MALIKA MALIK COMPLETE HAUSA NOVEL
MALIKA MALIK COMPLETE HAUSA NOVEL BY Janafty

Hannunshi ta riko ta matse cikin nata kafin ta fara bashi lbrin Abunda yafaru da ita da Zahra ranar,bata rage komai ba ta karishe cikin kuka tana Fadin”,Na shiga tashin hankali Mallam,wlh in ka barni banson ya rayuwata zata kare ba,ga Shi Daddy ya tafi ya barni bani da kowa sai kai,kai ne gatana,don Allah kada ka barni ka zauna dani koda bazaka kyautatamin ba,kazama bango Abun jingina gareni..”Tafada tana Fadawa bisa kirjinsa tana kuka.
Riketa yayi yana buga bayanta,idanuwansa sun kala sunyi jawur,Sai yanzu yake kara Fahimtar Abubuwan da Zahra ta aikata Tun haihuwar malikan,Ashe munafukace Mai Fuska biyu,kuma gulman nata harda mijinta aciki,lalle yazama Dole yayi gaggawan daukan mataki akan Zahra kuma sai ta sanar dashi wajen wa taji wannan mganr,Cikin sauri ya raba Malika da jikinsa ya mike yana Wuce ya Fice daga dakin atamanin,cikin Tsoro Malika tabishi tana Fadin”Mallam,tsaya kaji..Ka tsaya…”Tafada tana kokarin Fita sai kukan Ayda ya dakatar da ita ta koma da hanzari ta daukota ta sabata,ta bi bayan Saleem da Sauri.
Tundaga Falo ya ke kiran Sunan Zahra murya a kaukaushe..”Zahra!.Zahra..!
Zahra…Zahra…”!Yake Fada yana Bude murya cikin bacin rai,Zahra da Saleema dake kan gadon Zahra suna hira sukaji muryan Saleem yana kiran zahra cikin muryan bacin rai,atare suka diro daga kan gadon suna Rigen Rigen Fitowa daga dakin,Ba su kadai ba hatta joda dake cikin daki ita da goggo Hadiza suka Fito hankalinsu tashe,saboda jin kiran bana lafiya bane.
Zai Shiga dakin Zahran kenan sai gata tafito agaba Saleema na biye da ita,Tana Fadin”Lafiya hone….”Ji kake Tas!Tas!Tas!….”Saleem ya kwashe Zahra da maruka Zafafa guda uku atare,saboda gigita da zafin mari sai da Zahra ta wuntsila tayi baya zata Fadi Saleema ta tarota ta Fado jikinta,cike da mamaki suke binshi da kallo yadda yake nuna Zahra da yatsa yana Sakin Huci,daidai lokacin da Malika ta kariso idanuwanta duka awaje saboda karan marukan dataji zahra tasha….
Am srry yau baiyi yawa ba,wlh Tun jiya Typing din ke bani mtsala,har sai da nayi kwallar????,dakyar da Sidin goshi ta yarda na karisa muku wannan,so in kukaji Shuru kawai kuyi hakuri sai na kaita an dubata…????????????????????????????????????????????????????????
Mommyn ladingo..,”
MALIKA MALIK…!
(Sai na rama..)
ƖŊTҼɭɭƖƓҼŊT WɾƖTҼɾى ASSɷ????
Mallakar:Janafty????
Littafin MALIKA MALIK Na kudi ne ki biya kudin karatu akan Naira 200kachal????ki turo ta account Nomba kamar haka 0552179550 JAMILA UMAR GTB bayan kin dauki hoton Sreenshoot din Transaction din,sai ki turomin ta wannan Nombar 09069067488,Ko kuma katin Mtn ta wannan Nombar 09069067488 shima kai tsaye bayan an dauki hoton katin sai aturo*
*27*
“Yana Nunata da yatsa cikin Fushi ya Furta”Ashe haka kike Zahra bansani ba,agidan Uban wa na gayamiki zan saki Malika in ta haihu..? Yaushe na taba tattauna wannan mganar dake don Ubanki..? Yafada yana kwalalo mata ido,..
Daga Zahran har Saleema atare jikinsu ya Fara rawa,Zahra na Dafe da kunci lokaci daya hawaye suka wanke mata Fuska ganin irin Tozarcin da Saleem yayi mata agaban kishiya da yan”uwanta harda zaginta,ganin haka yasa ta jajige Razanarta ta mike ga kanta tana Fadin”Eh mana kazo da borin kunyama Tunda kaga gaban matarkace? in ba kai ka gayamin ba wazai Fadamin ba,ko kasheni zakayi bazan Fasa fadan kai ka gayamin baka Son Malika ba, Baka kaunarta,kai cemin ma kayi baka Kaunar mai kaunar….”Jikake Tim..”!Zahra ta Fadi akasa,wanda Saleem yasa kafanshi ya kwasheta zuwa kasa,kafin ya fara kokarin kwancen belt din wandon Jeans din dake jikinsa cikin Zafin rai da Zuciya yake Fadin.
