Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Ana Kiran sallahn magrib duk kowa ya tashi don yin sallah…Taheer ma masallaci ya wuce…so yake yana dawowa su tafi don Allah ya sani yana bukatar kadaicewa da matarshi…har yanxu bai gama bata hakurin abun da yayi mata ba(wnn mutum????)
Yana dawowa kuwa yace ta tashi su wuce…Saida ya fara kebewa da umma yayi mata bayanin yanda sukai da AY Gambo snn suka yi musu rakiya har bakin mota suka tafi..
Ko a hanya sai surutu take mai..duk dadi ya isheta sun shirya dashi yanxu…shi kuwa he’s lost a duniyar tunanin da ya Lula..a yau din nn baiji zai iya daga Mata kafa kmr yanda ya saba ba…yau din jin kanshi yake wani iri..wnn Taheer din na yau is different from Taheer da kuka sani a baya..wnn zuciyanshi cike yake da shauki da kuma wasu abubuwa da dama wanda baki bazai iya furtasu ba saidai gangar jiki ya aiwatar dasu a aikace…yanata sakin smile shi kadai yana shafa beard dinshi..time to time Kuma yana juyowa yana kallonta…ita Kuma da taga ita kadai ke surutunta saita kyaleshi ta debo chocolates dinta daga jaka ta faracin abunta…kallo daya zaka mata ka gane she’s free from worries..bata da damuwa ko kadan..
Wani babban Suya Joint ya tsaya ya siya dankwaleliyar kazar shi snn ya koma suka cigaba da tafiya…ya zama dole ya sai kaza yau don jin kanshi yake ango sakk..babu abinda zai taka mai birki yau din nn…Allah ya sani hakurinshi ya riga ya gama karewa kaff…yayi mata iya hakurinda zai iya…bazai iya cigaba da jurewa ba dukda wani bangare na zuciyarshi na cemai bazata iya daukan lalaurarshi ba amma zaiyi trying.
Da wnn tunanin suka karasa gida…ya zagayo ya bude mata kofa bayan ya fito..snn suka nufi cikin gidan hanunsu sarke da juna…
A dinning din sama ya ajiye dajjajan dake hanunshi snn ya wuce dakinshi don yin wanka…kai tsaye itama Layla dakinta ta shiga bayan ta sa sauran Cake dinta data taho dashi a fridge..so take gobe ta kaima Hanna itama taci birthday cake dinta.
Bayan ta gama shiryawa ta nufi dakinshi sanyeda dan bom short dinta pink da vest itama pink…a daidai kofar dakin nashi sukayi karo shima Yana kokarin fitowa…sai ya kama hanunta suka koma parlor…ya zaunar da ita a dinning snn yace mata yana zuwa…kasa ya sauka zuwa kitchen ya dauko plates da cups..ya dauko musu Hollandia mai sanyi a fridge duk ya dorasu kan tray snn ya sake komawa saman
Ya ajiyesu nan dinning din snn ya fiddo kazan daga ledan tareda dorawa kan plate…ya bude Hollandia ma ya zuba musu a cup…duk Layla na kallonshi yanata hidima..Saida ya gama ya zauna snn tace mai”daddy me yasa ka siyo kaza Kuma..kanajin yunwa ne?..”(hmmm zakiga yunwa yarinya????)
????????????Ranar kuke jira yau gata tazo…muma da tamburan mu gashi munxo…ango mukeyiwa shida amarya…kuyo rawa ta murna anyi aure????????????????????????
Mum Ashraf ✨
????Dr.TAHEER????
