Dr.TAHEER HAUSA NOVEL

Yana isa clinic tun kafin ya bude office dinshi ma wata nurse tazo tana sanar dashi yayi bakuwa tun dazu..ya dan dubeta da mamaki yace”bakuwa Kuma..ba patient bace?..”nurse din tace”tace she’s not your patient..wai tanason ganinka ne”…bai sake cewa komai ba yace a kirata…ya bude office din ya shiga…ko zama baiyi ba ta turo kofan office din ta shigo…ya daga Kai da mamaki sosae ya shiga binta da matsiyacin kallo…tun kafin yai mgn tace”don Allah listen to me doctor..I need to talk to you plss”…tana rufe baki ya dauki wasu files dake kan table dinshi ya jefeta dasu..fuskanshi na nuna tsananin bacin ran da yake ciki yace”so you have the audacity to come into my office bayan duk abubuwan da kika aikata…kinada guts”…Sameera da har ta fara hawaye tace”ka tsaya ka saurareni doctor..wlh duk abubuwan dana aikata na aikatasu out of love.. son da nake maka yasa bazan iya jure ganin kana tareda wata ba..ka yafemin plss”….tana rufe baki ya sake jefo mata stepler dake kan table din nashi yace”Sameera ki bar min office dina nace…I don’t want to see you..nor do i have the patience to listen to you..leave my office right now”.. bata sake yunkurin mgn ba ta fita..don ta fuskanci ranshi bace yake da ita sosae…wnn wulakancin da yake mata shi yake kara tunzurata tana aikata abubuwan da ba daidai ba…
Shiko Taheer komawa yai kan kujera ya zauna dabas yana sauke numfashi…he can’t believe tana can tana kokarin rabashi da matarshi Kuma wai har takeda nerves din da zatazo office dinshi tace he should listen to her…listen to what..duk abubuwan data aikata basu isheta ba sai tazo office dinshi ta sake lalata mai zuciya…tsaki yaja mai karfi tareda zaro phone dinshi daga pocket dinshi…maybe sbd taga sunyi shiru dagashi har AY din shiyasa take ganin taci bulus…Kai tsaye number din AY da har yanxu baiyi deleting a wayanshi ba ya lalabo… without waste of time ya shiga dialing number din nashi..
Mum Ashraf ✨
????Dr.TAHEER????
Written by Maman Ashraf ✨
Wattpad@ummuashraf22
43
Ringing biyu a na uku AY Gambo da zuwanshi school din knn yayi picking call din…bayan sun gaisa yake bama Taheer lbrin yanda sukayi da class rep dinsu Layla…wani mamakin ya sake kama Taheer wato Sameera ta wuce duk tunaninsu..knn shima kanshi class rep din tayi using dinshi ne ba tareda ya sani ba…shima Taheer lbrin yanda sukayi da ita yanxu a office dinshi ya bashi snn ya dora da fadin”yanxu hukuncin dana yanke zanje har gidansu in samu mahaifinta inyi masa bayani..inaso ya shiga tsakanina da ita don nan gaba idan ta sake yunkurin rabani da matata kotu ce zata rabamu da ita..yanxu ma sbd Ina ganin girman mahafinta ne kuma batayi succeeding ba amma wlh da kotu zan makata..so idan kanaga zamuje gidan nasu tare sai muje..idan kuma kana ga akwai hukuncin da zaka dauka shknn”…Taheer na gama mgn AY yace”ba damuwa sai muje gidan nasu tare..da Ina tunanin in hadata da hukuma amma kuma naga kmr bai kamata in kaita kara ba tunda she’s a woman..ko ba komai Ina respecting Mata sosae..so taci albarkacin wnn respect da nake dashi a kan Mata..and InshaAllah zamuje tare wurin mahaifin nata..kaga koda next time ta sake wani abun muna da right da zamu kaita koma inane tunda mun hadata da iyayenta bata bari ba”…Taheer yace”shknn..yanxu yaushe kake free sai muje?..”AY yace”gaba daya yau am free..class daya gareni kuma 10 to 12″…”alright zan tura maka address din gidan zuwa anjima sai mu hadu a can”…Taheer ya fada mai…shima yace”ba damuwa Allah ya kaimu..na gode sosae”..nn sukayi sallama..Taheer ya tura mai address din gidansu Sameera kmr yanda yace..
