Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Da safe bayan duk sunyi wanka suka fito yin breakfast a nan parlor..Aysha na lura da Bobby tunda ta shigo parlon ko gaisuwarta bai amsa ba ya maida hankali sosai yanacin abincinshi..jikinta taji yayi sanyi sosai tasan duk tsiya bai cancanci walakancin da tayi masa ba jiya amma ba laifinta bane ai da zaina wani daure mata fuska..bata sake bi ta kanshi ba itama ta fara cin abincin saidai loma daya tayi taji bazata iya ci ba don bata saba dacin irinshi ba..gashi dai abinci ne sosai amma bazata iya ci ba sam..bata bari sun fahimci bata ci ba tacigaba da jujjuya spoon dinta a ciki suma kuma da yake hankalinsu bai wurin basu gani ba..Bobby da gaba daya hankalinshi yake kanta ya lura sarai bacin abincin take ba and dama yasan hakan zai iya faruwa..ko gama cin nashi baiyi ba ya mike yana goge bakinshi da tissue yace”Mummy let me take out taci abinci nasan ba iya cin wnn zatayi ba”..da sauri Mummy ta juya tana kallonta tace”da gaske bazaki iya ci ba daughter?..”a hankali ta daga mata kai alamar eh dan haka Mummy tace”to tashi kuje ya sama maki wani abun kici zamu jira ku dawo sai mu fita gaba daya”..a hankali ta mike ta koma daki ta dauko mayafinta snn ta dawo parlon inda ta tarar shima har ya fita dan haka tabi bayanshi..a cikin mota ta sameshi ta karasa a hankali itama ta shiga snn ya tada ta suka bar gidan sai a lokacin ta dan juya tana kallonshi..taga fuskan nan a tamke dan haka ta dauke kanta gefe har suka isa eatery ba Wanda yayi mgn cikinsu..shi kadai ya fita ya siyo abunda zai siya ya dawo tareda zuba ledojin a baya shima ya shiga ya tada motar..a hanakli ta sake juyowa tana kallonshi still taga hankalinshi bai kanta kawai sai itama ta daure nata fuskan tana turo baki..suna isa gida ta bude motar kmr zata fita sai kuma tayi saurin dawowa ta fada jikinshi murya can kasa tace”partner kayi hakuri”..rungumeta yayi shima gami da lumshe ido yace”wahala kikeson bani don kinga ina sonki Koh?..”da sauri ta shiga girgiza kai tana cewa”me nayi?..”..yace”u refused me yesterday sbd kinga na damu dake”..dan murmushi ta saki tana sake kwantar da kanta a chest dinshi tace”to am sorry”..idanunshi lumshe yace”u have no idea how i missed u..i missed u so much”..murmushi takeyi ta dago tana kallonshi sai kuma ta lumshe ido ta shiga bashi the hottest kiss of his life..Bobby is just sitting there looking at her kaman wani statue..he is far far gone da wnn kiss din nata..he never thought she can do this..tunda yake da ita ko kallon eyes dinshi na tsahon lokaci bata iyawa balle ayi mgnr wnn..duk yanda zaiso tayi mashi bata ta6ayi ba sbd kunyanshi dake dawainiya da ita har yanxu..yanxun kuma da tayi sai yaji kaman an tsundumashi a aljannah don dadi..ko kwakwkwaran motsi kasayi yayi har saida ta janye bakinta a nashi snn ta sake kwantawa a chest dinshi tana sauke numfashi..hannu daya yakai ya dora a bayanta dayan kuma ya sake tada motar dashi kawai sai ji tayi yajata da gudu sun sake fita daga gidan aikuwa ta dago daga jikinshi da sauri tana kallonshi hankalinta har ya fara tashi tace”innalillahi partner where are u taking me to?..mu koma gida dan Allah”..bai iya ce mata komai ba sai hannu da ya kai ya sake janyota jikinshi gaba daya hankalinshi naga driving da yakeyi yace mata”relax”..tun bai rufe baki ta zame jikinta da sauri tareda komawa seat dinta ta zauna tana dubanshi kmr zata fashe da kuka tace”yanxu partner meye haka plss..me kakeso su Mummy suce..nidai take me back plss i beg u”..banza yayi mata baice komai ba don a halinda yake ciki gani yake mgnr ma 6ata mashi lokaci zaiyi..ita kuma ganin yanda yake sharara uban gudu ko a