Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Har suka isa gidanshi dake Maitama..Layla bata dena kuka ba…gaba daya kukan nata ya dameshi…daurewa kawai yake…bayan ya shiga ciki yana gama parking ya bude motan ya fita…side din da take ya zagaya tareda bude kofan…bai tsaya yi Mata mgn ba kawai ya dauketa cak snn ya rufe kofan da bayanshi…Layla ta shiga wutsil wutsil tana fadin”daddy drop me..I can walk by myself”…Taheer baibi takanta ba ya nufi entrance din gidan…Saida yai unlocking kofan da key din dake hanunshi snn ya tura ya shiga ciki…Layla nata kuka tana ya ajiyeta amma yai Mata banza…Saida ya haura sama direcit to his bedroom snn ya direta kan gado…ta kwanta kan gadon tana Kara sautin kukan nata..Taheer ya dafe goshi tareda fadin”na shiga uku”..ganin da gske fa ba dena kukan zatai ba ya nufi inda take da sauri…ya dagota yana share Mata hawayen yace”so baby bakya tausayina koh..baki damuba duk halinda zan shiga right”…da sauri ta shiga girgiza mai Kai tace”daddy ummi…banaso mu barta daddy don Allah mu koma gidanmu”… yana girgiza kan shima yace”nan ne gidanmu baby..ummi Kuma i promise you ba abinda zai sameta..umma na tareda ita and na tabbata she’ll look after her..so stop crying..you know my heart aches for you…it aches whenever I see you in pain..so don Allah stop it”…ta gyada Kai a hankali…Taheer ya janyota jikinshi yanajin yanda jikin nata ke fitar da wani ni’imtaccen kamshi…sai ya janyeta da sauri yana fadin”now let me get you something to eat kafin mu kwanta koh”…Yana rufe baki tace”banajin yunwa”…yace”kinci abinci ne kafin mu taho”…da sauri ta daga mai Kai tana tuna uban kazan da ummi tasa Mata a gaba Saida ta cinye…bai sake cewa komai ba ya mike Yana cewa”alright muje kiyi changing I want to sleep”…ba musu ta mike tabi bayanshi..Saida ya fita ya dauko trolley din nata dake mota snn ya dawo tareda kulle ko ina..ya Kuma kashe bulbs din gidan snn ya haura sama…har yanxu Kuma Layla na biye dashi a baya kmr bindi…wata kofa taga sun shiga dake nn cikin parlon… corridor ne mai daukeda dakuna biyu…na farkon taga ya bude ya shiga…itama ta mara mishi baya…ya ajiye trolley din kan gado snn ya bude don nema mata sleeping dress…wata riga ya dauko ash color..jikinta cotton ne sosae…hanunta bai da wani girma can likewise tsawonta bazai wuce iya gwuiwa ba…ya ajiye gefe snn ya dauko daya daga cikin hulunanta na bacci shima ya ajiye gefe…ya juyo ya sameta tsaye tana binshi da kallo…Dan murmushi ya saki snn ya taka a hankali zuwa inda take…yasa hannunshi ya janyota jikinta…kafin ya shiga warware lafayan dake jikinta…itadai idanunta rufe ruf tanajin yanda yake warware lafayan…Saida ya gama wareta gaba daya snn ya shiga bin jikin nata da kallo…tayi mai kyau as always…a hankali ya dauko kayan dake ajiye kan bed din ya Mika Mata…idonshi a kanta”kinyi wanka kafin mu taho?..”…ta daga mai Kai alaman tayi…yace”ok ki cire kayan kisa wnn…nima zanje inyi changing”…yana rufe baki tace”ai tsoro nakeji daddy..nidai ka jirani pls”…bai sake cewa komai ba ya zauna gefen gado…har ta daga riganta zata cire a nn sai kuma ta fasa ta nufi bathroom…bayn mintina kadan ta fito sanyeda rigan da ya bata…ya sauke boyayyen a jiyar zuciya cikn ranshi yace”she always cute”…Layla ta karaso inda yake tace”na gama”…sai ya kama hanunta suka fita daga sakin zuwa nashi…ya zaunar da ita kan gado snn ya nufi closet tareda dauko pyjamas dinshi ya shiga bathroom…after like 6 mins ya fito…ya karasa inda Layla ke zaune har yanxu…kmr jira take ya zauna din ta matso tareda kwanciya a jikinshi…Taheer murmushi ya saki snn ya jata ya kwantar a kan gadon…ya rufa Mata duvet snn ya kwanta kusa da ita…Saida yayi addu’a ya shafa mata snn ya shafa ma kanshi…ya sauke wani nannauyan numfashi…this is what he has been praying for for…ya dade ya fatan Allah ya kawo ranan da idan yayi Mata addu’a zai kwanta kusa da ita kmr haka..ko bazaiyi komai da itaba he’s ok…ya lumshe idanu tareda fadin”Alhamdulillah”.
(Asuba ta gari amarya da ango????)

Washegari…

They slept peacefully that har suka kusa makara sallahn asubah…lokacin da Taheer ya tashi har an fara sallah a masjid..ya mike zuwa bathroom ya dauro alwala da sauri snn ya fito..ya tasheta itama taje tayi alwalan ta fito…shi ya jasu jam’i sukai sallahn..don ko yace zai fita masallaci ba lallai ne ya samu sallhn ba..Saida suka fara raka’atainil fajr snn sukai subhi…bayan sun idar Layla ta mike tareda komawa kan gado ta kwanta…shi Kuma nan yaci gaba da zama yana add’u’o’inshi…Saida gari yai haske sosae snn ya koma shima ya kwanta.

