Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Yau Saturday tun safe Aysha ta tashi ta ciwon baya da kafa as a result of period dinta da yaz..tun safen kuma take kwance kan gadon Billy tanata faman murkususu tana rikeda bayan nata tana hawaye…Billy dake zaune kusada ita ajiyar zuciya ta sauke tun daxu take fama da ita ko dan pcm tasha taki sha kuma uk tabi ta isheta da kuka sai kace small girl…daga karshe mikewa tayi tana cewa”bari in dauki waya in kira Ammi in fada mata ni bazan iya wnn wulakancin naki ba..or better still in kira Proprietor in fada masa kawai yazo komai kukanda zakiyi ya danqara maki allura kowa ma ya huta”…tana rufe baki Aysha dake kuka wiei tace”dan muhammadu manzon Allah kada ki kirshi Billy..sai kace bakisan halinshi da mugunta?..”Billy tace”yo ya kikeso in miki kin sani a gaba tun dadu kinamin kuka…kiranshi zanje inyi wlh ni bazan iya da ta6ararki ba”…da sauri Aysha ta sake fadin”dan Allah don’t call him..kawai ki kira baby yazo ya kaini asibiti tunda nasan besty yanxu suna karatu”…disgusting look Billy ta watsa mata tace”seriously?..ke yanxu ko kunyan yasan kina period bakiji?..”daure fuska tayi dukda hawaye da takeyi tace”kawai dan nace ya kaini asibiti sai akace miki zuwa zanyi nace ga abunda ke damuna?..nidai ki dauki wayata ki kirashi kar in mutu”…Billy bata sake mgn ba ta dauki wayan nata ta fita..cikin ranta tace”zakiga karyar iskanci ba babyn da zan kira wlh”…searching contact din Bobby da tayi storing as Mr.Wicked tayi yana fitowa kuwa ta danna masa kira.

Rano✨

Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba…masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank…sai a tura evidence of payment via 07063800556.
24
Yana zaune bedroom dinshi yana aiki da MacBook kiran ya shigo…mamaki sosai ya kamashi ganin ita ke kira..tunda yake da ita bata ta6a kiranshi ba shima kuma bai kiranta sai idan tayi wani abun ya kirata tazo office dinshi ya kare mata tatas snn ta juya ta tafi…to yau kuma meyasa ta kirashi?..wata zuciyar tace mishi”kilan batada lafia”..da sauri ya dauki wayan daya tunada hakan…har zaiyi picking sai kuma kaman wanda ya tunada wani abu yaki dauka yana kallo har ya gama ringing dinshi wani kiran ya sake shigowa sai a snn ya daga baice komai ba…a daya 6angaren Billy tayi kokarin tattara jarumtarta tace”good afternoon Sir..Sunana Bilkisu”…shiru yayi na wani lokaci kafin yace”umhum what is it?..”saida ta sake nutsuwa snn tace”Sir Lamido ce dama tun safe batada lafia kuma nayi nayi da ita ko pcm tasha taki sha..shine nac…”bata karasa ba yace”kun kaita Clinic?..”da sauri tace”taqi yadda wlh..ba yanda banyi da itaba wai ita bazata jeba sbd kar ayi mata allura”…shiru ya sakeyi a cikin ranshi yace”wato har yanxu bata dena kukan allura ba koh?..”a zahiri kuma yace mata”tell her that nace tazo Clinic yanxu..idan ta bari na rigata zuwa kuma zataga abunda zai faru”…yana gama fadan haka ya kashe wayarshi tareda mikewa daga inda yake ya shiga Closet dinshi ya sanyo kaya snn ya fito ya dauki waya da keys dinshi ya fita..sam baida intension din zuwa ko ina yau din nan..niyyarshi kawai sai around 4 ya shiga Hospital daga nan kum ya dawo gida abunshi amma yanxu wancan ta sanyashi doleya fita ba don yanaso ba…sallama yayi dasu Mummy snn ya bar gidan…yau da kanshi ma ya tuka motarshi sbd ya riga ya sallami driver dinshi cewar sai da yamma zai fita…da yake cikin sauri yake driving din nan da nan sai gashi a makarantan…yana gama parking ya bude motar ya fita kai tsaye ya wuce clinic don ganin sun karaso ko basu