Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

8 daidai yayi musu a hall din da zaayi dinner…da yake ba tare dasu ummi suka taho ba..su kansu da suka ganta ba Wanda bai yaba kyawun da tayi ba…Nafeesa na dan hararanta tace”wa ya baki daman zuwa kiyi wnn make up din Layla..kinfi kowa sanin idan Taheer ya gani bazaiji dadi ba”…tana rufe baki umma tace”nima abinda nake son tambayanta knn tun dazu..ko da bikinsu ma cemin yayi da yasan haka make up din zaiyi mata kyau da bai bari anyi mata shiba..shine yanxu kikaje aka sake yi maki sbd baki jin mgn koh”…Layla na kokarin mgn ummi tace”yanxu Aisha meye laifi idan tayi kwalliya da bikin ‘yar uwarta..inace ba Haram bane yin kwalliyan..yarinya da kuruciyanta da komai sai a hanata gayu kawai sbd wani Taheer..kemafa kinsan rigiman Taheer idan zaa biye mai to yarinyar nn ba karamin takurata zaiyi ba..don Allah da annabi ku kyaleta tayi abunta”…sai ta juya tana fuskantan Layla tace”yi tafiyarki kinji..kinyi kyau sosae wlh..banda kaddara ma ai kinfi karfin Taheer wlh..mutumin da ya girmi uwarki sbd tsabar son kai aka shiga aka fita Saida aka bashi aurenki”…da sauri Layla ta bar wurin dama Allah Allah takeyi ace ta tafi don bata San me zata ce musu ba…umma na duban ‘yar uwar tata tace”ya zakice haka Yaya..ita ba itace ma tayi dacen miji ba..wlh Layla ko bata auri Taheer ba nasan zai iya samun Wanda ma tafita komai ya aura..amma ita har ta mutu bazata sake samun wanda zaiyi mata irin son da Taheer din ke mataba”…ummi na tabe baki tace”ai bazaki taba ganin fault din danki ba dama”…Nafeesa dake sauraron draman nasu dariya kawai takeyi kasa kasa..

8:45 daidai Taheer ya shigo cikin gidan bikin..bayan sun gaisa da Alhaji ya tambayi su ummi akace mai duk gidan sun tafi wurin dinner da akeyi…alhaji ya hadashi da wani daga cikin jikokinshi yace su tafi tareda Taheer din…Taheer ya mai sallama snn yabi guy din suka tafi…Allah Allah yake kawai ya ganshi a wurin…yasan zasuyi mamakin ganinshi don ba Wanda ya fadama he is coming…
Saida sukayi tafiyan almost 20 mins snn suka isa hall din…bayan guy din ya gama parking suka fito daga motan snn suka doshi cikin hall din…tun daga waje ana jiyo sautin kida dake tashi a ciki…
Suna shiga idanun Taheer suka sauka kan Layla dake gaban amarya da ango a tsakiyar fili tanayi musu liki…ba ita kadaice a wurin ba hadda Ramla da sauran family dinsu amma idanunshi ita kadai suka hango mai taci kwalliya kmr itace amarya snn tana lika kudin tana dariya tana Kuma dan taka rawa a hankali…wani abu yaji ya taso tun daga cikin cikinshi ya tokare mai a makogaro…ya lumshe ido snn da kyar ya hadiye wani yawu mai daci da yaji ya cika mai baki all of a sudden..idanunshi ba abinda zaka gani sai zallar kishi…kishin yanda ta caba uban kwalliya haka..ta shiga cikin Arrijaal suna kallonta..suna kallon dariyarta snn suna kallon jikinta da yake juyawa as a result of rawan da takeyi… “innalillahi wainna ilaihi rajiun”kawai yake furtawa..gaba daya ya sandare a wurin ya kasa gaba ya kasa baya sai kace gunki..

Idan baku mantaba I once told you Nafeesa da Mijinta Awwal were cousins..so kar wasu su fara tunanin me zai kawo Ramla Dutse..itama family dinta ne..da mahaifinsu da mahaifin Awwal uwa daya uba daya suke.????
hope you are enjoying????

Mum Ashraf ✨

????Dr.TAHEER????

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

46

Wata yarinya ce tazo wucewa ta gabanshi yayi saurin tsaidata Yana nuna mata Layla da hannunshi yace”kin San waccen?..”yarinyar ta kalli inda yake nuna matan snn tace”eh na santa mana..Layla ce”…da sauri Taheer yace”yawwa dn Allah kawai ce Mata zakiyi tazo Ina kiranta”…tace”inji wa zance?..”yace”kawai ki nuno mata ni zata gane”.. yarinyan tace toh snn ta nufi wurin da su Laylan suke…Saida taje har kusa da Laylan snn ta nuno Mata shi da hannunta kmr dai yanda yace tayi tace”kinga wancan mutumin ne yace inyi mai mgn dake”…Layla ta daga idanu tana kallon Wanda yarinyan ke nuna Mata…sai ta zare idanu da sauri hadda su dafa kirji tace”daddy”…yarinyan tace mata”eh shi yace in kiraki..kin sanshi ne”…Layla da batama jin abinda yarinyan ke fada kawai sai ta nufi wurin da yake..gabanta sai dukan tara tara yake..tasan da kyar idan basu rikici dashi ba yanzu..amma ya akai ya taho yau shida yace sai gobe zaizo…

