MALIKA MALIK COMPLETE HAUSA NOVEL
MALIKA MALIK COMPLETE HAUSA NOVEL BY Janafty

Kwananshi hudu da fara Fitar mganarshi Su Abbi suka zo gaishesu Shida Ummi da hajiya babba,Wanda Abbi ya rike hannun Alhaji Abdulmalik gam yana ji kamar yayi kwallah,yake Fadin”Wlh Tallahi,Na rantse maka harga Allah Abdulmakalik da zuciya Daya nazo neman ma Saleem Auren Malika,bani da masaniyar Komai game da Shirinsa,Don Allah kayimin aikin gafara hakika da inada sani kan komai,wlh da ban bada goyin bayan ya aureta ba,ballantana har ya cimata zarafi…”,Yafada cike da kunar zuciya.
Mirmishin yake Daddy yayi kafin yace”,Haba Kabir,har sai ka Rantsemin ?yau kake tare dani,Wlh na sani karka damu kanka babu komai,ni ne silan Faruwan komai,domin na bada dukkan guduMuwata Wajen lalacewar Tarbiyan Malika kamar yadda Saleem ya Fada….”
Ya dakata yana runtse ido wasu kwallah suka zuraromai kafin ya cigaba da Fadin”Sai dai Abu Dayane yamin Yamin ciwo sakin dayayimata kabir,karka manta ko abaya na sanar dakai nayi kwadayin hada zuru”a dakai ne,saboda na samu wanda zai taimakeni ya Tarbiyartar Da malika kan hanya madaidaiciya,Tunda ni na gaza,ya koyar da ita Addinin Allah,wanda zai sa ta rabauta Ranar gobe kiyama,ammh kash saboda Kuskurena yasa Burina bai cika ba…”Yafada yana sakin kuka muryansa ta shake,yana daga kwance.
Duk wanda ke dakin sai da yayi kwallah hatta da Ummi da Hajiya babba,sun tsausayama Daddy sosai,Hannu Abbi ya sanya yana Sharema Daddy hawaye yake Fadin”Insha Allahu burinka zai cika kada kadamu Na tabbata yanzu Malika tana matsyin matar Saleem ce,saboda na Turamai sako ta E-mail dinshi na sanar dashi matukar bai Janye sakin dayayima matarsa ba,toh babu shi babu ni har abada,kuma nasan cewa indai yaga sakona zai janye sakin dake tsakaninsu…”yafada yana kallonsa,Saboda Farinciki sai ga Daddy na Hawaye yana mirmishi.
Sunjima cikin asibitin sai da zasu tafi suka shiga inda Malika take,lokacin da Hajiya binta ta sanar da ita Iyayen Saleem ne,Sunanshi kawai da”a ambata sai da gabanta ya fadi,lokacin data dago ido ta kalLi Abbi,kawai sai taga yana rikidemata zuwa Fuskar Saleem wacce babu digon tsausayi ko kadan,bayan taja tana makyarkyata,babu inda jikinta baya bari,hawaye kuwa sun Fara wankemata Fuska,Da suka Fahimci hakane yasa basu dade ba,suka musu sallama suka tafi,bayan su ijiye musu Katan katan din lemukan da suka kawo musu,domin dai irinsu Alhaji Abdulmalik baka burgesu don ka basu kudi har gwanda ka basu Abunda kudin ya siya.
_______
CHICAGO
“””Kwance yake akan wata kujera,mai kama da goduwa,ammh ba chan ba,ya zuro kafarsa daya kasa,daya kuma ya dorata bisa wani karamin Center table din glass,wanda ke tsakiyar kayatattacen Falon konace tsararre.
Sanye yake da wani karamin wando baki 3quater,jikinsa babu riga sai wata farar vest,wacce ta dan kamashi,ammh ba sosai ba,idanuwansa suna lumshe ne,yayin da sanyin gari tare da Dakin yake Fitar da wani Ni”ima na dabam,Duka hannunsa,suna kan kirjina,ya zagaye shi dasu,ammh kana kallon Fuskarsa zaka Fahimci koda barcin yake toh yana matukar jin dadin barcin dayake saboda yadda lokaci bayan lokaci yake sakin mirmishi shi kadai.
Ya dade ahakan kafin naga ya bude lumsassaun idanuwansa,kamar wanda akayima duka,ayanayin yadda ya yunkura ya mike zaune,sauke duka kafafunsa yayi bisa lallausan cafet din daya malale Falon,kanshi ya jingina jikin cussion din kujerar,yana shafa sumar kanshi har zuwa fuskarsa kafin ya gangaro zuwa sajensa,da kuma gemunsa,wanda yafara barinshi yana taruwa
Shi kadai indan ya Tuna Abun sai yaji tsikar jikinsa ya tashi,yaji gabadaya jikinsa ya saki,kuma kasala ta rufeshi,bayan Faruwar Ramuwar yaji dukkan Nauyi tare da bacin ran daya kunsa shekaru biyar sun Washe daga zuciyarsa,yaji yasamu salama da sa”ida,ammh Abun da bai sani ba shine yau kimanin kwananshi goma da zuwarshi kasar ta Chicago,duk da bai samu zama ba,akwanakin da isa,saboda zirga zirga kammallah sauran abubuwa,da kuma samun muhallin zama,wanda ayanzu yake cikin tsarin wasu apartment,masu kyau da tsari,inda yake sama hawa na biyar.
