Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Suna tafe a hanya sai labarai take bashi…da gani ba karamin farin ciki take cikiba…shima hakan bakaramin faranta mai yayi ba…he always wants to see her happy.
Maimakon gidansu Sameera bakin wani shopping mall taga yayi parking…tana Shirin yin mgn ya Dora Dan yatsanshi kan bakinta yace”shushshsh…just wait for me hear i will be right back….batace dashi komai ba har ya fita ya shiga wurin…after like 10 minutes ya fito daukeda leda a hanunshi…ya bude back seat yasa ledan a ciki snn ya shiga yai reverse suka fita daga wurin…cikin lokaci kankani suka isa unguwan su Sameera…daidai kofar gidansu yai parking snn yayi dialing numberta… ringing daya tayi picking…a takaice yace Mata”am at the gate”…wani uban ihu data fasa Saida ya sauke wayan daga kunnenshi for some secs snn ya maida…tun kafin yai mgn tace”ka shigo ciki doctor gani nan zuwa yanzun nn”…ba tareda yace kala ba yai hanging snn ya doshi gate din yai horn…Saida mai gadin ya leko snn ya bude mai gate din ya shiga ciki…bayan ya samu wuri yayi parking Yana kokarin sake kiranta kawai ya hangota ta nufo inda suke…doguwan rigane a jikinta fitted na atampa…dinkin ya matseta gam…ta kawo Dan siririn mayafi ta Dora a kanta…fuskanta ba wani mk up sai Jan baki da zaka iya hangoshi from miles….tanata doka murmushi har ta karaso wajen motar…Saida ya tabe baki a ranshi yace”wnn ta cika rawar Kai”..snn ya bude motan ya fito….wani wawan runguma ta kaimai batayi la’akari da ko mai gadi na kallonsu ba..Layla dake cikin mota ta Dan zare ido sai Kuma ta fashe da dariya tana fadin”look at yanda daddy ya firgita don Allah”….da sauri ya tureta a jikinshi yana Mata mugun kallo yace”are you mad…bakida hankali ne Zaki wani yi hugging Dina a bainan nasi…Sameera ta daga hanunta alaman ban hakuri tace”am really sorry my doctor…it’s just that nayi missing dinka da yawa but am sorry pls bazan karaba…yanxu mu karasa ciki”…ya dauke Kai kmr yace bazai shigaba sai Kuma ya bude motar Yana kallon Layla yace”baby let’s go inside”…ta Dan marairaice tace”daddy I’ll wait for u hear”…ya shiga girgiza Kai yace”No.. bazan barki ke kadai a nn ba so come Dawn mu shiga ciki”…bata sake cewa komai ba ta bude motan ta fito…ta karasa inda Sameera tana murmushi tace”ina yini anty Sameera”..Samira ta Dan kakalo murmushi tace”lfy Lou baby..ya kike”…a hankali tace Mata”am fine”.. snn ta juya gareshi tace”Dan Allah daddy kuje zan zauna a nan..don’t worry I’ll be okay”…da sauri Sameera tace”ka kyaleta mana doctor tunda tace she can manage…beside ba dadewa zakayi bafa zaka fito”…bai ce komai ba ya fara tafiya…da sauri Sameera ta bishi a ranta Fadi take”sai nayi mgnin yarinyan nn wlh…wnn jaraba har Ina”.
Parlo da suke saukan baki ta kaishi…ya samu wuri ya zauna rabin hankalinshi duk na kan Layla…a hankali Sameera ta zauna kan hanun kujeran da yake zaune tareda dora hanunta kan lallausan gashin kanshi dake nan kmr na mace…ya juyo ya kalleta da sauri sai Kuma ya cire hanun nata Yana kokarin tashi ta fada jikinshi tareda hugging dinshi tight…Saida yai da gske snn ya tureta a jikinshi yana Mata mugun kallo yace”so is this the reason da yasa kika dage sai nazo koh…good…to bazaki sake ganina a gidanku ba…kafin yakai kofa ta mike da sauri tasha gabanshi…hawaye har ya wanke Mata fuska tace”na rokeka da girman Allah kar kamin haka doctor..wlh ba halina bane…ban taba rike koda hanun namijin da ba muharrami na bane..it’s only you…when it comes to you bana iya controlling kaina doctor snd son da nake maka is over…but I promise bazan Kara ba Dan Allah kar kace zaka horani da rashin ganinka…I can’t take it plsss”sai ta durkushe a wurin tana cigaba da kuka… Taheer duk sai yaji jikinshi yayi sanyi cox he know how it feels…yasan yanda takeji sbd shima same thing yake going through…a hankali ya durkusa kusa da ita yace”na fahimceki Sameera…but this is not good…kinsan shaytaan is real and banaso ya kaimu ga aikata abunda zamuyi Dana sani nan gaba..so plss kiyi hakuri and be more patient…da zaran munyi aure kinga we are free to do anything we want…stop crying…ba musu ta share hawayenta tana mai murmushi snn tace”na gode doctor…I love you so much”…shima yai Mata murmushin snn ya mike yace”Bari inzo in tafi kinga nabar baby a mota…I promise zan dawo some other time…dukda batajin dadin tafiyan da yace zaiyi ba haka ta hakura tana mitan bai taba komai a kayan da aka kawo mai ba…Saida ta rakashi har mota snn suka tafi tana waving musu hannu.