“Ba malika ne baniso ba,kece bantaba kauna ba Zahra,kuma yau zan tabbatar miki da cewa Na tsaneki…!..”Yafada yana kwanto belt din Malika ce ta mikama Joda Ayda ta isa gareshi tana Riko hannunshi take Fadin”Plz mallam A’a kada kafara ba mutumcinka bane,juz leave her,ka barta da Halinta..”Fizge hannunshi yayi har sai da Malika ta kusa Faduwa ko,sai da tayi da gaske,ta iya tsayuwa bisa kafafunta dakyau.
Bai Saurari Malika ba,ya shiga Tsulama Zahra belt din ba ji,ba gani yana Fadin”Zaki fadamin waya gayamiki kokuwa haryanzu kina kan bakanki..”Yake Fada yana Shimfidamata belt din ta ko’ina,Itako Tun tana Dauriya Harta Saki baki tana ihu da kuka,Joda ko sai dariya take ranta yayi mata Dadi,Malika ce idanuwanta ya cika da kwallah don ita bata saba ganin Tashin Hankali ba,Wajen goggo Hadiza ta nufa Tana jan hannunta take Fadin”Goggo don Allah ki saka baki,kiba mallam Hakuri don Allah ya bar dukannta..”Goggo Hadiza tace”Ki rabu dashi Yanzu ko nayi mai mgana baji zai yi ba,kema kiyi Shuru da Bakinki..”
Dole Malika tayi Shuru tana Raba ido itako Saleema jikinta ne yakara Daukan mazari saboda tsoro ta Rakube jikin bango tana rawan sanyi da makyaryarta tana Tsoron kada Zahra taji duka tace abakinta taji,ai tasan yau kwananta ya kare,itako Zahra ganin zai mata illah ne yasa ta Rike belt din da hannuwanta duka biyu tana kuka take Fadin”Wlh ba kai ka Fadamin ba,zan Fada…!Zan Fada wlh…”Take Fada tana kuka kamar wacce ake zare Ranta,.
Idanuwanshi Jawur,yace mata”Ki yi hanzari sanar dani wani munafikin algumgumin ne ya sanar dake wannan mganar,har kike jifan Matata uwar ya’ya da ita,ki sanar dani Wanene ko wacece…? Ya Fada cikin Tsawa Zahra na Sosa gefen kunnenta inda Belt ya sameta,????kallon Saleema take wacce ke girgiza mata kai alamar karta Fada,ganin haka yasa Saleem ya Ware ido yana kallon Saleema yana Fadin”Au kece Don Ubanki…”?Yafada cikin Tsawa da Tambaya yana nuna ta da belt din dake hannunshi.
Saleema ta fara ja da baya tana mannewa jikin bango take Fadin”A…A
..A’a Bani bace fa…”Take Fada har idonta ya ciko da kwallah,ganin haka yasa Zahra tayi Saurin Cewa”Wlh ita ta Fadamin,ita ma tace Wai bakason Malikan wai..Wai…Wai…Kuma..” wai Kuma me..? Ya katseta cikin Tsawa yana kwalolo mata ido,ganin haka yasa Zahra tace”Wai ba don Allah ka maida Malika dakinta ba,sai don kudin mahaifinta,,(Karya ta karama Saleema,don so take yarda aka jifgeta toh ayima Saleema mafiyinshi domin duk Abunda ya Faru itace Sila.)
Baki Saleem yakama cike da bakinciki da mamaki yake bin Saleema da wani mugun kallo,itako jin Abunda Zahra ta Fada yasa tafara mgana tana hawaye “Wlh karya takemin Yaya,ban gayamata haka ba,sharri ta kullamin wlh Allah..”Tafada tana kara matse jikinta,nan ko Zahra tahau Rantse rantse tana Fadin Saleema ta gayamata,sai kaji tashin zencen Zahra bata rage duk makircin da Saleema ke kitsamata ba harda karya ta kara,saboda tana so aci uban Saleema dakyau sosai,Zahra harda Sanar dashi Saleema tazo ne,don su hadu su Fitar da malika daga gidan..”
Ba Saleem kadai ba hatta Su joda sai suka rike baki suna mamakin Saleema,shiko Saleem nufarta yayi yana mirmishin takaichi yake Fadin”Saleema kanwata..Hmmm,umh…”Yake Fada yana Nufota ganin haka yasa ta nemi guduwa taku daya yayi ya Rikota,Ai sai ta zame tana so tana bashi hakuri tana kuka,wuyan Rigar Atamfanta dama ya riko,ai bai tsayawa wasa ba ya Shiga tafkan Saleema kamar Allah ya aikoshi,Malika tayi kokarin Cetonta,ammh saboda yadda Ranshi ya baci ko gani bayayi har sai daya sameta ahannu tayi baya tana sosa wajen,Ganin haka yasa joda tace”Don Allah Anty malika ki bari yaci ubanta,ai wlh tayi Abun duka haba,dan’uwanta Fa..”Goggo Hadiza bata yi mgana ba sai da taga ya kai Saleema kwance yana duka kafin ya hadasu ita da Zahra ya cigaba da tafkansu atare,dkyar ya saurari goggo Hadiza ta karbi belt din dake hannunshi ammh bayan ta bari sun lallasu,domin sun jiki kowannensu jikinsu duk shatin belt ya kwanta kuka suke kamar ransu zai Fita.