Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

TeamTaheer# where are you??yau na hadama mutuminku zafi da yawa????sorry daddy????

Mum Ashraf ✨

????Dr.TAHEER????

Written by Maman Ashraf✨

Wattpad@ummuashraf22

09

Itama Layla ganin a yanayinda daddyn nata ya fita ta Mike da sauri zuwa masaukin nashi ta shiga knocking jin kofar a rufe take…”daddy plss open the door bakada lfy ne?..ta fada daga nn inda take tsaye…tayi kusan minti goma tana bugu Amma no response Usman ne yace Mata maybe baya ciki haka nn ta hakura suka koma ba don ta yadda ba…sai tunani take to meyake damunshi??

Taheer kam kafin dare yayi nisa zazzabi me zafin gaske ya rufeshi…yana kudundune cikin blanket sai rawan sanyi yake…yanata kokarin ya dena tunanin komai Amma his heart is not helping matters at all…ya kasa dena tuna maganganun da sukai da alhaji da yai tunanin Layla zata auri wani kuwa ji yake tamkar zuciyarshi zata dena aiki..gaba daya ya susuce sai surutai yakeyi shi kadai”ya rabbi why me?rabbi ka taimakeni ka ciremin son yarinyar nn daga zuciyata…Allah ka yayemin wnn soyayya ko zan samu sassaucin abinda nakeji”haka yaita surutai har garin Allah ya waye bai samu bacci ba sai da yai sallahn asuba bacci barawo yayi gaba dashi.

Itama Layla bata tashi da wuri ba…tayi wanka ta shirya ta dora dogon hijab kan dan towel din dake jikinta ta nufi boys quaters don amso kayanda zatasa a wurinshi…tana isa ta fara knocking daidai fitowanshi daga wanka yazo ya bude Mata…ta shigo cikin dakin idonta a kanshi tace daddy what happened to your eyes?ba tareda ya kalleta ba ya isa gaban mirror ya fara shafa mai a takaice yace daita”nothing” gaban mirror din ta karaso ta riko hanunshi tana kallonshi idonta har ya kawo ruwa tace”I don’t believe you daddy…don Allah ka fadamin daddy bakada lfy ne…ta karasa mgnr hawaye na sauka kan fuskanta…ya jata gefen gado suka zauna ya shiga share Mata hawayen yace”mene abin kuka kuma..lfyna qlou na fada maki…kaina ne kawai kemin ciwo…”to daddy kaje ayi maka allura mana…dukda bacin randa yake ciki Saida ya Dan saki murmushi snn yace”don’t worry idan munje gida zansha magani so stop crying kinji…a hankali ta rungumeshi gam tana share hawayen tace I love you so much Daddy..Ni banaso ina ganinka a haka…nafiso kullum in dinga ganinka kmr yanda kake…wani tsalle zuciyarshi tayi jin yanda ta rungumeshi..a hankali yai hugging nata back shima yanajin kalmar I love you din nn har cikin kwakwalwarshi..kawai sai zuciyarshi ta raya mai wata rana haka zata fadama Usman tana sonshi maybe ma har hugging nashi zatayi..da sauri ya saketa tareda mikewa ya koma gaban mirror zuciyarshi sai kaiwa da kawowa take..kawai the thought of her telling someone she loves him yasa yaji tamkar ya kashe kanshi ya huta..ta sake dawowa gabanshi tace”daddy kayana zan dauka…ba tareda ya kalleta ba yace” gasu can”..ba musu taje ta dauka tana dab da fita taji yace”kiyi sauri ki shirya da wuri zamu tafi…tace toh snn ta fita duk jikinta a sanyaye.

