Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

4-Tsafta…itama tanada matukar muhimmanci a zamantakewar ma’aurata…anaso both mace da namiji su kasance cikin tsafta..amma yanxu Bari mu dauki na mace tunda shine maudhu’in mu…idan akace tsafta ana nufin tun daga kan tsaftar gida…tsaftan dakuna…tsaftan bandaki…tsaftan yara(idan kina dasu)…da Kuma tsaftan jikinki….kazanta ba karamin causing problem yake a rayuwar ma’aurata ba…anaso ya kasance kullum gidanki tsaf tsaf…tun daga kan toilet dinki zuwa su parlor da bedrooms da kitchen…sann tsafta jikinki ya hada da…yin wanka akai akai…yawan shafa turare ya kasance kullum cikin kamshi kike especially da dare…yawan sa kaya masu kyau…kiyi kwalliya sosae a gidanki snn ki kashe dauri…kibi duk wani lungu da saqo na jikinki da turare…zakisha mamakin yanda mijinki zaiyita binki da kallo kmr soko…we don’t have enough time so inayi maku bayani ne in brief…snn akwai tsaftan abinci…anaso mace ta kasance mai kula sosae when it comes to girki…ki kula da duk wani abu da zakiyi when cooking for your hubby…idan akayi girki ba kula bazaa taba samun abunda ake bukata ba…it’s either ki cika salt ko Maggi…ko mai…ko Kuma ma ayi abincin bai dahu ba ko baiyi dai yanda ake bukata ba…snn anaso mace ta kasance mai tattali…komai kudin mijinki maza basu son almubazzaranci wlh…yanaso yaga duk abinda ya kawo ki tattalashi…Banda wulakanta abinci…Kuma baa ce ki dinga rowa ba..no daidai daidai Zaki dinga alamuranki.
Sai Abu na karshe which is very important shine.
5-Soyayya da kulawa…yes…Mata Kuna Ina…anaso mace ta kasance ta iya soyayya…anaso mace ta kasance mai nunama mijinta tsananin soyayya da Kuma kulawa… there’s different between soyayya da kulawa…bari mu danyishi brief
Soyayya…ana nufin mace taso mijinta kmr shine kadai abunda takeso a duniya…ki nuna mai kina sonshi qawata ba faduwa kikai ba…snn ki nuna kina son duk wani abu da yakeso..ki Kuma so duk wani abu daya danganceshi…tun daga kan ‘yan uwanshi har zuwa kan abokanshi…idan yanada ‘ya’ya Wanda ba naki ba suma ki sosu…kar ki sake kice Zaki muzgunawa yara wai don bake kika haifesu ba cox da na kowa ne and ke kanki bakisan wa zaki amfana a cikinsu ba..
Kulawa Kuma yana nufin ki kula da duk wasu al’amura da suka shafi rayuwrshi…ki kula da harkan aikinshi ko kasuwancinshi…ki kula da farin cikinshi da bacin ranshi…ki kula da gidanshi da yan uwanshi…ki kula da yaranshi da komai nashi…anaso duk wani abu daya shafeshi kiyi handling dinshi with care…snn kisan yanda zakina mai mgn…kar kizo kiyi sakeke a gabanshi kina mgn kmr namiji…ki tabbata kin tausasa murya kafin kiyi mgn da miji…ki kula da shimfidarshi…ki kula da cin abincinshi…ki kula da wankanshi…duk anaso wadan nn abubuwan ya kasance kina taimaka mai wajen yinsu…idan undies dinshi sunyi datti ki dauka ki wanke..wlh ba faduwa kikai ba…imagine wai mace matar aure ta dauki undies din miji ta bama mai aiki wai ta wanke…this is very very bad…idan zai fita hug him..kiss him..snn kimai addu’a Allah ya dawo miki dashi lfy…ya kasance koda kinyi tafiya mijinki duk abinda yazoyi sai tuno dake…idan yazo cin abinci ya tunoki…idan yazo yin wanka ya tuno dake…idan yazo shiryawa nan ma ya tuna dake…haka idan zai fita daga gida ko in ya dawo ya tuno dake…idan mace ta rike wadan nn abubuwan zata zauna da mijinta lfy da izinin ubangiji…sai sabani da na zaman tare wnn Kuma ya zama dole a sameshi in har zaa zauna tare…don haka yan uwana Mata don Allah mu kula…mu gyara rayuwar aurenmu don itace zata kaimu har aljannah…ubangiji Allah ya bamu ikon yin amfani da abubuwan da mukaji….sbd yanayin lokaci zamu tsaya a nan…amarya Maryam Jakada da Ango Dr.Taheer Jakada muna muku fatan alkhairi a rayuwar aurenku…Allah ya bada zaman lfy da zuri’a mai Albarka…subhanakallahumma…wabihamdika…ashhadu an…la’ilaha illa anta…astagfiruka wa atubu ilaik”
Daga nan waleema ta tashi…lokacin har an fara Kiran sallhan magrib…don haka ummi ta dauke amarya zuwa part din mahaifin Taheer don a shiryata a can…sbd cikin gidan cike yake da mutane..
