yace”i just doesn’t know how to put it love..nagode sosai for making me a happy man Allah ya baki aljannah”..banza tayi dashi tana sake lumshe ido don da gaske haushinshi taji tanaji..bai damu da cewarta ba shima ya haura gadon ya kwanta tareda matsawa kusada ita sosai yakai hannunshi yayi wrapping dinta dasu snn yakai bakinshi daidai kunnenta yace”i love u”..still bata ce komai ba shima bai sake cewa ba sai rungumeta da yayi a jikinshi..yanajin lokacinda bacci ya dauketa dan haka ya juyo da ita tana facing dinshi tareda gyara mata kwanciya a jikinshi ya dora kanta a chest dinshi shima ya gyara nashi kwanciya ya lumshe ido..lokaci lokaci yake sakin smile da baisan sanda yake escaping lips dinshi as a result tunawa da abubuwan da suka faru..shikam ya gode Allah daya bashi ita as a wife..ya tabbata ba kowane namiji Allah ke bama baiwan mace mai tarin ni’imomi kamarta ba..kusan komai tana dashi itakam babu inda Allah ya rageta saidai abunda baza’a rasa ba.