NOVELSYAR BANGAR SIYASA COMPLETE

YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

Wasila kam ta jima kwance a kan bed tana rungume da pilo tana ta mutsu mutsu! gabanta sai zubar da ruwa yake tana jin santsi da yau’ki da ‘kaikayi duk ta rasa abinda ke mata dadi ga nippls dinta sun dameta da ‘kaikyayi kuka tasa, ta kai hannu kan nipples din tana matsawa, sam! ba taji dadin komai ba tafi so shi dai ya sosa mata ko ya tsotsa! “Allah ya isa! ta fada a sha’ke! dana sani ban shiga dakin ba na jawowa kaina masifa.”! Hawaye ta share ta mike zaune tana d’age rigar jikinta dake kamshin turarensa, Nan ta kali nonon nata taga kamar ma sun sake girma, ga nippls din ya wani tattare guri guda, yana kyaikayi! shashsheka tayi ta lumshe idonta ta saki rigar a hankali ta koma ta kwanta lakwas yau taga bala’in duniya, wai dama haka akeji shiyasa duk in da mata suka zauna zancen kenan da shaye shayen maganin ni’ima! to wai shin ita meke futowa daga jikinta!? Wasila haka ta lalace gurin burgima a bed tana matse pillow tana so ta samu sauki jarabar dake taso mata…..Cikin wannan hali ya shiga ya sameta ya shirya tsaf tsaf yana sanye da fari yadi anyi masa dinkin gida ‘Yar shara (riga mai yankakken hannu) da manya manya aljuhunai a gabanta, hannunsa guda cikin aljuhu ya tsaya kanta, a hankali ta bude idonta tana kallonsa, ya dan tsira mata nasa idon da sukayi kar! dasu kamar ba dazu suka rikice da fitina ba, ita nata sun kankance duk girmansu sunyi wani ja! kamar me jin bacci haka take lumshe su tana cizan bakinta….Kallo guda yayi mata ya fahimci halin da take cik…. Basarwa yayi yace.”Ki tashi kinyi bakuwa Hafsa ce matar Khalita ta kawo miki ziyara.” Kamar za tayi magana sai kuma tayi shiru ta mike zaune tana daddauke kanta…..Idanunsa ne suka sauka kan nononta ya tsura shatin nipples dinta ido har yanzu suna tsaye duk gashinan yana gani…Tsigar jikinsa ta mike da sauri ya kauda kanshi, yace.”Kiyi maza ki fito Okey.” Hanya ya kama ya fita yana had’a hanya mutukar zai sake kallonta cikin wannan yanayi to babu shakka zai rasa nutsuwarsa ga baki a parlor za’ayi abin kunya shiyasa yayi gaggawar barin dakin….Yana fita taja tsaki! ta daddafa ta mike tsaye, toilet ta nufa, domin ta wanke jikinta da duk abinda ya ‘bata mata jiki.

Sanyi ko yawan yin sex da yawan haihuwa na janyo ki kasa ri’ke fitsari da kananun shekarunki sai ki dinga d’igar fitsari fitsari ya matso ki kafin kiyi wani yun’kuri ya soma zuba duk kibi ki bata jiki, wannan babbar illah ce, gareki idan kina fama da wannan matsalar ‘yar uwa ko wani naki na fama da irinta to sai kubi matakin neman kare kanki domin tsira da lafiyar ki

Littafin na kudi ne…….!
Kika futar min da book Ke da Allah! Kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar
07084653262
BINTA UMAR ABBALE
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: ‘Yr bngr Sys
33
Ya fito daga dakin ya tarar da Khalifa zaune kusa da matarshi suna hira ga ‘yarsu a kusa dasu, sai abun ya bashi sha’awa sosai, bai sake jin sha’awar haihuwa ba sai yanzu ganin khalifa na kula da matarshi akwai kyakkyawar jituwa tsakanin khalifa Hafsa dan ko sa’bani suka samu, Hafsa ta kirashi yazo yayi musu sulhu baya shiga cewa yake fad’anku duk wanda ya shiga shine zai ji kunya, ido kawai yake sa musu suyi su gama, Afnan ta rugu da gudu ta rungumeshi, tana fadin “Dadyna ina aunty amarya momyna tace ” Kayi min aunty na dawo gurinta ta dinga bani sweet. “

Daukarta yayi ya jefa sama ya cafe suka kyalkyala dariya a tare! yace.”Afnan iyayenki sun saba miki da shan za’ki ko!? ga yanan ha’koranki duk sun soma ru’bewa.” Bata fuska tayi wai yace. hakoranta sun rube shine takejin haushi! Ya zauna kusa da khalifa yana fadin”Dan Allah ku daina bama yarinyar zaki kar yayi mata illah.”