Abunda ke bashi mamaki Shine ko da zai Wuni bai Tuna Abun ba,ammh da zarar yazo kwanciya barci,daya Runtse ido sai Abun yazomai,babu inda ke kashe mai jiki,sai Ni”mar daya kwaasa ajikin Malika,tare da wata Natsuwar da Tunda yake baita samu ba,duk da bai taba sassan jikinta ba,buh he know her body is so softy sexy and Ronantic,wani lokacin in baiyi wasa ba har mafarkin ya kara saduwa da ita yakeyi in ya tashi da safe yayi ta jin haushin kansa,dayayimata zuwa daya cizon yatsa yake aransa yana daya sani yakara Mata koda Second around ne,da Duk haka bai Faru dashi ba
Tunani yake yana ayyana ashe haka ma”aurata ke Dibam gara bai sani ba,tsakani ga Allah Tunda kaddara tasa ya dandana,toh fa dole yazo yayima Rayuwarshi Fada,da zarar ya koma gida zai nemi mata yayi aure don tsakani ga Allah Tunda yagane Dadin wajen mawuyacin Abu ne yakara juriyan dayayi Ada,kafin yasan Dadin Abun…
Wannan Tunanin ma dayake gabadaya tsigar jikinsa ya tashi,yanayinsa Tuni ya chanza,hannu ya sanya yana Dafe Sandar girmanshi,wacce Ta mike sambal,tana barazanar fasa wando????????Dafeta yayi da karfi yana sakin Nishi sama sama,yadade cikin wannan Halin kafin ya bude idanuwansa da suka chanza kala suka koma jawur.
Akasalance ya dago kanshi ya zura hannu ya dauko Syetem dinshi dake gefe ya she ,kan Center table din dake gabanshi ya dorata bayan ya jawo Abun zuwa gabanshi,Budeta yayi yafara latse latsenshi yafi minti talatin kafin ya fara gajiya har zai Rufeta sai kuma ya fasa, Aransa yace bari ya Shiga E-Mail dinshi ya gani ko ambarmai sakonni.
Yana shiga ya tarar da sakonnin ba adadi,ammh sako biyu ne sukafi daukan Hankalinshi sakon ya marwan dana Sadiq kamar bazai bude ba,sai ya fara Shiga na Sadiq inda yaga uban ashariyan zagi da tsinuwan da Sadiq ya dinga jeramai,yana fadamai Halin daya jefa mutane,aciki harda halin da Malika da mahaifinta ke ciki,ko ajikinsa yana karantawa yana dariyar jin dadi,domin Tuni sunyi waya da Inspector Sale ya sanar dashi komai,duk da Tun zuwanshi garin sau daya yayi amfani da wayarsa.
Bai maidamai da amsa ba ya Fita ya bashi waje yana yar dariya,sakon ya marwan Shi yayi Nadamar Budewa, Da kakkausan kalamai cikin Manyan haruffa yaga sakon Abbi zuwa gareshi,Zufa yaji Ta ko”ina ta zuraromai,hankalinsa in yayi Dubu ya tashi,jikinsa narawa ya fara tafamai da amsa kamar haka.
Don Allah Ya marwan kabama Abbi da Ummi Hakuri,wlh nayi kokarin samun wata hanyar da zanyi Ramuwana,batare da hakan ya shafesu ba,ammh na gaza na samo wata hanya,sai nayi duba naga wannan Shine hanya maafi sauki,don Allah suyi hakuri su Yafemin bazan kara ba,Kuma Wlh na janye sakin danayi mata yanxunan,Ammh don Allah kada kabari Abbi ya cireni daga cikin Sawun ya”yansa,da zarar nagama Abunda yakaini nan da wata 2month da wasu kwanaki zan dawo gida
Yana gama Rubutamai ya Turamai yana kashe System din gabadaya ransa amatukar bace,wlh inda yasan Abun zai gani kenan bazai taba duba sakon ba,koda yakoma gida sai ya Fake da bai bude sakon Ya marwan Din ba,Tagumi ya zuba yana ayyana irin cutar da akamai,wai ya maida shegiyar yarinyarnan dayafi tsana dakowacce mace,tsaki yaja kafin ya mike yana tafiya kafarsa na nitsewa cikin Cafet din dakin ya nufi wani koridi,jim kadan sai gashi ya Fito dauke da Ruwa ahannunsa yana sha gefe daya kuma yana duba agogon Fatan dake Daure ahannunshi,tsuke bakinshi yayi yana Fadi asarari.