Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Suna shiga daki ta zauna gefen gado tareda bubbuga gefenta tace mai “zauna nan”baiyi musu ba ya zauna duk jikinshi a sanyaye,,umma ta fuskanceshi da kyau snn ta fara mgn”tambaya nake son yimaka son and inaso ka fadamin gaskiya abinda na tambayeka”ya jinjina Kai yace InshaAllah…”inaso ka fadamin Taheer kanajin sha’awa ne koko bakaji gaba kwata kwata?ya zaro idonsa da sauri yana kallon umman yace”umma wnn wace irin tambaya ce?ta dakatar dashi amsa nakeson ji ba cewa nai ka tambayeni ba,,,yai shiru na tsawon lokaci kmr dai bazai ce komai ba,har saida ta sake mai mgn snn ciki ciki yace”inaji”then meyasa bazakayi aure ka samu wadda zata dinga kawar ma da sha’awan ka ba,kodai kana neman matane??tambayar ta sake bashi mamaki sai yai shiru kawai ya kasa mgn…Ina maka mgn kayi shiru ko ban isa dakai bane?a hankali yace wallahi ban taba neman mata ba umma,Ni ban taba ma kusantan abunda zai alakantani da zina ba,tace indai abunda ka fada gsky ne meya hanaka aure,sa’o’inka da kannenka gasu nn duk aure garesu da yara Amma Kai ko damuwa ma bakayi,naga alama idan aka xuba maka ido haka zaka kare rayuwarka ba tareda kayi aurenba,to bari kaji in fada maka,wnn shine last worning da zamu baka,kodai ka fito da matar aure ko Kuma mu zaba maka Mata da kanmu,Kuma wlh duk wadda aka zaba sai ka aureta don bazamu zuba maka ido ka lalata rayuwarka ba”umma ta kare mgnr cikin fushi,shiko gaba daya jiyai kmr yai kuka har ya gaji da mgnr auren nn,he wish zai iya fada musu wadda yakeso amma he can’t,haka yanaji yana gani zai auri wadda ba sonta yakeba,ganin yayi shiru umma tace”u know what?bakasan zafin haihuwa ba Taheer don haka bazaka gane me iyaye keji kan duk wani ala’amari daya shafi ‘ya’yansu ba,da kanada ‘da zaka fahimci tsananin qaunar da iyaye kema ‘ya’yayensu snn zaka fahimci me akeji idan mutum yaga wani abu na Shirin faruwa da danshi”a hankali ya dago idanunshi da suka jajir Yana kallon umman yace”umma don’t say this plss,ko ban haihuba inada baby and inayi mata sonda banajin ko ‘ya’yan da na Haifa zan sosu kmr haka,Ina sonta fiyeda yanda nakeson kaina,Ina damuwa da lamuranta fiyeda komai a duniya,umma idan baby na rashin lfy wlh kusan tare muke ciwon,nima kwanciya nakeyi bazan taba samun sukuni ba sai ta warke,idan tana cikin bacin rai ji nake kmr in dauko damuwan in dawo dashi kaina sbd banason ganinta a haka,snn idan tana farin ciki na tabbata nawa farin cikin Yana fin nata kawai sbd farin cikina in ganta cikin farin ciki,inasonta sosae umma and ko a kanta nasan me ‘da yake nufi wurin iyayenshi Kuma nasan yanda sukeji idan abu ya samu dansu Amma umma dn Allah ku bani lokaci,nayi alkawarin zan kawo muku matar da zan aura har gida”shiru umma tayi na tsahon lokaci tana nazarin kalamanshi,,ganin kmr tunani take yasa hanu ya riko nata, ta kalleshi da sauri shi Kuma ya langabe Kai yace kinji umma plss…ta sauke ajiyan zuciya snn tace shknn Allah ya zaba mafi alkhairi ya amsa da ameen,,ya mike ya fita bayan tace zai iya tafiya,ita Kuma ta zauna tana tunano kalamanshi.

Yau Monday tun safe suketa shirye shiryen surprise birthday party da Layla ta shiryama dadyn nata,komai a boye sukeyi don basuso ya sani.Karfe 8:30 ya shigo parlon cikin shirinshi na tafiya aiki ya gaisa da iyayen snn ya wuce dakin Layla daketa faman wrapping gifts din da zata bashi,mamaki sosae ya kamashi dayaji kofan a rufe yasan bata rufe kofa da key,yayi knocking,tace”Al’ameen plss go away idan na gama zan kiraka”mamaki ya sake kamashi jin abinda ta fada to me takeyi?yace baby open up its me”da sauri ta diro daga gado tana zare idanu,ta shiga tattara duk abubuwan data zube kan gadon tana boyewa tana gamawa taje ta bude mai kofan sai kalan murmushi take tace”dady nah”ya bita da kallo yanason gano abinda takeyi yace why did u lock the door?tace dady Al’ameen ne ke takuramin shine na rufe…yai shiru kmr bai yadda da abinda ta fada sai Kuma yace ohk zan wuce clinic toh”tace Allah ya kiyayemin Kai dady ya dawomin dakai lfy,amsa da ameen snn ya juya har ya kusa zuwa parlo tace dady karfe nawa zaka dawo?ya dakatar da tafiyar da yakeyi tareda juyowa yace”what are u up to?ta Dan wara ido tace am no upto anything dady kawai inason jine,kmr bazai fada mataba sai Kuma yace yau inada aiyuka da yawa gsky so zan iya kaiwa 6 ko ma infi haka,tace alright dady saika dawo yace Allah yasa snn ya fita,tana ganin fitanshi ta sauke ajiyan zuciya tana dafe chest tace gsky dady is very smart,har ya fahimci am upto something,well don’t worry daddy na I just wanted to surprise you.

