NOVELSYAR BANGAR SIYASA COMPLETE

YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

Rashida da ta dawo gidan duk sai ta gansu wani iri babu cikakkiyar walwala alhalin ba haka ta tafi ta barsu ba, sai da suka ke’be da ‘yar uwarta take tambayarta abinda yake faruwa, Wasila na hawaye take fada mata irin zagi da cin mutuncin dasu Suhairat da mahaifiyarta suka zo sukayi mata.

Rashida ta fusata sosai tace”Wallahi anti Wasila da ina gidan sai na rama mi ki wannan ai rashin mutuncine da iskanci su shigo har cikin gidanki suna zaginki na rantse da girman Allah duk ranar da Suhairat ta sake zuwa gidanan ta zage ki sai na nuna mata wacece ni sai ta futa da fashashshan baki.” Wasila tace”Ki kyaleta rashida tayi na farko tayi na karshe nima na dauki al’kawarin kan duk ranar da ta sake zuwa taci min fuska cikin gidana sai ta gane bata da wayo………..

To Yau ma bai shigo gidan da wuri ba sai kusan sha biyu da rabi na dare lokacin tayi bacci har ta gaji dan wajejan takwas ta kwanta yanzu kwanciyar ma wuya take mata sai tayi ta juye juye da zarar bacci ya dauketa bata minti talatin sai ta farka, jin shigowarsa dakin ya sanya ta mike zaune……Yace.”Baki bacci ko jikin ne.’? Girgiza masa kai tayi, yace.”Okey bari nayi wanka ko.” ba tace masa komai ba ya nufi toilet, tana zaune ya fito ya kimtsa jikinsa ya fita daga dakin
Minti biyar ya dawo hannunsa rike da ledoji guda biyu ya aje kasan kafet ya bude fridge ya dauki lemo da ruwa……..Lokacin da yake kokarin zama kasan kafet ne ya fahimci damuwa a fuskarta, ya kalleta cike da kulawa yace.” Menene? Hawayen da take ‘boyewa suka su’bce ta soma kuka da shashsheka
Yaji duk wani annushuwa da farin cikin da ya shigo dashi ya dauke, jikinsa na kyarma ya zauna kusa da ita yana me rungume kafadunta da hannunsa…..”Kiyi shuru ki fada min abinda ke damunki bana son wannan kukan naki.” Abinda yake fada kenan yana goge mata fuska da hannunshi.
Kwanciya tayi a jikinsa tana cigaba da kukanta. Hankalinsa yay masifar tashi ya dinga rarrashinta da kalamai masu sanyi,da kyar tayi shuru yace.”Kukan da kikeyi bai da amfani saboda yana sa hankalina tashi ki fada min abinda ke damunki.”
A hankali tace”Meye tsakaninku da Suhairat.”? Sai ya shiga tunanin wacece ma Suhairat? can ya tuna yarinyar anti kubura ce kanwar Hajja. Yace.”Kanwata ce me ya faru.”?
Ajiyar zuciya ta sauke tace”Ai kai baka da wa ko ‘kanwa.” Yace.”Eh hakane ita suhairat din yarinyar kanwar Hajja ce anti kubura.”
Tace.”Kace mata kada ta sake zuwar min gida tunda ba alkairi ne yake kawota ba.”
Ya danyi shuru yana mamakin maganarta, cikin nutsuwa yace “Kince ba alkairi ke kawota ba sai ki fada min abinda ya faru dan na fahimci dama keda ita tuntuni kunsan juna.”

Tace.”Idan na fada maka abinda ya faru ranka zai ‘baci watakila ma ka dauki tsatstsauran mataki akansu har ita anti kuburan, fad’ar maganar bata da amfani tunda ba alkairi ba

ne, dalili kenan da ya sanya nace ka hanasu shigowa inda nake dan mutukar suka sake zuwa suka zagi iyayena sai na rama.”…..Ranshi yaji ya ‘baci jin abinda tace Yace.”A gaban hajja kukayi wannan shashancin.”? Mikewa tayi daga jikinsa tace”Nifa kar kaga laifina nasu ne dan bar musu gurin ma nayi saboda abinda ya dameni shi ya dameni.”
Yace.”Shikkenan tunda bakya so su shigo miki gida zasu daina shikkenan ko?” Babu kunya tace”Eh.” Yace.”Sauko kici abinci.” Tabi ledojin dake gabansa da kallo, a hankali ta sauka ta dan mike kafafunta shi kuma ya shiga bude ledojin manya manyan kaji ne gassasu wanda sukaji hadi sosai sai kamshi sukeyi.
A nutse suke ci suna dan hira yana bata labarin irin nasarorin da yake samu ta ‘bangaran siyasar shi, yanzu babu local goment din da basu kai ziyara ba kuma ko ina sukaje cike da nasara suke dawowa, al’amarin siyasar dai ya dauki zafi sosai da sosai ta inda ko ina ka zaga a fad’in jahar kano zance Amadu Musa ake da fatan Allah ya bashi mulkin jahar kano a hannunsa, pastes dinshi sai yawo suke a titi kasuwanni gami da jikin gidajen mutane, gabakidaya al’ummar jahar kano sun gaji da mulki Lawal rabo sauyi kawai suke bukata a jahar tasu.