10:45am

Daidai wnn lokacin Taheer ya fito wanka…ya tsaya gaban mirror yana tsane ruwan jikinshi da towel…su Layla ajebo kuwa har yanxu baa tashi daga bacci ba…bayan ya gama tsane jikinshi sai ya zauna kan stool yana shafa mai…Saida ya gama tsaf snn ya nufi closet ya dauko kayan da zaisa…ya shiga bathroom ya sa Kayan snn ya fito…yana combing gashinshi a gaban mirror wayanshi ya fara ringing…yai saurin maidata silent gudun kar karan ya tashi Layla…yai picking tareda kaiwa kunnenshi…muryan umma yaji tace”Ina ka shigane na Kira baka daukaba”… yace”ina wanka ne umma…Ina kwana”…umma ta amsa da”lfy lou..ya gidan”…yace”gida lfy umma..Ina ummi”…umma tace”gata nn bari in bata ku gaisa”…umma na gama mgn ta mikama ummi dake zaune kusa da ita wayan…ta amsa tareda yin sallama…Taheer ya amsa sallaman shima snn ya gaisheta…tace”duk muna lfy..ya gidan..hope dai ba wani matsala”…yace”ba komai ummi”…ummi tace”to Alhamdulillah..Ina Layla”…Taheer ya danyi shiru kmr bazai ce komai ba..sai Kuma yace”tana bacci”…ummi ta saki salati tana fadin”dama abinda nake gudu knn wlh..inba iskanci ba Taheer ya zaka bari tayita bacci har karfe 11…wane zaiyi Mata gyaran gidan toh”…Taheer na shafa Kai yace”calm down ummi..ai yanxu ta kwanta baccin…gidan Kuma ba abunda ya sameshi…ko Ina tsaf yake”…wani salatin ummi ta sakeyi tace”ka tasheta a baccin nn ko sai naci ubanka…wane irin gida a gyare yake bayan jiya duk anyi dabdala a cikinsa…yanxu abunda zaka koya Mata knn”…murya can kasa Taheer yace”to bari in tasheta”…yana rufe baki ummi taci gaba da fadin”ka tasheta yanxu yanxun nn…tun sassafe Aisha ta damemu wai a kawo muku breakfast…Ni nace bazaa kawoba don nasan Kuna can Kuna baccin asara…gashi kuwa mgn na tabbata..Allah ya sawake muku wlh”…shidai bai sake cewa komai ba ya kashe wayar…ya ajiyeta nan kan mirror snn ya juya zuwa kan gadon…ya zauna a hankali yana kallon yanda take baccinta hankali kwance…harga Allah shidai ba son tashinta yakeyi ba…

Mum Ashraf ✨
[06/04, 21:21] Mrs Abba Sarkee❤????: ????Dr.TAHEER????

Written by Maman Ashraf ✨

Wattpad@ummuashraf22

I dedicated this page to my darling daughter♥️ Maimunatou Muneer Kibia♥️Mama Indo loves you so much????

30

A hanyansu na komawa gida Taheer yai kicin kicin da fuska…itadai Layla bata kulashi ba don ta fuskanci kiris yake jira…saida suka shiga har cikin gidan snn Salim yai parking…maimakon ta bude motan ta fita sai ta juyo a hankali tana kallonshi…shima kallon nata yake..ta saki murmushi mai kyau snn tace”daddy I hope dai ba fushi kakeyi Dani ba…”murya a kasa yace”da zan iya fushi dake din ma ai da ba hakaba..haka nn kika kama kika sa wnn gown din..am sure babu Wanda bai kalleki ba a wurin nn”..Layla ta rausayar da kanta tareda kama kunnuwanta da hannu tace”am really sorry daddy..i don’t mean to hurt you”…ya gyara zamanshi yana kallonta yace”kinaso in hakura”..ta daga mai Kai da sauri..shi Kuma ya saki wani smile yana nuna mata lips dinshi yace”kiss me indai so kike in hakura”…da sauri ta juyar da kanta tana fadin”you are not serious”.. Taheer ya zare idanu yana dariya yace”ni kike cema am not serious koh..just wait and see”…yana gama fadin haka ya shiga kokarin janyota jikinshi..ta hade jikinta wuri guda itama tana dariya tace”ni da wasa nake ma fa daddy..kayi hakuri dn Allah”… Taheer ya koma inda yake ya zauna snn yace”toh indai kinaso in hakura abu daya kawai zakiyi”…tana kallonshi tace”and what’s that”…Saida ya rungume hannayenshi a kirji snn yace”ki kirani da wani sunan apart from daddy”..ta zaro idanu tana faman girgiza kai tace”ni bazan iyaba gsky”…sai ya kwantar da kanshi kan kujeran motan yace”then sai muyi kwanan mu a nn”…kmr an fizgi mgnr daga bakinta tace”to hubby”…Saida ya saki wani malalacin smile snn ya mike zaune..idonshi kanta yace”you are free from me now..you can go sai da safe”…yana gama mgn ta bude motan ta fita tana turo baki..ko sallama bata yimai ba ta wuce ciki abunta..shi Kuma yai murmushi yana girgiza Kai..Salim na ganin fitanta ta shigo motan shima snn ya jata suka wuce.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94Next page

Leave a Reply

Back to top button