Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Washegari ya rigata tashi don har yayi wanka ya gama shiryawa bata tashi ba.. breakfast aka kawo musu daga main house dan haka ya ajiye a dinning ya sake komawa dakin yaga ko ta tashi amma har lokacin bata tashi ba..stool ya janyo ya zauna nan kusada ita ya shiga yi mata pictures da wayarshi yana murmushi..yanda ta rungume pillow tana wani turo baki ga gashinta da yayi scattering all over ba karamin kyau tayi mishi ba..ya dauketa pictures da dama har shima saida ya hada fuskanshi da nata ya dauka a tare..ganin ta fara motsi yayi saurin ajiye wayar tareda kama hannunta ya rike..motsawa ta sakeyi ta dan juya mishi baya kafin ta sake juyowa sai kuma ta bude idonta tarwai a kanshi..ya saki murmushi bayan yayi pecking forehead dinta yace”good morning wife”..turo baki tayi tana harararshi ta gefen ido..yace”baby nace am sorry mana..abun bai wuce bane har yanxu?..”tale baki tayi kmr zatasa kuka tace”u almost kill me yesterday”..tana rufe baki yace”shiyasa nace am sorry kuma ya kamata ki hakura..son da nake maki ne duk ya janyo haka amma believe me ba laifi na bane”..harara ta sake Maka mashi ta fara kokarin sauka daga gadon ya rungumeta da sauri murya can kasa yace”baby please mana.. don’t be upset with me plss”..rungumeshi back itama tayi tana cigaba da turo lips dinta tace”ai dai bazaka kara ba koh?..mutuwa zanyi Allah”..tana rufe baki yace”shush stop saying that bazaki mutu ki barni ba inshaAllah..yanxu ki tashi kiyi wanka ga breakfast can Mummy ta aiko”..batayi musu ba ta raba jikinta da nashi tareda sauke legs dinta kasa..mikewa yayi ya zagaya inda take yana cewa”can u walk?..”girgiza mishi kai tayi tace”i don’t know”..Mika mata hannunshi yayi ta kama ya mikar da ita tsaye snn yace she should walk ya gani ko zata iya takawa..ba musu ta danyi taking steps forward saidai batayi nisa ba ta dakata tareda juyowa tana kallonshi fuska a kwa6e tace”partner har yanxu da zafi wlh”..karasawa yayi ya dauketa zuwa bathroom yace”don’t worry yanxu zai dena”..daga haka ya shiga da ita bathroom duk wani noke nokenta saida ya sake repeating yanda yayi mata jia snn ya bar toilet din..tana gama wanka ta fito nan ma yayi saurin karasawa ya daukota ya dire a kan gado..da kanshi ya dauko cream ya shiga shafa mata..duk yanda taso ya bari ta shafa da kanta kin yadda yayi dan haka dole ta zuba mishi ido ya gama shafa mata cream din snn ya dauko mata undies da kayan da zata saka duk ya kawo mata dakin..tana ganin undies dinta a hannunshi ta wani marairaice tace”wa yace ka ta6amin undies dina?..”dungure kanta yayi yace”mai undies din ma na ta6ata balle su undies din?..”runtse ido tayi tana murmushi tace”partner bakada kunya wlh”.. murmushin shima ya saki yana kokarin fara saka mata kayan yace”sonda nake maki ne ya maidani shameless..ai da ba haka nake ba ki tambayi Nur zai fada maki yanda nake da kunya a da”..murmushi kawai takeyi batace komai ba..tana jinshi yanata budurin saka mata kayan batace kala ba har ya gama snn yace ta mike ya zuge mata zip..ba musu ta mike yayi mata zipping rigar hadda su daurin dankwali shi yayi mata ya shafa mata turarukanshi snn ya sungumeta zuwa dinning..abincin ma da kanshi yayi feeding dinta saida ta koshi snn ya faraci..yana gamawa ya dauko magani ya bata tasha snn ya kuma daukanta suka koma parlor..zaunawa yayi itama ya zaunar da ita a jikinshi snn ya dauki remote ya shiga kokarin powering tv Aysha da har wani bacci taji na neman daukanta tace”partner yau bazaka fita ba?..”girgiza kanshi yayi yace”am not going anywhere yau ina tareda matata”..dan murmushi ta saki tareda zagayawa da hannayenta a jikinshi tana sake kwantar da kai a shoulder dinshi tace”nagode sosai..i love u”..hannu yakai yana shafa face dinta kafin ya amsa da”nima nagode sosai love..i love u so much”..daga haka ya manna mata peck a goshi snn ya shiga shafa kanta har bacci ya dauketa..gyara mata kwanciya yayi ya dora kanta akan laps dinshi ya shiga kallon fuskanta da baya gajia da kallo

Rano✨

Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba…masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank…sai a tura evidence of payment via 07063800556.