zoba…tun kafin ya karasa dakinda suke yajiyo sautin kukanta tana cewa”nidai dan Allah bana son injection plss..wlh zai dena da kanshi ko bansha magani ba”…Nurse din dake kokarin bata paracetamol tasha tace”ki daure dai kisha zaki dan samu sauki ko yayane..daure kinji”…ta bude baki zata kwaso wani magiyan idonta ya sauka a kanshi aiko ba shiri ta tsuke bakin nata hawaye na sake gangarowa face dinta…fuska a murtuke ya karaso ciki bayan sun gaisa da Nurse din yace”bring the injection tray”..ba musu Nurse din ta wuce ta hada masa komai dazai buqata kan tray din snn ta dora kan trolley ta kawo mishi…hannu Aysha ta fara yarfawa ganin da gaske alluran zaiyi mata hawaye nata ‘yar tsere akan face dinta…daukan hand glove yayi ya fara sakawa yana dubanta sternly yace mata”get up”…hawaye sosai takeyi wani kan wani har yanxu kuma bata dena yarfa hannu ba…ya sake daure fuskanshi yace”bazaki saukoba?..”dirowa tayi daga gadon da sauri saura kadan ta fadi kasa sbd yanda legs dinta suka rike…Billy dai juyawa tayi ta fice daga dakin sum sum sbd kar masifan ya biyo ta kanta…itama Nurse data tabbatar ta kawo duk wani abu da zaiyi amfani dashi gabanshi saita juya slim alim ta fita daga wurin ya rage dagashi sai ita a cikin dakin…yana gama sa safarshi ya dauki alluran yayi withdrawing ya cire air bubbles snn yayi recapping syringe din yana kallonta yace”juya..”kuka ta saki sosai tana cigaba da yarfa hannu tace”Sir dan Allah dan Annabi kayi hakuri”…fuska a daure yace mata”ina wasa dake?..”girgiza mishi kai tayi da sauri yace”then kindly turn your back before i loose my temper”…juya bayan nata tayi tana cigaba da kuka tana yarfa hannu…baice mata komai ba ya dauki swab dake ajiye sai kuma ya kalli dogon rigan dake jikinta yace”daukeshi sama”…hawaye takeyi sosai gashi da kyar take iya tsaiwa sbd legs din a rike suke…ya sake fadin”i said ki dauke riganki sama..wane irin abune ma zaisa kisa dogon riga keda za’ama allura?..knn haka kike zuwa kina bude jikinki gaban ko wane kato koh?..”hawayenta ta goge tana turo baki ganin a wnn situation dinma saiya mata masifa tace”nifa ba haka nake zuwa ba..kuma ai inada wando a ciki”…tsaki yaja tareda fadin”naji..now dauke rigan in samu in maki i have something important to do”..sake turo bakin tayi tana hawaye takai hannu ta dage rigan nata daga can kasa..idanunshi ya sauka kan pure white legs dinta da suka bayyana..dauke ido yayi da sauri gabanshi har wani faduwa yayi kaman bai ta6a ganin farar fata ba sai a kanta…saida takai rigan iya waist dinta snn ta rikeshi a gun tana sake rushewa da kuka..tsaki ya kara saki yanajin kukan nata na damunshi ya risina ya danyi clearing injection site din da swab kafin yakai alluran ta saki rigan tana sakin wani shegen kara tace”wayyo Allah Sir i beg u in the name of Almighty kayi hakuri..plssss”..tsaki ya saki tareda kai hannunshi ya dago rigan nata cikin tsawa yace mata”rikeshi..and kika sake sakinshi wlh sai nayi doubling injection din”…tun kafin ya rufe baki ta kama rigan gam ta rike tana runtse idonta jikinta har shivering yake…kallon yanda ta matse jikinta yayi yasan idan bata saki jikin ba kuma ana iya samun matsala sai kawai ya girgiza kai ya sake risinawa daidai bombom dinta dake sanyeda pink leggings iya guiwa…lumshe idonshi yayi tareda kai hannu ya sauke mata leggings din kasa kadan snn ya bude idon yayi sauri ya zura needle din kafin ta kara sakin rigan..tanajin shigan needle din jikinta ta saki wani azababben kara lokaci daya kuma sai tayi dif ta tafi luu zata fadi yayi saurin kamota jikinshi Allah ya taimaka ya zare alluran daga jikinta…rungumeta yayi sosai ganin kmr ko numfashi batayi…gabanshi ya bada sautin dammmm kardai ace yarinyar nan suma tayi?