NOVELSSALAHADEEN COMPLETE NOVEL

SALAHADEEN COMPLETE NOVEL

Hannayenshi biyu yasa ya tallabo fuskarta cikin taushin murya yace “Bud’a idonki Sarah, kar kiji tsoro babu komai, ki nutsu kinji.”

A hankali ta shiga marrrr da idonta tana son ta bud’e amma kuma kamar da sumer glue aka lik’e mata su, sai bakinta daya ninka karkarwar da yake kamar zai cire, tab’a wuyanta yayi yaji ko zazzab’i ne gareta sai kuma yaji jikin da wani daddad’an d’umi mai d’umame jikin mutum, kallon fuskarta ya sake yi har yanzu dai kamar bata san a ina take ba ko me take yi.

Mik’ewa yayi ya kashe wutar d’akin ya dawo ya zauna, sannu sannu ya kwantar da ita akan katifar yana ci gaba da kallon fuskarta, sai yayi kamar ya kai bakinshi kan nata bakin ko yasa shi ya daina rawar nan sai kuma ya tsaya, saiya sake kaiwa sai kuma ya tsaya yana tunanin anya? Kukan kura yayi kawai ya durmiya bakinshi ya cabo leb’enta na k’asa, shi kanshi saida ya rintse ido saboda wani irin gumi da laushi da yaji, ita ma sake rintse ido tayi sai dai bata san me ke faruwa ba.

Da niyyar dakatar da rawar bakinta ya fara al’amarin, amma saiya girmi tunaninshi ta yanda harya wuce gona da iri ba tare daya shirya ma hakan ba, abinda kawai ya sani shine ya ci gaba da wasa da ita kamar yar tsana yayin da ita kuma take karb’an kowane sak’on tana k’ara rufe ido da k’yar take motsa kanta, niyya da haramar d’awafi da yayi ne yasa shi jero addua’r saduwa da iyali bayan ya gama k’udurtawa a zuciyarshi zai aiwatar da abin nan ne da matarshi ta sunna, yana gama d’aura niyyar tare da addua’r bayan ya saita ma kanshi hanya ya shiga ihrami.馃榿

Sabon lamarin daya ratsa k’walwarta lokaci d’aya ne yasa ta yunk’uro wata azababbiyar numfashi mai kama data d’aukar rai tare da waro idonta da k’arfin tsiya ta zuba su akanshi, lokaci d’aya kuma ta d’aga hannayenta ta rik’e hannayenshi duka biyu dake kan k’irjinta yana murzawa, lumshe ido tayi wasu hawaye masu zafi suka gangara ta gefen fuskarta, cije leb’enta tayi na k’asa sosai tana dantseshi da hak’oranta, cikin muryar jigatuwa kamar ta yar koyo tace “Wannan ba adalci bane, ka daina mr. na rok’e ka.”

Sunkuyo da kanshi yayi ya d’ora tsakanin wuyanta da kafad’arta cikin fizgar numfashi da k’yar yace “Sorry Sarah, a im so sorry i can’t stop it.”

Cikin jin wata azaba da taji ta soketa sosai a cikin jikinta ta sake matse hannunshi d’aya tana bud’a ido murya a dagule tace “U hute me mr., please get me up i don’t tolerate this pain.”

Da k’yar ya fizgi hannunshi ya d’agota ya zurashi ta bayanshi ya had’ata da jikinshi sosai, sake k’amk’ameta kawai yake yana mata wasu maganganu kamar wanda ya zare, bakinshi ya d’ora kan wuyanta yana sumbatarta har yana d’an tsizawa saboda ji yake kamar ya tauneta ya had’eta yasha ruwa yayi shiru ko ya huta, sanda ya fara neman sauk’in abinda yake ji ne ya fara mata wata sabuwar zungura wacce ta haddasa jin kamar zatayi amai ko kuma za’a d’auki ranta, cikin azaba ta karto hannunshi da akaifunta hakan yasa wurin fasawa har jini ya d’an fito.

Sanda yake fafutukar samun sukuni ya ji zafin nan ya ziyarce shi, a lokacin zai mata cizon k’auna ne馃榿 sai akayi rashin sa’a ya sakar mata cizon wahala, k’ara tayi da k’arfinta sai kuma yayi sauri ya rufe mata baki, mutsumutsu ta shiga yi tana so ya saketa shi kuma ya k’i d’agata sai gumin jikinshi dake tsiyaya a nata jikin.

Da k’yar ya zage kanshi daga gareta ya kwanta gefe, da k’arfinta ko ta tashi zaune tasa hannaye ta shiga dukanshi tana fad’in “Monster, me yasa zaka min haka? Ai bamuyi haka da kai ba, ba auren gaskiya mukayi da kai ba, me yasa zaka cutar dani? Ka d’auka bana kare kaina ne yanda zaka huta dani kuma ka wulak’anta ni? Yanzu waye zai gyara b’arnar da kayi?”