59
Lokaci mai tsaho ta dauka tana bacci a jikinshi yayinda shi kuma ya ajiye duk abu da yakeyi ya maida gaba daya hankalinshi kanta yana kallonta kmr yau ya fara ganinta..soyayyarta yakeji na sake ninkuwa cikin zuciarshi fiyeda wanda yakejin yana mata a baya..har yanxu bai mance abubuwan da suka faru tsakaninsu a daren jiya ba..infact abu ne wanda yasan bazai taba iya mantawa dashi ba har abada..ya sameta ne kusan fiyema da duk yanda yake zaton samun nata..ta faranta ranshi fiyeda duk wani tunanin mai karatu..shiyasa baida wani abu da zai iya biyan wnn gagarumin kyauta da tayi mashi saidai kawai yacigaba da binta da addu’an Allah ya rabata da iyayenta da lafia snn ya bashi ikon kula da ita gwargwadon iyawarshi..wayarshi ya dauka daga gefenshi ya shiga daukanta hotuna kmr ba gobe..yanda take kwance a cinyanshi sai yaji wani sanyi da annashuwa suna zagaye ko ina a jikinshi..sunkuyawa yayi yayi pecking forehead dinta tareda kama hannun damanta ya rike a nashi ya bude baki da nufi cewa wani abu yaji ana ringing doorbell daga waje..lumshe Ido yayi yana ayyana waye yake neman katse mashi wnn jin dadin da yake ciki.. watching her sleep like this ba karamin farin ciki yake sanyashi ba amma yanxu ga wani nan da bai son ganin yana wnn farin cikin yana kokarin kusto musu gida at this time of the day..sake ringing bell din akayi daidai lokacin kuma da kiran Nur ya shigo wayarshi bai dauka ba sai mikewa da yayi daukeda ita a hannunshi ya nufi flat dinshi da ita don yasan da kyar idan ba Nur ne ke mashi wnn ringing bell din ba kmr dai wanda yakebi bashi..kan gadonshi ya kwantar da ita ya gyara mata kwanciya snn ya fita don ganin wanda ke ringing bell din..yana karasawa ya bude kofar fuska a wani daure yace”ni bansan dalilinda zaisa kazoma mutane gida da sassafen nan ba Nur..naci maka bashing wani ab…”mgnr nashi ya kamale ya throat dinshi sakamakon tozali da yayi da aunty sumy da Aunty Munubiya a bakin kofar…wani irin kunya yaji ya lull6eshi kmr ya tsaga kasa ya 6oye kanshi a ciki yayi kasa da kai yana sosa kanshi yace”am..sorry aunty..ashe kune?..”aunty Munubiya na murmushi tace”mune mara kunya..yanxu da Nur din ne yazo bazakaji kunyar fada mashi wnn mgnr ba?..”shafa kai yacigaba dayi yana murmusawa yace”Bismillah to ku shigo ciki”..da sauri aunty sumy tace”aah if we are not welcome gwara ka fada mana tun wuri mu san inda dare yayi mana tun kafin mu shiga ciki”..da sauri ya matsa daga jikin kofar yana cewa”haba come inside mana..kema dai kinsan ni ban isa in koreku ba koh?..”shiga cikin parlon sukayi Aunty sumy nacigaba da cewa”saka koremu mana Bobby..ka iya koran Nur da yake amininka ma balle kuma mu Karan kada Miya”..murmushi kawai ya saki gamida girgiza kai ba tareda yace komai ba..karasawa sukayi cikin parlor suka zauna aunty Munubiya ta shiga bin parlon da kallo tana gyada kai tace”MashaAllah gida yayi kyau Bobby..ina amaryar take zuwa nayi muyi sallama dan anjima kadan zan wuce Katsina”..dan bude idanu Bobby yayi kafin yace”Katsina kuma aunty?..me zakiyi a Katsina?..”tace”bikin qanwar babansu Taheer akeyi wlh..kaga dole zuwa ya kamani ba don ma wnn bikin naka ba ai da tuni ina can”..gyada kai yayi alamar ya fahimta yace”to Allah ya sa alkhairi”..da sauri aunty sumy tace”Ameen..yanxu Ina amaryar take?..”kallonta ya danyi yana hararanta yace”to bacci takeyi”..tace”to sai a taso mana ita mu gaisa ko aunty?..”aunty Munubiya dake murmushi tace”ba