A BAKIN WAWA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

A BAKIN WAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

A BAKIN WAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

yace’ to fada min mun Zama daya ko a,a?

Rufe fuskarta tayi da kirjinshi,
tace’ a,a ai bazamu Zama ba,

Yace’ Kai dan Allah kice de har yanzu da saura,to Bari na kara kinga sai muzama Daya dakyau dakyau kingane ai,

A sukwane ta dago tace’ wallahi mun zama Bama Daya ba, mun Zama abinda yafi Daya Allah kuwa,

Dariya yayi yace’ a,a daga baya kenan,ban yarda ba gaskiya, ya fada Yana pecking dinta a goshi,

Tace’ a,a fah,

Kwanciya yayi ya daura kanta a kirjinshi yace’ Mi Amor?

Tace’ uhm,

Baki tuna sanda muka fara haduwa bako?

Uhm,

Kina so Kiji?

Uhm, Amma sanyi nake ji,

Ohh kindena Jin zafin?

Danace ina ji?

Kin manta?

Uhm,

Bari to idan mun karayi zaki tuna,

Nifa na tuna,

Yace’ wai na tambayeki?

Uhm,

Wai daman kina da kunya ko kuma de yanzu ne kunyar tazo?

Kara dukar da kanta tayi a jikinshi,ta rungume Shi dakyau, batayi magana ba,

Zaiyi magana wayar sa tayi kara,

Hannu ya Mika ya janyo wayar ganin Mas’ud yasa Shi dagawa, daga

Yace’ yane? Har kaje Ka?

Daga can mas’ud yace’ naje ina?

Binaif yace’ kamar ya? Lagos mana bacan zaka wuce ba,?

Yace’ Amma kayi formatting ko bb?

Mus’ab ya ansa yace’ ai bejeba Amma yazo cikin gidan Ka,kuna ina ne haka kuka bar gidan a bude kuma kuka fita?

Binaif yace’ bangane muna ina ba? Muna gida mana?

Atare suka ce wanne gidan,?

Bansani ba, kashe wayar yayi yace’ Bari na fita, ina zuwa kinji?

Tana lumshe Ido alamar bacci ta daga masa Kai,ajjeta yayi a pillow ya zura rigar Shi ya fice,

A zaune a parlour ya gansu, yana fitowa suka zuba masa ido,murteke fuska yayi irin ba wasan nan,sai dai kuma wani irin kwantaccen annuri suka hango kwance a fuskar Shi Wanda Basu taba ganin irin sa ba,
Yana karasowa yace kallan fah?

Mus’ab yace’ ah bakomai nidai kawai gani nayi yanzu nan kamin kyau,

Mas’ud yace’ ah Ashe de Ka gane,
Zuwa mukayi kakaimu airport zamu wuce,

Yace’ to meye na wani zuwa? Ku tafi mana,

Mus’ab ya zunguri kafar mas’ud ganin ya kalle Shi be gani ba, juyowa yayi ya kalle Shi,da Ido ya masa alamar tana ina?

Mas’ud yayi gyaran murya yace’ ina aljanar matarka?

Bacci take,Dan Allah ku tafi nikam,wai sai kunyi dare ne?

Mas’ud yace’ dare na wa kuma ai sai dai na gobe kuma,
yace Allah inaga matar Ka aljana ce kamar tasan abinda zai faru kawai ta fada min yarda zance, nidai ban yarda da ita ba, Ka kaita Amata rukiyya kafin mu dawo,

Throwing pillow ya dauka ya jefa masa yace’ oya fice min a gida, kafin ranka ya baci fita nace,

Mus’ab yace’ Haba bb kaifa zaka kaimu ina zamuje kuma?

Yace’ ku hau napep mana, ni kun dame nine,

Ehh lallene,damma de Nima very soon zanyi wannan auren kuma kar naga kafarka a gida na tunda korar mu kake, fav tashi mu tafi,

Mus’ab yace’ bb kasamu motarka a airport Dan mu munyi nan,

Idan mu bamu hau napep ba wani zai hau,kuma gobe Kwama yi abinci don na fadawa Anty safiya cewan kace nace basai na aiko da abinci tunda gobe Yan makaranta zasu koma kuma ba driver idan anga dama to,

Kara wulla masa wani pillow yayi yace’ ku fice kunzo haka kawai kun dameni,

Fita sukayi Basu ce komai ba Amma bakin Mas’ud Yana motsi alamar sonyi magana Mus’ab ya hana Shi,

Bayan sun fita har zai dawo sai kuma ya fita zai rufe gate yaga mas’ud da coolern abinci,ya Mika masa tare da yi masa wani Dan iskan smirking da kanne Ido daya,bema Bari ya ansa da hannunsa ba ya ajje ya koma da gudu, murmushi kawai bb yayi ya karasa ya rufe gate din ya dawo ya dau coolern abinci ya Shiga parlour ya rufe ko ina, sannan ya wuce kitchen ya dauko plate yashiga dakin,

Tana kwance yarda ya barta sai dai tayi bacci don yana fita tayi bacci, dayake ba Haske a dakin sai ya kunna,yana kunnawa tana tashi sai dai batayi wani motsi ba, kara sowa yayi ya daga ta ya zaunar yace’ tashi kici abinci,

Idanta a kulle bata bude ba don itakam Allah ya gani batasan hasa Ido dashi yanzu,Kai kawai ta girgiza,tare da cewa” na koshi fah,

Kici kadan kinji?