…yana rikeda ita da hannu daya ya durkusa ya zura syringe din a safety box snn ya juyo da ita tana facing dinshi ya shiga girgizata yana fadin”Hey..”ganin ko motsi batayi yakai hannayenshi ya rike cheeks dinta dasu yana kallonta sai kawai yaji tayi kasa zata fadi sai ya dagata cak ya dora a kan gado…kallon very cute face dinta dake tsaya mishi a rai yayi…bakinta na nan a tsuke kaman ba suma tayi ba sai kuma kananun gashin goshinta da sajenta da suka kwance luf luf kaman na jariria…lumshe idonshi ya sakeyi ya bude a kan dogon gashinta dake nan a barbaje dan dan veil data yafa tuni ya zame ya fadi kasa..Bobby kasa controlling kanshi yayi..duk yanda yakai da son ya dauke idonshi akan gashin kasawa yayi and he couldn’t help it saida yakai hannu a hankali ya dora a gashin kaman wanda zai dora a wuta…lumshe ido ya sakeyi dayaji gashin nata da dan karen laushi..dunia ba abunda yakeso a jikin mace kaman gashi..yanason yaga gashin kan mace da tsayi da laushi and wnn da yake ta6awa is even more softer and longer than he thinks…kawai shafawa yake that har ya mance wacece kwance nan kusa dashi ya kuma mance Clinic suke and mutum na iya shigowa at any moment…a hankali ya gangaro da hannunshi kan sajenta nanma ya lumshe ido..ya dade yana ayyana yanda sajen nan nata yake domin duk yanda zata janyo hijab dinta saidai gashin goshinta su rufe amma ba sajenta ba…lokaci daya kuma ya dauke hannun nashi da sauri tareda wani irin mikewa a rikice kaman wanda ya tunada wani abun…zaro idanunshi yakeyi ya shiga girgiza kai yana tafia da baya da baya kaman wanda yaga abun tsoro cikin zuciyarshi yake fadin”Noo..not me plss..what have i done..what just happened?..innalillahi wainna ilaihi rajiun..Ya Allah forgive me..Astagfhirullah ya Rahman forgive me”..daga haka ya juya da sauri ya fita daga dakin…yayi kokarin daidaita kanshi snn ya karasa inda Billy ke zaune ba tareda ya kalleta ba yace”ki watsa mata ruwa idan bata farfado ba ki kirani”..yana gama fadan haka ya wuce Billy kuma ta koma dakin da sauri tana mamakin wai Lamido har suma tayi sbd injection?…tana shiga ta sameta kwance a kan gado kaman gawa dan haka tayi dispensing ruwa ta watsa mata a fuska…lokaci daya ta saki wani numfashi mai karfi tareda mikewa zaune da sauri tana kalle kallen dakin…Billy ta karasa kusada ita ta zauna tareda kamo hannunta tace”sannu ya jikin naki?..”kwace hannunta tayi a fusace ta wani daure fuska ta sauka daga gadon…taku daya tayi ana biyun taji kafanta ya sake rikewa dan haka dole ta nemi wuri ta zauna tana cigaba da hawaye..a hankali takai left hand dinta can inda akayi alluran ta dan dora a wurin tana murzawa a hankali da sunan ana mulmula alluran kuma har yanxu bata bar hawaye ba…Billy da taga haka sai tayi zaune abunta tana binta da kallo kmr sabuwar halitta…after like 12 mins Sa’eed yazo daukansu..saida ya shigo har dakinda suke snn ya samu ya lalla6a bestyn nashi ta mike suka fita dan kememe kin kula Billy tayi ita a dole tanajin haushin kira mata Proprietor da tayi…idan kaga yanda take tafia zakayi zaton karyewa tayi a kafan ko kuma wani babban matsala dai kafan ya samu har yayi affecting tafiyanta…suna isa inda motarshi ya bude maya front seat ta shiga Billy ta shiga back seat shima ya shiga driver seat snn ya tayar da ita suka wuce.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128Next page

Leave a Reply

Back to top button