Da k’arfi ya tashi zaune shima yana kare kanshi yayi nasarar rik’o hannayenta ya had’e gam, kallon fuskarta yayi sosai yace “Nutsu mana, ke da kin d’auka zan baki uwata a sauk’i ne haka? Ai tunda na baki uwata dole nima kafin ki tafi ki bani beby in ya so saiki tafi.”

Da mamakin bala’i ta zaro mishi ido baki bud’e tana kallonshi tace “What? Dama nufinka akaina kenan? Na haihu? Yar yarinya dani? God forbide me.”

Mik’ewa yayi ya d’auki kayanshi zai saka ganin ta sakar masa ido yasa shi daka fuska ya mata tsawa da cewa “Kalli gabanki malama.”

Zabura tayi tayi kasa da kanta tana rarraba ido, tana ji ya ida ya fita daga d’akin bai kuma sake shigowa ba, saida ta cije baki sanda ta karkata zata kwanta, abinda take ji a gabanta kawai ta d’aukeshi a matsayin ruwa ne, duk da yau ne na farko a gareta amma sai bata damu da gyara jikinta ba, d’an yalolon zanin zrufar taja ta k’ara rufe jikinta tayi ruf da ciki ta kwanta abinta, bata jima a haka ba bacci ya d’auketa sai take jin kamar ta sauke wani abu mai nauyi dake kanta.

Duk kowa ya gama shirin tafiya sabgar gabanshi, yara sun tafi makaranta mazan ma sun shirya fita gona amma Salahadeen da aka nema aka rasa yasa su jiran shigowarshi, safiya tayi sosai amma babu labarinshi, su Zeid sun gama shiryawa sun har abin kari sun ci shi kawai suke jira, cikin k’aguwa da jin haushi Farha tace “Wannan ma ai wulak’anci ne, ya zai aje mu nan muna jiranshi bayan yasan tafiya zamuyi.”

Iffa ce tace “Ba ma wannan ba ina wannan kod’add’iyar?”

Sake had’e fuska tayi ba tace komai ba sai Mamuh da tace “Watak’ila tare suka fita.”

Salamatu ce tace “Anya kuwa, ai naga k’ofar d’akin nasu a rufe take takalminshi ne babu.”

Mustafa ne yayi saurin cewa “Wai dama ba tare damu ya kwana ba?”

Salamatu ce tace “Au! Ku baku san sanda ya bar d’akin ba dama? Lallai wannan baccinku sai a kashe mutum ma baku sani ba.”

Kallon Mamuh tayi tace “Ko ki shiga d’akin ki duba ki gani, shi dai na tabbata baya nan amma ita ban sani ba.”

Turo baki tayi tace “Idan kuma fa yana d’akin ni zai balbale.”

Farha ce tace “Wai ku tsaya ma, ban gane maganar d’aki da ake yi ba? Tare suka kwana kuma a wane d’aki?”

Salamatu ce tace “Ke da aka ma lalle to kina ganin ya dace a barshi ya kwana shi kad’ai ne, shiyasa baffanku yace ta koma can su kwana tare.”

Da sauri ta mik’e tana kallon Salamatun kamar zata had’eta tace “Wane d’aki ne?”

Nuna mata tayi hakan yasa ta wucewa da sauri tana huci, tana zuwa ko tura k’ofar kawai tayi ta shiga ciki ranta a b’ace, ganin Sarah har yanzu baccinta take ruf da ciki rabin bayanta a fili babu komai yasa ta saka hannu da k’arfin tsiya ta janye zanin jikinta.

馃弮鈥嶁檧锔忦煆冣€嶁檧锔忦煆冣€嶁檧锔�

Alhamdulillah
13/04/2021 脿 04:15 – Mom Lateef: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
SALAHADEEN
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�

              *NA*

_SAMIRA HAROUNA_

SADAUKARWA GA

          _DUK_

鉂わ笍 MASOYA NA鉂わ笍

Talla

        *Talla*

                    *Talla*

Ina kuke jigajigen masoya na? To ku garzayo ga sabo na dawo dashi, domin k’wamushe karatun wannan littafi zaku biyan mafi k’aranci kud’i ne, gareku yan k’asata Niger zaku iya tura 500 f cfa akan wannan lambar MOOV FLOOZ 84-55-55-56 (moov flooz ba chap chap ba amma zaku iya tura kati) . Ga yan uwa Nigeria kuma sai su tura naira 300 ta wannan account d’in 0004309211 Bank name Jaiz, ko kuma ku tura kati ta wannan lambar 806-559-0797, yau dai a yanzu zan ga adadin mabiya na wanda a shirye suke da kud’insu ma, (zan ci kaza fa).

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button