NOVELSYAR BANGAR SIYASA COMPLETE

YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

“Ni wayoyi basu ne damuwa ta ba kawai ka bani sim card dina sunfi muhimanci a gurina idan kuma kace ba zaka bayar ba to kai ma naka sun mula.”

Ya dan tsira mata idonshi yana kallo, kimanin minti biyu ya mike! Zabura tayi! Bai ko kalleta ba ya kwashi wayoyinta ya fita dasu a hannunsa…..Ajiyar zuciya ta sauke! ta rasa me yasa take jin tsoronsa duk lokacin da zai tunkareta….Tananan tsaye ya shigo dakin taga ya bude wardrobe din shi short nickar ya dauki da wata t_shart mai karamin hannu ya sanya a jikinsa ta matse shi sosai duk wasu hallitunsa suka bayyana….Ya zauna gefan bed yana kallonta, saurin sunkuyar da kanta tayi Yace.”Mara kunya zo ki bani sim card dina zanyi kiran waya ko bakya ji.”
‘Ki tayi! Yace.”Idan nazo nan fa ba zakiji dadi ba.

“Nifa ba zan bayar ba sai ka bani nawa.” Tafada muryarta na rawa ganinshi a haka ya sanya mata wani irin shau’ki wanda bata ta’ba shiga cikinsa ba sai taji tana sha’awar taji ta kwance cikin fafaffadan kirjinsa….Idonta lumshe! wanda shi kuma a lokacin ya mike ya iske inda take tsaye sai hucin numfashinsa taji! Tana bude ido ta ganshi daf da ita ya babbake gurin ko kyallinta baka gani ya rufe ta ruf a jikin bango (garu) Kauda fuskarta ta shiga yi ya sanya hannu yana juyo da fuskar tana sauke kauda fuskarta gabanta sai faduwa yake!!! Cikin hosky voice yace.”Ina kika kai min sim card.”!? Shiru tayi masa….Ya sanya hannunwansa ya kama hannunta yana dubawa. bude masa tafikan hannayen tayi ya laluba tsaf babu! Ha’bar ta ya d’ago ya tsurawa le’bunanta ido….Ta fuzge fuskarta daga hannunshi Yace.”Ke! zafin kai! zaki nuna min ko.”? Ta sanya hannu ta ture kirjinsa da fadin”Ka dauko min nawa sai na baka naka.” Saukar hannunsa taji kan nonowanta! Ta ‘kwallara ‘kara! jikinta na makyarkyata! sam ba tayi tsammani ba!!! Ya d’an ‘bata fuska kad’an “Meye haka.”? Yafada yana kallon ‘kwayar idonta.

Shiru tayi tana so ta gudu ya sake matse ta da bango ” Idan baki fito min da sim ba zanyi miki tsirara inyi miki sintir duk inda sim card dina yake sai na gani.”

”Nima ka dauko min nawa.” Tafada murya na rawa “Taurin kai ne dake Na fada miki dalilina amma tunda kin fiso nayi miki sintir irin naku na ‘yan jagaliya to bari kiga.” Da sauri ta buge hannunsa da ya dora kan blet din da ta matse ‘kungunta dashi!! ya sake mai da hannunsa gurun fuzga daya yayi wa blet din sai gashi a hannunsa…..Ihun! hauka take masa tana tutture shi…..Ya ‘bata fuska sosai da hannu daya ya hade dukanin hannuwanta ya rike ya daga sama ya kalleta ta kalleshi taga ya hade rai! sai hawaye ya wanke mata fuska da alama dai guy nan sintir din zai mata!!! “Ki daina ‘bata hawayen ki a banza na fad’a miki ko a cikin wandonki kika ‘boye min sim card sai na ciro kaya na.” Yana gama maganarshi ya fara kokarin zare mata dogon wandon jins din dake jikinta…..Kafafunta ta sanya ta dinga harbinsa dasu tana bugunsa ko kallonta baiyi ba sai da ya zare mata wandon tayi saura daga ita sai pant! Kuka take tana masa Allah ya isa! Ya kalleta da jan ido “Kar ki ‘kara yi min Allah ya isa.”! babu wasa yayi maganar tace” To nima ka daina cire min wando wannan ai wulakanci ne.” Yace.”Ke! kika so a wulakanta ki.” Hannu ya sa xai zare pant din! Sai ta kwala kara ta lauye ta lanjare! ta kanannad’e jikinta a jikinsa tana masa magiya! “Tsaya in dauko maka kar ka cire min wando! dan girman Allah ka tsaya kar ka tozartani!.” Dariya yake so yayi amma ya dake! baiyi ba yace.”Oya! maza dauko min.” Yafada yana sakin ta.

