Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Lokacin da ya dawo gidan a kitchen yajiyo motsinta dan haka yana ajiye abincin da Mummy ta bashi ya taho musu dashi kan dinning snn ya shiga kitchen din..tana tsaye jikin gas tana dora tukunya akai ita bata yadda ba girki zata daura kmr daga sama kawai saiji tayi yayi sama da ita ya shiga juyawa da ita cikin kitchen din yana blowing mata kisses all over her body yace”baby am back..baby nayi missing dinki like hell..yaushe kika tashi a bacci?..”hannayenta takai tana shafa black sajenshi data dade tana burin ta ta6a yaudai gashi Allah ya kawo ranar ta6asu..murmushi ta saki har tana lumshe Ido sbd dan karen taushin da taji sajen kmr ba gashin namiji ba..lumshe Ido tayi tayi pecking dinshi a both cheeks dinshi snn tayi cupping fuskan nashi bayan ta hadeshi da nata exactly irin yanda ya kanyi mata sometimes kawai saita lumshe ido ta kasa cewa uffan..shi kuma yana rikeda ita har yanxu ko gajiya bayayi ya sake hade fuskokin nasu yana kallon cute lips dinta da yaji kmr yayi kissing dinsu yace”look up at me mana”..makale shoulder dinta tayi tace”i can’t”..yace”oh har yanxu akwai kunya tsakaninmu knn?..well muje inyi feeding dinki yanxu sai mu sake zuwa in cire maki kunyan gaba da..”ai bata bari ya karasa ba da sauri tace”aah na dena dan Allah..am sorry pls”..murmushi ya saki yana kallonta yace”ki kalli idanuna toh”..kallon idanun nashi tayi for some mins sai kuma ta kulle nata a hankali tace”partner bazan iya kallo na plss..kadai san tun ba yanxu ba bana iya kallon eyes dinka kou?..”yace”shiyasa ai nakeso ki koya baby..bai yiwuwa ace ke da mijinki bazaki kallon eyeballs dinshi ba”..langabewa tayi tace”aidai zan saba amma ba yanxu ba”..kissing dinta yayi a goshi kafin yace”me kukeyi a kitchen?..”kokarin sauka ta shigayi daga hannunshi tana cewa”girki zan daura mana..yunwa nakeji sosai”..bai sauketa ba sai ma daukanta da yayi cak ya koma dinning da ita ya zaunar yana cewa”sorry na barki da yunwa..Ina tareda Mummy ne”..a hankali ta gyada mishi kai tana murmushi alamar ta fahimta..daga haka ya mike zaiyi serving dinsu tace ya barta ita zatayi komai yau..ba musu ya koma ya zauna yana kallonta ita kuma tayi serving dinsu a plate daya kmr yanda taga yayi musu snn ta dauki spoon ta mika mashi ba musu ya kar6a itama ta dauki nata suka fara cin abincin…suna gamawa ta gyara wurin tsaf tareda kai plate da spoons da suka bata kitchen ta wanke snn ta dawo tana kokarin dauke warmers daga kan dinning din kawai ya kama hannunta suka koma parlor suka zauna snn ya dan kashe mata ido yana murmushin da a kallon farko zaka gane na duniyanci ne yace”so ya jikinki?..”banza tayi dashi kmr bataji abunda ya fada ba..sake matsawa kusada ita yayi hadda su kama hannayenta yayi wani kasa da murya yace”partner talk mana..hope dai wurin ya warke?..”bazan ta sakeyi mishi kanta a kasa shi Kuma yayi saurin dagata ya dora a jikinshi yana cewa”ok let me check for myself tunda bazaki bude baki kimun bayani…”tun ma kafin ya karasa da sauri tace”ya warke fa”..cigaba da abunda yake yayi yace”no gwara in duba da kaina tunda naga kmr haka kikeso”..still bata bari ya karasa ba ta dan daga murya tace”partner please!..banasoo”..rungumeta yayi yana daria yace”to na dena wife..now fadamun ya wurin yake?..hope baya maki zafi yanxu?..”idonta a rufe tace”ya dena”..sake matseta yayi yace”MashaAllah kinga shknn we will…”toshe bakinshi tayi don bata shirya jin rashin kunyan nan nashi ba tace”banaso banaso manaaa”..daria yasa yana girgiza kai yace”to na dena wife..i love u”..shiru tayi kmr bataji me yace ba..ya sake cewa”I love u”..still taki cewa komai dan haka ya dan kwa6e fuska yana wani marairace mata yace”love say u love too mana”..ba musu tace”I love u too”..shi kuma ya sake kissing forehead da dimples dinta yana sake fadin”I love u more”..lumshe Ido tayi tanajin yanda baya gajia da furta mata wnn words din kmr yanda bata ta6a gajiya da sauraronta ba.