Mum Ashraf ✨

????Dr.TAHEER????

Written by Maman Ashraf✨

Wattpad@ummuashraf22

07

Bayan sallahn azahar masu decorations da aka Kira sukazo…without wasting of time suka fara aikinsu a nan compound din gidan…zuwa lokacin kuma mutane na jiki sun fara zuwa….Ramla ma tun around 11 mijinta ya kawota…ummi sai mita takeyi wai don me zata takura kanta zuwa abinda bai zama doleba bayan tana fama da tsohon ciki…haka ma Yusuf da matarshi wurin 3 sukazo yaransu Kuma na islamiyya..sosae gidan ya fara cika da mutane Layla sai hidima akeyi da mutane(Ina ruwan uwar gayya????)

5:00pm aka kammala dukkanin shirye shiryen da akeyi,dama tuni akayi delivering manyan cakes din da Layla tai ma dadyn nata order,kowanne da picture dinshi a jiki snn an rubuta Hbd my daddy”sosae wurin yayi kyau, decoration din ba karamin kayata wurin yayi ba,mutane suka zazzauna a plastic chairs din dake jere a wurin,kowane table na dauke da different type of snacks da drinks ga silent music dake tashi a hankali,wurin looks very beautiful hakama mutanen dake wurin…su ummi na zaune gefe table dinsu daya da umma da Ramla da nafeesa sai hibba dake jikin mamanta,umma da ummi suna sanyeda dogon riga na wani brown lace,dinkinsu iri daya and kayan ba karamin kyau suka masu ba,Nafeesa Kuma da Ramla suna sanye cikin Arabian gowns Ash colour sun yafa mayafan a Kai,kallo daya zaka musu jini daya don suna kama sosae little hibba ma baa barta a baya ba,don tayi kyau sosae cikin English gown Wanda ya tsaya Mata iya gwiwanta.
Su Al’ameen Kuma na sanyeda dark blues suit sunyi suma sosae.
Sai Kuma Uwar taro me gayya me aiki hajiya Layla ‘yar gidan daddy…lol????tana sanye cikin fitted gown black,dinkin nada irin jelan nn kmr na amare da zakaga Yana Jan qasa,rigan ba karamin fito da coke shape dinta yayi don yayi fitting nata sosae,tayi turban style da head dinta golden,Dan kunne da sarqa gold,takalminta gold haka purse dinta ma gold,Ni kaina Dana kalleta Saida nace MashaAllah sbd tsabar kyawaun da naga tayi.

Taheer bai bar clinic ba sai after six,a hankali yake driving cox a gajiye yake sosae,lokacin da ya karaso gida anyi magrib don haka bai shigo gidanba sai ya wuce masjid,Yana idarwa ya taho gida Amma tun daga bakin gate mamaki ya fara kamashi ganin gidan dum kmr ba mutane ba haske to wa kashe bulbs din?shine tambayan dayama kanshi daidai yayi horn mai gadi ya bude mai gate din ya shiga,Sam bai lurada yadda gidan yasha decor ba cox ba haske and hankalinshi bai wurin Sam,bayan ya gama parking ya fito ko briefcase dinshi bai dauka ba ya nufi wurin me gadi da niyyar tambayanshi dalilin kashe kwayayen gidan sai kawai yaga haske ya mamaye wurin,ya tsaya cak da tafiyan da yakeyi ya shiga bin wurin da kallo”happy birthday to you, happy birthday to you”muryoyin occupants din dake wurin ya karade wurin,wani irin mixed feeling ya bayyana a fuskanshi,tsananin farin ciki da Kuma tsantsar mamaki”what a surprise”ya fada yayinda fuskanshi Banda murmushi babu abinda take,a hankali ya karasa inda mutanen suka direct wurin su ummi yaje ya shiga hugging dinsu daya bayan daya yana cewa thank u so very much,bayan duk sunyi wishing dinshi happy birthday yace whose idea is this plss,who organised this party?umma daketa kallonshi da murmushi ta nuna mishi inda Layla ke tsaye tanata kallon yadda abinda tayi yasashi farin ciki and that makes her happy too…wani irin kallo yake binta dashi gabanshi na wani irin faduwa,hakanan yaji he is restless,yes yasan Layla nada kyau Amma be taba ganin tamai kyau irin na yau ba,saida ya dafe saitin heart dinshi da yakeji Yana beating very fast kmr zai fto daga chest dinshi,kmr ana tunkudashi ya nufi wurinda take Yana zuwa yai hugging dinta tightly ya shiga blowing Mata kisses ta ko Ina a fuskanta,,bata hanashi ba sai ma dariya da takeyi sai daya gama ya riko fuskanta da hannayenshi yace thank u so much baby,I love so so very much muuaaaah”ya sake Mata wani kiss din a forehead dinta,ta Dora hannayenta kan nashi still smiling tace it’s my pleasure dady na am happy that you are happy with this and I love u more”gaba daya wurin aka shiga clapping musu,ba Wanda basu birgeba a wurin,ta janye hanunshi a hankali tace you go and freshen up dady Kai muke jira”Saida ya sake Mata wani peck din a hanunta snn ya nufi part dinshi feeling extraordinary happy.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94Next page

Leave a Reply

Back to top button