A BAKIN WAWA COMPLETE HAUSA NOVEL
A BAKIN WAWA COMPLETE HAUSA NOVEL
Aneesa da Ameera suka ce suma baza suce ba haka ma Saima,Fati kuma bata nan tana school haka suka Shirya tsab suka fita,
Hajiya tace’ haba wallahi muma ma huta da hayaniyar yaran nan,
Anty tace’ wallahi kuwa,sai dai drivern kuwa yasan gidan?
Tace’ Ai shine ya Kai Alhaji yagani,
Hudaya tace’ ni Anty zanzo na wuce sai wataran kuma,
Anty tace’ Allah ya kiyaye,
Hajiya tace’ kekam zuwanki beda amfani ma Sam,
Bata tanka masu ba ta Kira mijinta tace ya sameta a gidan Anty safiya, tashi tayi ta Shirya ita da yaranta su biyu suka tafi.
Anty tace’ wannan yarinyar Allah de ya shirya,
Hajiya tace’ ameen,
????????????????????????????????
Lagos
Yana kwance ko aikin ma be fita ba, sabida an Basu hutu besan na mene ba jiya yaga message kuma ya tambayi manager da PA suka tabbatar masa hakan yasa Shi bajewa Yana ta kwasar bacci abinsa, wayar sa dake kara ya lalubo ya daga bema ga sunanan ba kawai dagawa yayi ya Kara kunne,
Daga can bangaren,
tace’ Hello!
Yarda akayi maganar da yarda salanta ya fita yasa Shi mikewa zaune yane mi bacci ya rasa zuciyar Shi na bugawa,jiya fah message kawai ya Mata na iso lafiya yace shine mas’ud haka kawai yace Amma shine yanzu harda Kiran Shi da masa muryan munafinci( ????♀️)
Jiya yayi ankuma cewa’ hello? Bakajine? Ko bacci kake?
Dakyar ya samu ya lalubo magana yace’ uhm,
Tace’ bacci?
Uhm,
At this time?
Uhm,
Shidai da zata kyaleshi ta dena masa wannan munafurcin Daya huta, zuciyar Shi tasan bugawa take ba a dari dari ?
Tace’ wai Kai komai uhm uhm uhm, shikenan ma Tou,idan Ka tashi Ka kirani,daman na kirane kawai mugaisa,
Yace’ a,a na wannan nace na ma ai wannan na tashi ma ai,
Tace’ really?
Eh maan,
To ya kake?
Runtse ido yayi gam, zuciyar Shi na tsananta bugu,
yace’ kamar yarda kike,
Nifa Banda lafiya,
Kwanciyar sa ya koma ya gyara,
yace’ Nima haka,
Meke damunka?
Bekawo komai a ransa ba,
yace’ I miss someone special, important to me,
Really?
Yeah,
Can I know her? She’s your Girl right?
Shifa har zuciyar sa Mus’ab yake nufi Basu taba irin wurin kwana daya basa nan ba sai da suka fara aiki kullum sai sunyi video call suke kwanciya wataran ma ahaka suke bacci Sai da asuba idan sun tashi su gani su sannan Daya ya tashi Daya sai kuma a tashi shima ba kullum ba kusan kullum ne hakan, gashi yanzu tazo tayi masa wannan fassarar,
Tace’ hello Bakaji ne?
Yace’ am ina ina ji, kauwata nake nufi,
Kana da kauwa daman?
Yace’ yeah, she’s mean alot to me, I love her more than I my self,
Tace’ woww, inasan kauwa mace but Banda sai kannai Maza guda biyu,
Yace’ hmm, nikuwa ina da su Duka,
Tace’ hakan nada kyau,
Amma kana da GF ko?
GF?
Ohh I mean girl friend,
Dariya ma ta bashi wai girl friend,caab batasan wai yanzu ma dauriya yake da ita ba ne?
Yace’ bantaba ba,
Impossible, as smart as u are ? Ace Baka da, Kai gaskiya bazan ma yarda ba,
Yace’ to shikenan,
Tace’ ehh shikenan,
Shiru sukayi bashi da abince Jin shiru tace’ to sai anjima,
Yace’ ok,
Tace’ bye take care of yourself for your future wife,
Ta kashe wayar,
Wani irin ajiyar zuciya ya sauke yace’ wai Masha Allah, zuciyar sa a hankali ta fara dawo normal ga wani uban gumi da ya hada, sai dai ya daidai ta kansa Sannan ya turawa Ummusalma recoding din hiran su, ya kirata,
Tana kwance a daki har lokacin bata tashi ba, wayar ta ce ta tasheta daukowa tayi ganin Chatty ta daga batayi magana ba,
Yace’ ke, dalla tashi kinzo kina wani bacci har wannan lokacin kinsan nawa kuwa? To yarinya goma da kusan rabi shadaya ta kusa,kina baccin asara ( kamar ba yanzu ya Gama ba ???? ) nasan ma mijinki ko abinci Baki masa ba, bare ki gyara gida,wayace maki Amarya na bacci to Amarya tun karfe bakwai take tashi kune de salan naku yazo da haka dalla can tashi ki kintsawa mutane gida,kina jina Dan tsabar renin wayo bazaki min magana ba?
