MALIKA MALIK COMPLETE HAUSA NOVEL
MALIKA MALIK COMPLETE HAUSA NOVEL BY Janafty

Wani miyau Saleem ya hadiye yana Fadin”a’a ni bance ba,kariso dama na kiraki ne, don kizo na gabatar dake ga malika na kuma taraku nayi muki nasihan zama lafiya da juna kamar yadda al’ada ya tanadar..”Tabe baki tayi kafin ta kariso tana wani jijjigen jiki kamar wata mara hankali,gefen gado ta zauna tana kada kafa,Fuskar na gefe tace”Ina jinka yi da jiki don inajin barci gaskiya..”
Daga Saleem din Har Malikan da kallon tababbiya suka bita,tun ballatana ma Malika wacce take ganin alamomin zahra kamar wata bakauyiya wacce batayi ilimi ba,Saleem ne yaga iskancin nata yayi yawa shiyasa ya hade rai kafin ya fara gabatar musu da juna,ya gangaro zuwa Nasihan su zauna lafiya,bangaren zahra ya juyo yana mata mgna da kakkausan murya inda ya Sanar da ita bai aurota don bayason matarsa ba????????kuma bai auro ta don ya gaji da ita ba,ya auro tane don koyi da Annabin rahama sallalahu alaihi wsallam,kuma yayi mata mgana da zafin rai na kada ya kamata da Raina malika ko rashin kunya da rashin da gareta,ya gayamata koda ba domin tana uwargida ba,Malika ba tsarartabace ko banza agirme ta girmeta,so ta girmama ta kuma ta bita sau da kafa,daga karshe ya sanar da Malika sai tayi hakuri da Zahra kanwace gareta,Wani abun sai ta dinga Nusar da ita.
Malika bata bw Saleem kunya ba,tayi mgana cikin Hikima da natsuwa,itako Zahra saboda bakincikin kalaman Saleem na wai tabi Malika sau da kafa,yasa ranta taji yabaci da”aka nemi tayi mgana tana cin mgani tace”Naji duka maganganunku,sai dai Abu dayane bangane ba,Matarka Malika ce ta biya Sadaki ta auroni,ko kuwa kai kaine ka auroni da kudinka..? Tafada tana kallonsu dukkansu,Saleem yaji kawai ransa yabaci cike da kosawa yace”Wannan wata irin Tambayace? look zahra kingani nan dagani har matata bamasu son Rigima bane,indai ke rigima shine sana’arki to wlh bazamu Shirya ba..”Yafada yana Nurfafashin bacin rai.
Adage zahra ta kalleshi kafin tace”Au Allah,wato bakusan Rigima gani ni kuma Fitananniya,toh ni ba Fitinanniya bace gani nayi kana wani sanar dani nabi matarka Sau da kafa,alhali ko agida da za”a min nasihan zama da kai,wa mijina kadai ace nayi biyayyah baga wata katuwar gardiya ba..”Tafada tana wani mele baki,Ran Saleem yabaci saboda kalaman Zahra,yana kokarin mikewa ne Malika ta rikemai hannu tana Fadin”Plz don’t say Antytin…ba girman ka bane mallam..”
Tafada cikin sanyin murya,tana kuma kallonshi cike da sanyinta,Ganin yayi Shuru ne yasa takara damke hannunshi tana Fadin”Tadani na tashi,kasan ita amaryar so ce,so yar lallashi ne,don Allah Kayi hakuri kada ka biyemata yarinta ne ke damunta..”Tafada tana cije baki,zahra dake zaune ta zaburo tana Fadin”Eh naji yarinta ke damuna ai gwanda ni dana tashi sai na iyama kiruciyata banje na auri wanda yayi kusa da Sa’a na ba..”Tafada tana girgiza jiki lokaci daya tana sanya hannunta bisa kugunta,ko kallonta Malika batayi ba,Saleem ya taimakamata tatashi tana cije baki yana mata sannu,zaman myafin kanta ta gyara tana Fadin”Sai da safe Mallam,plz Amarya Kiyi hakuri fa,asha amarci lafiya..”Tafada hankalinta kwance kafin ta zame hannunta ana Saleem ta Fice daga dakin tana takawa dakyar saboda Nauyin datayi.
Tana Fita Saleem ya juyo ga Zahra yana Fadin”Tahaka zamu fara dake..? lalle ko ki chanza taku in ba haka ba wlh zamu samu mtsala cikin kankanin lokaci,don ni kingani nan na tsani mutum mara kunya da kuma girmama na gabanshi,uwa uba kuma rashin biyayya,ina mijinki wanda aka kawomin ke yau,ammh ina mgana kina maidamin da amsa kamar wani tsaranki ko? karki shiga hankali Allah zan saita miki kanki dinnan dake rawa bai zama daidai ba,mark my words..”Yafada kafin ya juya ya Shimfida darduma yana fadin”Ki Wuce kije ki sanyo zani ki kuma dauro alwala kizo zamuyi salla ne..”