Sosai taji dad’in irin nasarorin da yake samun ta ‘bangaran siyasarsa dan har sai da fuskarta ta nuna alamun jin dadi ta dinga yi masa addua gami da fatan nasara akan dukanin abinda ya sanya a gaba………Da kyar ta yunkura ta mike tsaye ya dan bita da kallo lokacin da ta nufi toilet sai ya mai da hankalinshi kan abincin dake gabanshi……brush tayi ta tsuguna tana fitsari dan yanzu haka takeyi bini bini fitsari kuma idan ta tsuguna ba wani na kirki takeyi ba.?
tana tsarki taji wani abu me yauki na biyo hannunta bata damu ba dan tun da cikinta ya tsufa take ganin abubuwa iri iri, da kyar ta mike tsaye tana cije baki ji Tayii kasan mararta yayi mata wata irin dam’ka! salati tayi ta dan rike kofar toilet din tana mai da numfashi.
A hankali ta lalla’bo ta fito lokacin baya dakin sai ta kwanta kan bed tana lumshe idonta……Bacci ya soma fizgarta taji motsin shigowarsa ya shiga toilet yay brush ya fito ya kashe fitila yaje ya kwanta kusa da ita……Kamar dai zai daure sai ya kasa hannunsa yasa ya dan janyota jikinsa yana shafa bayanta da gashinta

Gabanta ya shiga faduwa tana addua Allah yasa kada yace wani abu dan yanda take jin ciwo bata jin zata iya wani abun…..Aikuwa dai abinda yake nufi kenan dan sai kesses yake mata tare da kokarin sabule mata rigar jikinta.

Cikin sanyin murya tace”Dan Allah kayi hakuri yau cikina ciwo yake.” A marairaice yace.”Nayi kokarin yin hakan nakasa ki daure nayi koda sau daya ne hankalina zai kwanta.” Shuru tayi masa, ya cigaba da wassaninsa da sassan jikinta yayin da take sake jin ciwo na tsantsanta a gareta ta dinga cije bakinta tana kokarin daurewa, lokacin da ya shigeta wani irin murd’a da dam’ka mararta tayi ta rirrike damtsansa tana salati! shi kuwa ai baya ma cikin nutsuwarsa dan duk sanda zai jishi cikin wannan gurin yakan manta da hankalinsa…..Jin kamar an ‘kara mata ni’ima ya sanya ya kwarkwance ya dinga buga sambatu yana bugunta sam ya mance lalurar da take tare da ita.

Kuka ta dinga yi tana masa magiya ya rabu da ita, lokacin yake kara kuzari da karfi kukanta na kara ingixashi kan abinda yake yi…………nishi ta dinga fitarwa sama-sama yaron dake cikinta yana dunkulewa guri guda yayinda mararta take mata wata irin dam’ka tana murd’a mata!! “Wayyo Allahna ka kawo min agaji kada na mutu na shiga uku abinda nake gudu sai ya faru.”! sambatun surutun da take kenan! ya rufe mata bakinta yana sake bugunta da karfi shima yana daf da kawowa ne shiyasa ya rasa nutsuwarsa………..Jikinta ne yayi lakwas duk wani kuxari nata ya kare sai idanunta suka hau lumshewa tana shiga ganin bibbiyu cikin idanunta.

Sai da ya tabbatar da duk ya fitar da abinda ke mararashi sannan ya hakura, aikuwa yana zare jijiyarshi wani irin jini ya ambulo daga jikinta…….Yaji saukarshi kan cinyarshi, cikin gaggawa ya kunna fitila dakin yay haske kawai sai yaga idanunta suna kafewa tana jawo nunfashi da kyar ga jini sai ambulowa yake daga

gabanta.
Salati ya sanya a d’imauce ya sauka daga bed din, yay dira dira sai ya dawo bed din a gigice ya dauki jallabiyarsa yasa da gajeran wando…..Hannunsa na kyarma ya dauki wayarsa ya kira Dr Nasir yace gashinan zuwa hospital dinshi emagency……..Garba ya kira a waya yace maza ya fito da mota…….Yay gaggwar maida wayar aljihunsa ya tarairayota jikinsa sai rawa yake yaga tayi lakaf komai nata ya daina aiki! Kawai sai yaji ya tsinke da al’amarin cikin gaggawa ya fita daga dakin ya kira Hajja a gigice ta fito ita da rashida suka shiga dakin.
Rashida na ganin halin da yar uwarta take sai ta fashe da wani irin kuka tana fad’in “Anti Wasila kada ki mutu ki barni wayyo na shiga ukuna.” Rirrike hannunta tayi tana kuka, ita kuwa hajja ba yarinya bace ganin babu kaya a jikin Wasila ya sanya ta fahimci abinda ke faruwa, wato rashin hakurinsu yasa sun jawowa kansu matsala, na’kuda mai tafe da jini ai hadari ce sosai.
Da sauri ta umarceshi wanda yake tsaye ya rasa yanda zaiyi da ya sani yake yafi dubu….Tace”Ka dauko mata kayanta ka sa mata muje asibiti.” Sai sannan ya dawo hayyacinsa ya nufi wardrobe cikin saurin gaske.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button