10 daidai sun gama sallama da mutanen gidan sun fito…driver zai saukesu a kano daga nn su karasa Abuja a jirgi…Usman ya zagyo saitin inda Layla take Yana Mata mgn kasa kasa…da sauri Taheer ya dauke kanshi Yana kallon gefe…gabanshi na tsananta faduwa…ganin lokaci na kurewa yacema driver”let’s start going banaso muyi missing flight…nan driver ya tada mota usman ya matsa baya yanata dagama Layla hannu har suka fita a gidan…Layla ta Kai dubanta ga Taheer da har ynxu kanshi na window ta matso kusa dashi a hankali ta rungumo hanunshi a kirjinta ta kwantar da kanta a shoulder dinshi snn ta lumshe ido kmr me bacci…a hankali ya juyo da fuskarshi yana kallon yanda ta makale mai..wasu hawaye suka taho mai yai kokarin maidasu tareda sa hanu ya janyo daya hanun nata ya shiga murxawa a hankali..shi kadai yasan abinda yakeji duk sa’adda ta rabeshi musamman ynxu da yake ganin ya kusa rabuwa da ita rabuwa Kuma na har abada..a haka bacci yai awon gaba dasu basu tashi farkawa ba Saida suka shigo kano driver na tambayan Ina zai kaisu…da sauri yace mai ya kaisu airport kawai…da yayi niyyan su biya gidan umma Amma he can’t..yasan idan yaje a haka zataita tambayanshi meke damunshi and he can’t tell the truth..driver na ajiyesu ya tafi..su kuma suka zauna jira har time na tashinsu yayi suka tafi.

Bayan sun sauka drop na taxi ya daukan musu har gida..suna shiga yacema Layla ta shiga ciki shima zaije part dinshi ya Dan watsa sai ya shigo…hakan ta wuce ta sanar da ummi abinda yace snn itama ta shiga dakinta.

Ganin shiru shiru be shigoba har dare yasa ummi tunanin ko bayajin dadine…da kanta ta hada mai abinci kan tray ta bama Layla tace ta kaimai part dinshi.

