MALIKA MALIK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

MALIKA MALIK COMPLETE HAUSA NOVEL

MALIKA MALIK COMPLETE HAUSA NOVEL BY Janafty

Da idonta wadanda ke cike da bukatuwa ta kalleshi,shima ita yake kallo batayi musu ba ta daina tabashi,ammh sai ta kai bakinta saitin Kunnanshi tana Fadin”Am here for u Only mallam..”Tafada tana Shafa keyarshi da hannunta guda daya jin haka yasa ya Birkitota yana kallonta da idanuwansa wadanda suka chanza launi yace”Really….”Yafada cikin wani Shauki kunya ce ta kamata sai ta kauda kai tana kokarin tashi daga jikinsa bai bata dama kawai sai ya mikar da ita tsaye,bai mata mgana ba ya koma ya kulle kofar falon yana dawowa ya Cire riganshi yana kallonta ido cikin ido,kafin ya sanya hannu ya zare mata hijabin jikinta yana binta da kallo,Wuyan doguwar rigar ya sabule mata dama tana babban Wuyane,sai gata tayi kasa zata fadi,da hanzari ta rikota tana kallonshi

Shishige mata yafarayi yana wani kankance ido,Tokareta yayi da kafarsa hade da kujera yana kama Fuskarta da hannu biyu yashiga bata wani kiss mai zafi yafi minti biyar yana tsotsan bakinta kafin ya Kwantar da ita ahankali bisa kujeran shima yazo ya kwanta akanta,ammh sai yayi gefe saboda cikin jikinta,Tana kallon kwayan idonshi ta dauki hannunshi ta aza bisa boobs dinta,kafin ta rumgumeshi tana Shafa kirjinsa cike da salo da kwarewa,cikin lokaci suka rikita juna bakacin sautin komai sai na tashin Numfashinsu,Saleem yasamu Abunda yakeso,Rumgume yake da ita yana maida Numfashi Dadi da wahala lokaci daya..

Saboda jaraba irinta Saleem da samun waje kakumarta yasake yi,Yakara second round,domin kwata kwata baya gajiya da tsaga jikin malika tana da wani sirri dake rikitashi sosai wanda ko yanzu yagama Having Sex da ita,toh sha’awarta zata dawo mai sabuwa,sai gashi tare sukayi wanka a bedroom din dake dakin dama akwai bedroom Saleem ne yake ra”ayin yau din Asaman kujeran za”a kashe arnan????????suna gamawa Ya je mota ya Dauko kayanshi ya sauya kafin yakoma ciki yayi ma su Hajiya sallam,kunga Malika yadda ta makaleshi gabansu Hajiya da Joda da yan Malumfashi tana kuka Wurjajan,Wai bazai tafi ba,shi yau yaga ikon Allah,Dakyar da Sodin goshi ya lallasheta ta sakeshi shima sai da yayi mata alqawarin Ranar bakwai zai zo ya ganta,duk da haka bata ga tafiyarshi ba daki ta koma tana kuka,shikanshi jikinsa ba Dadi ya tafi bai san dalili ba yanaji kamar Malika ta dauwama dashi har karshen rayuwarsa ba,bai yi Kukan rashi da kewarta ba sai da ya koma gida yayi kwance kan gado yana Tunaninta,Zahra ko tana ta nacin kira yaki daga kiranta saboda in yana cikin halin Kewa da Tunanin malika baya bama komai muhallin hanashi ko dakatar dashi.


BAYAN KWANA BAKWAI...

Ranar addu”an bakwai da Wuri Saleem yazo,shima Abbi yazo shida Ummi ammh basu jima ba suka tafi,shima saleem bayan gama addu”ar yace joda ta kiramai Malika shi zai koma,Kin fitowa tayi tana chan saman dakinta tana kuka,dole tasa Saleem ya Shiga har saman da kanshi yadda ya ganta Abun bai mai dadi ba duk takara ramewa akan yarda ya barta Ranshi ya baci ya fara mata Fadanshi da bataso,Ai sai ta Rude ta sauko daga kan gado tana bashi hakuri ammh yayi banza da ita ta inda yake Shiga batanan yake Fita ba,daga karshe yace indai tana mai Taurin kai Allah bazasu shirya ba.

