Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Taheer bai samu isowa daukanta ba sai wurin 4:30…aiyuka ne sukamai yawa sosae a office and he’s the only doctor around..
Yana gama parking ya shiga Kiran wayanta…har ya gama ringing Layla na duniyar tunani bataji ba…sai a na biyu ne taji vibration din wayan dake cikin bag dinta…ta daukota da sauri snn tayi picking…yace Mata ya iso…sai ta mike zuwa inda tasan zata sameshi…Taheer tun da ya hangota daga nesa ya fuskanci something is wrong with her sbd yanda take walking slowly…kafin ta karaso inda yake ya fito ya bude Mata mota…tana zuwa sai ta shiga cikin motan kawai…ya rufe kofan snn ya juya shima ya shiga…Saida suka bar haraban school din yace daita”baby are you alright..I mean what’s wrong with you”…tana kokarin dora murmushi kan fuskanta tace”ba abunda ke damuna mana daddy..gajiya ne kawai”….tana rufe baki yace”I don’t believe you baby… your eyes are swollen..am sure kuka kikayi”…tace”Allah daddy ba komai..gajiya ne kawai..kasan yau fa tun safe muke lectures ko abinci banci ba sai yanxu”…Yana murmushi yace”medicine din knn..har yanxu ma baku fara karatu ba baby..this is just an introduction”…tana dan turo baki tace”I think guduwa zanyi gsky”…ya saki dariya yana cewa”don’t be silly Mana..I know my baby is very intelligent..she can make it”…tana girgiza kai tace”aah fa daddy wnn compliment din nake won’t change a thing..ni na fara gajiya gsky”….dariya ya saki sosae don mgnr nata ba karamin dariya ya bashi ba..wai ta fara gajiya..to me akai da maza.

Suna isa gida kowa ya nufi yayi freshen up snn suka fito cin abinci don already ya siyo musu abinci…kememe Layla tace ita bazataci abincin ba wai ta koshi…haka nn ya rabu da ita don yaga da gaske bataci ba…shima sai ya samu kanshi da kasacin abincin…for sure yasan akwai abunda ke damunta duk sai yaji he’s not normal shima…bai son abunda zai daga mata hankali ko kadan..

7:45pm

Daidai wnn time Taheer ya dawo daga masjid…ya samu Layla zaune a parlon sama ta fada duniyar tunani…mamaki ya sake kamashi ganin hankalinta na kan tv amma ba kallon takeyi ba…a hankali ya karasa ya zauna kusa da ita…ya dauki remote ya canxa channel zuwa Zeeworld don yasan tana sonta snn yace Mata”baby yau babu kallon Twist Of Fate ne”…dan girgiza kai tayi tana tabe baki tace”am not in the mood”… Taheer ya zaro idanu waje jin abunda tace…duk soyayyanta da Twist Of Fate yau tace she’s not in the mood dole akwai abunda ke damunta…ya janyota jikinshi aiko kmr jira takeyi ta kankameshi sosae…yana shafa kanta yace”baby yau su Abhi da Pragya ne bakison gani Kuma…tell me abunda ke damunki plss..kin sani a damuwa fa”….Layla na hawaye tace”I don’t want to loose or share you with another dady..I love you”…maganganunta sun bashi mamaki sosae don baisan abunda yai warranting such statement ba…ko dai wani ne yace mata she’s going to loose him…mgn irin wnn bai taba shiga tsakaninshi da itaba…to me a kawo mata wnn tunanin all of a sudden.

Mum Ashraf ✨

????Dr.TAHEER????