Bai sake barin gidan ba saida aka kira sallahr la’asar yayi alwala snn ta tafi masallaci itama sai a lokacin ta samu sararin shiga yin sallahn don tun daxun ya ajiyeta gabanshi yana aikin kallonta ya hanata motsawa ko nan da can wai shi bai gaji da kallonta ba..ko dakinta bai bari ta koma ba daga parlor suka koma nashi dakin wai bai yadda ta dinga zama dakinta while he’s around ba..bathroom ta shiga tayi alwala ta fito snn ta tayar da sallah a nan cikin dakin nashi..bayan ta idar tayi addu’o’inta sosai snn ta cire hijabin jikinta ta ajiye tareda hawa kan gadon ta kwanta bayan ta dauki wayarta data bari nan cikin dakin tun daxu..wanka takesonyi amma amma ta fara kunna data ta ta shiga Whatsapp tana duba messages dinta..duk tayi replying snn tayi updating status dinta tana kokarin kashe data saiga Billy ta kirata video call dan haka ta dauka da sauri tana kallon screen din taki cewa komai…Billy data shiga binta da kallo tana wani murmushi tace”Lamido amarya..how far?..”tsaki ta saki tana hararanta tace”ban saniba munafuka”..Billy ta kwashe da daria hadda tafa hannayenta tace”munafurcin me nayi Lamido?..ai ba wani abu nace ba kawai dai nasan yarinya taji maza..dan bani labari dan Allah inji how was it?..was he gentle?..”ajiyar zucia Aysha ta sauke tana kallon Billy kmr zatasa kuka tace”wlh he was not..don bakiga wahala da nasha ba da saikin tausayamun..kuma wai har yanxu nake cigaba da sonshi kmr bashine ya kusa halakar dani ba”..daria Billy ta kunshe tana jijjiga kanta tace”kice su Hajia Lamido an shiga kwaryan manya..to Allah ya kawo rabo mai albarka..in Allah ya yadda zamu dawo sunan baby in the next nine months”..wani tsaki Aysha ta saki tana binta da kallon banza tace”amma Billy bakya kaunata wlh..yanxu fatan haihuwan wata tara kikemun sbd bakya Sona?..”daria sosai Billy tasa tana cewa”meye abun rashin so anan dan Allah..haihuwa fa nace kiyi Lamido ba wani mugun abu ba”..tun bata rufe baki ba Aysha tace”to inshaAllah mugun fatanki a kanki zai tsaya don bazai karaso inda nake ba..kawai daga zuwa sai in fara daukan ciki kmr abunda nazoyi knn”..daria sosai Billy take hadda kyakyatawa..dama tun tuni tasan yanda Lamido ta tsani mutum yayi haihuwa da wuri don wani lokaci har mita take wai mutane kmr jira suke a kaisu gidan miji su dauki ciki su ko amarci basu bari sun gama ba..motsin shigowarshi tajiyo a parlor dan haka tayi saurin disconnecting call din tana cewa”malama sai anjima tunda bakida abun fada..my husband is back”..daga haka ta kashe wayarta tareda ajiye gefenta daidai lokacin kuma ya shigo dakin yana kokarin cire links din hannunshi…saukowa tayi daga gadon tana kallonshi da murmushi tace”sannu da dawowa”..yaja dogon hancinta shima yana mata murmushin yace”yauwa sannu love..Mummy na gaisheki”..dan marairaicewa tayi tace”ni bazanje gaisheta ba wai?..”kama hannunta yayi yana kallonta yace”zakije mana amma ba yanxu ba..daxun da bakinta tace in bari kiyi baccinki tunda da dare ba samun baccin kike ba”..ya karasa mgn yana wani kashe mata ido daya..nan take tsoro da firgici suka bayyana fuskanta tace”dan Allah haka tace da gaske?..”gyada kai yayi yana kunshe daria dake cinshi yace”yes mana..she even told me jiya taji ihunki da dare kina cewa azo a taimaka maki”..zare idanu ta sakeyi hadda su dafe kirji ga kuma hawaye da har ya ciko eyes dinta tace”shknn