Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Gab da zasu tafi gida Hanna ta ciro wani dan abu a kwalba ta mikama Layla tana fadin”wnn sunanshi saka mai gida sambatu…small mum dina ta aikomin dashi tun daga maiduguri…wlh idan kikayi amfani dashi Jakada zakisha mamaki…da kanki zakizo kina bani lbrin yanda daddy zai susuce”…Layla ta zaro ido tana kallon dan mitsitsin kwalban da Hanna ke miko Mata…saita shiga girgiza kai tana fadin”no ki rike abinki wlh..nagode”…Hanna tai sakato tana kallonta kafin tace”ban gane kin gode ba Jakada…kodai rainawa kikai”…ta sake zaro idon tana cewa”haba Hanna ya zakice haka…kema kinsan bazan taba rainawa ba kawai idan na karba ma it’s of no use so it’s Better in bar maki abinki”….Hanna tayi shiru tana sake sake cikin ranta…dukda Layla bata fada ba tana ganin da kyar idan wani abu ya taba shiga tsakaninta da daddy…amma meyasa…yanda taga yake son nn nata sai takega ma kmr bazai iya daga Mata kafa ba…tafi minti 5 a haka kafin ta dawo da dubanta kan Layla tace”it’s ohk tunda bazaki amsa ba…ni matsayin sister na daukeki…so duk advise da zan bama sister na zan baki…bawai inaso in San sirrin gidanki bane..no inaso in fada maki gsky ne..don naga ke rainonda akai maki na gata da shagwaba ne kawai…ya kamata kisan wasu abubuwan bayan wnn especially yanxu da kike da aure…Jakada bari kiji..duk namijin dake zaune da matarshi ta Sunnah…matarda ya aureta don kashin kanshi ba Wanda aka musu auren dole ba…Kuma suka cigaba da zama ba tareda wani abu na auratayya ya shiga tsakaninsu ba gsky cikin abu biyu dole a samu guda daya a tare dashi…it’s either bashida lfy..Ina nufin baijin sha’awan mace kwata kwata…ko kuma Yana samun biyan bukatanshi a wani wurin…bai yiwuwa kiyita zaune gida daya da mijinki Kuna kwana gado daya snn ace bai taba nemanki ba koda sau daya ne wai kiyi tunanin lfy Lou…mgnr gsky ya kamata ki binciki mijinki…shifa mutum ne ba dutse ba… especially ma shi daya jima baiyi auren ba…am sorry idan abunda na fada hurts you but that’s the fact”….
Layla shiru tayi kawai tana sauraron abinda Hanna ke fada…lokaci daya zufa ya fara keto Mata..itama tana wnn tunanin but Allah ya sani tasan daddy bazai taba aikata alfasha ba..sai dai idan ko baida lfy din..wnn kam zata yadda amma bazata taba yadda da zai iya neman matan banza a waje ba…no way…Hanna da taga yanda ta fara zufa sai tayi murmushi tareda dafa kafadanta tana cewa”hey relax…am not saying mijinki na neman Mata a waje..kawai dai inaso ki gyara rayuwar aurenki ne…your hubby loves you..Yana sonki sosae Jakada banso kiyi watsi da wnn Daman da kika samu…ba kowace mace Allah kema baiwan soyayyan miji kmr yanda mijinki ke sonki ba…you have to do something…inhar Zaki iya tambayanshi ki tambaya…cikin dabara Zaki fahimta idan ma baida lfy kinga sai ku fara neman mgni…dukda he’s a doctor ko akwai na asibiti zaku iya neman traditional one”…cikeda gamsuwa Layla tace”nagode sosae Hanna…ban San da wani kalma zan maki godia ba… InshaAllah I will try my very best… thank you so much”..
Hanna ta saki dariya tana fadin”ni ki denamin godia…what are friends for”.