jikinshi kawai saita rufe fuska ta wani rushe da kuka kmr wanda akama dan banzan duka..daria ya saki sosai yana cigaba da driving dinshi don wlh ko me zatayi bazai hanashi abunda yayi niyya ba..haka nan mutum daga yin aurenshi an wani kawoshi nan an rabashi da amaryarshi ai kome ya aikata ma bai kamata aga laifinsa ba kmr yanda bai kamata a rabashi da amaryarshi ba at the first place..nearby hotel ya shiga yayi parking snn ya bude motar ya fito da ita tanata zabga ihu kmr karamar yarinya baice mata qala ba ya sunkuya zai dauketa tayi saurin matsawa baya tana kallonshi..sake matsawa yayi kusada ita ya janyota jikinshi murya kasa kasa yace”idan baki rufemun baki ba daukanki zanyi gaba daya wlh..kuma kinsan zan iya”..daga haka ya sake kama hannunta suka nufi cikin hotel din..daki yayi booking snn ya sake kama hannun nata suka nufi dakin..Saida ya family a tilasta mata cin abincin sa ya siyo snn ya sake janta jikinshi..duk wani kuka da kokawarta bai hanashi holewarshi ba har saida tayi dana sanin kissing dinshi don a ganinta shine ya janyo mata wnn abun kunya..kmr kullum yau ma har komai ya kammala bata dena kuka ba saidai wnn karon kukan na kunya da kuma tunanin yanda zata hada ido dasu Mummy ne don gani takeyi da kyar idan basu fahimci abunda ya faru ba..ita batasan wane irin mutum ne shi ba wlh..gaba daya baisan wani abu mai suna kunya ba..daukanta yayi da kanshi zuwa bathroom yayi wanka itama yayi mata da kanshi duk wani noke nokenta bai saurara ba saida ya gama snn ya sake daukota suka dawo dakin..shiryawa yayi itama ya shiryata snn ya sake janta suka kwanta wai bacci yakeji aikam data daddage ta kurma masa wani ihu ba shiri ya mike ya dauki car keys dinshi suka fita daga dakin..yana gama settling bills dinshi suka fita Lamido sai wani hade rai takeyi ita bata yadda ba ya 6ata mata rai shi kuma sai kunshe daria yake..har suka koma gida bata ce mishi komai ba yana gama parking ta bude motar ta fita kmr zata tashi sama shima budewa yayi ya fita yana sakin murmushi shi kanshi sai yanxu ya fara tunanin amsar da zai ba Mummy idan ta tambayi dalilin dadewarsu amma da Mummyn nashi ta musamman ce sai bata tambayi dalilin dadewan nasu ba saima shiri daya samu sunayi don tafia wajen biki..shima baiyi wasting time ba ya shiga daki don shiryawa..lokacinda ya fito itama ta gama shiryawa ta fito kuma yana sauke idanu kanta yaji wani abu ya taso tun daga brain dinshi har zuwa foots dinshi..hankalinshi yaji ya tashi ba dai a haka take tunanin zata fita ba?..anya kuwa tana ma da hankali yarinyar nan?..tana matar auren zatace zata fita da wnn veil din da shi a ganinshi dashi da babu duk daya..har sun kama hanya zasu fita itada Miemie yayi saurin kallon Mummy yace”Mummy kiyi mata mgn plss..ya zata fita a haka”..juyawa Mummy tayi ta kalleta snn ta dawo da kallon gareshi tace”ban ganeba”..yace”Mummy look at her mana da wnn dan mayafin zata fita”..tsaki Mummy ta saki ba tareda tace komai ba itama ta fita daga parlon..aunty sumy data fito yanxu tana ganinshi a tsaye tace”what again?..”da sauri yace”Mummy ce wlh..kawai ta bar yarinyar nan ta fita da wani dan karamin veil a jikinta..nasan kowa kallonta zai dinga yi wlh dan Allah kiyi mata mgn”..daria ta saki tana kama hannunshi tace”yanxu dai ka wuce mu tafi tun Mummy bata farajin haushinmu ba”..bai sake cewa komai ba ya bita suka fita amma shidai Allah ya gani ba haka yakeso ba..sam baiso ta fita a haka ba sbd yanda tayi kyau koshi da yake mijinta kasa dauke Idonshi yayi a kanta balle kuma wasu da ta6a ganinta ba kilan sai yau..duk ranshi yabi ya 6aci all of a sudden sai wani cin kunu yake yana daure fuska kmr wanda akama wani laifin.