Hanyar Fita yakama da hanzari ta mike ta isa ta bayanshi ta Rumgumoshi tana kuka take Fadin”Don’t leave me..Don’t..”Take Fada tana kuka cak ya tsaya yana jin kukanta na ratsa ranshi,Juyo wa yayi yana Riketa da wani karfi ta fada jikinsa ta kamkameshi tana kuka,Shima maida hannuwanshi bayanta yayi yana sakin ajiyar Zuciya,Shafa bayanta yake zuwa kasa Tudun hip dinta cikin wani salon lallashi yake Fadin”Fisabillahi Yanzu Abunda kikeyi daidai ne? Sau nawa zan fadamiki Kidaina wannan koke koken,? Kokuwa dai wulakanci da kuma raini ne ke damunki Tunda nace bani son kukanki wato in mutuwa zanyi na mutu ko..?”Da sauri ta dago kanta tana girgixamai tana hawaye,hannu ya sanya ya Sharemata hawaye yana fadin”I already tell u no more kuka indai ina tare dake,to meyasa kike yi koda yaushe.?.”Tana rike hannunshi tana kara share kwallah tace”Nabari..Nadaina wlh..”Tafada cikin sanyin murya,Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya Rumgumota jikinsa yana kamkameta Idanuwansa suna Rufe yaji ta Furta”I miss u…”Shikanshi Shaukin kewarta ne yasa ya Furta mata”Me tooo…”Cikin muryan So da muradi.

Bai mata komai ba ranar ammh kafin yatafi sai da yalugwigwitata son ranshi,Kuma yayi mata wanka ya bata abinci kafin ya tafi ya barta wajen Hajiya da joda zuwa wani satin yazo ya tafi da ita,bai bari tasan tafiyarshi ba daga Fita salla ne bai dawo ba,sai dai ya kirata awaya yace yatafi,saboda yasan sai tayi kuka,shikuma kukan tane sam bayaso,Akwai sunsha kuka ranar ita da hajiya barima da duka jama’ar Malumfashi duk suka koma aranar ko mazan dake waje ba kowa,Tuni kowa ya watse,wadanda suka tsaya shakikan Alhajin ne Na Malumfashi,ranar mutuwar ta dawo musu sabuwa gida yayi rakwa rakwa,ranar Malika da zazzabi ta kwana saboda kuka,da Joda ta mtsamata tasha panadol taki sai tace mata zata kira Saleem ai da hanzari tatashi da karba tasha takoma ta kwanta tana maida numfashi lokaci daya da hawaye,itako Joda sai da murmusa tana yaba tsarin wannan Soyayyar mai cike basarwa domin duk wanda ya kalli malika yasan Tana cikin mayen son mijinta,haka shima soyayyar Malika bata boyiwa acikin idanuwansa ba,sai dai shine yake kokarin boyeta da karyata kanshi da wai amanace gareshi gata marainiya ba Uwa ba uba.

Haka suka ciga da zama ita da hajiya da joda Da su merry wanda zuwa kwana goma kowa ya watse sai wata goggo talatu kanwa take ga Hajiya suma zaune tare,Tun zuciyoyi na kuka suna bayyana digan hawaye har suka gaji suka dau dangana suka koma kukan zucci,Ranar da Daddy ya cika kwana 14 da rasuwar tun Safe Malika tayi Shirin komawa ita da Joda wanda Hajiya tace su tafi tare ta rinka taimakamata da wani abu saboda yanayin Jikin na malika,aiko taji dadi sosai,Saleem ya kirata yace Direba yakawo ta shi bazai samu zuwa Meeting suke dashi..

Da zata tafi haka ta kamkame hajiya ta kuka dakyar aka bambareta daga jikin hajiya,wacce itama kukan mutuwar ta dawo mata sabuwa,mota kawai Malika ta Shige tana kuka mai ban tsausayi dayake dama already sun Saka duka akwatun nan kayansu cikin booth din motar wanda Direba zai kaisu,cikin daya daga cikin motocin malika ne sanda tana ganiyarta.

Sai da suka iso gida kana Malika ta kira Saleem ta fada mishi isowarsu,azahirin gaskiya ya nuna murnan sosai,har saida sautin mirmishinsa ya Fito Fili,joda ko gyaran gidan tafara harda kichen sai da ta share ta goge datayi mganar girki ne malika tace tabari Mallam ya dawo don ita tunda tazo bata taba girki ba,Tunda bama iyawa tayi ba.

Sun idar da sallar mangariba kenan sukaji hon din Shi megadi ya wangalemai get ya Shigo,jikin malika na rawa ta mike daga kan Darduma datake tana sakin Mirmishin jin dadi ga cikimta wanda yayi girma cikin doguwar rigar Material dake jikinta,da kallo joda ta bita,tana mamakin babu Abunda ke sanya Malika mirmishi sai Saleem Tun bayan rasuwar nan shine ganinshi ke sanyata mirmishi,kuma tafiyarshi ta sanyata kuka

Joda bata gama mamaki ba,sai gashi yayi sallama bayan ya sawo kanshi cikin daki yana sanye da Uniform dinsa Harda hulanshi hannayenshi rike da manyan lodojin reasaurant har guda bayu,da malika yaci karo tana tsaye tana kallonshi cike da kewa,cogewa yayi yana binta da kallon Sha”awa baisan dalili ba,duk sanda yaga malika sai yaji yafi kowani Namiji sa’an mace mai kyau da tsarin jiki na mata.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button