Lokacinda ta shigo shiru part din nashi kmr ba mutane a ciki..ta ajiye tray din hanunta nan parlor snn ta shiga bedroom dinshi…yana kwance rigingine a kan gado…idanuwanshi lumshe kmr me bacci..ta karaso a hankali ta zauna dab dashi tasa hanu ta riko nashi hanun dake kan cikinshi..ya bude idonshi da sauri…ganin itace ya mike zaune yana kokarin daidaita kanshi kafin yayi mgn ta rigashi”daddy pls what is happening to you?ya Dan qaqalo murmushi yace I have told u baby ba abinda ke damuna it’s just headache…ta shiga girgiza Kai tace ni dai ban yadda ba daddy,,dole akwai abinda ke damunka…yai shiru Yana kallon yanda take girgiza Kai idonta har ya ciko da hawaye…yasa hanu ta riko fuskanta Yana kallon idonta yace mene abin kuka Kuma baby…tace”then tell me abinda ke damunka plss..ya lumshe ido ya bude yanajin yanda zuciyarshi keta kokarin bayyana abinda ke cikinta snn a hankali yace”just keep praying for me baby…kitamin addu’a Allah ya yayemin abinda ke damuna and Allah ya min zabi mafi alkhaiy”…ya share Mata hawayen Yana kokarin murmushi yace u know I hate to see u crying..ki dena banaso”..ta karasa share tears din nata tace ummi”tace in kawo maka abinci..Yana parlor”..yace “alright tashi muje ki zubamin..ba musu ta mike a hankali ta fita a dakin…ya sauke ajiyan zuciya tareda dafe saitin heart dinshi yace”oh Allah am doing better than I expected…Rabbi pls let it continue like this…ka bani ikon danne abinda ke zuciyana kar ya kaini ga aikata butulci ya rabb”yana gamawa yamike zuwa parlon.
tana zaune ta gama serving dinshi abincin..ya karasa ya zauna Yana tunanin yanda zai iya cinye uban abincin nn data zuba mai…har yafara ci sai Kuma ya dago ya kalleta”zo muci”..ta makale kafada tace mai am full..bai sake cewa komai ba ya shiga cin abincin bawai dan yanajin dadinsa ba sai Dan yanaso tabar tunanin wani abu na damunshi..da kyar yaci kusan rabi yasha ruwa snn yace mata na koshi baby..thank u so much”tai murmushi snn ta kwashi abubuwan zata fita dazu..shidai binta kawai yakeyi da kallo..har takai bakin kofa snn ta juyo tace”am coming back right away”murmushi shima ya mayar Mata tareda daga Mata Kai snn tasa Kai ta fita…Yana nn zaune sai gata ta dawo..ta zauna kusa dashi tace I want to talk to you daddy..Ina sauraronki baby what is it?..tace”daddy ai kasan ya Usman na Dutse koh..da sauri ya juyo yana fuskantarta lokaci daya gabanshi yayi wani irin faduwa..yai kokarin saita kanshi snn yace yes na sanshi…ta bude hanunta dake dunkule saiga wani box mai kyau..Mika mai box din tayi tana cewa”shi ya bani wnn ring nace bazan amsa ka hanani..shine hajiya tace i should accept wai idan kace baka yadda ba sai maida mishi..nayi trying musu bayani amma sun kasa fahimta na..wai he is gonna miss me nima i shoud give him something in return”ya bude ido sasai Yana kallonta yace what did u gave him?..ta Dan tabe baki snn tace”I gave him nothing..nace ni banada abunda zan bashi wnn Kuma..ta nuna diamond ring dake Dan yatsanta snn tace”it’s from you so bazan iya rabuwa dashi ba..ta karashe mgnr tana murmushinta mai kyau…shiko Taheer kallonta kawai yakeyi with adoration..komai nata is perfect kmr ita tayi kanta and komai nata yanaso komai nata yana burgeshi amma he has no choice..haka nan yanaji yana gani zai daurama wani aurenta da kanshi..kawai sai yaji hawaye na nemon zubowa a idonshi yai saurin kawar da kai yadan sharesu yanda bazata ganiba snn ya dawo kanshi ya kalleta still murmushi take mai snn ya kalli box din dake hanunta ya karba ya bude wani diamond ring ya bayyana Dan karami me kyau sosae..shiru kawai yai ya kurama zoben ido tamkar shine Usman din…ganin yanda ya kurama zoben ido tasa hanu ta amsa tana cewa”zan bada a mayar mai da kayanshi dady..dama ni bemin kyau ba”..baice komai ba yasa hanu ya amsa box shima ya bude snn ya ciro ring din ya kama dan yatsanta yasa mata snn yakai hanun nata yai kissing yana kallon yanda ring din ya Mata kyau can kasan makoshi yace”ya miki kyau”ta sake wara ido tana kallonshi mamaki sosae ya cikata tace”ban gane me kake nufiba daddy”…Ina nufin you should accept it.. Usman is your brother so bazan hanaki amsan abu a hanunshi ba okay??tasa hanu ta cire zoben tana Dan turo baki tace ni bemin kyau ba daddy..bakin data turo yadan ja da hanunshi yace ya kamata ya miki kyau mana baby..now muje in kaiki ki kwanta Nima bacci zanyi…ta sake turo bakin ta rungume hanunta a kirji snn tace ni yau anan zan kwana..ya wara ido yace hope bada gaske kikeba?..ta juyo tana kallonshi still bakinta a tunzure tace am damn serious daddy..yau a kusa dakai zan kwana..ta karashe mgnr tareda murguda Dan bakinta.. murmushin gefen baki ya saki tareda dauke kanshi gefe..yanda take murguda mai bakin nn kawai se yaji he wants to kiss her..da sauri yai erasing thought din daga mind dinshi kmr Wanda yayi sabo sai Kuma ya mike ya kama hanunta yace muje in rakaki idan kikayi bacci sai in dawo..ta janye hanunta idonta har ya kawo kwalla tace Allah nidai daddy yau a kusa dakai zan kwana..yace”but baby how..taya zakice zaki kwana kusa dani bayan ga dakinki can…ta zame hanunta a nashi tana kokarin rugawa bedroom dinshi ya dagata cak ya nufi part dinsu da ita..har bedroom dinta ya kaita tanata kuka Amma bai saurareta ba ya Mata addu’a ya rufa Mata duvet snn ya mike ya kashe Mata wuta ya fita zuwa part dinshi..haka kawai ta kwana a part dinshi salon tajanyo ya aikata abun kunya..don a yanda yakeji din nn matukar ta kwanta kusa dashi to babu abunda bazai iya faruwa ba..”God forbid”ya fada tareda sauke ajiyan heart.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94Next page

Leave a Reply

Back to top button