saika tasheta ba Bobby tunda bacci take ka kyaleta zamu hadu next time”..yana dan shafa kai yace”no aunty ki bari in tasota”..da sauri ta sake ce mishi”aah nace ka bari tayi baccinta..zamu hadu nan gaba ai..Allah ya baku zaman lafia”..a hankali yace”Ameen”..batasan shima cikin ranshi ba son tashinta a baccin yakeyi ba ya fada ne kawai don kar tace ya mata rashin kunya amma da gaske baccinta yakeso tayi to her satisfaction tunda yasan jiya ba wani baccin kirki ya barta tayi ba..mikewa aunty Munubiya tayi tana duban Aunty sumy tace”to Sumayya tashi mu wuce mana”..mikewa aunty sumy tayi tana dan hararan Bobby tace”aunty da kin bari ya taso mana ita wlh..maybe ma iskancinshi ne kawai zaice mana tana bacci..nasan da kyar idan ba wani abun yake 6oyewa bayason mu gani ba”..murmushi Aunty Munu ta kara saki tace”Allah ya nunamin ranar girmanki Sumayya”..da sauri Bobby yace”kema dai aunty kya fada yanxu har siriki gareta amma bata dena irin wnn tsokanan ba”..da sauri ta juya tana kallonshi ido a waje tace”siriki Kuma Bobby?..”yana daria yace”yes..har gida akazo aka sameni wai ana son Miemie da aure”..ya karasa mgnr yana sake fashewa da daria Aunty Munubiya na tayashi..aunty sumy kuwa tsilli tsilli tayi da Ido tana tunanin waye wnn a zaice yana son Miemie shi kuwa?..shin baisan ita din karamar yarinya bace ne?..kallonshi tayi da sauri in a serious tone tace”dan Allah waye?..”ya makale shoulder dinshi still yana daria yace mata”idan yayi wari zakiji”..bata sake cewa komai ba ta harareshi snn tabi bayan Aunty Munubiya da har ta kusa fita daga parlon..tare suka fita zuwa main house din dashi don dama baije ya gaisa da Mummy ba yau..suna shiga ya isketa zaune parlonta suna rarraba wasu souvenirs tareda Miemie..yana karasawa ya zauna kusada ita tareda yi mata side hug kanshi kan shoulder dinta yace”My Mummy”..murmushi ta saki tana shafa kanshi itama tace”My Bobby..how are u?..”yace”fine Mummy”..tace”ya amarya?..”saida ya saki wani kasaitaccen smile tunawa da yayi da ita kafin yace”she’s also fine Mummy..tana bacci”..har yanxu Mummy bata bar shafa kanshi ba tace”ka barta tayi baccinta nasan rama wanda batayi a baya ba take”..da sauri ya dago yana kallonta yace”ban gane ba Mummy”..murmushi sosai Mummy ta Kara saki ganin tsarguwa yayi da mgnrta..ita bata kai nan wurin da tunaninshi ya kaishi ba..Ina ita ina shiga sabga irin wnn?..ganin yanda ta kasa dena smiling yace”Mummy me kike nufi plss?..i don’t understand”..hannunshi ta kama ta rike tana dubanshi da kyau tace”bafa wani abu nake nufi duk ka tsargi kanka..na fada ne kawai sbd nasan tunda aka fara biki ba lallai tana samun bacci sosai ba”..ajiyar zucia ya saki a 6oye tareda sake maida head dinshi kan shoulder dinta yace”Mummy nayi missing dinki sosai”..sake shafa kanshi tayi before saying”ni kuma banyi missing dinka ba..farin ciki nakeyi sosai da Allah ya nunamin aurenka..Allah ya baku zaman lafia da kids masu albarka”..da sauri yace”Ameen Mummyna”..sai kuma ya 6ata rai yana wani tale baki kamar jariri yace”kikace bakiyi missing dina ba Mummy?..”a hankali tace”wasa nake nayi missing dinka sosai ma kuwa..i missed u like crazy”..rungumeta yayi yana sakin wani smile tareda fadin”that’s my Mummy..Mummy i love u sosai wlh”..tace”nima i love u”..sake rungumeta yayi yana cigaba da smiling kmr wani sabon kamu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128Next page

Leave a Reply

Back to top button