Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Kmr yanda ummi ta fada..sunyi mgn da Alh Adam kan bikin da take sonyi..ya kumayi naam da mgnr tata..snn sun tsaida bikin nan da 4 weeks..sbd sunaso su kammala duk abunda ya kamata kafin zuwa lokacin biki..and ita kanta Laylan tana bukatar tutorials kan abubuwa da dama da suka shafi zaman aure..don haka dole sunada bukatan enough lokaci.
Wannan kenan
The following day ya kasance Tuesday..Layla suka sake komawa mkrnta don akwai abubuwanda bata kammala ba…ba yanda batayi da Taheer kan ya tafi aikinshi idan ta gama zata kirashi Amma Sam yaki tafiya..yace Mata zai jirata tunda he’s on evening duty.
Mum Ashraf ✨
????Dr.TAHEER????
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
27
Ganin time din sallah yayi Layla ta nufi female Majid tayi alwala snn ta shiga ciki don yin sallah..bayan ta idar tana addu’a wata yarinya da ko zata girmeta bai wuce da 2 or 3 yrs ba tazo ta zauna kusa daita..Saida ta shafa adduan snn ta dubi yarinyan dake kallonta da murmushi..ta mikama Layla hannu tace”sunana Hanna Umar Faruk”…Layla ma murmushin tayi snn ta Mika Mata nata hanun sukayi musabiha tace”Maryam Taheer Jakada”…yarinyar na gyada Kai tace”it’s nice meeting you Jakada”…”nice to meet you too”..Layla ta fada itama tana murmushi…Layla ta fara mikewa..itama Hanna ta mike..suka jera a tare suka fita daga masjid din..Hanna tace”na ganki dazu a student affairs office..inata so in maki mgn Kuma sai na nemeki na rasa”…Layla tace”eh na fito inyi sallah ne”…Hanna na daga Kai tace”hakane..amma naga kmr course daya ma zamuyi dake..medicine right?…Layla tace”exactly..ashe course dinmu daya”…tace”yea and I hope zamu zama friends”..still Layla na murmushi tace”InshaAllah”…kafin wani ya sake mgn wayan Hanna dake hanunta ya fara ringing..ta dubi Layla da sauri tace”my Habibi is here to pick me up..kisamin number dinki sai mu na gaisawa kafin a fara lectures”…ba musu Layla ta amsa wayan da take Mika Mata..tasa Mata digits dinta snn sukai sallama ta tafi…itama ta karasa inda ta barshi sukayi gida Kuma.
Bayan Sati biyu…
Shirye shirye sosae su ummi suke ba kama kafar yaro…amarya na Shan gyara sosae don takanas aka dauko expert akan harkan gyaran amarya taketa kimtsata ciki da waje..lokaci guda ta Kara haske tayi wani irin kyau..skin dinta sai glowing yake…lokacin da suka fara lectures kullum Taheer ke kaita school..inta gama Kuma ya maidota gida..daga baya ummi ta hanashi kaita wai bata yadda dashi ba..haka kawai yanda yake rawar kan nn gani take ba abunda bazai iya aikatawa ba… dukda Taheer baiso ba amma haka ya hakura..ta wani bangaren shima taimakonshi akai..don duk suka kebe da ita wasu bakin al’amura yakeji na zagayawa cikin systems dinshi..yanda take glowing sai yayi da gaske yake iya controlling kanshi..ko makarantan ma da hijab dinta take zuwa har qasa.
Kmr yanda Taheer yace zaiyi musu transfer hakan yayi..ba bata lokaci Kuma suka fara siyen very unique and expensive kaya da sukasan zaima Layla kyau…duk sukayo siyayya umma zata janyo Taheer dakinta ta nuna mai kayanda suka siyo..haka zaita dubasu Yana comments.