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
41
Not Edited
Wani kallo mai cikeda ma’anoni daban daban yake jifanta dashi..wai meyasa ya siyo kaza…cikin ranshi yace”me kike ci na baka na zuba”…a fili Kuma sai yace”just eat baby..bana son surutu”…bata sake mgn ba ta fara cin kazan…shima yanaci idanunshi a kanta…yau kallon da yake jifan ta dashi ma na daban ne…tana lura dashi amma batace komai ba har suka gama…ya dauke ragowan da suka rage tareda tattara duk abubuwan da suka bata yayi kasa dasu…ita Kuma Layla sai ta koma dakinta..haka nn ta ji gabanta na wani irin faduwa…kan gadonta ta hau ta kwanta…sai Kuma ta shiga tunanin abubuwan da suka faru tsakaninta dashi…tanaso ta tambayi meya sauko dashi daga fushin nashi amma tanajin tsoro…
Shikam Taheer bayan ya ajiye komai a kitchen ya sake komawa saman…dakinshi ya wuce direct don yasan itama tana can…amma sai yaga ba kowa.. ya duba bayi bai ganta ba..sai ya fita zuwa dakin nata…tayi nisa cikin tunani ko noticing shigowanshi batayi ba…ta daiji ya dagata cak snn ya dorata kan laps dinshi…ta lumshe idonta da sauri don ya bata tsoro sosae…shi Kam binta kawai yakeyi da kallo kmr zai cinyeta…ya dago fuskanta dab da nashi..yana kallon lips dinta data tsukesu sosae..ta bude idanun a hankali..murya a shagwabe tace mai”daddy ni ka bani tsoro wlh”…tana turo baki ta karasa mgn…shiko Taheer bai maji me take cewa ba don ya shagala sosae yana kallon bakin nata…ta dago idanun nata tana dubanshi…taa dan jijjigashi ta sake cewa”daddy mgn fa nak”…bata Kai ga karasa mgnr nata ba ya hade bakinshi da nata…Layla ta zaro idanu waje tana mutsu mutsun kwace kanta amma daddy ba rikon banza yayi Mata ba yau…tasa hannunta ta shiga bubbuga bayanshi tana girgiza mai kai amma inaa..daddy bai ma san tanayi ba kwata kwata… ringing din da wayanshi ya fara ne ya dawo dashi hayyacinshi…ya saketa da sauri tareda dafe Kai da hannu bibbiyu yana salati…ita kuwa data samu ya saketa sai ta matsa daga jikinshi da sauri…a hankali Taheer ya mika hanu tareda dauko wayan nashi daya sake daukan ruri for the second time…umma yaga ke Kira..yayi silencing wayan tareda ajiyeshi nn kusa dashi don ko ya dauka ba iya mgn zaiyi ba…ya dauki almost 5 mins a haka kafin ya tattara dan sauran energy daya rage mai ya mike tsaye..ya dauki wayan nashi yasa a aljihu snn ya dago week and tired eyes dinshi ya dorasu kanta…tana zaune tsakiyar gadon kanta kasa…yanaso yace mata zaije masallaci yayi sallah ya dawo amma yasan bazai taba iya yin mgn a wnn halin da yake ciki ba..bazai taba iyawa ba…ya karasa inda take tareda kamo hanunta yana kallonta…ta dago da sauri tana dubanshi da idonta da har ya cicciko da hawaye…ya girgiza mata Kai snn ya share Mata hawayen ya fita…ita Kuma ta bishi da kallo ganin yanda lokaci daya yanayinshi ya sauya..idanunshi har tsoro suka bata tsaban Jan da taga sunyi…gashi kuma ya fice baiyi mgn ba..ko me yake damunshi oho…a hankali ta koma tareda kwanciya kan gadon tana shafa bakinta da takeji kmr Yana bakinshi ne har yanxu.
Taheer na fita ya wuce dakinshi direct ya shiga bathroom ya sake alwala snn ya fita zuwa masjid da sauri don har ankai raka’an farko…har yanxu mood dinshi bai dawo yanda yakeba.
Yana dawowa yasa duk wayoyinshi a silent snn ya nufi dakinta don yasan har yanxu tana can…tana nn kan gadon har yanxu…ya karasa ciki ba tareda ya zauna va yace mata”kinyi sallah”…ta daga kai ba tareda ta dago idanunta ba…Taheer ya kama kugu yana kallon yanda taketa wani sunkuyan da kai kmr mara gaskia… murmushi ya saki yana girgiza kai kafin ya karasa inda take…ya janyota ya rungume a jikinshi..murya can kasa yace”fadamin meya faru kike sunkuyan da Kai”…Kai ta sake girgiza mai alaman ba komai… Taheer yace”come on baby talk Mana..kina azumin mgn ne”…a hankali tace”babu komai fa daddy..kawai ni bacci nake so inyi”…tana rufe baki ya dauketa cak yana cewa”yanzu kuwa zakiyi bacci babyna..muje in kwantar dake”…ya shiga wutsil wutsil da kafanta tace”dan Allah daddy put me down…a dakina fa zanyi bacci baa dakinka ba”…bai ce Mata komai ba..Kuma bai sauketan ba Saida ya shiga dakinshi…ya direta kan gado yana cewa”karkije ko Ina..am coming”…yana gama fadan haka ya juya ya shiga bathroom…alwala ya sakeyi don already wancan ya karye snn ya fito…ya mikar da ita tsaye yana cewa”we are going to pray”…ta dan dubeshi a kaikaice snn ta turo baki tace”ni na riga nayi sallah na”…bakin nata ya kama yana smiling yace”wnn bakin anjima kadan zaiyi min bayani…sai naji dalilinda yasa yakeso kullum ya ringa tsole min ido”…ta maida bakin nata normal snn tace”Allah da gske da nayi sallah na daddy”…ya dauko dadduma ya shimfida musu..snn ya dauko Mata hijab da dogon riga ya bata kafin yace”ai Nima bance baki yi sallahnki ba baby…kawai nafila ne nakeso muyi”…bata sake mgn ba ta nufi inda yasa dadduman ta tsaya…shima ya karasa ya hau Kai snn ya tada sallahn.