Ohhh ga marenin wayonki ko? Wai ba magana bake maki ba? Ke Bana San San fa reni kifi fa a idona na rufe taam,yimin magana, wai bazaki yi ba eh?
Tace’ taya zanyi magana? Bayan Babban Yaya Yana magana? Kasan idan Nayi magana zaka ce Banda kunya,
Darwaje Baki yayi ance masa Babban Yaya, yace’ ehh kuma da wannan, fah,
Tace’ Ai Shi idan ya kama magana ba comer ba full stop,bare a tari numfashin sa haka yake idan ya fara zuba kamar an bude fanfo za’a cika sea,
Daure fuska yayi yace’ ke na taba wasa dake?
A,a koda wasa,sai dai ko a mafarki,
Wallahi kicigaba, idan kina haka baza kizo min gidana ba,
Tace’ to,
Yace’ kiduba what’s app na turo maki Abu,
Tace’ to,
Yace’ yau fah bamuyi aiki ba,
Tace’ akan me?
Wallahi bansani ba,Nayi Nayi naji amma banji ba,
Tace’ Ka Shirya kaje company din,
Ance idan an hanani shiga fah, ance ba aiki,
Ka nuna ID card kace kaima tare da Kai za’ayi,
Yace’ Insha Allah yanzu kuwa Zan Shirya,
Amma fa idan kaje ba shiga zakayi ba, kasamu kayan ‘yan aiki kasaka bayan Ka Shiga companyn har p cap, zaka sa Kar a gane ka,
Yace’ kefa matsala ce dake meye wani p cap ni bansan taba,
Ai daman bazaka sani ba, Dan kauye kawai,
Ta kashe wayar ta,
Yace’ wannan aljanar ina, mijinta zaiyi fama ba barama da Mai jinnu, tashi yayi yayi wanka ya shirya tsab cikin kanan kaya yasa farin glass ya rataya jaka ya fita.
✨✨✨✨✨✨✨
Data kashe wayar missed calls dinsa tagani dayawa sunfi goma da messages, murmushi tayi,data bude messages din, acikin awanin da Basu fi hudu ba zuwa uku,ya Mata wannan, harzata masa reply ta Bari, ta tashi ta fita Gidan ta Yana nan tas kamar jiya sai abinda ba’a Rasa ba,sai da ta zagaye iya cikin gidan nata sannan ta dauko mopper tayi mopping ta kawai tare da dusting din abinda ya dace amma iya dakinta kawai da nashi sai parlour shikenan, ta kunna burner tayi turaren wuta gidan ya dauki kamshi sannan ta kulle windows ta saki labulaye ta kunna acn ta kuma fesa Freshener dadi gidan ga kamshi Ka sanyin ac wanka taje tayi ta Shirya cikin wani material hadadde dashi ta coka dauri bawai Dan ta iya ba,sai Dan tasan anayi sanda take taken big girl ada, ita kanta ta turara jikinta kamshin take na daban, kitchen taje taga bakomai indomie kuma ba attarugu Rasa abinyi tayi ta bude fridge ta ciro abincin jiya dayasa Shi, shine tayi warming ta daba,ta dawo parlour ta dauko wayarta tana ci tana korawa da tea tana Jin recording dinsu sai da tagama ji tsab zata kirashi ta tuna da maybe yanzu ya fita, bugun kofa taji na hauka ko tace gate,Bana hankali ba, tashi tayi,
tace’ lafiya? Ko an buga a hankali banji ba, gaskiya a zo a Nemo Mai gadi ni banzan iya ba, tashi tayi tana gunguni ta zaro key ta fita……
Tofah????
~~Ra’esh da Ummie akawo wa sirika dauki~ .????~
By: Hijjart Abdoul
Cwthrt ????
[7/14, 3:57 PM] Hijjart????: ???? A BAKIN WAWA ????
Akanji magan
33
Umma tace’ a,a dakin barshi ma,
Ita duk a Nata tunanin ‘yar kauye ce shiyasa,
Anty tace’ Allah yasanya alkhairi ya Basu zaman lafiya,
Dayake duk sun San halin su, sai wata daga cikin matan,
tace’ Ameen Ya Allah, Allah ya rabasu da sharrin masu sharri ya kare daga sharrin masu hassasa da Kasaita,
Wata kuma tace’ Allah yasa de har zuci, ku tashi mu tafi,
Rai Anty da Hajiya ya Kai koluuwar baci,Amma gudun kar ayi sai suka yi yake kawai, suka tashi,
Daga nan gidan Anty safiya aka kaita dayake tare suka taho a gidan suka yada zango, wasu daga cikin matan suka fara tambayar ‘yan uwanta, Anty safiya kuwa tace’ suna London dayake su sunyi nasu bikin a can,shine aka kawota Suma suyi nasu, daga nan kuwa shiru kakeje damma tunda aka fara shagalin suke cewa Basu ga ‘yan uwa ba,Umma tayi banza ta kyalesu dayake an San halinta da jaraba sai Suma sukaja bakinsu sukayi shiru,