10:15pm
Daidai wnn time Taheer na zaune bedroom dinshi yanata faman aiki da system…Layla Kuma na kwance nan kusa dashi tana kallonshi…tun dazu takeson yimai tambayar nn amma ta kasa…batasan ta Ina zata fara ba…Allah ya sani tana son tambayanshi amma kunya takeji…tun da tabar school zuwa yanxu thought din nn bai bar mind dinta ba daidai da one second…kawai tunanin ta inda zata fara takeyi…tun dazu take attempting fada mai sai Kuma kunya ya hanata…haka tacigaba da saka da warwara har ya kammala abunda yakeyi ya kashe bulbs din dakin snn ya kwanta shima…sai a lokacin ta matso tareda shigewa jikinshi tana ayyana girman mgnr da zata fada din…Taheer yasa hannayenshi yana sake hadata da jikinshi…a hankali yaji tace”daddy”… idanuwanshi lumshe yace Mata”na’am”…tayi shiru kafin ta sake cewa”daddy”…Taheer ya sake amsa mata Yana fadin”what is it?..”a hankali ta sake cewa”I want to ask you something..but daddy don Allah kada kace banida kunya…”Taheer ya saki murmushi cikin duhun yana cewa”umhum inajinki…bazance bakida kunya ba…”shiru ta sakeyi na tsawon mintina har saida ya sake cewa”baby go ahead Mana”…ta sake kankameshi…tana kara boye face dinta a kirjinshi…idanunta a rufe ruf ta fara mgn a rarrabe “dan…Allah..daddy…are you… alright…I mean…lfynka…qlou?…”
Taheer yai shiru yanason gane me take nufi amma Sam tunaninshi baije nn wurin ba..sai yace daita”lfy na qlou mana baby..ance maki wani abu ya faru dani ne?..”Layla taja tsaki a zuci ganin duk abinda ta fada ma bai ganeba…still idanunta kulle tace”niba haka nake nufi ba daddy..ina nufin don’t you feel anything when am with you..”…tsitt Taheer yai kmr ruwa ya cinyeshi…he never thought abunda zata tambaya knn…wai wake koya Mata abubuwa ne haka…yasanta tun tana ‘yar mitsitsiyarta so ko baa fada mai ba yasan wnn mgnr ba yin kanta bane but who…jin yayi shiru Layla ta jijjigashi tana fadin”daddy am talking”…wani dan iskan smile ya saki yana mamakin wnn sudden change din nata…a hankali yakai hannunshi tareda dago fuskanta…ya tsurama cute lips dinta ido for some secs dukda ba wani haske sosae ke akwai dakin ba…ba zato..ba tsammani kawai taji bakinshi cikin nata…ta kwalo idanuwa waje tanajin bakon al’amarin daya ziyarceta…yanda yake Shan bakin nata dama kana gani zakasan a kusa yake…kunsan tuzurai fa dama sai a hankali…Layla ta shiga mutsu mutsu tanason kwatan kanta amma ta kasa…gaba daya ma gani takeyi kmr bai San me yake aikatawa ba…tunda take dashi bai taba kissing dinta irin haka ba…tsakaninta dashi dan peck ne..amma wnn is different…lokaci daya hawaye ya balle mata jin ba iya kiss din ya tsaya ba…sai tayi regretting yimai tambayan da tayi…shiko daddy Taheer is far gone…bai San me yake aikatawa ba bai Kuma San me itama takeyi ba…yayi nisanda ko sunanshi ka tambayeshi da kyar idan zai iya baka amsa…Abun nema ne dama ya samu…Layla ta shiga kuka sosae don yanda yake kissing dinta sai kayi tunanin tsinke Mata lips din zaiyi…dama tuni yayi da wurgi da dan rigan baccin dake jikinta…lokaci daya jikinta ya fara rawa kmr mazari..so take tayi mgn ko muryanta zai dawo dashi hayyacinshi amma yaki sakin mata bakin…kuka takeyi sosae tana kokarin kwatan kanta amma Inaa…kmr daga sama ya farajin dumin hawayenta a fuskanshi…a hankali Kuma ya fara dawowa hayyacinshi…har ya saki bakin nata da sauri…ya shiga binta da kallo yana zaro ido don baisan lokacinda ya cire mata rigan baccinta ba…ya dafa goshi ganin yanda take kuka…hannu kawai ya iya sawa ya kama hanunta cikin nashi..shi kanshi nashi jikin sai kakkarwa yakeyi kmr Wanda keda very high fever…gaba daya baisan yanda akai yai loosing control dinshi ba..ya dai san lokacinda ya hada lips dinshi da nata…sai ya lumshe ido daya tuno yanda taste din lips din nata suke…sai motsi yake da baki yanason yi Mata mgn amma ya kasa…lokaci daya maranshi ya kulle yayi wani irin murdawa da bai tabayin irinshi ba…abunda yake gudun ma kanshi knn dama..shiyasa all this while yake kokarin keeping distance dinshi amma inaa..ya lumshe ido yanajin yanda Heart dinshi ke bugawa da karfi…bai taba shiga irin wnn yanayin ba all his life…da kyar yai gathering sauran energy dinshi ya matsa kusa da ita…zuwa yanzu ta dena kuka sai hawayenta da suka ki tsayawa…ya kwanta kusa daita tareda janyota jikinshi..cikin muryanshi da bai fita sosae yace Mata”this is exactly dalilinda yasa nake daga maki kafa..ke kuma ashe kallona ma kike mara amfani…”murya can kasa itama tace”but I didn’t ask you to kiss me”…yace”you’ve asked mana..kuma sai na karasa yi…ba dai ni kikema kallon mara lfy ba…”yana rufe baki tace”dan darajan Annabi Muhammad SAW kayi hakuri…wlh bazan kara ba…”Taheer dukda yanayinda yake ciki Saida yai dariya ganin yanda dan wnn abun ya gigitata..duk rananda zaayi the real deal din bai san ya zatayi ba…ya tattara sauran karfinshi ya mike tsaye…yana tafiya da kyar ya shige bathroom…ya dan jima a ciki snn ya fito…ya bude first aid box dinshi ya nemo tablet din da zaisha..ya balla snn yai dispensing ruwa a water dispenser dake dakin..yasha maganin snn ya koma kan gadon ya kwanta…yana janyota jikinshi ta matsa da sauri…sai ya saki dariya yana ce mata”zanyi miki abinda kike gudun indai baki dawo ba…”tun bai rufe bakiba ta matso jikin nashi da sauri…Taheer kam wnn attitude din nata ba karami dariya yake bashi…dukda he’s in pain amma Saida ta sashi yin dariya…Yana jinta tun tana motsi har bacci yayi gaba da ita…shi kuwa sai ya kasa baccin…abunda yaketa gujema kanshi knn dama tuntuni.