Gefe guda ta matsa tana nishi da aika masa da harara! yana kallonta bai ce komai ba sai da ta gama hararasa sannan ta zura hannu cikin rigar ta ta fara laluben sim card din…….”Okey! nan kika boye ashe.” Yafada yana bin nonowan nata da kallo. Banza tayi masa ta cigaba da lalube Yace.”Bari kiga yanda za’ayi ki daina wani ‘batawa kanki lokaci.” Kafin tayi aune taji shi a jikinta ya sanya hannusa daya ra kasan rigar yana lalubawa! Tsabar yanda yake lalube mata nono sai da ya balle mari’kin bireziyar sai cud’a nonowan yake da hannunsa guda, kamar jaraba ita kuma ta kasa hanashi ji take tsigar jikinta na tashi nipples dinta na wani irin mikewa suna kaikayi sai taji kamar sosa mata yake
Cikin wata kasalalliyar murya yace.”Wai ina yake ne umhum? ko dai sai dai anyi sintir din! Bakinta ya mutu murus! sai dai ido da take kallonshi dasu, Ya riga ya d’imauce dan yanda yaji yana lugwigwita brest din a hannunsa so kawai yake yaga yayi tozali dasu a idonsa ya kama ta ya matse tsam! a jikinsa! ya dinga shafa bayanta da hannayensa dake cikin rigarta ya samu nasarar zare breziyar ya ciro ta ya yar ya gurun sai yaga nonowan sun sake masa girma a ido, tana kallonsa ya lumshe idonsa yana sakin zazzafar ajiyar zuciya bai ta’ba tsammanin shi cikakken mai lafiya ne sai yau!!!! Ganin yanda jikinsa ke kyarma! yasa ta dawo hayyancin ta tabi brexiyar ta dake kasa da kallo ta dawo da hankalinta kansa yana ta kallon kirjinta ture shi tayi dake jiki nasa ya shika sai ta samu nasar futa daga tsakaninsa ta dauki breziyar dake yashe a kasa ta zazzge sim card din suka fad’o kasa.

Futa tayi daga d’akin hannunta rike da breziyar ta zauna daya daga cikin kujerun palon tana rintse idonta har yanzu bata dawo dai-dai ba tana tajin wani iri a jikinta ga nippls dinta ya dame ta da ‘kyaikyayi tunani takeyi ya akayi har ta sake ya cire mata bireziya ya lugwigwita mata nono? Tsaki! taja “Amma mutumin nan ya shammace ni.”

Tana futa daga d’akin ya shafa kanshi har yanzu yana jin wani irin shauki a tattare dashi shauki da sha’awa irin wacce bai taba ji ba, Ya dauki sim card dinshi ya nemi gefan bed ya zauna ya sanyawa wayarshi……Khalifa ya kira suka gaisa Khalifa yace.”Nayi ta kiran wayar ka bata shiga.” Yace.”Yanzu na kunna zaka shigo ko.”? Yace.”Kai da kake da amarya me zan zo nayi maka.” Yace.”Kai kyale amaryar nan dan Allah kawai ka shigo akwai shawawarin da zamuyi.” Khalifa yace.”Sai yamma zan shigo.” Yace.”Okey sai ka shigo.” Numbar Garba ya kira…..Palo ya fito ya zauna kan kujera suna waya da Garba Yace.”Duk ka had’o min kafatanin ma’aikatan gidanan.” Garba Yace.”,Angama Yallabai.”

Ya kashe Wayar yana kallonta idanunta sunyi Ja! Tsabar kuka da Halin sha’awar da take ciki a halin yanzu wanda ta kasa gane me yake damunta san samu ace har yanzu yana matsa mata nono da sai tafi so……Ya cuce ta gaskiya da ya ta’ba mata nono da tasan haka mutum yake ji da bata barshi ba…..Kallo guda yayi mata ya gane abinda ke damunta…..Yace.”Yana da kyau kije ki suturta jikinki.”
A hasale tace”Kaine ka bani kayan da zan saka.”
Harara ya watsa mata” Kinga tashi ki bani waje zan gana da yara na bana son rashin kunya.”
Kin tashi tayi tana matse fuska!
Cikin tsawa! Yace.”Ko bakyaji ne.”? Mikewa tayi a fusace! ta nufi bedroom dinshi! Ya bita da wani irin kallo mai cike da ma’anoni da dama yarinyar nan na nema ta sauya masa tunani.

Kika futa da book din nan Ke da Allah!/Kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar
07084653262

BINTA UMAR ABBALE‘Yr Bngr Sys
23
‘Daya bayan daya suka shigo sun kai su kusan bakwai ne Garba da Hadi sai securities su uku Abdulmumini mai wanki da goga da bawa shukoki ruwa sai kuma mai masa abinci (kuku) Duka suka mika gaisuwa zuwa gareshi…..Ya amsa musu a sake kana ya d’ora da fad’in”Dalilin da ya sanya na kira ku shine domin in shaida muku cewar Allah ya nufe ni da d’aura aure jiya kenan Garba da Hadi tare mukaje dasu har can garin da aka daura auran…..Ya kalli masu gadi yace.”Jiya kun bata min rai sosai wanda har na yanke shawarar sallamarku ya za’ace yarinya karama kamar wannan ta iya futa daga gidan nan bayan kuna kallonta, abunda ya sanya na yanke shawarar rabuwa daku kan aikinku saboda nasan kuna da iyali dukaninku shine dalili amma gargadi na na karshe shine Kada ku kuskura ku bar yarinyar nan ta futa ba tare da sani ba,Idan haka ta faru to sai na daure mutum…..Ya kalli su Garba da fadin”Ku kara saka ido sosai a kanta. Garba yace insha Allah Ya kai idonsa kan Rabe (kuku) yace.”Iyakacin ka kicin bana son wata alaka mai girma ta shiga tsakaninka da matata, kana gama abunda kake kayi tafiyarka.” Rabe ya amsa da”Yes sir!.” Yace.”,AbdulMumini zaka cigaba da yin aikinka kaji ko duk sanda wanki da ya taru da kaina zan kira ka ka karba bance ka dunga shigowa ba kai tsaye dalili kaga yanzu bani kadai bane a gidan.”
AbdulMumini yace.”Insha Allahu za’a kiyaye yallabai.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button