Tsaye tayi tana kallonshi kamar zatayi mgana sai kuma ta fasa,Ganin irin kallon dayake mata,tana Tura baki ta Fice zuwa dakinta ta dauko zani ta daura bisa Rigar barcinta tadawo dakin,a tiolet dinshi ta Shiga alwala aranta tana fadin,ai bazan bari acuceni ba,daga yanzu har zuwa na cinye kwana bakwai dina adakin mijina zan dinga komai,ai itama ta shana,sai ta barni naci lokacina????Koda ta Fito ta iske yana jiranta nan yajasu sallar Nafila Raka’a Hudu sukayi kafin ya sallame ya yi musu addu’a,Abun ya dauremai kai ganin duk tambayan dayayi mata game da addinta ta amsashi daidai babu kuskure,ammh ji Abunda takeyi sai kace batataba zuwa Mkrantar koyon Addini ba.
Nan kan Dardumar ta barshi ta haye gado,wai barci takeji,yana kallonta ammh takasa barci sai juye juye takeyi tana kallonshi,yana lura da ita yayi mirmishi cikin ranshi yana Fadin”hmm zaki samu Abunda kike nema,don wannan in ban bata Abunda take so ba,zuwa gobe zata iya kiran gida tace ban kusance taba,Tunda ya lura bata da cikakken Hankali.
Sai da yakoma Tiolet yayi bursh,kafin ya koma dakin,jallabiyan nashi ya cire yarage dagashi sai dogon bakin wandonshi ko vest bashi ajikinsa,ganin Faffadan kirjinsa awaje yasa take kara kallonshi kamar tajita kwance akan kirjin tana Shafawa,yana lura da ita ammh sai yayi kamar bai ganta ba,ya hayo gadon Agefe ya kwanta bayan ya saka hannu ya kashe hasken wutar dakin ya kunna Dumlight
Blanket din dake gefe yaja ya lullube rabin kafafunsa,dashi kafin ya tara duka hannunwanshi yana Addu”an kwanciya barci,Zahra na jinsa tayi lambo tana hadiyan miyau kamar wata mayyah,Tana ganinsa yashafama duka jikinsa kafin ya juya mata baya,ganin haka yasa wani kulikulin Takaichi ya ciyo Zahra,,yanzu kamar ita Ace Namiiji na juyamata baya,duk uban Tanadin datayi saboda shi,wlh bazata yadda ba,cikin sanyin murya ta kira sunanshi.
“Honey…Kayi barci ne..? Yana jinta yayimata banza,ganin haka yasa ta gangara zuwa gareshi ta Rumgumeshi ta baya tana sakin ajiyar Zuciya,bisa wuyansa ta zura hannunta tana Shafawa zuwa keyarsa tana Fadin”Honey Shine kayi kwanciyarka ka kyaleni ko..? Tafada cike da Shagwaba da sangarta,Ganin yaki mgana ne yasa,ta zura hannunta wajen kirjinsa tana Shafa gashin kirjinsa cike da salo,lokaci daya tana shafo Nipple dinsa,yaso ya Doje ammh jin abubuwan datakemai ne yasa dole ya Juyo yana rikota dakyau cikin wata irin murya yake Fadin”Kibar rawan kafa,Abun ba dadi ne dashi ba adaren Farko..”Yafada yana Shafa bayanta zuwa kugun hips dinta,cike da mugunta yake Sumbutar Wuyanta,yana kuma kara kaina da hannayensa cikin sassan jikinta,Tun Zahra na iya madamai da martanin salon wasan nashi haryazo ya kure Tunaninta musamman ma wajen dayake Tsotsan Nipple dinta,Bankare bankare tafaramai tana wani Numfashi sama sama,yafi minti talati yana Yana wasa da ita kafin ya fara neman hanyarshi,Zahra duk azatonta Abun mai dadi ne, sai da taji Wani abu na zungurinta kamar icce,kuma daya zungureta sai taji wani radadi,kamar an zubamata barkonu awajen,Jin Abun yana kara yawa ne yasa tafara mutsun mutsun kwace kanta,tana hade kafafunta,shiko Saleem da gayyah ya taleta dakyau????ya kuma Rufe mata baki ya danna kai,Ai zahra ji tayi kamar ana sakamata reza ne ana caccaka wajen,gashi tana so tayi ihun ammh yatoshe mata baki,Tun tana iya motsu motsu har tazo jikinta yayi laushi Haka yake gurzarta kamar Allah ya aikoshi,dayayi Realising sai ya kara koma mata kamar wani maye,kuma ba komai bane ya jawomata haka sai shayen shayen mganuguar matar datayi,wanda dama akida in kikasha sukayi miki yawa toh ranar Mijinki zai Wuce mintinar dayake wajen saduwa dake yayi ta Abu daya ba gajiya,ke kuma nadama zata Shigeki sanda yayi raga raga dake,wajen neman ido ki rasa gira,koda yake basu nadamar haka sun gwammace suyita Shiga Ruwan zafi suna jinyar kansu,sudai burinsu ya cika Tunda miji yayita nanike musu ba gajiyawa.