Don’t forget to vote and follow me on Wattpad@ummuashraf22
Mum Ashraf ✨
????Dr.TAHEER????
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
12
Suna tafe a hanya ba Wanda ke mgn sai Layla dake fakan idonshi tana mai dariya time to time…duk yana lura da ita basarwa kawai yai…sai da suka isa gida bayan yayi parking sai yasa lock a motar ya juyo yana kallonta yace”so na zama abokin wasanki koh”da sauri ta girgiza Kai still dai dariyan takeson yi….yai murmushi kawai snn ya Mika hanu ya dauko ledan daya ajiye a baya ya Mika Mata….tasa hanu ta amsa snn tace”mene a ciki daddy?…ya cire lock din dayasa snn yace”towels dinki ne…ki ajiye wadancan ki dena amfani dasu kwata kwata infact ki debosu ma dukansu ki kawomin…wnn sunada girma so dasu Zaki na amfani yanxu…no more kuncewan towel a gaban jama’a….lol(kunji mutuminku bai manta ba????)Layla tadan turo baki tace”a gaban jama’a Kuma daddy…a gabanka nefa kawai…and ni zan iya cire kayana ma a gabanka ai Kai babana ne ba kunyanka nakeji ba kum….da sauri ya katseta da fadin”naji baby jeki dasu ciki toh Nima yanxu zan shigo….bata sake mgn ba ta bude motan ta fita…shima ya fito ita tayi part dinsu hanunta rikeda towels din nata shima yai nashi part din yana murmushi.
Bayan kwana Hudu….
Tun safe ummi ta tafi asibiti sakamakon Ramla dake labour…tun safen Kuma take fama har zuwa yanxu da ake sallar magrib Allah bai yanke ba…Layla ce kadai a gida sai mama hauwa…tun dazu take zuba idon ganin daddyn nata tace mai itadai ya kaita asibiti wurin ummi amma har yanxu bai shigo ba….ta mike for the third time ta duba part dinshi har yanzu a rufe alaman bai dawoba knn…ta juya knn zata koma taji tayi karo da abu…aiko ta kwallara Kara zata diba a guje yai nasarar kamota ya rungume a jikinshi…gaba daya jikinta rawa yake don ta tsorata sosae ba kadan ba….Saida yaga ta Dan nutsu snn ya dagota yana kallonta yace”matsoraciya…meya fito dake?tace”daddy I came to check on you ne…tun dazu nake zuwa baka dawoba and inaso ka kaini wajen su ummi plss….ya shiga girgiza Kai yace”baby dare yayi ki Bari da safe…ta kamo hanunshi har ta fara hawaye tace”nidai daddy ka kaini yanzu dn Allah…ai ba dadewa zamuyi ba zamu dawo plss”…dukda baiso ba haka ya juya yace ta dauko hijab sai ta sameshi a mota….ta koma ciki da sauri ta dauko hijab din snn ta sanar da Mama hauwa zasuje asibiti.
Basu suka dawo gidaba sai after ten…Layla har tayi bacci a mota…har zuwa lokacin kuma Ramla bata haihu ba….ya bude motan ya fito bayan yayi parking ya dauketa zuwa ciki…mama hauwa na parlo da sauri ta mike tace”tun dazu naketa zuba ido najiku shiru likita…Allah dai yasa lfy”..yace”lfy Lou mama hauwa…haihuwar cedai har yanxu da saura..zuwa Safiya dai in bata haihuba inaga kawai cs zaa Mata…hauwa tace”oh Allah dai ya yanke Mata yarinyar nn Allah ya rabasu lfy…ya amsa da Amin snn ya nufi dakin Layla….ya kwantar da ita kan gado tareda zare Mata hijab din jikinta…ya shiga binta da kallo yanaso ta sa sleeping dress dinta Kuma bai son tadata a bacci…a hankali ya zame gown din dake jikinta…Allah ya soshi akwai inners a jikinta da baisan ya zaiyi ba…rigan bacci kawai ya dauko ya sa Mata tareda gyara Mata kwanciya…ya lullubeta ya Mata addu’a snn ya kashe Mata wuta ya fita.
(Asuba ta gari babyn daddy????).