Khalifa yace.”Ga mai laifin nan a gabanka tana jinka, ita ke bata kayan zaki, kuma kaima kasan halin Afanan da rigimar tsiya kan alawa da buscit.” Yace.”Afnan ki daina shan kayan zaki idan kina so mu shirya kin jiko.”?
Tace.”Dadyna ni ba zan daina ba sai dai in rage ina shan kad’an.” Ta kyalkyale da dariya.” girgiza kanshi yayi kawai yana lakuce mata hanci, ya mai da hankalinsa kan Khalifa dake masa magana……Khalifa ya kalleshi tare da fadin ”Ka shanya mu a parlo tun dazu shin ina amaryar take nema.”? Ba tare da ya bawa maganar tashi mahimanci ba yace.”Wanka take yanzu zata fito.” Hafsa tace”Okey da har mun yanke shawarar tafiya kar muyi rashin hankali a gidan amare.” Hararar ta yayi yana ‘bata fuska, suka fashe da dariya, Yace.”Hafsa kinci tuwo a kaina amma nasan abinda zanyi miki.” Tace”Ai gaskiya na fada.” Ya kalli Khalifa yana kanne masa ido yace.”Wai ina wannan beb d’in nan dake sonka ya ma sunanta naga ranannan kunyi musayar numbar da ita.” Khalifa yace.”Nabila kake nufi tanan ko jiya ma munyi waya da ita.” Aikuwa Hafsa taci kunu ta fara hura hanci! Ahamdu ya kwashe da dariya yana nunata da hannu ita kuma sai hararar Khalifa takeyi, shi kuma yasha kunu yana latsa wayarshi! wayar ta fuzge daga hannunsa ya kalleta cike da mamaki! Tace”Sai na duba numbar shegiya na goge dama ai ki baku fada nasan abunda kukeyi idan kun futa waje.”! Yace.”To ke da kina tunanin da ke kadai abokina zai zauna.”? “Eh ko ba’a zauna dani kadai ba ai a barni nasha miya haka kawai sai ayi min kishiya.” Bilhakki take maganarta sai faman hura hanci take….Ahamdu ya dinga yi mata dariya,, ita kuwa duk ta dauka gaske ne bata san kawai tsokana ce ba.

Mikewa yayi ya barsu suna artabu ya shiga bedroom din Wasila dai-dai lokacin da ta fito daga toilet daure da towel iyakacinsa cinyarta, a hankali ya mayar da kofar ya rufe!! Tayi bala’in bata fuska, ta wuce da sauri gaban dreesing mirror ta tsaya, tana goge fuskanta….Ba san ya iso inda take ba sai hucin numfashinsa taji dai-dai wuyanta, gabanta ne yayi wata mummunar faduwa, tayi saurin matsawa har towel din na barazanar kwancewa daga kirjinta tayi saurin tare shi da hannunta guda.

Mazewa yayi yace.”Tun dazu kin shanya mutana a palor suna jiranki kar kiyi tunanin ko bakina nane naki ne domin ke suka zo saboda haka kiyi maza ki shirya ki fito ku gaisa.”

Kamar ta fada masa bakar magana sai ta share shi ta dauki mai ta wuce shi bed ta zauna ta fara shafa man gabanta sai faduwa yake, tsoro takeji kar ya sake ta’ba ta sake shiga irin wahalar data shiga dazu!

Shikuwa ai ji yayi ba zai iya kyaleta ba dan ba karamin sha’awa ta bashi ba, sai ya bita bed din ya tsaya a kanta…..Ta dago kanta tana kallonsa taga ya kurawa kirjinta ido! hannu tasa ta kara tamke daurin da tayi da towel, ta fara kokarin mikewa, hannunta ya rike cikin nasa, Ta cire zata bar gurin sai ya dan tura ta da kirjinsa ta fadi kan bed din, ya runkufa kanta, dauke fuska tayi tace.”Wai meye haka.”? Murya na rawa ta fadi maganar,

Ba tare da yace komai ba ya dan sa d’an yatsan sa a kirjinta yana yawo dashi, tayi saurin turewa tana ja da baya, ya sake matsarta yana yawo da hannunsa kirjinta har ya samu damar kwance daurin da tayiwa kirjin nata ta rike towel din da kyau! yana ja tana ja! Kuka tasa masa! “Wai me yasa kake so kaga tsaraicina ne? alhalin baka bani sadaki ba.”? Da jin wannan magana da tayi sai yayi saurin kallonta, ” Ina Sadakin da na baki ranar dana kawo ki gidanan.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button