na shiga uku..yanxu bazan iya hada ido da itaba..wlh partner ka cuceni”..ta Karasa mgn tana wani rushewa da kuka kmr wanda akaima wani abun..Bobby dake dariar wnn rikicin nata ganin kuka takeyi da gaske sai yajata jikinshi ya shiga rarrashinta tareda ce mata shifa wasa yakeyi ba da gaske ba..har wani ajiyar zucia ta sauke data tabbatar da gaske wasan yake mata..yanxu idan da gaske ne ai ya gama cutarta wlh..ace sirika ta jiyoka kana ihu irin wnn ai abun ba kanta..saida yaga ta dawo nutsuwarta snn yake tambaya if da Billy yaji tana waya yanxu..da sauri tace”itace wlh..don mugunta wai fatan haihuwa takemun in the next nine months kmr abunda nazoyi knn”..murmushinshi ya fadada bayan ya gama cire links din ya zare rigar itama ya ajiyeta gefe ya rage daga shi sai singlet da dogon wando yayi pulling nata closer to him kafin yace”baby meye mugunta kuma a ciki?..fatan samun baby fa tayi maki ba wani abu”..girgiza kai ta shigayi tana wani ta6e baki tace”nidai inshaAllah bazan samu ciki anytime soon ba..ko amarci fa mutum bai gama ci sosai ba”..Bobby ya wara ido yana sake rike waist dinta fuskanshi daukeda wani shegen smile yace”really?..”shiru tayi tana kallonshi don sai yanxu ta fahimci 6arin zancen da tayi…shiko murmushinshi yacigaba dayi yana shafa fuskanta yace”kinada gaskia sosai love..ya kamata kici amarcinki yanda ya kamata”.. marairaicewa tayi tana kallonshi kmr zatasa kuka tace”ni ba haka nake nufi bafa”..da sauri ya dagota sama yana kallon idanunta yace”cewa fa kikayi kinason kici amarcinki da yawa before conceiving”..da sauri ta hau girgiza kai tana cewa”ni bance haka ba wlh..kawai haihuwa ne banaso inyi da wuri fa”..yace”don’t worry bazaki haihuba sai nan da wata tara..so we still have nine months to..”bai karasa ba ta rufe bakin da hannunta shi kuma ya saki murmushi tareda karasawa kan gado ya ajiyeta shima ya zauna yana wani yi mata kallon kasa kasa.. marairaicewa tayi tana rokonshi da idanunta amma ko gane me take nufi ma baiyi ba..right now ya shiga wani shaukin da ba komai zata fada ya iya ganewa ba..janyota jikinshi yayi a hankali snn yakai hannu ya zame dankwalinta ya Kuma hade fuskanshi da nata..lokaci daya ta rikice ta shiga yarfa hannu tana cewa”partner dan girman Allah kayi hakuri..wlh ban denajin ciwo ba”..finger dinshi ya dora akan lips dinta har yanxu kallonta yake eyes dinshi har sun canxa launi..nan ta sake rikicewa har ta fara hawaye tace”wayyo Allah Ammi..wayyo daddyna na shiga uku..dan Allah dan annabi kayi hakuri kaji?..banida lafia fa”..cupping fuskanta yayi da hannayenshi murya can kasa yace mata”please!..”tureshi ta shigayi tana kuka wiwi tace”baka Sona”..riketa yayi da kyau yanda bazata iya kwacewa ba yace”no it’s the love..allow me to show yanda nake sonki plss”..tun bai rufe baki ba tace”aah wlh u don’t love me..u always wants to suffer me”..bai sake cewa komai ba Saida yaja duvet ya rufesu dashi kafin a hankali yace”then let me show u exactly how much i love u..i..love..u..to the..moon”..ya karasa mgn voice dinshi na breaking sbd yanayin da yake ciki..ta bude baki zata kwarara masa ihu yayi grabbing bakin nata..daga haka nidai na tattaro kafafuna na baro musu dakin bayan na rufe musu kofa na koma parlor Ina duba agogo.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128Next page

Leave a Reply

Back to top button