Yauma suna duba kayan da suka siyo sai gashi ya shigo dakin…umma tace”yawwa karaso kaga kayan da Muka siyo”…ba musu ya karasa inda kayan suke a baje..umma ta shiga nuna mai inners din da suka siyo dazu…Taheer ya dinga dagawa yana kallonsu daya bayan daya..Saida ya gama kaf snn yana duban umma yace”wadan nn sun Mata kadan umma”…kafin umma tayi mgn ummi tace”ya zakace sunyi Mata kadan..sai kace wata uwar mata ace wnn breziern suyi ma Layla kadan”…ya sake cewa”Allah ummi sun Mata kadan..Kuma ki kai Mata ta gwada ki gani”…ba musu ummi ta dauki bra din ta fita dashi…ta samu Layla na karatu a dakinta..ta Mika Mata bra din tace”shiga bayi ki gwada yanxun nn inaso inga ko ya miki daidaine”…Layla batace komai ba tasa hanu ta amsa..ta shiga bayi for some secs sai fito..ta mikama ummi bra din tace”ummi yamin kadan wlh..ko shigana ma baiyi ba”…ummi da mamaki ya isheta ta karba kawai snn ta fice daga dakin…cikin ranta tana tunanin anya ko Taheer ba lalube yar mutane yakeyi ba..inba hakaba ta ina yai Mata saninda har ya haddace size dinta haka…tana komawa dakin ta mikama umma bra din tace”baiyi Mata daidan ba kuwa Aisha..yayi kadan”..sai Kuma ta juya ga Taheer tace”ka Fadi tsakaninka da Allah Taheer..anya ba lallabowa kakeyi cikin dare kana lalube ‘yar nn ba kuwa”…Taheer da mgnr ummi ya bashi dariya da Kuma kunya yace”Kai ummi dn Allah..wani irin biyo dare Kuma ana zaune qlou”…a hasale ummi tace”yo biyo dare mana Taheer..ya koni da nake tareda ita ko yaushe ban iya haddace size dinta ba sai Kai da bama tare kuke kwana ba”…shiru kawai Taheer yai yana murmushi…umma ma mgnr ba karamin dariya ya bata ba..ta hade kan breziers din tareda Mika mai tace”gashi nn..zan baka receipt din inda Muka siyo sai ka maida musu ka dauko daidai size din nata..tashi ka tafi”…da sauri ya mike kmr jira yake ya fita daga dakin…umma na duban ummi tace”Kai yaya ai saiki bashi kunya..nasan ba wani lallabowa da yakeyi wlh..kawai dai Sabon da sukayi ne..kuma fa Yaya naga shi da kanshi ma yana siyo Mata inner wears..so ba wani abu bane dan ya haddace size dinta”…ummi dai bata tanka ba amma cikin ranta gani take da kyar idan ba lallabawa yakeyi wurin Layla ba????
Bangaren amarya Layla kuwa zaace ba wani shirye shirye da takeyi Banda wanda ake Mata…kullum tana zuwa school abunta.
Yauma kmr kullum sun gama lectures dinsu gaba daya..suka fito don tafiya gida itada new friend dinta Hanna..sun saba sosae da ita kasancewarta mai surutu da Kuma saurin sabo..sai daga baya Hanna take fadama Layla cewan watanninta uku da aure…Layla tasha mamaki kam don bata taba tunanin Hannan tanada aure ba..snn bata taba nuna mata cewa itama tanada auren ba.
A hankali suke tafiya zuwa parking lots..don tasan maybe driver na can yana jiranta..itama Hanna maybe habibinta yazo yazo…kmr ance ta daga kai sukayi ido hudu dashi..yana jingine jikin motarshi ya rungume hannayenshi a kirji…ta wara ido sosae tana murmushi..snn ta kama hanun Hanna tana fadin”zo muje ki gaisa da daddy na”…yana kallonsu har suka karaso inda yake…tace”daddy sannu da zuwa…sai Kuma ta nuna mai Hanna tana fadin”meet my new friend..sunanta Hanna”…Taheer dake murmushi har yanxu yace”sannunki Hanna”…itama tana fara’a tace”daddy Ina yini”…ya amsa Mata”lfy Lou ya school”..tace”Alhamdulillah daddy”…ta dubi Layla tace”Jakada bari in karasa..ga Habibi can na hangoshi yana jirana”…Layla na daga Kai tace”alright bye..sai munyi waya”..itama tace daita”ba bye”snn ta juya ta tafi..Taheer ya bude Mata mota yana kallon yanda take sheki..Saida ta shiga ya rufe kofar snn ya zagaya shima ya shiga…yai ma motan key suka bar wurin.
Har suka danyi nisa a tafiya bai dena juyowa yana kallonta ba…she looks so takeaway..ji yake kmr daga nn kawai ya wuce da ita gidanshi…kasa hakura yai ya gangara gefen titi yai parking…ya juyo gaba daya Yana kallonta da idanunshi da suka canza launi..ya Mika Mata hanunshi alaman she should grab it..batai musu ba kuwa ta dora hanunta Kan nashi..ya janyota jikinshi sosae tareda dorata kan laps dinshi..ya matseta jikinshi yana sauke ajiyan zuciya a jere a jere…Layla kuwa lumshe idanunta tayi lub..tanajin yanda bubuwa da dama ke Kai kawo a kwakwalwarta..kirjinta sai bugawa yakeyi da sauri da sauri…murya can kasa Taheer yace”baby I love you so much wlh..ni kaina ban San irin sonda nake maki ba..promise you’ll never leave me har karshen rayuwata plss..idan kika barni baby mutuwa zanyi wlh”…Layla taji idanunta har sun ciko da hawayen tausayinshi..ba karamin tausayi yake bata ba yanxu..ta dago daga jikinshi kanta a kasa tace”InshaAllah bazan taba barinka ba daddy”…Taheer ya saki murmushin jin dadi snn ya manna mata peck a forehead dinta…da kanshi ya maidata seat dinta..har yanzu bai dena kallonta yana sakin murmushi ba..saida yaci gaba da driving snn yace”ummi fa bata san na taho daukanki ba..she was saying wai bata yadda dani ba..har ta turo driver umma tace kar yazo ni inzo”..ya kare mgnr still da murmushi..kafin ya sake cewa”umma really is a life saver u know..ba don itaba Allah nasan da yau bazan iya bacci ba..kawai mutum da matarshi duk anbi an hanashi ganinta”…ya karasa mgnr tareda pouting lips dinshi…Layla dake kallonshi ta saki dariya kawai tana girgiza Kai..