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

34

Hankali tashe Taheer ke share hawayen nata yace”baby what is it..and waya fada maki zakiyi loosing ko sharing dina da wata..you know I love you…I belongs to only you..so ki dena damun kanki kan such a minor issue”…Layla na girgiza ta sake cewa”an ce maza basuda tabbas”…wani mamakin ta sake ba Taheer don bai San duk me ya kawo wnn maganganun ba…yasan definitely wani ne zai fada mata wani abun ita Kuma ta yadda…ya dago kanta yana kallon wet face dinta yace”baby calm down mana..duk meya kawo wnn maganganun..idan ma wani ya fada maki haka bai kamata ki yadda ba baby..you know how much I love you…I can die for you baby and you alone…so ki dena wasting min precious hawayenki kan wnn mgnr”…maganarshi ba karamin sanyaya Mata rai yayi ba…ta shiga share hawayen nata shima Yana tayata…ta rungumo hanunshi a jikinta kafin tace”and daddy daga yau inaso ka dena siyo mana abinci a waje…zan na shiga kitchen Ina yi mana girki da kaina”…kallonta kawai yakeyi don he’s speechless…ita Kuma ta turo baki ganin kallon da yake mata tace”ni da gaske nakeyi fa daddy”…Taheer ya lumshe ido kawai sai ya sunkuyo yayi brushing lips dinshi a kan nata for like 2 secs snn ya sake rungumeta a jikinshi gam yana cewa”yaushe baby ta iya girki ban saniba”…still bakin a tunzure tace”am going to learn..ai kowama Saida ya koya snn ya iya”…Taheer na gyada Kai yace”naji..yanxu a Ina Zaki koya”….tace”zan na downloading videos Ina kalla..and zamu fara online cooking classes cikin week din nn”…yace”that’s a great idea..kice zamu fara shiga kitchen munayin girkinmu da kanmu”…Layla da harta fara smiling tace”yeah”…ya sunkuyo daidai kunnenta yace”tell me wa ya baki wnn shawaran”…ta sake turo baki tace”ba kowa”…bakin nata ya ja da hanunshi yana fadin”idan baki dena turomin lips din nn ba zakisha mamakina wlh”…sai Kuma tasa dariya tana boye face din nata a jikinshi…shima yana smiling yace”to yanxu me zakici”…ba tareda ta dago kan nata ba ta nuna goran fresh milk dake kan table tace”nasha wnn..so am ok”…ya Dora kanshi kan nata Yana shaqan daddadan kamshin dake fita a gashinta yace”so yanxu Zaki kalla Twist Of Fate din”…ta dago kanta still smiling tace”eh mana..9 ake farawa ai”…ya mike tsaye Yana fadin”to bari in dauko fresh milk din nima insha tunda kin hanani cin abincin”…batace mai komai ba..tanadai binshi da kallo har ya fita daga parlon..ta sauke ajiyar zuciya mai karfi kafin tace”in Allah ya yadda na kusa iya girki nima”

Shiko Taheer har yanxu bai bar tunanin waya bata wnn shawaran ba…yasan dai haka nn bazatayi wnn tunanin ba..amma ko waye ya bata wnn shawaran ya kyauta kam…dukda rashin iya girkin nata ba wai yana damunshi bane amma sai yaji idan har zata koya din zaiso hakan…at least zasu huta da fadan da sukesha wurin umm.

Washegari da safe kmr yanda ta fada..da kansu suka shiga kitchen bayan tayi downloading different videos na lunch.. breakfast da dinner…tun daren jiya take aikin kallan videos din idan yaje karshe haka zata sake dawowa…cikin vidoes din ta samu very simple one.. Wanda sukeda engredients dinshi a gida tace shi zasuyi da safe…haka kuwa akai don daga ita har Taheer din suka shiga kitchen suna yin aikin tare…basu gama breakfast dinba sai wurin 8:30 Allah yasota ma yau 9 zata fara lectures ba 8 ba..
Bayan sun gama suka haura sama kowa yayi wanka ya shirya snn suka sauka don yin breakfast din…yau da kanta tayi serving dinshi snn itama tayi serving kanta…idanunta a kanshi lokacin da ya fara cin abincin tanaso taga reaction dinshi..gabanta sai faduwa yake don gani takeyi kmr baiyi dadi ba…shiko Taheer da yaci sai yaji abincin is not that bad…tayi kokari sosae a matsayinta na first timer dai…sai ya sakan mata smile tareda yi mata alaman jinjina da hannunshi…ta saki wani wawan ajiyan zuciya tana murmushi…at least dai baice abincin ba dadi ba…sai yanxu itama ta samu ta faracin abincin…itama din bataji irin rashin dadin nn ba sosae a bakinta…so sai ta karajin dadi tareda alkawarin zage damtse ta koyi duk wasu nau’i na abinci don ta na burge mijinta itama(umh su Maryama an shigo gari????)

Ko a school yau saida ta ba Hanna lbrin girkin da sukayi…Hanna nata mata dariya wai ba sabon ba…kuma ta tura Mata wasu recipes kala kala ta WhatsApp snn ta tabbatar Mata da cewa tayi Mata registration na online classes din data fada…nan dai Hanna ta cigaba da bata kwarin guiwa da kuma nuna mata indai bata zage ta iya girki ba to tana dab da rasa mijinta…wnn mgn har yanxu Layla ta kasa sabawa dashi…duk Hanna ta fada sai taji kmr ta kurma ihu don takaici.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94Next page

Leave a Reply

Back to top button