A can school kuwa bayan sun gama lectures Layla ke bama Hanna lbrin duk abinda ya faru..Hanna tayi mamaki sosae tace”shiyasa nayita kiran wayanki bai shiga..gsky wnn matar ba karamar muguwa bace..ynxu kinga amfanin rashin boyema miji irin wnn issues din koh”…Layla tace”na gani wlh..na kumayi dana sani sosae..inata so in kiraki to bai bani wayana bafa sai yau”…Hanna na gyada kai tace”Allah ya kiyaye gaba..ynxu sai ki gyara next time…nima na kwana biyu ban zuwa sch din sbd banjin dadi”…Layla ta Dan zaro idanu hadda gyara zama tace”Hanna kawai ki fadamin ciki ne dake..ni banga abin boyewa ba”…itama Hanna murmushi tayi kafin tace”two months”…Layla hadda fasa ihu tace”I can’t wait wlh..kice mun kusa muyi ‘da ko ‘ya very soon”.. Hanna na dan hararanta tace”bazaki gane bane babe..laulayi wahala wlh..ko abincin kirki ban iya ci ga fever kullum dashi nake kwana..ga shegen bacci kmr as’habul Kahfi..ga Kuma exams zamu fara very soon..ni ban San ya zanyi da karatu ba”…Layla tace”ba wani wahala kin fiya raki ne kawai..haka Zaki cigaba da hakuri har ki fita daga first trimester”…cikeda tsokana Hanna tace”babe fadamin..ya kikaji fisrt night din..akwai dadi koh”…wani zaro ido Layla tayi tana girgiza kai tace”ke Ina wani dadi..saura kadan in mutu wlh”…dariya sosai Hanna ta kwashe dashi tana fadin”yarinya taji maza..ni dama nasan duk kika shiga hanun mutumin nn sai kinci kaniyarki wlh..wnn soyayya da ake maki ai bazai tafi a banza ba..sai ya fanshe kayarshi tasss”…tsaki kawai Layla ta saki tana cigaba da hararanta…Hanna bata da kirki wlh..wato dariya ma take mata…
Taheer da AY kuwa sunje gidansu Sameera kmr yanda suka tsara..sun yima mahaifinta bayanin komai..sun Kuma ce mai ya tsawatar mata don idan ta sake aikata wani abu makamancin haka a nn gaba to hukuma ce zata rabasu da ita…da yake mahaifin nata is responsible and reasonable man…ya kirata yayi Mata fada sosae a gabansu kmr zai sa mata duka…ya Kuma ce lallai lalla ta nemi yafiyarsu…haka duk ta basu hakuri tana kuka….su Kuma sukayi sallama da dad dinta suka tafi.. the next time ta sake aikata wani abun dama kawai saidai tajita a hannun hukuma…wnn din ma don Taheer na respecting mahaifin nata ne shiyasa ya sanar dashi…tun lokacinda yazo ya sanar dashi ya fasa aurenta yasan cewa mahaifinta babban mutum ne.
Wannan kenan
Kwanaki nata tafiya yayinda Layla is becoming very occupied with her studies…kusan kullum sai sunyi test as exams dinsu is approaching…ta dage karatu sosae…duk abinda bata ganeba Taheer na koya Mata…har yanxu Kuma ba abinda ya sake shiga tsakaninshi da ita…duk yanda yakai ga so tana fara kuka yake hakura ya kyaleta…gaba daya a tsorace take da al’amarin don ba karamin wahala tasha a hannunshi ba last time…fannin girki kuwa zaace an samu improvement sosae…don tana iya girkinta ynxu ita kadai without watching any video…dukda bawai ta kware sosae ba amma she is really trying…taste din abincin ma na yanxu yafi na baya…Taheer na alfahari da ita ta wnn fannin Kam..Sam bata barinshi yace zaije siyan abinci yanxu..don bataso a kwace Mata shi..musamman yanda taji ana maza basuda tabbas..so bazata bashi single chance da zaisa ya hadu da wata macen har su fara soyayya ba…
His only problem is yanda tun first night dinsu taki bari wani abu ya sake shiga tsakaninshi da ita…hakurinshi na gab da karewa don yanxu bazai iya hakurin da yayi a baya ba sbd ynxu yasan dadinta so bazai iya taking so much time without having her for the second time ba.