My people I hope am communicating…Allah yasa zamuyi amfani da abun da Muka saurara????
Mum Ashraf ✨
????Dr.TAHEER????
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
32
A hankali ya Kai hannunshi yana cycling lips dinta dake matukar tempting dinshi…sai ta fara motsi…shi Kuma yaci gaba dayi har ta bude idanunta a kanshi…ta dan turo bakin tace”daddy plss mana…baccin bai isheni ba”…tana kokarin juya baya taci gaba da baccinta ya kamata ya zaunar kusa dashi…ta sake turo bakin tana kallonshi…Taheer ya dauke idonshi a kanta da sauri jin tsigan jikinshi ya tashi…sai ya mike daga kan gadon gaba daya snn yace”ki tashi kiyi wanka..ummi nason mgn dake”..Layla ta zaro idanu waje tace”na shiga uku…daddy kace mata Ina bacci ne”…a hankali Taheer ya daga Mata kai alaman ya fada Mata…sai ta sauko daga gadon a guje tana fadin”shknn..nasan wlh ummi tayita mun fada knn..Kuma ni wlh baccin bai isheni ba”… juyowa Taheer yai zuwa inda
take…ya kama hanunta suka fita daga dakin yace”muje kiyi wankanki ki shirya..babu fadan da zatayi miki InshaAllah”… itadai bata sake mgn ba as tana tsoron me ummi zatace…Saida suka shiga dakinta snn ya saketa…ya shiga bathroom ya hada Mata ruwan wanka snn ya fito…yana dubanta yace”go ahead and take your bath..na fada maki ba abinda zai faru’…jiki a sanyaye Layla ta nufi bathroom din ta shiga…shi Kuma ya shiga nema Mata kayan da zatasa…lokacin da ta fito har ya dauko mata wata English gown sea green..gown din is handless sai red top da zaa dora a Kai…tana daure da dan towel dinta ta karasa gaban mirror ta zauna…Taheer ya debo kayan shafan ta daya fito dasu yazo ya jera mata su gaban mirrorn…tana kallonshi da murmushi tace mai”thank you”…shima yayi mata murmushin snn ya koma tareda zama gefen gado yana kallonta with adoration…ita Kuma ta dauki lotion dinta ta fara shafawa…bayan ta gama ta dauki humra dinta ta shafa a jikinta sosae snn ta shafa powder…ta sanya kajal a idanunta sai dan chapette a lips dinta…ta mike daga gaban mirror din tana kallonshi…kafin tayi mgn ya dauki kayan daya fito mata dashi yana Mika mata yace”here you go”…ta amsa kayan a hanunshi snn ta juya ta shiga bathroom…tasa kayan a ciki snn ta fito…Taheer mikewa tsaye yai kawai yana kallon yanda gown din yai mata kyau sosae…a hankali ya shiga takawa har zuwa inda take tsaye..ya kama hanunta zuwa gaban mirror ya zaunar da ita snn ya dauko comb yana ware gashin kanta daketa faman sheki…ta bata fuska tana kallonshi ta mirror tace”daddy is it necessary”…saida ya fara taje mata gashin a hankali snn yace”yes it is..and karki kuskura kimin kuka”…ta turo baki kawai tana kallon yanda ya dage yana taje kan…shiko Taheer he is doing it with pleasure…wani irin laushi ke gare gashin nata…sai yaji baiki su kwana nn wurin yana combing Mata shi ba…in kaga yanda yake taje kan a hankali sai kace kan jaririya…Layla kuwa dadi takeji don kmr susa yake Mata…Saida ya gama snn ya daure Mata shi da ribbon a tsakiyar kan nata…yana kallonta da murmushi ta cikin mirror din..itama murmushin take tana kallonshi tace”it look nice daddy..kafi ummi iya taje min kai ita nata da zafi takeyi”…still Taheer na murmushi ya mikar da ita tsaye tareda juyo da ita tana fuskantarshi…ya lumshe ido snn ya manna mata peck a forehead dinta kafin yace”I love you so much baby…bari in duba naji kmr an danna door bell”…Yana gama mgn ya juya tareda ficewa daga dakin…ita Kuma Layla ta fada kan gado tana sakin murmushi…he really is a nice man.