A,a nidai na koshi gaskiya,

Baya so ya matsa Mata shiyasa yace’ to me zaki sha ? Hollandia? Ko fresh milk? Ko kuma yoghurt?

Daga masa Kai tayi zata kwanta,tashinta yayi yace’ ki tashi Bari naje na kawo,

Abincin ya dauka ya fita da Shi yasa fridge Kar ya lalace sai anan ma yaga sauran naman jiya da suka ci Shi yama manta yogurt din ya dauko ya dawo tana kwance ta daura kanya pillow shigowa yayi yace’ ta so kici,

Ahankali ta tashi zaune ta sauko da kafarta tana takawa har ta karaso inda yake zaune ta zauna a gaban shi,tunda ta taso yake kallanta yarda take tafiyarta a Hankali bata wani dingishi Sai dai yanayin tafiyar da take a hankali kamar bataso,

Kanta a sunkuye ganin kallan kurillan da yake mata,tana wasa da bracelet din hannunta, looking so innocent, murmushi yayi Yana Mika Mata robar, sha tayi taji dadin ya Ragu, shiyasa ta rike a hannun ta bata kuma dago ba,

Yace’ yayi sanyi da yawa shiyasa Nayi diluting dinshi da ruwa marar sanyi,

Yatsine fuska tayi,har zatayi magana tayi shiru,ahaka tasha shidai a wurin ya barta ya tafi daki Shi, har ta Gama be dawo ba,shiru shiru har ta sake wanka takwanta bedawo ba,tashi tayi a hankali tana tafiya ta fito da tana dubawa ganin kofofi yasa ta tsaya tana tunanin wanne zata Shiga? Dakin kusa da nata ta tashi ga Baya nan,tayi tafiya kadan ta shiga wani wannan ma baya nan,gajiya tayi,zata koma ta tuna dazu taga kujera a kusan dining maybe Yana nan, wurin taje ta kunna fitila bags ganshi sai kofar da ta gani yasa Karasa wa bude ta Shiga, parlour tagani daidai misali yayi kyau bakadan Dan kayan ciki sun kawata tashi gashi karami bame cika Ido ba, daki ta wuce taga ganshi a daga can wurin kujera ya zauna yana aiki a system,zuwa tayi ta zauna a bakin gadan,dagowa yayi, ya ganta sai sauke numfashi take,

yace’ am sorry na barki ke Daya ko?

Batayi magana kawai ta kwanta ta rufe Ido,badan wai bacci na sai dai yanayin dakin ya burgeta daku kamshinsa, tashi yayi ya rufe system din ya gyara Mata kwanciya taje ya kashe fitilar da bedside lamp, shima ya kwanta,

Yace’ Kin biyo mijinki Kenan?

Juyar da Kai tayi gefe bata tanka masa ba,
Yace’ to shikenan da’alama bakya sanjin labari ko?

Girgiza Kai tayi, yace’ to dawo nan,yafada ya na nuna kirjin sa, ba yarda ta iya bazata iya musu ba,ko tayi ma yanzu sai ya kawo Mata maganar da batace ba, dawowa tayi tare da rungume shi, shima rungume ta yayi suna shakar kamshin turaren juna kowa shiru yayi babu Mai magana, cikin murya kasa kasa,

yace’ zaki iya tuna ranar da kikaje wellcare?

Tace’ Ai ba sau daya naje ba bare na tuna,

Yace’ to,wata rana naje wellcare ina tafiya sai ga wata yarinya a that time bazata wuce 13-14 ba a shekaru tana sanye da Pakistan a jikinta me makon ta yafa mayafin sai ta daura Shi a Kai tasa earphone tana Danna waya tana tafiya, kawai tayi Karo da wani mutum, ya dago ta kalle Shi suka kurawa juna Ido ita ce ta fara dauke idanta daga gare shi tasa Kai zata wuce shikuwa ya riko ta, mema yace ma ta? Na manta de,Amma ita ca tace make kallan gabanka ba Ka tuhumi mutane ba, ta wuce ta barshi da Baki a bude, ko kinsan labarin?

Tashi tayi zaune tace’ kasan me yace’? Haka yace’ can’t you apologize? Or you don’t know how to apologize?
Murmushi tayi tace’ Kai Baka manta tuwa ko?

Yace’ kusan hakan,indai moment yamin dadi bana mantawa dashi,

Murmushi kawai tayi masa ta kwanta,
tace’ what’s your mom?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button