Yau ma kmr kullum suna zaune bedroom dinshi..shi yanata faman aiki a laptop ita Kuma ta baje handouts dinta kan gado tana karatu don gobe tanada test karfe 9…wayan Taheer dake gefenshi ya fara ringing…yasa hannu ya dauko wayan tareda picking call din..yasa a speaker snn ya ajiyeta kan laps dinshi Yana cigaba da aikinshi yace”Ummi barka da dare”…a daya bangaren ummi tace”barka dai Taheer ya gidan”…yace”gida lfy Lou Ummi”…ummi tace”to madallah…kana jina”…”inaji ummi”…ya fada idonshi kan laptop dinshi…ummi tace”dama bikin Asma’u ne dana fada maka..to wnn satin ne..gobe Nafee zata biyo jirgin yamma ta sauka a nn..idan Allah ya kaimu jibi Alhamis zamu tafi Dutsen gabaki daya”…Taheer ya Dan dakatar da aikin da yakeyi yace”ummi wace Asma’u kike mgn wai”…ummi tace”Asma’u mana ‘yar gidan yayan Awwal dake Dutse..bana fada maka zancen bikin bane?..yace”ummi kin fada min amma wlh na manta..Allah ya kaimu lokacin.. Saturday ne daurin auren koh”…ummi tace”eh asabar ne…sbd haka ka dauko Layla ka taho da ita gida gobe..inaso ta kwana a nn don jibi sammako zamuyi InshaAllah tunda ba jirgi zamu bi ba”…Taheer buda ido yayi sosae yana cewa”in kawota gida Kuma ummi…ba tare zamu taho da
Ita ba…ai yayi wuri ta tafi biki tun yanxu”…a fusace ummi tace”bikin ‘yar wan uban nata kake cewa yayi wuri ta tafi yanxu..wane irin mutun ne Kai wai..ka maidani abokiyar wasanka koh”…yayi kasa da murya yace”wlh ba haka bane ummi..kawai dai gani nayi ta tafi biki tun yanxu kusan sati guda fa knn zakuyi a can..kuma kinga tana zuwa makaranta fa exam ma zasu fara”…Saida ya gama mgnrshi a takaice ummi tace”bani Laylan muyi mgn”…ba musu ya Mika Mata wayan…tana amsa tace”ummi Ina yini”…ummi ko amsa gaisuwan batayi ba tace”ba kince min Kun kusa fara exams ba Layla..ko Kuna wani abun sosae ne a makarantan?..”Layla ta dauke kanta daga kallon Taheer daketa girgiza mata kai wai tace eh suna lectures…snn tace”ba abunda mukeyi ummi…duk revision ne sai tutorials..test ma idan nayi na gobe saura guda daya mu gama Kuma ba cikin week din nn zamuyi ba”…ummi tace”to Alhamdulillah..yanxu ki hada kayanki kaff..gobe zai kawoki nn..jibi Kuma in Allah ya yadda zamu tafi Dutsen”…Layla na murmushin farin ciki tace”toh ummi”…sai ta mikama Taheer daketa kallonta da wani expression kan fuskanshi wayan…ya amsa ya Kara a kunne…ummi tace”to tace ba abinda zatayi a makarantan..don haka gobe lallai lallai ka kawota gidan nn..idan ba hakaba kuma zan bata maka rai wlh”…tana gama mgnrta ta kashe wayan…Taheer ya ajiye wayanshi yana duban Layla daketa faman murna zataje biki yace”so baby kin matsu kije ki barni koh…baki tausayina…baki tunanin halinda zaki tafi ki barni a ciki right?..”Layla ta dan rausayar da kai tace”ba haka bane daddy..kawai dai inason zuwa bikin..kuma da gaske ba abinda zanyi missing a school”…idonshi na kanta yace”baki amsamin tambayana ba ai”…ta dan turo baki gaba tana cewa”Ina tausayinka mana daddy..ai ba dadewa zamuyi ba Kuma kaima ba zakazo daurin aure ba”…shiru kawai Taheer yayi yana kallonta.. sai can Kuma yace”tunda haka kika zaba shknn…ynxu bari in karbi na satin d zakije kiyi a can..kinga shknn nima bazan damuba”…Layla ta gwalo idanuwa