Taheer na ganin ta kusa karasowa inda yake sai ya juya tareda fita daga cikin hall din…Layla na binshi da kallo itama ta fita da ciki…tana fitowa taji an kama hanunta da kyau snn an shiga janta suna tafiya daga wurin…tayi tsit kawai tana ganin yanda yake janta kmr zasu tashi sama…bakin titi taga sun fito…har ta fara hawaye tace”daddy listen to me dn Allah..ka tsaya kaji bayanin da zanyi maka”…bai tanka mata ba..ya tsare musu taxi..ya dan risina saitin mai taxi din yace”nearby hotel nakeso ka kaimu..baki ne mu..so bamu San kan garin ba”…mai taxi din yace”ba damuwa ku shiga muje”…ya bude motar ya turata ciki snn ya zagaya shima ya shiga..Layla dake kuka wiwi tace”daddy ka saurareni dn Allah..kar kayi haka daddy su ummi zasu yita nemana..dn Allah ka maidani”…ke da kike karatu idan kin amsa to shima Taheer ya amsa…Yana dafe da kanshi kawai yanajin yanda har yanxu zuciyarshi batayi sanyi ba…duk ya rufe ido sai ya hangota tana rawa tana dariya a cikin maza duk suna kallonta..shi gani yake yau babu kalar namijin da bai kare mata kallo ba…sunyi tafiya kusan na 11 mins kafin su isa hotel din…ya kama hanunta suka fita daga motan..ya biya mai taxi kudinshi snn suka shiga ciki…har yanxu Layla bata bar kuka tana rokon yayi hakur ya maidata ba amma kmr da dutse take mgn don ko kallon inda take baiyi ba…suna shiga reception yayi musu booking daki..aka fada mashi room number snn ya amsa key suka tafi zuwa dakin…ganin yanda take tirjewa tanaso ta tara mai jama’a kawai sai ya sunkuya ya dauketa cak snn yaci gaba da tafiya har zuwa kofar dakin…ya matseta da hannu daya snn ya bude kofan dakin da daya hannun…yana shiga ciki ya sake maida kofan ya kulle snn karasa cikin dakin tareda ajiyeta kan gado…fuskan nn nashi a daure yace mata”stop crying”…da sauri ta hadiye kukan nata tana gyada kai alaman ta dena…shi kuma ya haura kan gadon tareda kwanciya yana sake lumshe idanunshi…Layla ta matso kusa dashi a hankali tace”daddy am sorry”…ya bude idanun nashi da kyar yace mata”kinyi min wani laifi ne..why are you apologizing”…tana girgiza Kai da sauri ta sake cewa”I know..ba sai ka fada ba..nasan nayi maka laifi amma dn Allah ka tsaya ka saurareni…anty Ramla da Ya Ma’u ne suka dage sai anyi min..wlh daddy Saida nace musu banaso anty Ramla tace ai ba yau zakazo ba wai dole sai anyi min..am telling you the truth daddy kuma ka tambayi Anty Ramla zata fada maka”..Taheer ya mike zaune da kyar yana fuskantarta yace”you have no idea how jealous I am baby..da kin San yanda nake kishinki da duk bazakiyi wnn abubuwan ba…look at how beautiful you are..kikayi make up baby..kika sa mayafi snn kika fito da gashi kika shiga cikin taron maza kina rawa kina musu dariya baby is that fair..kinsan yanda naji dana ganki kuwa..kinsan zuciyata ta kusa bugawa”.. ya karasa mgnr yana girgiza kai tareda sake lumshe idanun shi..har yanxu bai bar takaicin wnn abu ba…Layla tasa hannu tana share hawayenta tace”na sani daddy..dn Allah kayi hakuri..wlh ba laifina bane..am so sorry ka yafemin”…ya bude idanuwanshi tareda zubasu a kanta…ganin yanda take hawaye wani kan wani sai yasa hannunshi ya janyota jikinshi…ya rungumeta sosae murya a hankali yace”you have no idea how much I love you baby..Ina sonki sosae..kimin alkawai bazaki taba barina ba in future..I will be nothing without you..I love you so very much”…Layla ta saki murmushin jin dadi kafin tace”baka ce ka yafemin ba daddy”…tana rufe baki yace”na yafe maki babyna..kawai dai inada kishi ne..amma bazan iya daukan fushi dake for so long ba kin sani..so ki kiyaye gaba kinji”…tasa hannun tayi hugging dinshi itama tace”nagode sosae daddy..I love so much”…yana murmushi yayi kissing kanta snn ya dago face dinta yana kallo yace”you look so gorgeous baby”…itama dagowa tayi tana kallonshi with a smile tace”you also look handsome hubby..and I love you for that”…Taheer ya dago face dinta yana kallo yace mata”I like that name”…sai ya matso da face din nata dab da nashi ya hade..hancinshi na gogan nata hakama lips dinsu…Saida ya lumshe idanunshi kafin yace”baby please”..Layla ta bude ido tana kallonshi sai kuma ta sake maidasu ta rufe tanajin yanda heart dinta ke beating at a faster rate…Taheer ya sake matso da face dinshi jikin nata yayi kasa da murya yace”baby dan Allah kinji..ki tausaya min plss”…da sauri Layla ta bude idanunta don sai yanxu ta fahimci abinda yake nufi…ta shiga ja baya da sauri tana girgiza kai tace”no daddy..dn Allah kayi hakuri”…yai azaman dawo da ita jikinshi still murya a kasa yace”dn Allah baby kiyi hakuri..I can’t..ki taimaka min kinji”..tana kuka tace”daddy ni tsoro nakeji..dan Allah ka maidani kar su ummi suyita nemana basu ganni ba dn Allah”…yana girgiza kai shima yace”nace maki bazakiji zafi ba baby..kiyi hakuri ko 10 mins ne kinji..I promise I’ll be gentle”.. daga haka bai sake bata space din mgn ba ya hade bakin nasu wuri daya…
(Asha kuka lfy????????♀️????)

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94Next page

Leave a Reply

Back to top button