waje tace”don Allah don Annabi daddy kayi hakuri..wlh na fasa zuwa bikin..zancema ummi na fasa zuwa Allah”…ya ajiye system dinshi kan bedside snn ya shiga matsawa kusa ita yana fadin”ai kin riga kin gama mgn yarinya.. tunda kikace mata ba abunda zakiyi..ynxu ko kin Kira kince ba haka bane ba yadda zatayi ba..cewa zatayi ni nace ki fada haka tunda banso kiyi tafiyan..so it’s better ki bani hakkina yanxun nn tunda daga gobe ba Kara ganinki zanyi ba..na dena tausaya miki nima tunda ba tausayina kike ba”…yana gama mgn ya kamota tareda hadata da jikinshi sosae…Layla ta shiga kokarin kwatan kanta amma ta kasa…ya riketa gam gam yanda ko kwakwkwaran motsi ta kasayi…Saida ya fara rabata da kayan jikinta snn ya shiga yin abunda ya dade yana bege duk tsawon kwanakin nn…lokaci daya ya fita a hayyacinshi fitt…ya manta da mgnr daya fada mata cewa he is going to be gentle…gaba daya ya susuce burinshi kawai ya Kai inda yake son zuwa…Layla banda kuka ba abinda takeyi…amma Taheer bai ma san tanayi ba…ya riga yayi alkawarin bazai iya bari ta tafi har na tsawon sati ba tareda ta bashi hakkinshi ba..bazai iya jurewa bane…yayi nisa sosae cikin abinda yakeyi..yayinda duk wani ihu da kukanta ya dena jinsu yanxu…he’s having the fun of his life..yaudai Taheer ya toshe kunnuwanshi tass…bai saurara Mata ba Saida yaje inda yakeso…ya Kuma tabbatar da he’s satisfied snn ya saurara Mata…ba don yana tausaya Mata ba da babu abinda zai hanashi going for another round amma sai ya hakura….Layla tayi ‘dai’dai kan gado kmr matacciya tanata kuka tana Kiran sunan duk Wanda yazo bakinta…shi kuwa cikin kasalan s
daya lullubeshi ya sanyata a jikinshi tareda matseta gam…yanajin yanda yake jinta har cikin jini da tsokarshi…Saida suka dauki tsawon lokaci a haka kafin ya ajiyeta a hankali snn ya mike zuwa bathroom…ruwan zafi ya hada snn ya sake fitowa ya dauketa yai cikin bathroom din da ita.
Yauma Saida ya gasata sosae snn yayi Mata wanka da kanshi ya nadota a towel ya fito da ita..har yanxu mutuniyarku bata dena kuka bafa…Taheer yasa mata kayan baccinta..snn ya bata pain releive tasha ya kwantar da ita tareda blowing Mata kisses ta ko ina..kafin ya koma bathroom don yin wanka shima…wnn karon ma kmr wancan…ya sameta fiye ma da yanda yake tunani …gani yake babu namijin da ya kaishi dacewa da mace mai tarin ni’ima kmr shi…baby is just different..komai nata is perfect shiyasa kullum sonta karuwa yakeyi cikin zuciyarshi…Saida ya gama wankan snn ya fito…a hankali ya haura kan gadon kusa da ita bayan ya gama shirin kwanciya..ya kwanta kusada ita tareda janyota jikinshi…sai Kuma ya shiga tunanin tafiyar da zasuyi gobe…Allah ya sani dn dai ba yadda zaiyi da ummi ne amma da ba inda zaa Kai mai matarshi…gaba daya baison yin nesa da ita yanzu…not for a second…haka nn kawai zaa dauke mai ita suje suyi kusan sati a wani gari…shi baice bazata je biki ba amma da a bari Saturday in zaije daurin saure sai su tafi tare..idan suka kwana daya ranar Sunday sai su dawo…amma ummi ta dage sai sun tafi tare..Allah ya sani shidai bakaramin shiga hakkinshi akai ba..yasan zaiyi missing matarshi sosae ba kadan ba…da wnn tunanin shima bacci yayi awon gaba dashi.